Free chapter · Read without an account
1&2
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
*TWINS WITH*
*A STRONG DESIRE*
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
ohh'ohhh'ohhhh🥳🥳
A love that stays in the heart❤️
special romantic and hot sexy moments💋
🔞🔞🔞
🔞🔞
🔞
Humm wannan kafcen tafe yake da nashi sabon salon kudai kawai ku gyara domin kusha karatu 💃
Daga alƙalamin 👇
Autar alheri ✍️
Bismillahirahamanirrahim
book 1
page 1&2
"sosai jirginsu ke gudu asararin sama niya, jirgi ne me ɗauke da tambarin manyan namun dawa, kana aƙasan ko wane tambayi ayi rubu da manyan baƙi, TWINS LION and TIGER 242, Shine nomber jirgin, yataso ne daga ƙasar Argentina, kuma yanzu Nigeria yanufo cikin gaggawa ga dukkan alamu wannan tafiyar ta gaggawa ce. agarin Jos ya sauke gab da ƙauyen Riyom, inda ƴan ta adda suka kwashe gaba ɗaya mutanen ƙauyen mata, bayan duk sun kashe mazajensu. jirgin na sauka wasu giga'gigan sojojin ƙasar Argentina suka fara fitowa kowane sanye da hular kwano da ƙatuwar bindigarshi wadda zata iya tada gari. seda wuka gama saukowa kafin wani matashin saurayi yafito wanda shekaru baze wuce 35 ba, fari ne tabbas har farinshi na yello yello, yana da dogon hanci sosai, kana idonshi tamkar na mage, gaya yatara suma akan shi tamkar ba Indiya, yawan sumar ne yasa ya kamata baya yaɗaure, gawani irin saje dayayiwa fuskarshi ƙawanya wanda yaƙara fito da asalin kyawunshi, babban abinda ke ƙara ɗaukar hankalin a fuskarshi kuwa shine lips ɗinshi dasuka kasance sirara kuma red sharr dasu sesheƙi sukeyi tamkar yashafa masu jan baki. yana sanye da wandonsu na kayan sojoji, da farar riga, ƙirarshi ta majiya ƙarfi ta bayyana ta ko ina ajikinshi, kallo ɗaya zaka mishi kasan cewar yanaji da ƙarfi, fuskar nan tamau ahaɗe babu alamun yasan ma minene dariya balle ayi tunanin yanayinta. yana gama fitowa sega wani yafito Shima da irin shigar wannan guy ɗin, abin mamaki kamar su ɗaya sak babu wani bambanci tsakaninsu, ido na waro ina kallon sarautar uban giji, domin wannan kaman cecemiyar tayi yawa over, babu ta inda suke da bambanci ko kaɗan ajikinsu ko a fuskarsu balle yanayinsu komai nasu iri ɗaya sak babu bambanci. kallon juna sukayi kafin suka shiga saukowa daga saman jirgin, kana suka shiga motocin da aka kawo musu suka nausa cikin jeji.
acan cikin jejin kuwa wata ƴar yarinya ce wadda bazata wuce shekaru 17 ba, tana rungume da wata dattijuwa tana kuka, take faɗar "habi kiyi haƙuri ɗan Allah Karki mutu kibarni yanzu zanje na nemo miki ruwa kinji. itadai dattijuwar datake kira da habi ɗin batace komaiba illah shaƙƙuwar datakeyi sama sama wata na korar wata. miƙewa wannan matashiyar tayi cikin sauri tazagaya bayan ciyayin dake wurin, ganin ƴan ta addan basa ganinta ne yasa tashiga jejin cikin sauri da farga danta nemowa habi ruwa.
Atsakiyar jejin motocin da suka ɗauko wannan sojojin suka tsaya, saukowa sukayi dukkansu kowane na ƙara gyara dedeton bindigarshi domin shirin farmakar wannan ɓarayin, sukuwa wannan twins ɗin kowanen su yana ƙarewa wurin kallo ne suna nazartar shi kafin suka shiga tsarawa sauran sojojin yadda zasu tunkari ƴan ta addan domin mutane ne masu haɗarin gaske. hannu ɗayan yaniƙawa ɗayan domin jarɓar ƙaramar roban ruwan dake hannunshi, sedai wani irin mugun zafi yaji atafin hannun twin brother ɗin nashi, ido yaɗan zaro tareda saurin zare glass ɗin da yarufe ƙwayar idon ɗan uwan nashi. aiko nan hankalinshi yaƙara tashi ganin idanuwanshi tab da ƙwallah still kuma duka lips ɗinshi rawa sukeyi kamtar mejin ɗari. cikin tashin hankali da wata irin sweet voice yace "Lion Dama bakada lafiya ne kafito? yoshe hakan tafaru? ido nawaro ganin Ashe yanajin Hausa domin idan aka gansu za'a iya rantsuwa basajin Hausa sam. ɗan cije lips ɗinshi dake rawa yayi sosai amma becewa biyunin nashi komaiba domin bayada abin faɗa tunda idonshi sunrigada sunganemai matsalar dayake ciki. Shima ɗayan beƙara cewa komaiba kawai ya rarraba sojojin, ko wane tawaga yanuna musu inda ya dace sunafa da inda zasu sauƙi ma tsaya, seda suka nausa cikin jejin kafin ya jiyo ga ɗan uwan nashi yace "lion karkazo kazauna kawai bara mugama dasu mufito, course a wannan condition dakake idan ka shigo zaka iya zama rauninmu pls bro. kai kawai yajinjinawa biyunin nashi domin yasan gaskiya yafaɗa, amma bece komai kawai yajingina ajikin motar, ganin hakan yasa ya brother nashi sauke ajiyar zuciya kana yabi bayan sauran domin yasan ya yadda kenan tunda har ya jingina ajikin motar.
basu jima da tafiya ba aka fara harbe harbe ta ko ina atake jejin yarikice, ƙarar harbin bindiga kawai kakeji tako ina. cikin ɗaga murya wani daga sojojin yace "take care all, an harbi Sir tiger kowa yakula. wannan kalimar bata tsaya ko inaba Se acikin kunnen lion, wani irin faɗuwa gabanshi yayi gaya jikinshi Se mazari yakeyi tamkar ɗan Disco, sedai fa koyaje ba uwar daze iya tsinanawa kamar yadda tiger yafaɗa sedai ma yazama rauninsu, domin yanada tabbacin ko an harbi biyuninshi bazasu iya kasheshiba kana bazasu taɓa kaishi ƙasaba, sedai dudda hakan yasan yana buƙatar temakonshi, ƙara cije lips ɗinshi yayi da azabar ƙarfi tareda runtse rinannun idanuwanshi yana tunanin mafita, betaɓajin yanatsani wannan yanayin nasuba Se yau. ita kuwa wannan budurwar tafe take tana waige waige hankali amugun tashe jin yadda ƙarar bindiga ketashi tako ina, abinka ga ƙabilar yoruba gaba ɗaya tagigice kuka kawai takeyi tana tunin habi ɗinta indai ba'akashe mata itaba, a yadda take saurin gaba ɗaya ilahirin jikinta juyawa yakeyi tamkar wadda ke rawa, domin Allah yahore mata manyan mazaunai masu faɗi da tudu, kana gata da uban hips da shape tamke itace ta sassaƙa kanta, nonuwanta basuda girma sosai kuma ba'akirasu da ƙananu ba domin sun cika kirjinta tab Dede jikinta Dede dukiyar fulaninta, kayan kijinta kuwa irin kayansu ne na ƙabilar yoruban jeji, salken zane ne aƙugunta wanda ta tattare ta ɗaureshi a gefen cinyarta ɗaya seya kasance ɗaya cinyar ce arufe amma ɗaya kam tana fiki fall itada ƙwabrin ƙafafunta, daga sama kuwa tasaka wani ɗan ƙyalle ta ɗaure ƙirjinta dashi ta baya, kallo ɗaya idan kayi mata base ka tambayi wace ƙabila bace ita. agigice take tafiya hartazo inda lion yake tsaye jikin mota, wata arniyar bindiga Sojojin suka harba wadda ƙararta seda ta ɗauke gaba ɗaya ila hirin jejin. amugun firgice wannan yarinyar ta buga ihun dayasaka lion buɗe rinannun idanuwanshi akanta babu shiri, itama a haukace tayi kanshi ganin mutun atsaye kawai ita tasamu mafaka batare da tayi tunanin shi wayeba kawai tafaɗa jikinshi tareda ƙanƙameshi tana ihun neman ɗauki.....!
Autar alheri ✍️