Free chapter · Read without an account
chapter 2
by Aysharhshariff · ABDUL MANI
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇 *ABDUL MANI*🍇
🍇 *TYCOON*🍇
story & written
By
🍇@ashoush_
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
***
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
# PAID BOOK
Wannan littafin na kud'ine ,ba kyauta ba ,idan ta account ne zaku biya #300 idan katin waya ne #200 zaku biya kudin ku ta wannan account din 3182414331 Sharif Aisha Ismail ,zaku turo shaidar biyanku ta wannan lambar *** ko ka kati a layin ,banda VTU
*PAID BOOK*
_🍇Abdoul maneou_🍇
FREE PAGE 3to4
___________Lokacin da muka isa gidan su Ma'u babu sallama muka runtuma cikin ɗakin Iya gaba ɗayan mu muna ta sauƙe numfashi
Ma'u ta kalleni a gaskiya Labbo iskancinki yawa ne dashi, ke yanzu fatsume bala'i kika taɓo mana, mun shiga ukunmu, Ma'u tak'arasa maganar tana sharb'e hawaye dan ita har ga Allah tana tsoron Fatsume gashi yanxu nazo na tsokanota...
"ke dallah ki mana shiru wayece Fatsumen kaf faɗin kauyen nan" aradu "Sena mifimo ha allah bonni mo"( sai na mata duka hatta shiga uku)
na ƙarasa maganar ina nuna musu yadda zan mata da hannuna
"Allah Ubangiji ya shirya mana ku" iya tafad'a tana shigowa
"ke yanzu Labbo wannan Fatsumen kika tsokano muku"?
"kinsan halinta sarai bata da kirki bata girmama kowa bata ganin kowa da gashi" "karku sake haka kunji ko, maza kuzo ga abinci chan kuci"
"to Iya Insha Allah baza'a ƙara tsokananta ba muka haɗa baki dasu Feenarh muka fad'a" ni kuwa araina nace "zanƙara"
bayan munci abinci kowa hanyar gidansu takama muka tafi gida
dare mahutar bawa...
🍇🍇
ABUJA
Lokacin da Maan yafito daga bathroom, wardrobe yabud'e yaɗauko white shirt da 3Quater yasa ka, tare da taje sumar kansa, yafito yana tafiyar kasaita da ta zame masa jiki.
ɓangaren Ammurh ya nufa kamar yadda yabarta haka ya dawo ya sameta sai dai ynxu waya ce a hannunta tana dannawa,ta baya-baya ya rungumota, riƙe hannunsa tayi ta zagayo dashi gabanta tana jan kumatunsa, ƙara maƙalewa yayi ajikinta yana narkewa
"Ammurh nagaji sosai"
"tashi muje kaci abinci nikam son" ita ma Ammurh tafaɗa tana d'ago shi amma kamar ba mutum take d'agawa kara jansa tayi amma taji kamar bulo take d'agawa.
Wallahi zan b'ata maka rai idan baka tashi ba"
ina dalili ina d'aga kana ƙin motsa wa,
hannu takai zata mintsineshi da sauri ya tashi yana dariya
"kai Ammurna yanzu na gaban goshin naki zaki daka"?
"eh mana"
"daga dawowana kuma"?
"of course"
zama yayi akan dinning table Ammurh ta zuba fried rice da k'atuwar kaza agefe,
basmala yayi yafara cin abincin cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, har ya kammala yayi hamdala sannan ya tashi ya koma parlour
bai jima da zama a parlour ba saiga Umair ya shigo
"kaii! kaii!! wa na ke gani haka kamar Maan of the people?" Umair yak'arasa maganar yana dariya dan yasan Maan din baya son ace masa haka,
hannu Maan ya mik'o masa sukayi musabaha yana zama kusa dashi
"ya aiki ina fatan dai komai yana tafiya normal"?
"eh wallahi alhamdulillah sai godiya ga Ubangiji komai yana tafiya yadda aka tsara"
"Ina Ammurh ne"?
Umair yake tambayan Maan,
"to ai yanzu Ammurh ta barnan"
suna cikin hirar neh sai ga Daddy ya shigo da briefcase a hannunsa a tare gaba d'aya suka tashi suka nufeshi Umair ne yak'arbi briefcase din hannunsa,
Daddy kuma ya rik'o hannun Maan
"ɗan gidan Ammurh
yaushe a gari"
Daddy " d'azu na shigo around 9 Ammurh tace ba kashigo ba"
yafad'a cikin vocal voice dinsa
cikin parlon suka k'arasa
Daddy ya zauna
kallon Umair Daddy yayi
"ina Hajjaju"?
hada ido sukayi da Maan sai sukayi murmushi yanzu ta shiga ciki Umair yafad'a
Kwasss kwasss suka jiyo takun takalmi ana shigowa gaba ɗaya suka maida hankalinsu wajen banda Maan da ko kallon k'ofar baiyi ba
Sarina ce ta shigo cikin wasu d'amammun riga da wando ajikinta tasha uban attachment akanta
Daddy "how are you"( ya kake Daddy) ta faɗa tana karaso wa wajen da suke a zaune kusa da Daddy ta zauna ta ɓangaren hannun hagunsa,
"I'm fine Sarina"
(lafiya kalau Sarina)
"Hey Bro Umair ta d'aga masa hannu shima hannun yad'aga mata yana cewa "How was your night"? (yaya daren) "Absolutely Good" ta fada hankalinta gaba d'aya yana kan Maan
"ya akayi ba ka sanar dani zaka dawo ba?" Daddy ya jefowa da Maan din tambaya
"Daddy wallahi ji nayi gaba d'aya nayi kewanku ina son ganinku yafaɗa agajiye yana b'ata fuska domin shi har ga Allah yafara gajiya da wannan maganar
"Ammurh ce ta sauƙo daga sama ta sanyo kaya,yanzu doguwar riga ce ta atamfa a jikinta ta sha ado sai k'amshi take zubawa,
"ka shigo kenan "ta faɗa tana zama a kujerar da take kallon ta Daddy
"eh maman yara"
"muje ki had'a min ruwa, Daddy yafad'a yana mik'ewa
hayewa sama sukayi sukabarsu anan,
Sarina sai tunanin yadda zatayi wa Maan magana take anma gaba daya tsoro take kar ya yarfata
kallonsa tayi tare da cewa "saukar yaushe?"
ta shi yayi ya mik'e tsaye ko kallon inda take baiyi ba,a cewarsa ai taraina shi ma shiyasa take masa wannan tambayar
ɗaki ya shige abunsa yabarsu anan ita da Umair
taji haushi sosai abunda Maan ya mata agaban yayansa, tashi tayi tafita ko sallama batayiwa Umair ba shi kam ko ajikinsa wayarsa ma yadauke yakira iraj suke ta hiransu kafin ya tashi ya koma d'aki achan ya sami Maan ya kafa ido akan laptop dinsa yana ta dannawa
waje ya samu ya zauna yacigaba da wayarsa
chan a bangaren iraj kuwa kwance take akan gado tana waya da Umair
"sweetheart wai yaushe zaka turo ne? Abba yayi min magana d'azu" "karki damu Baby surprising dinki nake so nayi"
"amma very soon kin kusa ki zama ta Umair Ulfat" yaƙara sa yana murmushi mai sauti
ɓangaren Maan kuwa gaba d'aya wayar da yayan nasa yakeyi ta dameshi ya sa karamar yarinya a gaba sai wani zance yake mata ,dan karamin tsaki yaja mara sauti amma duk da haka sai da Umair ya juyo ya kalleshi
"Babyna sai da safe i love you Ummuaah ya kashe wayan"
kallon Maan yayi yana nazari sannan yace" kaii Maan of the people dawa kake??"
"Allah yasa bada iyalina kake ba"yakara jefo masa tambaya ,ko kallonsa Maan baiyi ba,
ta sowa yayi da sauri Maan ya nufi ƙofa yana masa gwalo yabar d'akin
da sauri Umar ya biyo shi
"tsaya wallahi kafad'a min da Auntynka kake kowa" tuni Maan yayi gaba abunsa
d'ayan dakin yakoma
chan ma agyare yake komai tsaff kamar mutum yana kwana aciki
anan ya tub'e ya shiga bathroom ya watsa ruwa yafito yabi lafiyar gado ya kwanta .......
asuba ta gari Maan
🍇🍇
*kauyen Jaaka*
da sassafe inna wuro ta tashi tana fad'a wallahi ita an mata sata dan haka dole ita afuto mata kud'inta ko aga masifa da bala'i
ba wanda ya kula ta sai Labbo wacce tafito da buta a hannunta zata je band'aki
da gudu tayi kan ina wuro
"gashi nan "gashinan"
wallahi ta bangajeta tayi band'aki da gudu
Inna wuro salati ta rabka "innalillahi wa'innailahi raji'un Aisha ita da ƴaƴanta zasu kasheni"
safiya ce kawai tafito kasancewar gaba d'aya ta aurar da ƴaƴanta mata sai safiya da ado
"Inna wuro mai yafaru" safiya ke tambayar ta
fyace majina tayi a zaninta sannan tace "wannan shegiyar ce wanda uwarta ta tsine mata ce ta ke neman kash.... "aa dakata dakata" Labbo ta katse ta wanda yanzu ne take fitowa a band'akin
"a yaushe ne kikayi da inna ta cewa ta tsine min?"
"aa gaskiya njfa bana son haka karki sake"
nafada ina d'aga mata hannu
haba "wata babba dake anma kice wai antsinemin"
kallona safiya tayi
"gaskiya baki da mutunci Labbo ki bigeta sannan bazaki iya bata hakuri shegiya mayya er gidan matsiyac...tasss na wanke mata fuska da mari
" a hya"yayi"( baki isa ba ) wallahi kekam ki zageni na kyale ki
rankwashina naji anyi akai
cikin bala'i na jiyo zanyi masifa naga Samha ce fuska daure take kallona
"ki wuce d'aki yanzun nan" tafada a tsawace
"cikin gunguni na wuce d'aki ina zage_zage k'asa_k'asa karta jini dan wallahi duka zata min
"inna wuro tashi dan Allah kiyi hakuri yarinyace bata da hankali" Samha tafada ta na mik'a hannu zata d'aga ta buge hannun
"Aa wallahi karki tab'ani bansan me kika shafo ba karki gogan bala'i a jikina" tafada tana matsawa gefe
girgiza kai Samha tayi tana cewa allah yabaki hakuri sannan ta wuce murhunsu domin ta had'a musu karin kumallo
tuwon da suka ci na dare ta samu guntun tayi musu d'umame
jikin saniyar baffansu (Ard'o) taje ta tatso nono ta dashi sannan ta zuba a kwarya
ta zuba kowa nasa
na inna wuro ta d'auko takaimata
"inna wuro ganaki na kamalla"
"ajiye shi anan irin mayu kar muje muci guba dama so ake mu mutu aci gado"
Samha batace komai ba ta girgiza kai ta wuce d'akin Innarsu
a dakin Innarsu ta sami Fadwa tatashi sai kuka take Labbo kuwa tana zaune sai d'ige d'ige take ita a dole kwalliya take
" yarinya mik'o abinci a bawa Fadwa" inna tafad'a a kunyace saboda Samhan y"ar farice kunyar fulani take mata
abincin ta mik'o suka zauna sukaci sukayi nakk bayan su gama ne Labbo tace tatafi gidan su Ma'u adawo lafiya Inna tama ta itakam tayi gaba abunta
a Chan kwanar gidansu Ma'u ta had'a da Fatsume ai da wani mugun gudu da Banka k'ofar gidan su Ma'u tashige
suna tsakar gida
Ma'u ma ganin abokiyar shirmenta ta shigo da gudu ita ma ta kwasa sukayi d'aki a guje
Iya ta girgiza kai " Allah ya shiryeku"
a cikin daki ne sun b'uya a bayan k'yaure Ma'u tace "ke wai miya faru ne tana zare idanu"
dariya Labbo ta kwashe da ita sannan tace ke " Fatsume bala'i nagani fa"
" kinsan wallahi ban shirya dambe yanxu ba"
"tsaki Ma'u tayi wallahi Allah ya isana "
ke "yanxu duk gudun nan akanta ne"?
sai kuma ta fashe da kuka "wallahi nidai kin cuce mu mai yakai ki takalo mana Fatsume"
"yo k'addara mana"
kedai yanxu kikawo shawara yadda za'ayi da ita" inji Labbo
to "muje gidan su Feenarh muji yadda za'ayi..................
oumu khalil✍🏻🍇