ZAFIN KISHIFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

ZAFIN KISHI

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

My Name is Rukayya Idris Balah also now as AUTAR AREWA,i am a writter.

More from @autararewa101

Sample 路 Page 1-2

ZAFIN KISHIShort storyTrue life storyZAFIN KISHI*_Ya Allah ka jikan_* *_mahifina,ya Allah ka_* *_gafarta masa_* *_kurakurensa,ya Allah_ _ka_* *_kai haske__* *_kabarinsa,ya Allah_ _jikan_* *_dukkan_ _musulmi_* *_da_ _suka___ _rigamu gidan_* *_gaskiya,idan_ _lokacin_* *_mutuwar mu_* *_yayi_ _kasa_ _mu_ _cika_* *_da_ _Imani_ _da_ _kalmar_* *_shahada_* .*GODIYA**Godiya ta tabbata* *ga* *Allah subahanahu* *wata'ala* ,*tsira da amincin su* *tabbata ga cikamakin* *Annabawa,wato* *shugaban mu Annabi* *Muhammad (S A* *W),Allah ya Kara aminci* a *gare shi,tare* *da alayensa da* *sahabban sa* .*SADAUKARWA*_Na sadaukar da wannan_ _book_ ga _daukacin fns dina,ngd_ _da soyayyar ku gare ni,Allah_ _yabar zuminci 馃,San so_ _fisabilillahi_ 馃ぃ.*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM**DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .PAGE 1锔忊儯鉃★笍2锔忊儯Irin gudun da yake shararawa a saman titi shi zai tabbatar maka da cikin gaggawa yake,horn kawai yake faman dannawa ba kakkautawa,da sauri ya dafe kanshi Yana zaro manyan idanuwan shi.cikin zafin nama ya fara kokarin take birgi,Amma Ina aikin gama ya riga ya gama,da kyar ya samu motar ta tsaya,cikin fargaba da tsinkewar zuciya ya bude gambun motar ya fito,a hankali ya fara takowa inda yarinyar take yashe a kasa.daidai lokacin wasu samari da akan idon su al'amarin ya faru suka taso da sauri dan ganin meke faruwa.A tare suka iso wurin yarinyar.Dan Allah ku taimaka min masaka ta a Mota,tana bukatar taimakon gaggawa Dan inaga kamar ta suma.cewar A s p Habib Ahmed Yana janye hannunta daga Kan cikinta.Ba tare da bata lokaci ba suka sakata a Bayan motar shi, inda daya daga cikin matsan ya shiga saboda taimakon hakan da A s p ya nema.cikin ikon Allah suka isa wani prabet hospital da ke cikin unguwar ta rigasa.da sauri aka amshe su,akan wellchairs aka shiga da ita emergency room.likitoci ne Suka rufu a kanta suna kokarin ceto rayuwar ta.A bakin kofa yake ya kasa zama sai kaiwa da kawowa yake yi.yana addu'ar Allah yasa yarinyar ta farfado.karan wayar shi ya dawo da hankalin shi,hannun shi ya zura cikin ajjihun rigar yadin cufta dake jikin shi, screen din wayar yake kallo gaban shi yaji ya bada wani irin sauti mai wuyar farrasawa,hannun shi Yana karkarwa ya mayar da wayar cikin ajjihu Yana sauke ajiyar zuciya mai zafi.A hankali ya zauna tare da dafe kumatun shi da hannuwan shi.tinani take yi a zuciyar shi irin kaddarar da take Kara tinkaro rayuwar shi.jin an dafa kafadar shi yasa ya dago jajayen idanuwan shi da sukayi kamar garwashi saboda tsabar tashin hankalin da yake hangowa.Mikewa yayi ganin likitan Yana murmushi,hannun shi ya ruko cikin sanyin shi ya fara motsa labban shi da suka bushe saboda tsabar kaduwa ya fara cewa "Allah yasa ta farfado"Yana kallon koyar idon Doctor din."Ka kontar da hankalinka"cewar Doctor Yana Jan hannun shi zuwa office din s...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play