Free chapter Β· Read without an account

Part 7

by Salis M Reza Β· UWATA CE SILA

πŸ™†β€β™‚οΈ *UWATA CE SILA* πŸ™†β€β™€οΈ

      

     *(True lef storry* )

            *By* 

      ( *SALIS M REZA)*





 _Nagode da adduar ku a gareni, jikina yayi sau'ki, yau zamu cigaba daga in da muka tsaya, wato gurin da IRO Maigadi kezuwa gurin da suke._



β˜€οΈ *FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*β˜€οΈ



 *UWATA CE SILA* 

         *PAGEπŸ‘‰0️⃣7️⃣*


............. IRO Maigadi kuwa bai fasa dosar gurin da sukeba. 'karar humm d'in motar da yajine yasa ya koma bakin get d'in da wani uban gudu. Anty Zainab ce ta tadowo kuma kana ganin yanayinta kasan tana cikin fishi, bud'e mata get d'in yayi kafin ya bita a baya yana zuba mata surutunsa kamar yanda ya saba. Bud'e but d'in motar tayi kafin ta nuna masa abun da ke cikin motar, ko magana bata tsaya ta masaba ta shige cikin palon ranta a mugun 'bace.


Shikuwa IRO Maigadi ko a'ce bata masa magana ba yasan mai take nufi, take kuwa yafara shigar da kayan abincin cikin gidan, yana sauri kar malamin BOKO yagama ya tafi bai saniba. Anty Zainab kuwa tana shiga d'akin ta ta nufa tafad'a kan gadon ta ta fara kuka kamar wacce ranta zai fita, tashi tayi ta sakawa 'kofar kee sannan ta murd'a har sau uku kafin ta koma d'akin taci gaba daga in da ta tsaya, Babu abin da take ambata sai HABIBU ka yau dareni ka ci amanar yardar da na maka.


Tin da nake banta'ba sannin cewa mutuwa haka take da zafiba sai yau, ban san cewa kowa kafin ya mutu haka yakeji ba sai yau, yau nasan cewa naje lahira, yau kan itace ba'kar ranar da bazan iya man tawa da itaba, nayi kuka har muryata ta dashe, gazafin abun da yakemin ga zafin matse min bakin da yayi, ga nauyin hawa kaina da yayi, ni nasan daga wannan gurin bazan sake iya had'e 'kafafunaba bare kuma a kai ga takasu...


To nasan ma ai na riga da na mutu bazan sake ganin Mom da anty Zainab ba, yanzu haka kukan ma bana iyayi, ban masan a wani hali nakeba, yau kan nasan ba wannan ruwan bane yake fita daga jikinaba, nasan jinine, domin kuwa irin wannan yankan da uncle yamin a gabana dolema jini ya zuba.


Uncle bai sanma cewa ya kusa kai ta gurin da bai yi tsammani ba, dai da yaji ta ja wani wawan num fashi, sannan ya an kara. Kallon kansa yakeyi sannan yana kallon ta, ganin yanda tayi tamkar babu numfashi a jikin ta, kallon gaban ta yiyi yaga jini kafin ya kama kansa yana bugu cikeda jin haushin yanda ya mata.


Jakar da yake zuwa da ita ce ya d'auko ya bud'e ya fito da wara rigar, sannan ya cire ta jikin sa, ya goge dukjinin da rigar kafin ya goge mata, kasan cewar, dama ya cire mata nata sket d'in ne yasa ita nata basu 'baciba, mayar mata da kayan ta yayi kafin ya d'auki ruwan da take zuwa dashi ya wa tsa mata.


Dama ba suma nayiba inana kallon sa duk abun da yakeyi, magana ce dai na kasa, domin ji nake inayin magana zan 'karasa mutuwaa. Tin dazu na suma kuma na farfad'o, bansa ya a kayi na mutu kuma na dawo ba, domin kuwa ni a tinanina mutuwa nayi. kallon sa keyi ganin yanda ya shirya kansa tsaffff kai ka rantse da Allah, baimin komai ba, sai ji nayi ya d'auki ni ya sani a kafad'ar sa yayi cikin gida ni.


Idona a lumshe suke bana ganin komai, amma dai nasan tafiya a keyi dani. IRO Maigadi har yanzu yana shigar da kayan abincin, sai gani yayi Uncle d'in yazo ya huce da Ameeran a kafad'ar sa, bin su yayi da kallon mamaki ya cewa yau kuma har barci tayi a gurin karatun? yana tam bayar zuciyar sa, yana 'kara jijjina rashin han kalin matar gidan da teke tafiya ta bar yarta agida, shikan IRO Maigadi wannan abun nata har mamaki ya keyi...


Domin kuwa shi Wallahi bai yarda da wannan mutumin ba gashi da iyayi kullum dagashi sai kayan Yan iska, da wani glass kamar wani sabon ma kaho, sannan ma to mai zaisa ya d'auko ta haka kuma ya shiga har cikin gidan yana sartakeken saurayi, kuma yasan ai bubu Kyu, kuma a kwai budurwa a cikin gidan ina ya ganta a wani irin yanayifa!!!! IRO Maigadi ya ci gaba da cewa...


Kai wallahi in dai haka karaton BOKO yake mayar da mutane to wallahi Allah ya tsinewa duk wani abu na BOKO, kai harma da duk wani d'an BOKON da ya mayar da kasan irin na Yan gidan nann, da kuma wannan, Mai kama da yan gudun hijiyar. Haka dai IRO Maigadi ya cigaba zagin yan BOKO masu irin halin su Uncle da mom.  


( *NIMA KAI NA S REZA, NAYI ALLAH WADAI DA IRIN WANNAN KARATUN😭😭😭)*

 *PAGE 2* ********************************


Uncle kuwa yana shiga bai nufi ko inaba d'akina ya shiga, shi a tinanin sa anty Zainab bata dawo ba. Kwantar da ni yayi kafin ya shiga Tolet ya kai minty uku kafin yazo ya d'au keni ya shigar dani, ya tsoma ni a cikin ruwan zafin da ya had'a, zabura nayi na saki wani ihuu!!!! Lokacin da zafin ya ra tsani, amma ya rufemin baki yana tura kaina a girjin sa, yana rarrashena.


Saida ya sakani a ruwannan har sau uku kafin ya fito dani daga toilet d'in, ya kwantar dani ya ce yi barci, kuma duk lokacin da zanyi wanka haka zan dingayi, kuma yace karfa na sanar wa da kowa, sannan ya fita yana mai juyowa yana kallona, ni kuwa yana fita wani barci mai 'karfi ya d'aukeni.


'Bangaran anty Zainab kuwa, kuka takeyi tana zagin Habib d'in ta, domin kuuwa ya ci amanar ta. Tana cikin kukanne taji kamar ihun!! Ameera amma saboda tashin hankalin da take cike yasa ta bar maganar, domin ita a halin yanzu bata son ganin kowa a kusa da ita.


Haka a kayi zaman wannan ranar tsakanin anty Zainab da Ameera. Ita anty Zainab ko abin ci ma bata samu taciba, saide kayan itaciyi irin su kankana da laimo dade sauransu, sudin ma dan suna cikin d'akinne. Ita Kuma Ameera, bayan barcin a'wa hud'u da tayine lokacin da ta farka, tayi 'ko'karin tashi sai taji babu wannan ciwon kamar irin na d'azu, hakanne yasa ta tashi ta bud'e drowan kayanta, ta d'au ki sket kawai ta saka sai riga, sannan...


Ta sau'ki ta na jan 'kafa ta shiga kicin ta duba babu komai, sai kawai ta ji'ka kostar ta koma d'akin ta ta zauna tana sha tana hawaye tana tuna Mom d'in ta, da kuma abun da yafaru ita uncle d'in nata, sai kawai taji bata son cin abin cinma, sai son jin muryar Mom, nayi kyewar ta sosai, Wallahi ina son ki Mom pls mom coming to me, ina kuka iana fad'in haka.


'Ban garan Mom kuwa, abun da yasa ta bar garan ma shine... Ameera ta 'bata mata rai, wato saboda tana ganina kusa da ita shena har wani ciwon tinani ta sakawa kanta, saboda bata son karatu!!! Hakan ne yasa Mom ta ce sai tayi sati uku (3) kafin ta dawo, in taga bata ganina ai zata saki jiki da tayi karatu.


Mom tana buri mai tarin yawa a game da d'iyar tata, gani takeyi in batayi nesa da itaba bazata tsaya ta fahim ci rayuwaba, ganin irin shakwa'bata da nakeyi shine yasa, to yanzu nayi nesa har sai sun koma school zata dawo.


Yau kwanan Mom goma sha biyu rabon ta da gida, kuma bata ta'ba yin waya da d'iyar tata ba, saidai komai Anty Zainab ta sanar da ita, a'nann ne ma anty Zainab d'in take sanar mata da cewa Ameera fa kwana biyu bata da lafiya, amma yanzu ta warke harma ta cigaba da karatun ta.


Nann take Mom ta ce "Ai dama nasan zatayi kukan rashina na tsawan wani lokaci kafin tasaba, kuma ina son ki cigaba da saka mata ido a kan komai "In Sha Allah Anty Zainab ta ce sannan sukayi sallama. Ameera ce dai-dai zata shiga d'akin anty Zainab d'in taji wayar da sukeyi hakanne yasa ta la'be har saida ta gama jin komai.


Komawa tayi ta fasa shiga d'akin, sai kawai ta tsinci kanta da tunuwa da wata rana nann ma tajisu suna waya da anty Zainab d'in kamar haka. Wallahi bana son ganin Ameera a irin wannan halin rashin son karatu, ban san mai Zan mata ta fara son karatuba? "Anty Zainab da take saurarin ta ta cikin wayar ta ce "Mom bagashi kin d'auko mata mai koyar wa ba?


"Mom ta ce "Eh na sani duk da haka, ina ganin wannan 'kasar zan bari da ita domin kuwa gaskiya bani da burin da ya huce a ce Ameera ta gajeni a a sibitin da nake ai, so nake naga na tarawa Ameera dukiya koda bayan raina kar ta hula'kanta.


"Anty Zainab ta ce "Mom wata 'kasar kuma? Dama kin san wani ne a wata 'Kasar? "Eh ina 'kawa kuma mijin ta abokin abban Ameera ne, yana England saboda haka gurin sa zan kaita, 


Anty Zainab ta ce "Tom Mom ammafa gaskiya Ameera tayi yarinya a wata 'Kasar babu kowa nata, kina ganin yin hakan ba kuskure bane? Ameera fa ko shekara goma bata kaiba?


Mom ta ce "Nima ina tsoran kar a je wani abu yafaru to amma kuma haka shine mafita, in ba hakaba wallahi Ameera zata watsamin 'kasa a ido, yanzu duniyar nan sai kana dashi a keyi da Kai, kud'i yanzu sune mutuncin mutane!!!!!. "


"Sau'ke ajiyar zuci ya ta yi bayan ta dawo daga tinani. Kud'i kud'i kud'i sai da ta mai-maita har sau uku, kafin tayi murmushi ta bar gurin da take ta nufi d'akin ta ta fara tinani abun yi.


Tsaffff ta warke kuma uncle bai sake mata abun ba, yanzu haka suna karatu sosai itada uncle d'in nata, kuma suna karatun axam kuma dai har yanzu karatun gashi nan gashi nanne, Mom ma ta gama fushin domin har ta ci gaba da yanda ta keyi wato, taje ta dawo tayi kwana uku a gida.


 *BAYAN SHEKARA 3!!!!!!!!!!!*


Abubuwa sun fara sauyawa a game da zaman gidan Alhaji Salisu Inuwa, domin kuwa, yanzu Anty Zainab ta kammala aikin bautar 'kasar ta, ita kuma Mom an 'kara mata ma tsayi a gurin aiki.


Ameera kuwa yanzu haka tana JSS2 Saide yanzu Ameera ta zama ba irin Ameera da kuka sani a baya ba. Domin kuwa yanzu Ameera ta zama big class. Yanzu haka suna gaban Mom ita da anty Zainab tana sanar musu cewa, ta sallami Uncle daga yau domin kuwa Amera England zata koma da karatu. 


Da sauri Ameera ta d'ago kai ta kalli Mom d'in sannan ta ce "Ni wallahi babu garin da zanje kuma wallahi bazaki kori Uncle yanzu ba, sai da karatuna ya d'auko dad'i wallahi bazai sa'buba, tin lokacin da nace ki sallame shi Baki sallameshiba sai yanzu, to ni wallahi ban yarda, Kuma babu wanda ya isa ya sallamesh!!!!! Tana gama bad'a ta bar gurin ta na saka iyefes d'in da take a jikin wayar da take hannunta ta barsu a gurin suna bin ta da kallon mamaki, domin kuwa yanzu halin da Ameeran ta d'auko kenan.


Mom ta ce "Wai me yake damun Ameera ne!!? Yanzu fa naga ta fara wani irin hali wanda ban santa da suba, tana min magana duk yanda ta gadama, to wallahi sai taje England nan ko bataso......πŸ“





 *YANZU ZA A FARA RIKICIN TSAKANIN UWA DA D'IYAR TA, SHIN KU KUNA BAYAN WAYE???* 




 **INA JIRAN ZA'BIN KU , KUNA BAYAN MEERA NA? KO KUMA BAYAN MOM DA ANTY ZAINAB???* 


 _NI DAI INA BAYAN SU ANTY ZAINAB DOMIN BAN TA'BA ZUWA ENGLAND BA, KUNGA IN SUKA KAI MEERA TOM NIMA ZA'A BIYA MIN_ πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚




To be continue......





 S REZA *** .,..

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol