Free chapter 路 Read without an account

Chapter 5.

by Sayyada Tahir 路 Akwai'kura

Akwai'kura.


Book 1.



*P*9锔忊儯鈫橈笍馃敓


By Princess sayyada tahir...

Mrs faisal zakhari.




Granny nafito zainabu kinshirya saikuma kiyi. inafadamiki banison sunan nan inbazaki kirani amrana ba to kice zainab haba granny ke kullum baki wayewa yanzu inda agaban kawayenane dakin kwabsamun bakijiba ke inakiranki dasunan engayu granny, iyatacigaba da tauna goronta yo aini gara ki kirani hapsatuna dawani gurani wayasanima ko sunan takalmi kikabani hhhh amra tasheke da dariya hartana tsunawa nikinga tafiyana granny karkisa inmakara to Allah yatsare hanya agaidamun zainabun da angwayena da kishiya, , kasancewan yau asabar weekend ne tundaren jiya tadaura aniyan zuwa har gida ta cimashi tasan tabbs yana gida inmabata sameshi agidanba tadaura niyan binshi har gidan dayan matar nashi ahankali take tafiya cikin shiganta mekamala abaya tasanya tayi rollin da mayafin amra maabociyar dogon rigane domin tafi kaunarshi fiyeda sauran kaya bugu dakari abaya bakaramin kyau yakemataba kasancewan faratass kuma.doguwa so dayawa intasanya abaya itakanta tafi samun nutsuwa intana tafiya akafa tayi tattaki hartakai ga neco juction inda ake hawa mota motar natsaye condasta suna neman fasinja abayan motan enmatane guda biyu suke zaune suna hiransu kafin motan tacika akaisu inda zasuje kujeran baya condastan yadagawa amra hajiya shiga kucika uku abayan bayan tayi matsuguni wa kanta enmatan biyu tayiwa sallama amman bbu wanda ya amsamata hakan yamata ciwo amman saida tanne suko enmatan kallo daya sukamata tuni hassada yacika ransu naganin kyawu da tsantsar kamala da Allah yabata xaman amra kusa dasu sai sukagansu so local agurin haskenta da kwarjininta yacika masu ido wannan yasa suka kasa boye bakincikinsu tahanyar kin amsa sallaman datamusu... itama wayarta taciro tacigaba da danne dannanta ahaka har motan yacika akadauki hanya azahiri danna waya take amman abadini hankalinta nakan emmatan nan biyu don sauraron hiransu dasukeyi, bakar mai nunatafi dayan jinkai itace ke mgnr nifa yasira inxanmutu wajen nemo hanyar mallakan saleem billahil azeem baxan gajiyaba koda xantafi tsirara saina sameshi naga alaman umma tana sanya tonikan nakusa infara neman mafita dakaina wanda aka kira da yasira tace mina nashafada miki kikwantar da hankalinki dan uwankinefa hasalima aimaaifinshi shine madaurin aurenki dan kanin baban kine aitaki tazo gidan sauki ko saleem yaso koyaki kece matarsa yasira tadaga hannu tadunkule Allah yaja xamanin uwar gidan jarimi amra dake gefe tuni ta ranfo xancen wai daman mgnr saleem jarimi akeyi wato ba hukumar fasakouri kadai ke nemansaba harda enmata anafafatawa dashi tuni tsananshi yadira axuciyanta itabata son mai neman mata ko kadan wann dalilin yasa duk nacin samarin dake binta bata kula kowa burinta karatunta dan tacikawa maaifinta dake kabari burinsa haryau har gobe bata bada wani saurayi fuskan daxai shigemataba granny tayi mitan tayi nacin amman saudubu insaurayi xai aiko tazo awaje to koran dan aike takeyi karshe granny gajiya tayi tasanya mata ido acewanta intayi bandaro zata kai photonta masallaci,  mitsw amra taja tsaki ganin babu kunya bbu tsoron Allah mota na haya bana ubankuba kuna hiran jahilci kan uba emmatan biyu suka hada baki wajen furtawa yau saimunci uwarki amotan nan shegiya mai farin bilichin ohh daman hasssadan farin nawa kukeyi kenan shiyasa danamuku sallama baku amsaba to ko makaho yashafa yaji yasan nidin fentin Allah ne kokawane yaso yakaure tsakaninsu fasinja dake motan tuni hankalinsu yakai kansu hakuri sukashiga basu amman enmatan nan sunki bari acewansu sai sunci uwar amra dayan mai jinkan tajawo wuyan rigan amra sainaci ....tass amra takwada mata mari sakeni uwata tafi karfin kicita saidai kici naki uwar , kokawane yakaure sosai amotan haya dasauri direban motan yatsaya ah ah kurufamin asiri karku jawomin hatsari ahanya maxa dalladi bada kowa kowa kudinta takama gabanta baxan iya da fadan tika tikan emmataba ah ah direba sudai wa innan masu rashin arxikin sufita itakuma wann aibatada laifi daman tunshigowana motan nan hankalina nakansu inajin hiran rashin arxikin dasukeyi wata yar dattijuwa dake kujeran tsa




 tace" ah ah direba saidai wa innan marasa kunyar su sauka aitun shigowansu nalura da take takensu daganinsu zasuyi rashin arziki amman ita wannan aibabu ruwanta hakurinta suka kure kuma tamin daidai data more er banza daya daga cikin enmatan tamurguda baki mudai ba en banzaba da iyayenmu ehee ungo naki dattijuwar tafada tare da mata dunkulo. Daya dagacikin fasinjanne yace direba kayi hkr aiduk kanmu munkusa isowa inda zamuje daure ka saukemu inyaso kowa yakama gabansa yajuyo garesu enmata dukka kuyi hakuri bagirman kubane fada atiti ke yar fara dawo nan kizauna nibari inkoma mazauninki direba muje dan Allah sauri nake yamike tare da bawa Amrah maxauninsa enmatan daya dagaciki tafunciko jaka zata sauka dayan tajawo kunnanta tare da radamata subari aje inda xaasaukesu inyaso sukama shegiya su lakkada mata najaki aiko tuni tagamsu da hujjan kawar nata badan tasoba tanemi guri tazauna wayar tace yayi kara ta kanga akunnanta hello cikin harshen turanci take magana nasir eeh wlh na iso motace ta lalace ahanya eeh direbana yaje gyara mitsw taja tsaki motar haya nahau sai wari kedamuna kasan inba amotan hayaba yaushe diyan talakawa zasu samu ganinka a arha bare har sumaki rashin kunya ah ah basai kazoba kawai kabari aftr sallahr la"asar saikasameni acikin GRA gida mai number 12 gidan aibai boyeyye bane inkace gidan....ok ashe kagane ma no problem inka iso saikamin waya xanfito cikin gadara takashe wayar adole ita er GRA ne..

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol