FreeArewaPen original
BAMBANCI AƘIDA
- 1views
- 24chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author Queen 26-08- yearly Typing is my hobby Taken💞🖇️💃
Sample · CHAPTER 1
🎐🎐BAMBANCIN AƘIDA 🎐🎐 ( ƙaddarar Soyayya )Based on true life storyHaƙin MallakaQueen Nasmerh &Nana M Sha'aban *PRESENTED BY KING AIMAR PALACE*_NOTE: Wannan labarin anyi shi a gaske, zai taɓa aƙidu daban-daban, dan haka duk wanda ya karanta littafin ya ji bai ji daɗi ba, ko kuma ya yi dai-dai da halin da ya taɓa tsintar kansa yayi haƙuri, ba mu yi shi dan cin zarafi ba, true life story ne. Akan aƙidun da za ku ci karo da su kuma ba mun yi ba ne dan nuna matsalolin aƙidun ba, mun yi ne da bayyana asalin labarin, dan haka ba mun ce lallai haka halayyar su ke ba._*_GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN SAMMAI DA ƘASSAI, YA ALLAH MUNA ROƘANKA YADDA MUKA FARA LITTAFIN NAN LAFIYA MU GAMASHI LAFIYA, ALLAHU, ARRAHMAN, ARRAHIM._*WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE SADAUKARWA NE GARE KU MASOYAN LITTAFIN NAN. *Wannan Littafin na kuɗi ne. Book one naira Ɗari ne kacal 100#.Domin biyan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.