FreeArewaPen original
HIS UNWANTED WIFE 2
- 1views
- 8chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✨ Welcome to my world of stories! ✨ I’m Ummu khulsum, a passionate storyteller who loves creating beautiful stories filled with love, emotions, family drama, unexpected twists and unforgettable characters. Through my stories, I bring imagination to life, exploring love, heartbr...
Sample · THE CALL TAHT CHANGED EVERYTHING
HIS UNWANTED WIFE 2 🥀 THE SECRET SHE LEFT BEHIND By Ummikhulsum CHAPTER ONE THE CALL THAT CHANGED EVERYTHING Karfe goma na dare. Faris yana tsaye a bakin window na bedroom ɗinsa, yana kallon hasken garin Kano. Wayarsa tana hannunsa, amma tunanin da ke zuciyarsa ya hana shi nutsuwa. Maganar matar da ta kira shi tana ta maimaituwa a kansa. “Zahra ba ita kaɗai ce Safiya ta ɓoye maka wani abu game da ita ba.” Wacece matar? Kuma wane irin sirri ne har yanzu bai sani ba? “Faris?” Ya juyo da sauri. Zahra ce tsaye a bayansa sanye da doguwar rigar bacci. “Why are you still awake?” Ya yi murmushi ya ƙarasa wajenta. “Just thinking.” Ta ɗora kanta a ƙirjinsa. “About what?” Ya yi shiru na ɗan lokaci kafin ya ce, “About us.” Ta ɗago ta kalle shi. “Us?” “Yes. About how lucky I am to have you.” Zahra ta yi murmushi. “Faris, you are becoming too romantic.” Ya sunkuya ya sumbaci goshinta. “Blame yourself. You made me this way.” Dariya ta kubce mata. Amma Faris bai gaya mata komai game da kiran da aka yi masa ba. Ba ya son ya sake tayar mata da hankali bayan duk abin da suka sha. Washegari da safe… Zahra tana kitchen tana shirya breakfast lokacin da wayarta ta yi ƙara. Unknown Number. Ta ɗaga. “Hello?” Wata murya ta mace ta amsa. “Zahra?” “Yes, who’s this?” “Sunana Maryam. Ina da wani abu da mahaifiyarki Safiya ta bar min kafin ta rasu.” Zahra ta tsaya cak. “Safiya? Me kike nufi?” “Ba zan iya faɗa miki ta waya ba. Ina bukatar mu haɗu.” “Ina kike?” Matar ta yi shiru na ɗan lokaci. “Zan aiko miki da address. Amma ki zo ke kaɗai.” Kafin Zahra ta sake tambaya, matar ta katse wayar. Zahra ta kalli wayar cikin ruɗani. A lokacin Faris ya shigo kitchen. “Good morning, Mrs Ameer.” Ta yi ƙoƙarin murmushi. “Good morning.” Ya lura da yanayin fuskarta. “What’s wrong?” “Nothing.” Ya matso ya sumbaci kumatunta. “Don’t lie to me, sweetheart.” Ta yi ajiyar zuciya. “Someone just called me. She said she has something my mother left behind.” Faris ya daina murmushi. “Which mother?” “Safiya.” Ya tuna da kiran da aka yi masa daren jiya. Zuciyarsa ta buga da ƙarfi. “Zahra, don’t meet that woman alone.” “Why?” “Because I don’t trust this.” Ta kama hannunsa. “Faris, what are you hiding from me?” Ya kasa amsawa. A wannan lokacin wayarsa ta yi ƙara. Saƙo ne daga unknown number. Ya buɗe. Hoton wata jaririya ce a hannun Safiya. A bayanta akwai wani rubutu: “THE CHILD YOU THINK IS DEAD IS STILL ALIVE.” Faris ya zuba wa hoton ido. Wace jaririya ce? Kuma me ya sa wannan sirrin ya sake dawowa bayan shekara ɗaya? CHAPTER TWO THE WOMAN WITH THE SECRET Da misalin ƙarfe huɗu na yamma, Zahra tana zaune a falo tana jiran Faris. Tun safe take ƙoƙarin samun Maryam a waya amma bata ɗauka ba. Faris ya shigo yana magana da Khalid. “Bro, I need you to find out who this Maryam is.” Khalid ya kalle shi. “Maryam? ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.