FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey am Aiseturh heydhara🇲🇦🇸🇳🇳🇬using the platform to write out my ideas, fantasies, etc. Mostly because it's very therapeutic and I like to write it in my version. I hope you like the books written by me, and feel free to give me feedback and let me know what i can do better...
Sample · page 1
🍇🍇 _ABDUL MAANII_🍇🍇Story& written by 🍇@shoush_*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ``` *ALƘALAMINMU ƳANCIN**PAID BOOK*wannan littafin na kud'i ne i ba kyauta bane idan ta account neh zaku biya #300 idan Kuma katin waya ne #300 zaku biya kudin ku ta wannan account din 3182414331 Sharif Aisha Ismail first bank , Zaki turo Shaidar biyanku ta wannan lambar *** Kokuma Kati a layin, Banda VTu Sai kunxo ....*PAID BOOK*🍇 _Abdoul maneou_🍇FREE PAGES 1to2NETHERLAND (AMSTERDAM) 11Oclo'ck pm ___________________ "Maan" "Maan sunan da yaga ma karaɗe gaba kiɗaya ilahirin hotel din"Anantara Grand hotel krasnapolsky" AMSTERDAM kowa burinsa yaga wannan attajirin matashi kuma shaharren mai kudin nan da ake kiransa da "Man" domin abun alfahari ne a wajen su ace yau sun haɗu da wanda duniya take nema ta tattauna dashi, wannan babbar dama ce agaresu da gaba kiɗaya ilahirin jama'ar wajen, kuma dole ne suyi amfani da ita, haske camera's kawai kake gani ta ko ina,gurin ya tsaru iya tsaruwa an ƙayata shi da kayan a latu,wasu mutane masu baƙaƙen kaya ne suka fara shigowa cikin baban hotel ɗin da bindigu a hannunsu, kowanne sanye yake da black shades a idanuwansu, suna sanye da black suites ajikinsu kusan mutane talatin ne na bodyguard suka fara wucewa sannan nafara hango mutumin da ake yi wa wannan rakiyar, wani matashin bature ne wanda a ƙalla zai iya kaiwa shekara 35 a duniya, sanye yake da blue din suite ajikinsa tare ta black necktile a wuyansa,tafiya yake cikeda izza da jarumta yana ɗagawa mutane hannu,sai dai fuskar nan a murtuke take babu alamun fara'a a tare dashi, har sai da ya isa gurin da aka ta na da domin sa , ta ƙasa_ƙasa yaƙarewa mutanen gurin kallo for 30sec.sannan ya kauda idanunsa daga garesu"mai gabatarwa neh ya karbi loudspeaker yafara buɗe taron, sannan suka fara gabatar da abunda yatarasu akan wani babban kamfanin motoci mai suna Albert heijn A&M motor's da Maan ya buɗe ,"yau ne ake bikin buɗeshi bayan mai jawabi ya gamaaka buƙaci Maan da yafito Maan yafitocikin tafiyarsa ta ingarman na miji yafito ,ko tafiyarsa ta isa ta shaida maka shi waye cikin harshen nasara yafara sana...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.