Free chapter 路 Read without an account

Last page49-50

by autararewa101 路 ZAFIN KISHI


ZAFIN KISHI !!!!!!


LAST PAGE 馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑


Alhmdllh Allah yayi yau mun kawo karshen wnn book dan haka kada ku manta da dannamana subscribe a tasharmu ta Autah Novel Tv,tare da alamar kararrwar domin samun shirye-shiryenmu da zarar mun 蓷ora馃憤.



Bismallahi Rahamanir Rahim.


馃摑................After 2 weeks letter Haka rayuwar gidan ASP Habib ta kasance kowa harkar gabanshi yake yi,sosai yake kula da kanshi wurin shan magunguna,Kuma Alhmdl cikin ikon Allah jiki yayi sauki saidai rama da yayi irin ta wanda ya ji jiki.


   Yanzuma yana zaune akan kafet wata yake dannawa.Da sauri ya kara kallan wayar ganin kira yana shigowa,sosai ya kurama wayar ido cike da 蓷inbin fargaba a kasan zuciyar shi ganin tabbas Nomber IHSAN ce take kiranshi.


Bai yi picking ba harta katse,wani kiran ya kara shigowa a karo na biyu.saida ya musku蓷a tare da gyara zamanshi kafin cikin sanyi da tsoro ya amsa kiran tare da karawa a kunnenshi dan shi haryanzu yarinyar tsoro take bashi.


     Acan bangaren Ihsan kuwa cewa tayi "Assalamu Alaikum"


Cikin sanyi ya amsa sallamar kafin ya sauke wata ajiyar zuciya mai cike da kasala.


    "Am na kira ne nayimaka ya jiki,Ina fatan ka ji sauki"Cewar Ihsan tana kokarin 蓷aukar jakarta domin fita daga Bedroom 蓷in.


A takaice ya amsa da


  "Alhmdllh jiki yayi sauki"


Daga haka ba wanda ya kara cewa komai sai hucin numfashin su dake dukan wayar.


Cikin sarkewar harshe ta kara cewa


"yauy ake 蓷aura aurena,Nakira ne domin na sanarma".


  Saida ya ji fa蓷uwar gaba jin wai za'a 蓷auramata aure.


"Allah yasa alkhairi"


Abinda ya iya furtawa kenan ya katse call 蓷in tare da jingina kanshi jikin gado yana jin wani abu yana dukan zuciyar shi.

Daidai lokacin Zulaihat ta turo kofar shigowa Bedroom 蓷in, tun bayan sallamosu daga asibiti yaune zuwanta na farko 蓷akin.


Ba laifi itama ta 蓷an murmure,sai dai jikinta ya saki ba kamar da ba.


Can ta hangoshi ya 蓷ora kanshi gefen bed.Cikin sanyin jiki ta karasa tare da kama kugunta tayi tsare.

Murya cike da 蓳acin rai ta fara magana.


"Wannan wace irin kwakwace na ce ka bani takaddata,Amma saboda nacin tsiya kaki rabuwa da Ni,Dan Allah Habib ka sauwakeman na koma gidanmu n gaji da zama da kai".


Ta karashe maganar tana mai fashewa da kuka mai ta蓳a zuciya.


Saida ya mike tsaye tare da fuskantar ta,Hannuwanshi ya zubasu cikin ajjihun wando, Narkakkun eyes 蓷in shi ya kara zubamata,kafin cikin sanyi ya ce "Hmmmm Zulaihat kenan,Ashe idan an mutu ana dawowa,To ki bu蓷e kunnen ki da kyau ki ji wallahi Ni da ke mutu ka raba,Ke yanzu nan har kina tunanin zan iya sakin ki,To kinyi kuskure da kuka yi wnn tinanin"


Saida ya nisa kafin ya 蓷ora da "Ina baki shawara ki aje kayan yakin ki,ki saki jikin ki zama daram babu rabuwa".


Yana idarwa ya 蓷auki wayarshi tare da ficewa daga gidan gaba 蓷aya,Tunda ya haura motarshi titi ya nufi gidan Mama.


Zulaihat ta da蓷e anan zube saman kafet tana risgar kuka,Kafin ta rarrafa ta koma 蓷akinta.


A bangaren IHSAN kuwa a ranar da misalin karfe 11 na safiyar Juma'ar aka 蓷aura aurenta da Alhaji  Ahmed,Akan sadaki Naira dubu 蓷ari lakadan ba ajalan ba.


Zuwa dare bayan hidimomi da walima aka mika amarya gidanta dake unguwar sarki,Gida ne plant mai kyau da tsaruwa,Amarya kuwa tasha kyau harta gaji.kasancewar Alhaji Ahmed ya sakarmata ku蓷i tayi facaka sosai.


         BAYAN SHEKARA 1


Abubuwa da yawa sun faru,A ciki kuwa harda haihuwar Habiba,Inda tayi 蓷iyarta mace ta ci sunan Maryama,Sunan mahaifiyarta kenan.

Ko wankan gida bata je ba,Domin Hassan ya ce babu inda zata ce,sai duk bayan kwanaki mahaifiyar shi tana zuwa dubasu.


    Ihsan na hango da turcecen cikinta wanda haihuwa Yau ko gobe.Dakyar take takawa a tsakar gidan Alhaji Ahmed na rike da hannunta,saboda yadda cikin yayi girma sosai.

Cike da soyayyar juna suke zagaye gidan Inda kira ya shigo wayarta da take hannun mai gidan nata,Ganin Sunan Momynta ne yake yawo akan screen 蓷in yasa yayi picking tare da karamata a kunnenta.


Murya kamar zata yi kuka ta ce "Momy na gaji cikina yayi nauyi,Bayana yana ciwo Momy dan Allah ki zo ki tafi da ni"


Ta kai karshen maganar cikin Muryar yarinta.


Sosai hankalin Momynta ya tashi,Domin duk cikin yaranta tafi kaunar Ihsan,ko a wancan lokacin kaddarace tasa mahaifinta ya koreta daga gida,Sanadin cikin da ASP Habib yayimata,Amma yanzu sun yafemata tun lokacin da ta zo da maganar aure zata yi.


Sauke ajiyar zuciya tayi kafin ta ce "Kiyi hakuri Ihsan yanzu yammaci yayi,Amma gobe insha Allah zan biyo jirgi na zo,Idan kin haihu saimu taho kiyi wanka anan ko"Ta kare maganar cike da kaunar 蓷iyarta ta.


Ihsan gya蓷a kanta tayi tare da amsawa da "To momyna Allah ya kaimu"


Bayan ta amsa da "Amin"kafin ta katse kiran.


Harara Alhaji Ahmed yayima Ihsan kafin ya ce "Miyasa kikeson tafiya ki barni? Kinsan bana so kina nesa da Ni fa".


Shagwa蓳e fuska tayi suna cigaba da zagaye gidan.


Zulaihat na hango a tsakiyar falo tana waya,cikin shigar doguwar rigar leshin mai color 蓷in pink da ratsin papule sai Stone da suke haskawa.Daidai lokacin karfe takwas da rabi na dare.


Tunda ta ji karan bude gate ta nufo bakin kofar falon fuskarta cike da murmushi.


Bayan Habib yayi parking tare da 蓷auko wayoyinshi da jakar system 蓷in shi.


Cike da natsuwa ya nufo kofar da zata sadashi da cikin gidan.


Yana bu蓷e kofar ya ganta tsaye tayi kwalliya mai 蓷aukar hankali.


"Sannu da zuwa"


Ya ji zazzakar muyarta ta daki dodon kunnenshi.


Bayan ta amshi kayan daya shigo da su.


Hannunshi ta kama ta ja shi zuwa bedroom,Shidai haka yake binta tamkar ra茩umi da akala.


Bayan ta ha蓷amai ruwan wanka,Haka ta tayashi ya rage kayan jikinshi kafin ta kaishi har toilet, Kafin ta dawo tare da fitar mai da kayan da zai saka.


Kafin ya fito ta gabatar mai da abinci mai rai da lpy.


Sosai Habib ya ji da蓷in sauyin daya gani daga Uwar ya'yan nashi.Haka ta zubamai abinci yana ci tana yimai hira.


Hakan ya tabbatar mai da cewar ta hakura da neman sakin da take yi,Ganin da gaske bazai rabu da ita ba.


A ranar Habib yaga soyayyar daya da蓷e bai samu irinta ba a wurin matar tashi.Shiyasa bayan sati 蓷aya yaga tabbas ta canza halayyarta,sai gashi ya kawomata key 蓷in sabuwar mota mai kyau.Ranar Zulaihat har kuka saida tayi saboda tsabar farinciki,sai yanzu take jin nadamar abinda ta aikata,Ta fahimci ita tayi sake da damarta tun farko da duk haka bata faruba,Dukda tasan haka Allah ya 茩addara.


Koda Habib yajema Mama da maganar Zulaihat ta canza halayenta,sosai itama Mama ta ji da蓷in hakan.


Bayan wata daya zuwa lokacin Ihsan ta haifi 蓷anta namiji,Alfarma ta nema a wurin Alhaji Ahmed akan a sakama yaron sunan Habib.


Ba tare da wata damuwa ba ya amince,Saboda yasan irin san da ta nunawa Habib,koba komai yana san abinda zai sakata farinciki.Haka aka sha shagalin suna tare da walima,Bayan suna tafi Momynta Maiduguri domin yin wankan jego.

Alhaji Ahmed badan yasoba,Amma ba yadda zaiyi,sai ya koma gidan uwar gidanshi Mai Suna Hajiya sakina.


Tuni 蓷iyar Habiba tayi wayo tana rarrafenta ko'ina,A bangare 蓷aya suna shan soyayyar su da Hassan cike da kulawa,Kuma ba laifi duk abinda ta samu tana yima Babanta hidima da dangin mahaifiyarta,Itama Inna dukda ta gallaza mata amma hakan baisa tayi fushi da ita ba.


Hakan rayuwar wa蓷annan mutane da takasance,Suma kawayen Ihsan kowacce tayi aurenta suna zaune cikin garin Kaduna.Dukda masu matane suka aura amma hakan baisa sun samu matsala ba,Domin kowacce gidanta da ban ne,sai abinda baza'a rasa ba.


TAMMAT BIHAMDLILLAH.馃憦


Abubuwan dake ciki na fa蓷akarwa Allah yasa mu amfana da su,kurakuren da ke ciki Allah ya yafemana.馃憦


Kada ku manta da dannamana subscribe a tasharmu ta Autah Novel Tv 馃憤.






                     BY


         AUTAR AREWA.







鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol