Free chapter 路 Read without an account

CHAPTER 9

by Asmau-nana 路 BAMBANCI A茦IDA

馃帎馃帎BAMBANCIN A茦IDA 馃帎馃帎

( 茩addarar Soyayya )


Based on true life story



Ha茩in Mallaka

Queen Nasmerh

&

Nana M Sha'aban



*PRESENTED BY KING AIMAR PALACE*




_NOTE: Wannan labarin anyi shi a gaske, zai ta蓳a a茩idu daban-daban, dan haka duk wanda ya karanta littafin ya ji bai ji da蓷i ba, ko kuma ya yi dai-dai da halin da ya ta蓳a tsintar kansa yayi ha茩uri, ba mu yi shi dan cin zarafi ba, true life story ne. Akan a茩idun da za ku ci karo da su kuma ba mun yi ba ne dan nuna matsalolin a茩idun ba, mun yi ne da bayyana asalin labarin, dan haka ba mun ce lallai haka halayyar su ke ba._


*_GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN SAMMAI DA 茦ASSAI, YA ALLAH MUNA RO茦ANKA YADDA MUKA FARA LITTAFIN NAN LAFIYA MU GAMASHI LAFIYA, ALLAHU, ARRAHMAN, ARRAHIM._*


WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR 茦ARSHE SADAUKARWA NE GARE KU MASOYAN LITTAFIN NAN.


__

*CHAPTER 09*


"Mamyn yara!"

"Na'am Abban yara" Mamy ta amsa tare da mai da hankalinta gurin Abban, "jiya mijin Raheema ya zo da daddare, wai yana so yau Raheema ta zo ta kwana saboda yau da safe zai je Zamfara gurin aikinshi sun tura, dan yayi wani aiki a chan zai yi sati" Mamy tace "Raheema abin nema ya samu wai matar 蓷an sanda ta haifi bindiga, to me zai sa ta zauna a gidannata idan yaso ko 茩anwarsa ce Fa蓷ima ai ya turata ta tayata kwana, ba na son ta sabata da zuwa gida ta kwana, ka ga dai yadda nake fama da ita kafinta tafi, wani lokacin ma tana kuka take tafiya, kamar wata 茩aramar yarinya" Abba yayi dariya yace "barta! ai wannan karan idan ta zo sai na yi mata garga蓷i, mijinta yana dawowa ta tattara ta bar min gida, karta 茩ara ko da mintina goma" Mamy tace "da ka taimaka, 茩ila idan ka fa蓷a mata haka, tayi zuciya" Abba yayi murmushi tare da cewa "bari na fita ana jirana a waje, kin san har mun zauna karatu nace bari na dawo na ganki na sanar da ke zuwan rigimammiyar 拼armu" Mamy tace "to Allah ya taimaka","Amin" Abba yayi maganar tare da mi茩ewa, ya fita farfajiyar gidan, inda suke karatu.


* * *

Abbakar kuwa suna zuwa gidansu, ya shiga bubbuga gate 蓷in gidan, saboda ya ga ya tura ya ji a rufe yake da alama mukulli aka saka ta ci, aka kulle gate 蓷in, Mama wacce take tsaye ri茩e da ta蓳arya daman jiran zuwansu take dan haka ta bu蓷e 茩ofar gate 蓷in tana cewa "Abbakar karka sake ka 茩ara koda taku 蓷aya ne kai da wannan bayahudiyar idan ba haka ba, zan chanza muku kamanni da ta蓳aryar nan" Abbakar jikinshi yayi sanyi dan ya fuskanci da gaske Mama take zata iya buga musu, "Mama dan Allah kiyi ha茩uri ki bari mu shigo" Mama tace "Abbakar idan har ka ga ka shiga gidannan da Arniyar nan to wallahi mutuwa nayi!" Abbakar ya saki hannun Angela ya fara 茩o茩arin kama hannun Mama, Mama tayi saurin dakatar dashi cikin tsawa tace "karka sake ka ta蓳ani, idan ba haka ba ranka zai yi mummunan 蓳aci" Abbakar ya ha蓷e hannuwansa biyu waje 蓷aya yana cewa "ki duba girman Allah, dan 茩aunar da kikewa Annabi Muhd (s. a. w) ki bari mu wuce" Mama ta kalle shi kamar za ta ce wani abu sai kawai ta ajiye ta蓳aryar, ta nufi 蓷akinta, Abbakar ganin haka, ya sa ya juya ya kama hannun Angela suka shige 蓷akinshi, akan gadon 蓷akin su ka zauna, Angela ta kalle shi fuskarta cike da damuwa tace "yanzu a haka zamu ci gaba da rayuwa, kowa ba ya 茩aunar zamanmu a tare" Abbakar ya yi murmushi ya ce "Kar ki damu, insha Allah komai zai yi dai-dai kamar ba'a yi ba, daman da farko dole zamu fuskanci 茩alubale daga wajen iyayenmu, dan haka ina so ki zama mai ha茩uri da juriya, ni kuma nayi miki al茩awari, ba zan ta蓳a juya miki baya ba, ina 茩aunarki sosai" Ya 茩arasa maganar tare da janyota jikinsa yana bubbuga bayanta, ajiyar zuciya ta shiga saukewa tare da lumshe ido, kalaman Abbakar sun sanyaya mata zuciya, kuma sun sanya zuciyarta cikin farin ciki, bacci ne ya fara 蓷aukarta daman ta da蓷e bata samu baccin ba, dan rabonta da bacci yau kwana biyu kenan, ko mintina biyar batayi ba, bacci mai nauyi ya kwasheta, 蓷aukarta yayi cak kasancewar Angela siririya ce bata da nauyi, kwantar da ita yayi a tsakiyar gadon, shima ya kwanta yana rumgume da ita, 茩are mata kallo yayi gaba 蓷aya, riga da wando ne a jikinta sunyi matu茩ar kama jikinta sosai, sai wani siririn mayafin data yafa a jikinta, kansa ya dora kan kirjinta a hankali bacci ya fara 蓷ibansa.


____掳____掳____

"Sani!"

茒agowa yayi ya kalleta, dan tun da suke tare bata ta蓳a kiran sunansa ba, sai dai tace *Habibi ko Masoyi* "Na'am Zeenart" 茦ura masa ido tayi tace "Ina sonka sosai, ba na tunanin zan iya rayuwa ba tare da kai ba, a duk lokacin da aka ce na za蓳i 蓷aya rabuwa da kai ko mutuwa, zan gwammace na mutu da na rabu da kai, a kullum idan na tuna da cewa muna da BAMBANCIN A茦IDA, ina jin zuciya kamar ta fashe, dan nasan shine zai rabamu, iyayena ba za su ta蓳a bari na auri wanda ba a茩idarmu 蓷aya dashi ba" Sani ya sauke nannauyan ajiyar zuciya yace "Zeenart! ina 茩aunarki fiye da yadda kike 茩aunata, dan haka nayi miki al茩awari BAMBANCIN A茦IDA, ba zai ta蓳a rabamu da ke ba, ko me zai faru sai na aure ki" Zeenart ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Allah ya tabbatar" Murmushi ya yi ya ce "to ki 蓷an yi min murmushi mana, na ji da蓷i a zuciyata" Murmushi tayi wanda har sai da fararen ha茩oranta suka bayyana, "yauwa ko ke fa" Sani ya fa蓷a yana gyara zamansa akan dakalin da su ka zauna. Zeenart ta ce "Yau na ji da蓷i mun da蓷e tare da kai" Murmushi ya yi ya ce "gaskiya kam! ya kamata ki je gida, kada a biyo sahu" dariya tayi sosai ta ce "lallai kam, kasan kuwa cewa Umma nayi zanje siyo biscuit" Sani yace "laaa, ai kuwa muje na siyi biscuit dan kada ta ji kun da蓷e kuma ki koma ba biscuit hannu na dukan cinya" Dariya Zeenart tayi tace "amman wallahi kana da ban dariya sosai" Sani yace "tashi mu tafi" mi茩ewa Zeenart tayi sai da suka bi shagon Ali, Sani ya siya mata biscuit na 蓷ari biyar sannan ya rakata layin gidansu, kamar dai kullum sai da ta shiga gida sannan ya tafi gida.


* * *

Kwance take akan makeken gadon 蓷akinta, hannunta ri茩e da wayarta tana chatting da Suleiman, voice note yayi mata yake fa蓷a mata cewar yanzu zai zo gidan, zata rakashi yayi shopping, ta bashi amsa da to, ta kashe data, ta shiga toilet dan tayi wanka, tana fitowa daga wanka ta 蓷auki wata ba茩ar after dress, ta sakata ta yafa mayafinta, gaban mirror ta nufa tana kallon kanta "ba sai na shafa wata powder ba, a haka zanyi tafiyata, dan ko ba kwalliya ina da kyauna" tayi maganar a fili tana wani fari da ido (mu kuwa Aminan juna mu ka ce , Mehreen ki daina yabon kanki ki bari wani ya fa蓷a miki) Knocking 蓷in 茩ofar 蓷akin ta ji ana yi, "yes come in" Tayi maganar cikin yanayin iyayi, Suleiman ne ya shigo da sallama a bakinsa, 茩ura mata ido yayi yace "My kinyi matu茩ar kyau, kin ganki kuwa" Dariya tayi tace "Thank you brother" Tayi maganar tare da 蓷aukar glass ta saka, tace "can we go?" Suleiman ya gya蓷a mata kai alamar eh, tayi gaba yana biye da ita a baya, Mateen da Lareesa a falo suna kallo, 蓷agowa Mateen yayi yana dariya yace "wai wa ya ga kwa蓷o da glass" yayi maganar yana kallon Mehreen, Lareesa ma dariyar tayi jin abinda Yayannata ya fa蓷awa Mehreen, Suleiman yace "wallahi Babban yaya zamu saka 茩afar wando 蓷aya da kai" Hawaye Mehreen ta shiga yi tare da cire glass 蓷in ta wurgar, Suleiman yace "haba 拼ar beauty, karki 蓳ata fuskarki da hawaye kiyi shuru" Mehreen tace "Yaya Suleiman kaji abinda yace min wai ni ce kwa蓷o da glass" Tayi maganar tana kuka, Suleiman yace "kin fi shi kyau ne, shiyasa yake ba茩in ciki"



*ANAN ZAMU DASA AYA,*


*#SHARE*


*NASMA & DIJARTY*

_(AMINAN JUNA馃拑馃徏)_

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol