Free chapter 路 Read without an account

3&4

by Rabiatu bashir 路 SILAR FYA茒E

*馃崁SILAR FYA茒E馃崁*

      Free Book 




     NA馃拫

UMMU MAHER(MISS GREEN馃挌




   

    3馃煩4



. . . . .Cikin ta kunsa mai kyau da tsari ya fara sakkowa a jirgin ,fari ne 茩al kamar zaka ta蓳a sa kaga jini tsabar farinsa,yana da jiki da kuma tsayi, 茩ya茩茩yawa ne shi ajin farko,yana sanye cikin wasu ha蓷a蓷蓷un 茩ana nan kaya,wa蓷anda suka amsa sunansu ya cire cort 蓷insa ya ri茩e a hannu yana g拼ara necktail 蓷insa.



 Ayshe ta fara hangosa ta ce"Hajiya ga yaya cen yana sakkowa,gaskiya yaya ya da蓷a 茩yau wallahi gaskiya Hajiya yaya ya fimu 茦yau".



  Rabiatu ta ce"ke kuma kina kishi ko?ke dai wallahi aisha kishi ne da ke wallahi,ke ce ki ka yo dangin Papa shuwa arab kishi ne dasu".



Hajiya ta ce"kuyi wa mutane shiru zaku fara halin ko?".suka ja bakinsu suka yi shiru ita daman Zeenat da Fatima miskilanci ne dasu irin Yayansu.



Zeenat tana da shekara 25,sai Fatima 22,sai Rabiatu shekara 19,sai Fatima auta mai shekara 17.


shi kuma babban gogan yana da shekara 35 a duniya,Har hajiya ta fitar da ran haihuwa sai kuma ta dawo ta haifi mata har hu蓷u.

Da sauri Hajiya ta 茩arasa ta rungume 蓷anta cikin so da 茩aunarsa duk da sojojin da ke bayansa,shi kuwa jan zaki Aliyu Haidar kunya ce dashi sosai,don haka cikin kunya ya rungume ta,shi daman tun yana yaro kunya ce dashi,tun yana shekara 4 ya daina yadda mahaifiyarsa na yi masa wanka,sai dai ya rufe gabansa ta yi masa,haka har ya girma shi mai kunya ne.




 Yana cikin cin abinci wayarsa ta kama ringing 蓷in wayarsa,ya 茩i 蓷auka Hajiya Barakat ta ce"haba son ka 蓷auki wayar mana kaji ko menene?".ta fa蓷i hakan cikin yaran yarbanci,shima cikin yaran ya ce "to momi".


 "Haba A/D ka tausayamin ka dinga 蓷aga waya ta,kasan dai babu 茩yau wula茩anta 蓷an adam, please ka yadda ina sonka tsakani da Allah".


 "oky".


  kawai ya ce mata ya kashe wayar.


Salimat ta goge hawayen da suka zubo mata don matu茩ar ba ta auri admiral ba komai zai iya faruwa,ya zamar mata dole 茦ara 茦aimi wajen yin addu'ah don komai yazo da sau茩i,tana cikin wannan tunanin ta tashi ta shiga bathroom ta 蓷auro alwala ta fara yin sallah tana kai kukanta ga mahaliccinmu subhanahu wata ala.








 ***    ***   ***


yau aka yi 7 蓷in mahaifiyata dangi duk sun fara tafiya,har yanzu mutuwar mahaifiyata tana cikin 茩o茩on zuciyata,na share wata 茩wallar da ta cukomin 茩warmin idanuna,na gogesu ina cigaba da 茩ara tsanar wannan bawan Allahn da ya yi sanadin rugujewar rayuwar a halin gidanmu.


茦annena uku ne duk suna bording skull,Salimat,Afra,khadija.



Har lokacin kuma ba a gaya musu rasuwar mahaifiyarmu ba,ko ya ya zasuji idan suka ji mahaifiyarmu ta cika oho?.



 ina cikin wannan tunanin naji an watsomin ruwan kanzo mai sanyi,don alokacin safiya ce,na waiga don ganin maiyi min wannan izayar,mmn nusaiba ce da kuma Hafsatu,wacce ta kasance 茩anwa awajen mahaifina.


Suna ta kumfar baki wai na iya munafunci na shiga 蓷aki na 茩i fitowa don nasan na yi abin kunya.




Wasu hawaye ne masu zafi suka fara fitomin a 茩warmin idanuwa na,na gogesu na fita don yin aikin da suka ce zuciyata tana yimin 茩una.








*miss green ce*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.