RAMUWAR GAYYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RAMUWAR GAYYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Nene da Ayaz suna zaune a dining duk sunyi jim tamkar gidan mutuwa sai kallon ju

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸RAMUWAR GAYYA STORY&WRITING        BY 💍HIS HALAL 💍🆓🅿️ 1&2BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM.Nene da Ayaz suna zaune a dining duk sunyi jim tamkar gidan mutuwa sai kallon juna suke daya dago ido sai idonsu ya shige cikin na juna ita da Ayaz har dai ya gaji ya sauke numfashi yana neman tashi daga kan kujerar da yake zaune Saidai sautin tafiya ya sanya dukkansu suka ɗaga kai a lokaci guda domin ganin wanda ke saukowa.Azad ya fara saukowa daga kan staircase fuskar shi daure take tamau babu alamun wani rahama akan fuskarsa fari ne dogo bawai chan chan ba yana da kasunba a fuskarsa ba zai wuce 35 years baSanye yake da bakin Court wadda ta ƙara fito da kyawun halittarsa. Hannunsa ɗaya yana cikin aljihun ***, ɗayan kuma yana riƙe da wayarsa. Fuskarsa cike take da nutsuwa, sai dai yanayin fuskarsa ya nuna cewa ba ya cikin walwala.A hankali yake taka staircase ɗin har ya ƙaraso ƙasa wurin dining Da isowarsa ya ɗan tsaya, ya dubi Nene da Ayaz waɗanda har yanzu idanunsu ke kansa.Good morning, Yaa Azad, Ayaz faɗa cikin girmamawa yana ɗukar da kansa Amsawa yayi cikin kulawa yana gaishe da Nene dake zaune ya rike hannunta yayi kissing dinsa tare da jan kujera ya zauna.  Nene ta amsa tana masa murmushi dauke kansa yayi yana ma Ayaz kallo daya ya sake dauke idonsa daga garesa ya mayar a abincin da Mama sefiye ta zuba masa tana barin wurin tana fadan a tashi lafiya ta fice daga dining room dinAyaz kuwa ya gyara zamansa yana kallon Nene ta daga masa gira akan yayi maganar, magana yayi mata ahankali duk yana kula dasu bayason magana yayin cin abinci shi yasa bai ce komai ba sai da ya kammala ya goge bakinsa kafin yasha ruwa ya mayar da hankalinsa akan su Ayaz da ya kula dakwai magana abakinsa.Ayaz bai kalama cin abincin ba amma ganin ƴaƴan nasa ya mayar da hankalinsa kasan ya sanya ya ajiye spone din hannunsa yana dan shafa kinjinsa Daman yaa Azad magana ce akan tafiya ta abokaina suna ta kirana akan tafiyar bude idon da zamuje Budar bakin Azad ya furta ba zaka je ba ya fara kokarin mikewa zaune Gyada masa kai yayi yana fadan to Yaa Azad Kafin Ayaz ya mayar da hankalinsa wurin cikin abincinsa fuskarsa babu alamar fushi ko wani gardama Dakatawa Azad yayi yana juyowa ya kalli Nene alamar ina abincin Baffam yake tashi tayi tana ɗan dogara sandar hannunta ta fara kwalama mama safiye kira da ɗan saurinta ta kariso wurin Nene rike da tiren abincin BAFFAM Karba tayi tana gyada mata kai wucewa mama safiye tayi tana barinsu a gun matsowa yayi ya karbi tiren abincin BAFFAM ya nufi hanyar staircase din Haka ya nufi part dinsa zaune yake akan kekensa a barandar falonsa ya kurawa wuri daya ido ba tare da dauke idon nasa ba Shigowa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

Nene da Ayaz suna zaune a dining duk sunyi jim tamkar gidan mutuwa sai kallon ju

Free sample
Updated 5 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play