Free chapter 路 Read without an account
Chapter 6
*馃寛馃槀KWAILA CE馃槀馃寛*
*PAGE SIX*
Baki bu蓷e Likitan da Salame da yayawa ciki domin ya Auna mata yake Kallonta, kafin ya saki numfashi cikin zallar mamaki da kuma Al'ajabi yace.
"Ina matar da za'a na 蓷in? Ohhhyahhh jeki ce mata ta shigo ba layi"
Ya fa蓷a yana tsare Salame da idanu, domin yana son ya fahimci gaskiyar dake idanun yarinyar, amma abubuwan da yake gani sun bashi mamaki sosai.
Salame dake bisa gado ta 茩ara yaye ciki tare da turo sa gaba yace..
"Haba Ni 蓷aya ce na kawo kai na yin Awo 蓷in, kasan idan na fa蓷awa Inna ta kawo ni to wallahi ba zata kawo ni ba, ba茩in cikin abinda zan haifa take, 茩ilan bata son na taimaki jaririn nan ne, banda haka ban san nufinta ba, kuma ni Ubangiji da tashi ban zuciya sai ya bani ta Taimakon mutane, ina da tausayi sosai da imani, ba kuma da abin cike ba? To wallahi ka duba za kaga yadda nake da taimako abin sai ya baka mamaki"
Ta fa蓷a tana washe bakinta, saboda farin cikin da take ciki, kafin kuma ta 茩ara zamanta tace.
"To kazo ka aunani mana? Kayi wani 茩igam, amma Malam Allah ya baka baki ina ruwan walawai"
Ta fa蓷a tana tintsurowa daga daman gadon marasa lafiyan saboda dariyar da yaci 茩arfinta, dariya take da dukkan 茩arfinta.
Dr Salman kam ransa ne ya 蓳aci ganin yadda ya mai dashi sakarai, ga wata uwar ba'a data maka masa.
Hakan yasa cikin fa蓷a da tsare gida yace mata.
"Out!!!! Get out of my room shashaaaaa!!"
Ya 茩are yana jan wani numfashi, ganin yadda yayi mata tsawar ne kuma ya sanya ta mi茩e tsaye tare dayin gaba da sauri kuma tai baya ta蓳a fa蓷in.
"Likita tazugenka ya fa蓷i"
Da wani irin sauri Dr Salman ya dafe gaban wandonsa yana zare ido, yana jin wani Fitsari na tawo masa.
Sunkuyawa yayi da niyyar 蓷aukan bulala, da sauri ta juya masa baya tare da tura bombom ta sakar uwar tusa ji kake Fuuuuuuuu dummmmm fittttftt.
Wani hantsilawa Dr Salman yayi nan da nan cikinsa ya juya saboda warin tusar tamkar mushe ya mutu.
Dariya Salame ta 茩ara sawa tana Shirin fita daga room 蓷in tace.
"Amma wallahi ba ba'a, kana da lafcecen baki uwayanka sun cuceka"
Ta fa蓷i hakan tana ficewa da gudu, da sauri Inno da Saude suka mi茩e suna fa蓷in.
"Anyi maki? To yaushe 蓷an zai Fito?"
Suka tambaya suna kallon cikin Salame.
Sanin cewa bata 茩arya kuma bata iya ba yasa tace.
"A'a bai ba rabi da 蓷an rainin hankali, da zarar nai bacci na farka ai zanga jaririn"
Haka suka ranka ya suna ba茩in gate 蓷in asibitin Salamd taja ta tsaya,
nan da nan kuma Jikinta ya hau rawa idanunta suka juye yayinda sukai jaa, bakinta ya bu蓷e ya
shiga fitar da Kumfa da wani irin gudu ta nufi kan wata mata da take tafiya da 蓷an sauri hannunta ri茩e da jaka,
da kuma kwali, tana zuwa ta fa蓷a kan matar nan ta shiga ihu da gurnani tana duka.
Ihu matar ta sanya ta shiga kururuwa, kafin kace mai tuni mutane sun cika wajan, kowa ya tsaya kallo gashi gashi duk sun kwace matar a hannun Salame.
Saboda wani irin gurnani da Salamd take tana mimmi茩e wa, gashi sai dukan matar take, kawo lokacin tuni matar ta daina motsi Jikinta yay lakwas saboda 蓷an ban zan dukan da tasha wajan Salame.
Wani daga can gefe ne ya 蓷an yi ta maza tare da cewa.
"Ikon Allah, to me matar tayi har haka ne?"
Saude wacce take kuka saboda Abinda taka Salame nayi kamar mahaukaciya ya sata saurin fa蓷in..
"Wallahi bawan Allah haka kawai mu kaga tayi wajan matar ta fara dukanta"
"A'a 茩ilan dai mahaukaciya ce ba'a sani ba, daman kuma sanyin ya fara busawa babu mamaki haukan ne ya motsa"
Cewar wani matashin saurayi, Inno ce ta kalli mutumin kafin tace.
"Wallahi ita ba mahaukaciya bace Allah, kowa ma ai yasan hakan ko Saude??"
Ta 茩are maganar tana kallon Saude, da sauri Saude ta 蓷aga kai alamar "eh" sai kuma tace.
"Amma indai kaga tayiwa mutum wannan abun to bashi da gaskiya, akwai mugun abu a tare da shi"
Da mamaki gaba 蓷aya mutanan suke kallon matar da kuma Salame wacce Jikinta ya shiga kyarma, zuwa lokacin har cizon matar take.
"To matar da tazo asibiti kuma wanne mugun abu za tai" cewar wani mutum.
Saurayin 蓷azo ne yace.
"Ai kasan mutane ba kowa ne yake da tsoran Allah ba, amma ya kamata a duba kwalin can da kuma jakar mata a fara tabbatarwa"
Gaba 蓷aya mutanan wajan sukai na'am da maganar saurayin.
Wani ya 蓷auki jaka, 蓷ayan kuma ya jawo kwalin bu蓷ewar da zai idanunsa ya sauka akan wani jairiri sabon haihuwa ko cibiya ba'a yanke masa ba, jaririn ko motsi ba yayi.
Da sauri yayi baya yana fa蓷in.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Hasbunallah wani'imal waakill"
Kafin wani abu tuni an kira 拼an sanda sun kama matar bayan ta farko daga suman da tayi, Salame itama 蓷aukan ta akai aka nufi gida da ita, wasu sai shi mata albarka suke ana fa蓷in.
"Allah sarki, wallahi irin wannan aljanun ake so masu taimako, baiwar Allah kenan Allah ya bata lafiya"
A hankali Zannur yayi parking a 茦ofar gidan Mai gari, lokacin ana ta kiran sallar magrib, hakan yasa ya kashe motar ya fito a nutse daman yana da alwala sai kawai ya hau jam'i bayan an idar ne, kowa ya tafi Mai gari ya kalli Zannur yace.
"茒an saurayi Meke tafe dakai ne??"
Ya 茩are maganar yana kallon Zannur.
茦asa Zannur yayi da kansa, saboda da kallon da sauran mutanan majalisar Mai garin suke masa.
Numfasawa yayi ka蓷an kafin yace.
"Sunana Outhman Khamis Zannur, nazo ne domin koyarwa a Burbuwa primary school as voluntary ma'ana kyauta"
Ya fa蓷a yana jan numfashi tare da Lumshe idanunsa yana jin duk ya takura da kallon da suke masa, sukam kallon basa bun ba suke masa, saboda basu ta蓳a ganin tsarin halitta mai kyau da 蓷aukan hankali irin ta Zannur ba, shine ake kira da 馃挴 komai cif cif.
Washe baki Mai gari yayi kafin yace.
"To to, ma sha Allah Barka lale da Usmanu Allah yayi albarka nace sai ka zauna damu ko??"
Girgiza kai Zannur yayi yace.
"No zan nemi wani gida na siya ko na duba hotel mafi kusa da 茩auyan nan"
茒an tsayawa da fara'a mai gari yayi kafin yace.
"A'a wannan sabuwar gantalewar ai ba damu ba, ga shago kusa da gidana, ka shiga akwai katifa da komai na bu茩atuwa, ban蓷aki kuma gashi a gefen ka"
Bisa dole Zannur yace.
"Nagode 茩warai"
Yana fa蓷in haka yayi shiru saboda rashin sabo da duguwar magana.
Kamar yadda mai gari yace haka ne, shagon bashi da wani girma sosai, a share yake da 拼ar tafarba sai katifa da bota, bayan ya duba ya dawo ya 蓷auki babbar trolley 蓷insa, zama yayi tare da bu蓷e system 蓷insa ya fara latsawa.
Ana kiran sallar Issh膩 ya fita, bai dawo ba sai wajan 10 bayan yaje can wajan 茩auyan ya samu wani tsire mai zafi sai tiriri yake sai kuma meat shawarma da katan 蓷in ruwa dana lemo, ya siyo wata torchlight mai haske sai 茩aramar fanka, ya ha蓷a da bedsheet.
Washe gari
Salame ce tsaye ta sanya kayan makaranta, fuskar nan ta lafta uhan mai dai jambaki da ba茩ar jagira ba tare da an shafa powder ba.
Inna dake gefe tace.
"Shalele dan Allah dan Annabi ki rufa min asiri, ki daina jamin Magana, ko ina so Allah ya 茩una ki ne??"
Kallon Inna tayi kafin tace..
"Haba Inna ya kike ha蓷a ni da wanda yafi 茩arfina? Allah fa? Kawai kice Allah ya shirya nikam idan aka 茩una ni yaya kike so nayi kada fa bakin ki ya bini"
Jinjina kai Inna tayi kafin ta juya tai 蓷aki Salame kuma tai waje kai tsaye makaranta ta nufa.
Tana shiga cikin Aji Sabon teacher 蓷in nasu yana juyawa zuwa gaban Allo.
Ware manyan Idanunta tayi akan Zannur wanda yake tsaye yana wannan rantsantsar handwriting 蓷in nan nasa, kafin a hankali ya sauke numfashi yana lumshe idanunsa tare da fesar da iska fuska ya 蓷an ya motsa, kafin ya juya zuwa wajan students 蓷in yana ka蓷e dugun gemunsa wanda yayi tsayi sosai.
Ai kam me Salame zatai idan ba dariya ba, ta shiga 茩ya茩yatawa hadda sakin tusa, Zannur cikin nutsuwa ya 蓷aga idanunsa ya sauke akan Salame da sauri yace.
"A'uzubillahhhhh!"
Ya fa蓷a a 蓷an surace saboda wani mugun tsoro da salame ta bashi, da sauri ya ware idanunsa cikin Ka蓷uwa mamaki da kuma tashin hankali yace.
"My Sunainerh!!!
Dafe zuciyarsa yayi wacce ta fara bugawa da 茩arfin gaske yayinda ya 茩are ware idanunsa sosai akanta yana kallon Zallar kamannin His wife Sunainerh da aka nema aka rasa wajan shekaru biyar kenan.
Gyara tsaiwa yayi cikin dauriya da kuma juriya ya 茩ara kallon Salame cikin husky voice yace.
"Why are you laughing??"
Ya fa蓷a yana narke fuska kamar yaga Real Sunainerh 蓷insa..
Kamar wacce ta fahimci abinda yace tana dry tace.
"Wallahi Malaman sai dai kayi ha茩uri gemunka ke ban dry馃槀馃槀馃槀馃槀.
To yahhhhhhhh?????
Muje zuwa ko a tsaya??
Comments da share shine amsar ku