Free chapter 路 Read without an account
2
by Rabiatu bashir 路 BASMA
_*馃敄BASMA*馃敄_
馃搫Littafi na 1
*UMMU MAHER*
(MISS GREEN)馃崗
*arewa book*
*PROFILE NAME* Rabiattu0444
馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎
*LINK*
https://arewabooks.com/chapter?id=62d10b94e4924f3d434fb7f9
*Wattpad*
*PROFILE NAME*
Rabiatu333
馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎馃憞馃徎
*LINK*
***
*Matso kiji*
mu yawaita karatun alqur'ani mai girma don yana wankr cutukan zuciya dana bayyane.
------------------------------
2馃煝
A hankali Abeed ya zagayo ta gaban mahaifiyarsa ya kalleta sosai sannan ya 茒ago ha蓳arta ya ce"ya ke ma'abociyar 茩yau da haiba ina neman gafararki ya ke mahaifiyata abin tin茩aho na,ta gaban goshin sarki babu wani a gabanki ko a bayanki,ke ce agaba ke ce a farko babu wani mahalu茦in daya isa ya tsaya a gabanki ya ce bake bace don cikar izza da kuma 茦yau da 茦awa."dun gure kansa ta yi tana dariya ta ce"kai yarima gaskiya ka raina ni sai kace wata matarka?".murmushi ya yi sannan ya ce"ai babu wata mace a guna data fiki ya ke mahaifiyata babu wanda ya isa yaja da ke matu茩ar ina wajen ba tare da na cire masa yatsanta guda ba,don haka ni ke ce abar 茩auna ta har abada".
wani irin jin da蓷i ne ya sauka a fuskar sarauniya Jidda don arayuwarta tana matu茩ar son taga an yabe ta kuma duk abinda ta ce ayi to ya zama dole a yisa,don tun a masarautarsu ta sudan babu mai 蓷aga mata hannu ba tare da ta saka anyi mata maganinsa ba.sarauniya Jidda tana da izza da kuma mulki bata yadda a kawo wani abu a masarautar ba wanda ba ita ce ta kafa sa ba,don haka kishiyarta fulani Khadija binta ta ke sau da 茩afa don a茩wai lokacin da ta mari Fulanin akan ta karya mata doka,tun Abeed yana 茩arami ta ke sonsa tunda ita alokacin Allah bai bata haihuwa ba sai daga baya ta haifi namiji sai kuma mata 2 拼an biyu daga nan bata 茩ara haihuwa ba.
Sarauniya Jidda kuwa tana da 拼ara guda5 蓷aya namiji hu蓷u mata ta aurar da biyu matan Hasiya da Husna,yanzu kuma a茦wai Hajara da Bilkisu.
Hajara ce kawai tayo halin Sarauniya Jidda saboda tana da izza da mulki da kuma wula茩anta 蓷an adam babu ruwanta komai girmanka yanzu zata zageka ta saka aci maka mutunci.
Washe gari da sassafe Fulani da kanta ta isa 蓳angaren 蓷anta Yarima Abeed yana ta karatun alqur'ani mai girma ta shigo,ta kalli 蓷an na ta cikin burgewa aranta tana 茩ara son 蓷an na ta don a茩wai addini sosai kuma kullun ba shida abokin hira irin qur'ani ya yi karatu a turai na shekara 15 amman ko da yaje 蓷in ma bashi da wani aboki sai wani abokinsa Al'amin shima Al'amin irinsu 蓷aya da Abeed don yana da matu茩ar taka tsantsan sosai da addininsa.
tsayar da karatun Yarima Abeed ya yi sannan ya gaida mahaifiyarsa cikin girmamawa sannan ta ce"yarima anjima 拼an matan nan na masarautu daban daban zasu zo gidannan ka za蓳i wacce ka ke so daga cikinsu kaima ka yi aure ko ns ji da蓷i araina".ransa yaji ya yi masa zafi ammzn saboda mahaifiyarsa taji da蓷i sai ya ce"babu komai mai babbar fada insha'Allah ina nan ina jiran zamansu Allah ya za蓳a min tagari a cikinsu."
murmushi ta yi sannan ta ce"Ina alfahari da kai 蓷ana,saboda ban ta蓳a baka umarni baka bi ba don haka ina maka fatan alheri a rayuwarka ta duniya ya wanke maka dukksn abinda ke damunka na zuciyarka ya cikamin burina na ganinka a matsayin Yariman 茩aisa babu abinda zai sani farin ciki irin ganin wannan ranar".
murmushi ya yi sannan ya ce"ummi na Allah ya kaimu lokacin yasa muna da rai da lafiyar gani".murmushi ta yi ta ce"amin".
tana fita yabi hanyar da tabi da kallo yana masifar son mahaifiyarsa amman kuma a茩wai wani mummunan hali irin na mahaifiyarsa wanda baya sonsa,yasha yi mata wa'axi akan hakan amman sai ta nuna masa fushinta don haka yana ji yana gani sai dai ya yi shiru ya 茩eleta don mahaifi yafi gaban wasa.
Kallon 茩aton mudubin da ke 蓷akinsa ya yi,ya kalli kansa ya kalli irin halittar da Allah ya yi masa,amman fa sai dai kash ya rasa wani abu a zuciyarsa wanda ya ke ji kamar ba zai ta苼a samunsa ba.
Kash nasan masu karatu zasu so suji wannan wata irin matsala ce da Yarima,ku biyo ni ni miss green don kuji wata irin matsala ce haka.
****
Ina kitchen ina girki salimat ta shigo 茦anwar Maryam ta ce"ke kurma har yanzu baki gama girkin bane?yunwaqq muke ji?".ban ma san me take cewa ba na cigaba da girkina kawai sai ta 蓷ebo ruwan zafin dana fara zubawa na shayi ta watsomin a kan kyalkyawar fuskata,tsananin zafin dana ji yatsa na 茩wala wani irin ihu ina yarfe hannuwa na don har hannu sai da ya zubar min,abinka da farar fata wajen ya tashi ya yi ja nan da nan,Mama da tazo wucewa ta kitchen 蓷in taji 茩ara ta da sauri tayo kaina,tana tambaya ta me ya faru?kasa magana na yi saboda tsabar azabar dana ji na rungume Mama ina kuka mai cin rai.
Da sauri Salimat ta fita don tasan bata da gaskiya da sauri Mama ta janyo hannunta ta ce"ai wallahi babu inda zakije Salimat don wallahi na gaji da abinda kuke wa yarinyar nan,ana cikin hakan Hajiya Saratu ta fito tana cewa"to wata wainar kuma ake toyawa,nasan babu munafukar data ha蓷a wannan abin sai kurma.
Fa蓷a sosai akayi ranar agidan don duk da Mama bata ramamin ba amman fa anyi masifa sosai kuma Salimat tasha duka wajen Mama da 茩er Hajiya saratu ta amshe ta tana kuka tana tsine mana ni da mama.
Alhaji Tasi'u ransa ya 蓳aci sosai shine mijin mama yayar mahaifiyata dukanmu ya taramu ya kalli Salimat ya ce"idan na 茩ara ganin wani mahalu茩i ya hantari Basma baiwar Allah marainiya,ku me yasa ba茩wa tausayin yarinyar nan ne?da wanne zata ji da kurmanta ko da maraici ko da matsalarku,yarinyar nan a bata ta蓳a ganin mahaifiyarta ba ballanta ma taji 茒uminta to wallahi bazan yarda a salwantar da rayuwarta ba,ke kuma hajiya saratu ki jawa mutumncinki don wallahi na 茦ara jin wani abu ya faru to tabbas ran kowa sai ya 蓳aci".yana fa蓷ar hakan ya yi tafiyarsa,Abubakar ya kalli Basma ya yi mata alama da hannu ta yi ha茩uri baza a 茩ara yin hakan ba".蓷an murmushi ta yi har 茩yawawan dimfil 蓷inta ya lotsa 茩yaunta ya 茩ara fitowa.
Abubakar ma murmushin ya yi yana 茩ara jin son yarinyar acikin zuciyarsa ga ta kurma amman Allah subhanahu wata ala ya yi mata baiwa kala kala.
Shima fa蓷a sosai ya yi wa 茩annensa Maryam da Salimat,don su biyu ne yanzu yaran Hajiya Sara mata wa蓷anda basuyi aure ba ta aurar da mata uku,Abubakar shi ka蓷ai ne namiji shine kuma 蓷anta na biyu.
*Miss green ce*