Free chapter · Read without an account
THE SECRET CONNECTED TO FARIS
HIS UNWANTED WIFE 2 🥀
THE SECRET SHE LEFT BEHIND
By Ummikhulsum
CHAPTER THREE
THE SECRET CONNECTED TO FARIS
“Maryam, what do you mean Aisha is connected to my husband?”
Zahra ta faÉ—a cikin rawar murya.
Maryam ta kalli Faris sannan ta mayar da dubanta ga Zahra.
“Before I tell you anything, you have to promise me something.”
Faris ya haÉ—e gira.
“What kind of promise?”
“Promise me that you won’t let anger destroy your marriage.”
Zahra ta kama hannun Faris.
“Just tell us the truth.”
Maryam ta buÉ—e jakarta ta fitar da wata tsohuwar takarda.
“Safiya ta ba ni wannan takarda kafin ta ɓace. Ta ce in ajiye ta har sai lokacin da ya dace.”
Faris ya karɓa.
A saman takardar an rubuta:
AMINA’S SECOND BIRTH RECORD — 2006.
Ya dube ta cikin mamaki.
“Who is Amina?”
Maryam ta girgiza kai.
“Not Amina. Aisha. That’s the name she was given after she disappeared.”
Zahra ta ji wani irin sanyi ya ratsa jikinta.
“Where is she now?”
Maryam ta yi shiru.
“Ban sani ba. Amma akwai wanda ya san inda take.”
“Who?”
Maryam ta kalli Faris.
“Your father.”
Faris ya miƙe tsaye.
“My father is dead!”
Maryam ta yi ajiyar zuciya.
“That’s what they wanted you to believe.”
Zahra ta riƙe hannun Faris da ƙarfi.
“Faris…”
Ya kasa magana.
Maryam ta ci gaba:
“Alhaji Ameer ya san komai game da wannan yarinya. Ya san dalilin da ya sa aka canza sunanta. Kuma ya san wanda ya ɗauke ta.”
Faris ya dafe kansa.
“Why would my father hide something like this from me?”
Maryam ta sunkuyar da kai.
“Because Aisha’s existence could change everything.”
Kafin su sake magana, wani mutum ya shigo cikin É—akin.
Sanye yake da suit baƙi, yana riƙe da wata jaka.
Ya tsaya yana kallon Maryam.
“Kin karya alkawarinki.”
Maryam ta firgita.
“Please, don’t do this here.”
Mutumin ya juya ga Faris.
“Alhaji Faris, akwai wani abu da ya kamata ka sani.”
“Who are you?”
Mutumin ya ajiye wata envelope a kan tebur.
“Sunana Sadiq. Na yi aiki da mahaifinka.”
Faris ya buÉ—e envelope É—in.
A ciki akwai hoton Alhaji Ameer tare da wata mata mai É—auke da jaririya.
A bayan hoton an rubuta:
“MY DAUGHTER — 2006.”
Faris ya É—ago kansa.
“Who is this woman?”
Sadiq ya kalli Zahra.
“Safiya.”
Zahra ta rufe bakinta da hannu.
Sadiq ya ƙara da cewa:
“And the baby she’s holding is not Aisha.”
Faris ya fusata.
“Then who is it?”
Sadiq ya yi shiru kafin ya ce:
“It’s you, Zahra.”
CHAPTER FOUR
THE PICTURE THAT CHANGED EVERYTHING
“Me?”
Zahra ta tambaya cikin rawar murya.
Sadiq ya gyada kai.
“Yes. That picture was taken shortly after you were born.”
Faris ya karɓi hoton ya sake dubawa.
“Are you saying my father knew Zahra since she was a baby?”
“Yes.”
“Why?”
Sadiq ya yi ajiyar zuciya.
“Because your father and Alhaji Ameer had an agreement that was never supposed to be revealed.”
Zahra ta girgiza kai.
“Not another agreement. Na gaji da waɗannan sirrukan!”
Faris ya matso kusa da ita.
“Calm down, sweetheart.”
Ta cire hannunsa a hankali.
“Faris, I need the truth. I don’t want another story that will later turn out to be a lie.”
Sadiq ya buɗe jakarsa ya fitar da wani ƙaramin diary.
“Your mother wrote everything here.”
Zahra ta karɓa da hannayen da suke rawa.
Ta buÉ—e shafin farko.
My dearest daughters,
If you are reading this, it means the secret I tried to protect has finally been discovered.
I never wanted to separate you. I never wanted any of you to grow up without knowing your sisters.
But there was a reason I had to hide Aisha.
Zahra ta fara kuka.
“Why did she leave us?”
Maryam ta riƙe hannunta.
“Your mother was trying to protect you.”
Faris ya karɓi diary ɗin ya karanta wani shafi.
The person who took Aisha was not a stranger. He was someone I trusted with my life.
Faris ya É—ago kansa.
“Who took her?”
Sadiq ya sunkuyar da kai.
“That’s the question I’ve been trying to answer for years.”
A wannan lokacin wayar Zahra ta yi ƙara.
Saƙo ne daga unknown number.
UNKNOWN: “Stop asking about Aisha. You don’t know what you’re bringing into your marriage.”
Ta nuna wa Faris.
Ya karanta saƙon, fuskarsa ta canza.
“Don’t worry. Whoever this person is, I’ll find him.”
Amma kafin ya sake magana, wani sabon saƙo ya shigo.
UNKNOWN: “Ask your husband why his father kept Aisha’s photograph in his private bedroom.”
Zahra ta kalli Faris.
“Faris… did you know about this?”
Ya yi shiru.
“Answer me!”
Faris ya sauke numfashi.
“There is something I haven’t told you.”
Zahra ta ja baya.
“What?”
Ya kalleta cikin damuwa.
“Before my father disappeared, I found a letter in his room. It mentioned a girl named Aisha.”
“Why didn’t you tell me?”
“Because I thought it was just another family secret.”
Zahra ta zubar da hawaye.
“How many more things are you hiding from me?”
Faris ya matso kusa da ita.
“Nothing, Zahra. I swear.”
Ta kalli fuskarsa.
“Then tell me why your father wrote this…”
Ta buɗe diary ɗin ta nuna masa wani rubutu a ƙarshen shafi:
“Aisha must never marry into the Ameer family.”
Faris ya tsaya cak.
Maryam ta rufe idanunta.
Sadiq ya miƙe tsaye.
“Now you understand why I warned you.”
Zahra ta kalli Faris cikin ruÉ—ani.
“Why would my mother write that?”
Babu wanda ya iya amsawa.
Amma a wajen hotel É—in, wani mutum yana zaune a cikin mota yana kallonsu ta window.
Ya É—auki wayarsa ya kira wani.
“Sir, they’ve found the diary.”
Muryar da ta amsa ta ce:
“Then it’s time to bring Aisha back.”
Mutumin ya yi murmushi.
“Should I tell her the truth?”
Sai aka amsa:
“No. Not until she meets her real husband.”
TO BE CONTINUED… 🌹