FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1.
: *AKWAI KURA....* 💫💫💫 Daga Alkalamin 🖋ï¸? : PRINCESS SAYYADA TAHEER ( MRS. FAISAL ZAKARY ) 💫💫💫Book 1P.1️⃣↘️2️⃣ Da sunan Allah mai rahma mai jin kai Tsira da Amincin Allah Su Cigaba da Tabbata ga Annabin Rahama Dan Gatan Allah, Annabi Muhammad S.a.w Wanda ya Bani Ikon Kammala Wannan Littafi Nawa !! DSS office Kaduna dake Wema Bank building (4th floor )22 Bida Road, off yakubu gowon way Kaduna state. Madam AMRAH wannan hotunan da kike gani sune wadanda aiki yazo kan su, ga sauran takardu tare da bayanai akan zargin da ake musu na baki 6 Months kacal ki fito mana da hujjar tabbtar da laifinsu ko rashinsa kafin in sallameki da takardan shaidan IT dinki Aikin naki ne ke kadai sai dai kofa a bude take duk lokacin da kike bukatar taimakon mu, Daa karshe ina gargadinki da ki bi abun a hankali ! Be saurari amsarta ba ya mata alama da hannu fice min daga office, AMRAH ta sauke gwauron numfashi tare da tarkata takardun tare da hotunan ta fice daga office din, Masu keke napep sun kai 5 suna tsayawa a gabanta Hajiya tafiya ne ? Amman ko daya AMRAH, bata san ma suna yi ba Gabadaya hankalinta baya tare dasu ko kadan Tunaninta da Zuciyarta sunyi wajen barin jikinta kunnenta baya jin komai sai kalmar 6 Months kacal na baki ki fitomin da hujja kafin in baki takardan shidan IT dinki, Gabadaya kalma daya take maimaitawa a wane dalili ni ba ma'akaciyar bincike ba amma za'a bani aikin da zan iya rasa Rayuwata ? For What Reason ? Ta sake maimaitawa da karfi ta Furzar da Hucin Bacin Rai daga Bakinta, Yau na Tabbatar Ubansu AMLA kashe ni yake son yi kwanana bai kare ba tsinanne ta furta da karfi tamkar ta zare. Hajiya tafiya ne mai keke napep dan anace da yaketa bin ta bata Sani ba, Maganar daya mata a karo na babu adadi shi ne ya dawo da ita cikin hankalinta AMRAH ta hadiye busheshshen miyau tace Oya ! Mando zaka kaini dai-dai Neco Junction kudinki dari biyar Hajiya, Muje kawai shi ne amsar data iya bashi. Da gudu ta shigo gidan tana kwala kira Grannyyyyy ! Grannyyyyyy !! Fito yau an bani takardan Ajalina kafin kwanana ya kare to Billahil'azeem ubansu AMLA yataro match domin kuwa *AKWAI KURA* Tabbas dole in shirya yan wasa kafin ranar buga final, tsohuwar ta kama baki Oh ! Ni Hapsatu yau kuma meya hadaku da baban naku AMRAH turo baki tayi tace ni ubana yana Aljannah In shaa Allah, Wannan kam har abada ba zai Haifeni ba Granny ki duba dan mahaukaciya wai ni ce zan kamo masa Criminals, tsohuwar ta kama baki ta Maimaita Kalmar ' KIRIMINO ' Me wannan Kalmar take Nufi kuma 'yar nan ? AMRAH ta fashe da kukan shagwa6a haba granny yaushe xaki waye ne Criminals pha nace miki ba KIRIMINO ba da Hausa ana nufin Masu Laifi kenan pha Granny, Ni wlh so nake ma in yi sau...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.