Free chapter · Read without an account

Part 11

by Salis M Reza · UWATA CE SILA

🙆‍♀️ *UWATA CE SILA* 🙆‍♀️


     *(True lef storry)* 

          *By* 

     *(SALIS M REZA)*





☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* ☀️






 *UWATA CE SILA*

       *PAGE* 👉1️⃣1️⃣



She-she'kar kukane ke tashi a cikin palorn bayan Ameera ta gama basu labarin komai, ita kuwa Ameera tana gama bada labarin ta share hawayan ta sannan ta ciro warta ta danna kira. Mon kuwa dama tin labarin baiyi wani nisa ba tafara kuka.


 Take tayi tinanin lokacin da Ameera bata da lafiya suka Kai ta asbiti amma Mom ta dinga fishi da ita wai duk dan bata son karatu ne, nan fa mom ta tina ranar da Ameera take kuka a kan bata son wannan uncle d'in amma mom ta Shareta wai duk dan bata son karatu ne.

Nann fa mom ta sake rushewa da wani sabon kukan nan take ta zu'be agurin tamkar babu numfashi a tare da ita. Anty Zainab kuwa take taji wani irin kunya ya kamata in ta tina da abun da yafaru tsakanin ta da Ameera, a shema duk mune sila Amma muke zagin ta, sai kawai ta kasa had'a ido da ita sai kuka takeyi tana Tina lokacin da Ameera ta 'boye a bayan labule da kuma lokacin da zata kashe kanta, kuma in Bata manta ba duk saboda bata son Uncle ne, Bata cewa Bata son karatu saide tace Bata son Uncle, tana cikin wannan tinanin sai gani tayi Mom ta zu'be agurin.


Uncle Bala kuwa abun ma sai yamasa tamkar yana karanta labarine, irin wannan Abu kamar a zamamin jahiliya!! gaskiya wannan Uncle d'in ba 'dan halik bane, duk yanda a kayi dama cen ba 'dan arzi'ki bane, shima yana cikin hakane yaga Mom d'in ta fad'i.

Nann take Anty Zainab takira Dr Lurwan shikuma ya ce su kawota asbiti yanzunnan


 ( _KAI DAN ALLAH MUJE 'BAN GARAN ALHAJI MUDI DOMIN JIN ABUN DA ZAI FARU. KARFA KUCE NA IYA GULMA GASKIYA CE, WANNAN GIDAN KOWA KUKA🤣)_ 


Da sauri ta fito daga cikin d'akin da alamar dai sauri takeyi domin kuwa har da d'an gudu-gudu takeyi. Rakiya ce ta fito daga toilet ri'ke da buta a hannu kai da kagan ta kasan bata kammala abun da takeyi a toilet d'in ba tafito, da sauri ta je ta Sha gaban Nusee ta na cewa kin San fa yau ne kikayi Al'kawarin zaki cikamin kuma ke nake jira amma kin zo zaki fita baki cemin komai ba?


Nusee ta ce "Please sauri na keyi kibari in na dawo Zan bak.... Ai tin kafin ta 'karasa Rakiya ta ce "Ai wallahi baki isaba saide in kifasa fitan ai ba haka mukayi da keba, tana maganar tana ajiye butar da ke hannunta, gami da gyara'daurin zanin jikin ta wanda dama bata gama d'aurewa ba ta fito.

Nusee ta ce "Anty Rakiya kin san Allah bazan baki ko sisiba har sai na dawo, saboda yanzu sauri nakeyi karki 'batamin lokac. 


Ai kuwa Anty Rakiya ta ce saide in bazata fitaba Amma in har tanason fita tofa sai ta bata kud'in ta. Nan fa rikici ya'barke tsakanin Nusaiba da Rakiya, in da Rakiya ta ri'ke mata jaka wai bata i'sa ta bar gidannan ba.

Ganin Rakiya zata 'bata mata lokacine yasa ta zaro dubu biyar ta wa tsa mata sannan ta ci gaba da za'kin ta 

Ta ce...


 "Gashinan ban za dangin ma tsiyata wacce bata gaji arzi'ki ba,

Ai kuwa nann fa Rakiya ta fara "Ke da kika gaji arzi'kin uban me ya tsinana miki ni dai tin da kin bani kud'ina kije dik in da zaki banza gadon mazan kawai. Ita kuwa Nusee tin da ta bata kud'in ta bar gidan domin kuwa tasan in dai har ta zauna tofa sai sunyi abin da suka Saba.



'Bangaran su Alhaji mudi da abokin sa Alhaji Bashir kuwa sun 'karaso gurin da babban shed'anin yake wato BOKA, wata bukka ce irin ta fulani amma wannan takai girma wani gidan Kuma a hakan wai d'aki d'ayane, haka suka ajiye mutar so a can wani bakin ruwa kafin suka fara takawa hargurin da bukkar take.


Abun mamaki koda suka shiga cikin bukkar yan da kasan irin gidan manyan mutanan domin kuwa cikin bukkar 'bangare-'bangare ne. Wani 'katon mutum ne zaune babu komai a jikin sa sai zani da ya rufe masa jikin sa, sai kuma wasu guntayen mutane a gefensa suma da irin shigarsa.

Yana ganin su Alhaji mudi ya fara dayira yana cewa...


 "hahh hahh an sanar mana da zuwan ku Kuma an tabbatar mana kun gama komai, to babu shekka zaku zamo tamkar taurari a cikin alumma, Ina cikon ai kin naku yake? Ya tambayesu cikin ihuu?

 

Nan take Alhaji mudi ya fito da abun da suka kawo d'in a cikin leda ya mi'kawa bokan.

BOKA yayi dariya sannan ya ce "Yanzu aikin da ya ra'ke maka kuda d'ayane? Alhaji mudi ya ce "au dama boka ba a gama ba? BOKA ya ce "Ina yarin yar da kuka kawo? to itace zaka kusan ceta sannan in har itama ta kawo sai a had'a da wannan da kakawo sai ai maka aiki.


Dama Alhaji mudi sun kawo yarin ya mace yar shekara sha biyu gurin BOKA yau kwana Sha uku kenan tana gidan BOKA, shikuwa jaririn da a ka kawo har sun yan kashi. Nan take Alhaji mudi ya ji BOKA yana cewa wannan guntayen da suke kusa dashi, aje a zo da yarin yar nann.


Alhaji mudi ya kalli Alhaji Bashir ya ce "Nifa naga kaman wannan yarinyar tayi 'karama kuma "Da sauri Alhaji Bashir ya ce "kaman ta irin su mukeso? Kawai ka je ka sha dad'i mlm babu wani 'kan-'kanta da tayi in dai ai kin mu zai samu ai babu wata da muwa.


Yarin ya ce 'karama sosai kai da kaganta kasan ta wahala a wannan gidan babu komai a jikin ta sai kakkare jikin ta takeyi tana kuka, Ba'kace siriya Mai tarin gashi, bakajin komai sai kukan da yarin yar takeyi. Tana kallon Alhaji mudi da Alhaji Bashir, sai ta sake tsorata domin kuwa ta gane fuskar su. Sune suka kawota.


Nann take boka yace "yayi abin da aka sakashi domin kuwa lokaci yana tafiya. Nann take guntaye biyunnan suka 'bace 'bat Alhaji Bashir ma ya tashi ya fita ya rage daga yarin yar sai bokan sai Kuma Alhaji mudi.



Zaune suke agurin wani sha'katawa, suna tattauna damuwar su. Meera ta kalli Nusee sannan ta ce "Yanzu komai ya gama lalacewa saboda Mom ta ji komai Kuma nasan zata fara neman uncle ne, yanzuma dan tana kwance ne, sabo da haka Nusee dole mu nemo uncle a cikin kwana uku.(3)


 Nusee tayi shiru tana tinani sai can ta ce "Shin wai ma in mun ganshi mai zamu fara masa? 

Meera ta ce "Ai ba a kan sa zamu d'au fan saba, kaman yanda na sanar dake cewa wallhi sai na Masa abun da shida kansa zai zo ya bani haguri kuma hakan ya kusa faruwa, kedai yanzu meye abun yi?.


Nusee ta ce "Ga wata dama guda d'aya? Meera ta ce "Tom Ina jinki.


Nusee ta ce "Mai zai hana mu shigo da Jibrin cikin lamarin tin da naga shima d'an hannune kin ga ma inaga ya sanshi?


Meera ta ce "Nusee

 wannan abun sirrin mune bana son kowa ya sandashi.


Nusee ta sake ce wa "To ai ba sanar dashi abun da ya faru zamuyi ba kawai zamu nuna masa muna neman mutumin ne. Haka dai har Meera ta yarda, nan take suka kira Jibrin.


'Bangaran Mom kuwa Dr Lurwan da abokan aikin sa sun yi nasarar ceto numfashin ta da ga d'aukewar da yi amma har yanzu bata farfad'o ba, jinin tane ya hau sosai shinema ya haddasa mata d'aukewar numfashin. Uncle Bala ne shida Anty Zainab da Kuma matar da wato Anty kadija, sune a zaune a 'kofar d'akin da aka kwantar da ita, domin kuwa an hana kowa shiga Wai ana bu'katar ta huta tukunna, Uncle Bala ya ce da Anty kadija taje gida gurin yara, ita kuma anty Zainab taje ta girko musu abin ci da kayan zaman asbiti.


Kallon hoton da Nusee d'in ta bashi yakeyi yana bin Nusee d'in da kallo mai ma'a noni biyu. Nusee ta ce "Jibrin wannan mutumin muke nema Allah yasa ka sanshi? 'kurawa hoton ido yayi kaman yana son gano wani abu sannan cikin in i'na ya ce "Me yasa kuke neman sa?


Nusee ta ce "Kawai Muna son had'u wa da shine. Jibrin ya yi dariyar gefen kumatu sannan ya kallesu d'aya bayan d'aya sai ya fad'a tinanin lokacin da yasan mutumin.


Zaune yake shi d'aya yana ta nazarin abun yi domin kuwa kansa ya cika ya rasa ma futa ya gaji da wannan abun bai san ta Ina ma zai fara ba, yana cikin wannan halin ne ya hango wani saurayi kyakyawa wanda shi da yake na miji ma saida yaran ya burgeshi to bare kuma mata, ai kuwa take yaje gurin yaron yana Mai cike da jin in Sha Allah damuwar sa tazo 'karshe.

Shi kuwa wannan saurayin tare yake da wata budurwa arniya.


 Koda mutumin nan yaje gurin wannan saurayin sai ya nemi da yana son ganin sa, nan kuwa suka koma gefe. Mutum ya cewa yaron ai ki zaka min wanda a cikin aikin Kai riba biyu zakaci, wata yarin ce nakeso ka janye min han kalin ta d'aga gareni Ina so ka shiga jikin ta sosai ka man tar da ita komai , sannan Kuma yarin yar yar hannu ce, kaima zaka kwashi rabon ka,

Kafin yaron yayi ma gana sai mutum nann ya zaro rafar Yan d'ari biyar ya ajiye Masa sannan ya bashi hoton yarin yar.


 Tofa tin daga nann Jibrin ya fara bibiyar Meera amma ya kasa shine yasa ya bita ta online, in tayi posting yafi kowa yin comment domin kuwa dogon comment zaiyi Wanda kai da kayi posting in dai har kagani sai ka karan ta, in kuwa ka karanta sai kayi reply.

Tin bata yin reply har ta fara


( _domin ba irin comment din masu Karan ta littafin UWATA CE SILA bane wasu sai kaga Wai sun ce t kokuma tx kokuma txs, barin ma Yan fezzbokk group sunfi yin hakan, koba haka kukeyiba😂😂???)_ 


Jibrin ya kalli Nusee ya ce nasan fuskar nann amma Kuma ya mutu. Ranar da na fara ganin sa to a wannan ranar sunyi hatsari a moto Allah ya musu cikawa Nima ranar na fara ganin sa.


 Nusee ta yi dariya a 'boye sannan ta ce "Allah sarki Allah ya ji 'kan'sa, tom yanzu yaushene abun ya faru da Kuma a inane ha tsarin ya faru?

Shiru Jibrin ya yi yana tinanin Mai yasa ya ce ya mutu!! dama ya ce musu bai san shibama da yafi, ganin yana tinanine Nusee ta sake cewa...


 "kaifa muke jira??


"Ban garan Alhaji mudi kuwa Babu tsoron Allah ya kama yarin yar nan a gaban BOKA ya fara she-shefata tana kuka yanayi har ya samu ya shigeta da 'karfi, nanntake ta saki wani wawan ihuu! Wanda Saida ihuun ya amsa duk cikin. Dajin nan. Ta ce waiyoooo!!!!!!!!!!.📝




Pls Yan Whasoop saide kuyi haguri bazaku samu posting yanzuba domin kuwa an yi bandend dina a Whasoop sai zuwa wani lokaci.



Please banda comment.



My FAN'S🥰

My friend🤝

One love♥️

S REZA ✍️

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.