Free chapter 路 Read without an account

25&26

by Rabiatu bashir 路 SILAR FYA茒E

_*馃獊SILAR FYA茒E*馃獊_ 


馃搩BOOK 2


UMMU MAHER(MISS GREEN馃崁)


Wattpad user name

  Rabiatu333


Arewabooks

rabiattu0444



*addu'ar samun lfy ga ko wani irin ciwo*


an rawaito daga Aisha (R.A),tace manzon Allah(S.A.W)ya kasance idan mara lfy yazo wurinsa da kokena rashin lfy ya kan 蓷auka hannunsa na tsakiya ya sanya a bakinsa sannan ya dangwali 茩asa sannan ya 蓷aura a inda kewa mutumin ciwo,sai ya karanta wannan addu'ar kamar haka;


"bismillahir turbati ardina biriqati ba'dina yashfa Taqimuna bi'izni rabbina".




 25/26



Da sallamarta ta shiga 蓷akin hankalinsa na kan system 蓷insa ya 蓷ukufa da aiki ya amsa mata ya 蓷an kalleta ka蓷an sannan ya cigaba da aikinsa,waje ta samu a蓷an ka蓷an da nesa dashi ta ce"ina wuni"a hankali shima ya ce "lafiya"sannan ya kashe system 蓷in ya ce mata yana zuwa.



Bai da蓷e ba sai gashi ya shigo da wata 茩atuwar farar leda sannan ya ajje ya shiga bayinsa ya yi wanka da 蓷aura alwala a inda ya barta anan ya dawo ya sameta ta sunkuyar da kanta 茩asa tana wasa da gefen mayafin lifayar ta ta,ya ce"tashi ki 蓷auro alwala zamuyi sallah".a hankali ta tashi ta shiga ban蓷akin alwala tayo ta fito ban蓷akin nasa ya 茩awatu sosai wanda har sai da ya burge ta ban蓷akin kamar na mace komai fes dashi yana daga cikin abinda yasa ta ke matu茩ar son Aliyu kenan a茩wai tsafta sosai.



Tana fitowa har ya tada sallah ta bishi suka yi har suka idar,a hankali ya 蓷aga hannuwansa sama yana addu'ah tana amsawa da amin har suka gama tana jin ninkin ba ninkin 蓷in son aliyu don bata 茦ara gasgata ilimin da ya ke dashi ba sai yanzu.


Ya kama goshinta ya shiga karanto mata addu'ar nan da manzon Allah(S.A.W) ya mana"alluhuma inni as'aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha alaihi,wamin sharri ma jabaltaha washarri ma jabaltaha alaihi".




 Kaza ce 茩atuwa mai girman gaske sai fresh milk 茩aton 茩wali uku mai sanyi sai shawarma wacce tun kafin a bu蓷eta 茩amshinta ya cika hancin mutum.


Tura mata kazar ya yi dukkanta sannan ya tsiyaya madarar yasha ya bu蓷e swan yasha sannan ya 茦wanta ya ce"sai da safe".



wata 茩wallace ta biyo ta kuncin salimat ta kula kara kawai ya ke mata don kada ta fuskanci ba ya sonta,har cikin zuciyarta taji abin ya yi mata zafi amman yanzu ta wacce hanya ya kamata ta janyo hankalin aliyu don ya sota?babu mai bata amsa don haka ta 茦washe kayan ta kai fridge sannan ta 茦udunduna a 茦asan kafet ta 茦wanta,aliyu yana kallonta sai da ya bari tayi bacci sannan ya sungumeta ya 茒orata akan gadon sannan shi ya sakko 茦asan ya 茦wanta.






****


Da wuri na shirya na fito ina yiwa twins dariya don da sunga naci ado sai suyi ta ma茦ale min wai zamu tafi unguwa,yanzun ma haka ne ya faru suna hannun mama suka mi茦omin hannu dariya mama ta yi sannan ta ce ai kuwz baza a tafi daku ba in rasa 茒an hira".



拼ar dariya na yi sannan laila tace"ai kuwa ba zamu tafi dasu ba sun saka ayi ta ganin mamansu matar aure gwara mutafi si茦au 茒in Mu".




har muka fito daga supet market na duba hannuna sannan na ce"ai kuwa laila na yi mantuwa"tsayawa ta yi a waje ni kuma na shiga don 茒auko abinda na manta 茒in wani anu naji na buge dashi kamar mutum don haka na juyo,,wata irin muguwar fa茒uwar gaba naji tun daga kaina har 茦asa na".




ina godiya sosai fans 蓷ina na darasi da sauran littattafaina ina godiya sosai akan nuna kulawar da kuka nuna min alokacin da na yi rashin lafiya,lol sa茩o har yanzu sunyi min yawa,don Allah wa蓷anda ban duba nasu ba suyi min uzuri ina godiya.馃憦馃徎馃



*miss green*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol