SILAR FYAƊEFree

ArewaPen original

Historical fictionFreeCompleted

SILAR FYAƊE

  • 1views
  • 39chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I proudly a writer,i lov hausa novels

More from @rabiattu0444

Sample · 1

*🍀SILAR FYAƊE🍀*      Free Book      NA💋UMMU MAHER(MISS GREEN💚*MARUBUCIYAR*1 UWAR GIDA NA3 AUREN DOLE4 RUHI ƊAYA5 FAROUK6 INAYATULLAH7 ASANADIN ABAYAR SALLAH8 AKAN AIKINA9 JAMILA10 DR NAWWARA PAID BOOK11 DARASI PAID BOOK12 SILAR FYAƊE FREE BOOK Bismillahir Rahmanir Rahim      1🟨2 . . . .Kuka na ke kamar raina zai fita tsabar tashin hankali,wai yau ni ce agaban gawar mahaifiyata ina kallonta bata numfashi,wani irin ihu na sake sakawa ina girgiza Ummana cikin kuka na ke ce wa"Ummana don Allah ki tashi kada ki mutu,in dai da gaske ne kin mutu to nima tabbas mutuwa zanyi". "ke wai wacce irin mahaukaciya ce?saboda uwarki ta mutu sai ki saka mutane a gaba kina wani kukan banza?to wallahi ba a gidannan ba,banza karuwa wacce ta bawa wani ɗa namiji jikinta ya yi mata ciki,ai gashinan yanzu kin kashe uwarki da baƙin ciki kinzo kina wani kukan banza da wofi". Da sauri na jiyo da idanuwa na da sukayi jawur kamar wuta,tsabar tashin hankalin da na ke ciki bai saka na mayarwa da Maman Nusaiba amsa ba,sai ma ba da ƙaimi da na yi akan kukan da na ke yi,don dole suka fita suka ƙyeleni sai da na yi mai isata sannan na yi shiru,ɗan ciki na naji yana ta motsi kamar zai fito wanda tun da na samu cikin baiyi motsi mai ƙarfi haka ba.Ina ji ina gani aka fita da gawar Mamana,a duk cikin mutanen da suka zo ta'aziyya babu mai rarrashi na, ni kaɗai na ke kuka na ina share hawaye ranar yini na yi banci ba bansha ba,ƴan uwan Mama na suka kawo abinci katan katan suna ta sha'aninsu ɗaura wannan ɗaura wancen,ni dai ina ɗaki ina tunanin rayuwa ta,a shekaruna da basu wuce 15 ba naga rayuwa kala kala. Ina ɗaki naji Baba na yana ƙwala min kira,da sauri na fito jiki na sai kakkarwa ya ke saboda rashin cin abinci ga juna biyu a jiki na. "Ke dan iskanci shine ki ka shige ɗaki ki ka ƙwanta uban waye zai yi miki duk wannan aikin da jama'a su ke maza fito ayi da ke,banza ballagaza kawai yaja wani dogon tsaki ya fita.Ko da na fara aikin wani irin mugun jiri ne ya dinga ɗiba na ina daurewa don nasan halin Baba yanzu zai dawo,a haka har na gama tatar ƙullin kokon,ina tuno da mahaifiya ta ina ta kuka mai ciwo.  *       *      *"Girke2 ake a gidan kana shigowa zaka ji ƙamshi ta ko ina,masu aikin gidan kowa da aikinsa,gida ne ƙaton gida mai ƙyau d tsari kana ganin gidan kasan gida ne na masu kuƊi sosai. A tsakiyar garden ɗin gidan an saka wata mat ƙatuwa doguwa wacce zata sada ka da cikin gidan mai ɗauke da sunan,WELCOME MY LOVELY SON. Hajiya Barakat ce ta ke ta zagaya gidan tana ganin irin decoration ɗin da aka yiwa gidan,wanda ya yi tace ya yi wanda baiyi ba ta ce bai yi ba. Da wuri ta s...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters39
premium25
15

29&30

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
16

31&32

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
17

33&34

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
18

35&36

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
19

37&38

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
20

39&40

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

41&42

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

43&44

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
23

45&46

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
24

47&48

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
25

49&50

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
26

51&52

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
27

53&54

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
28

55&56

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
29

57&58

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
30

59&60

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

61&62

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
32

63&64

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
33

65&66

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
34

67&68

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
35

69&70

Premium
Updated a year agoAvailable now
36

71&72

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
37

73&74

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
38

75

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
39

76&80

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play