SIDFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

SID

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Bibliophile nd novelist...

More from @zainabbadam58

Sample · 01..

🌹SID by Zainab B. adam✍️©Zainabbadam📚Bismillahi rahmanu raheem[00:07:2026] new one new begin a heartfelt welcome to everyone who finds their way to these pages. May this story captivate your heart, inspire your mind, and leave you with a memorable reading experience.may Allah allow me to deliver dis new book ameen.🙏01..LONDONThe music pulsed through the walls like a heartbeat,while craystal chandelier reflected men and females dancing under the strobe nd a more celebrity and politicians. At exactly 10:30 p.m the girl coming inside sneakly….Damn..Fake motar take a gefan titi for a while wacce ke ciki ta fito, fuskarta da alamun damuwa take kallan motar tata ahnkl ta bude murfin, motar waya ta dauko kana ta ware gefe tana me karawa a kunne for few minutes ta Shiga cewa “ still Ina hanya fah motar Sam Taki tashi” Tai shiru kafin ta sake cewa Dede sanda take duban wajen “ Ina tsaye ta wajen wani clube valvet crown, ok I’m waiting u here” she took down d phone kana ta koma cikin motar ta Jima zaune tana jira cike da gjyw haɗe da takaicin yanda sabuwar motar ta Soma da Bata whl, ahnkl take sake gwada kunna ta ga mamakinta motar ta kunnu, murmushi ta saki ba shiri kana ta Soma tfy Dan tabbatar wa. she rebusted it suddenly her heart pounded rapidly tana kuma duban wacce ta kunno kai kamar makauniyya, so confused take san tantance hanyarta wani irin faduwa gabanta yayi, Ganin yanda ta bangaji mata shiyar da bazata huce shekaru Ashirin da biyar ba, Allah ma ya kiyaye bata bugeta da kyuba da tabbas zata iya kaiwa kasa jiddah ta dubi abinda ke hannun matashir  daya fado cikin motar ta haɗe da duban ta kai tsaye tana san tantance ko kalou take, da sauri matashiyar ta kauce tana me daga ma ta Cikin motar hannu alamun tayi hkr, cike da ta kaici jiddah ke bun yarinyar da kallo ganin yanda take tfy kamar ana bun bayanta dat She look so been frightening still fargaba abunda ya faru be sake taba  tana me lumshe Ido tana sake samun nutsuwa game da abinda ya faru..Continues of d days..Rolls_royce phantom speeding on the road,at 8:15p.m su biyu ne acikin motar A handsome, fair-skinned young man who could easily pass for an Indian dake gefansa Kuma kamanin ta kaɗai sun isa su tabbatar  maka daga wani yanki ta fito cikin Afrika dama Hausar bakin ta, me hasken fata da madaidaincin jiki she kept her head in d other side dat show she was furious yadan sake dubanta ganin yanda tun fitowarsu daga asibiti Bata sake duban Saba ahnkl ya some Mata mgn cikin harshen hausa “my jiddah look to me pls” ya fada Yana me tattara hnkl sa gareta tsahon lkc batai mgn ba harseda ya sake cewa “ komai da ya faru ya Riga daya faru but I promise u I will change insha Allah” wani iri kallo ta bisa dashi tana me maida kanta ga titi sanna tace “ har sau nawa insha Allah insha Al...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play