Free chapter 路 Read without an account

11&12

by Rabiatu bashir 路 BASMA

_*馃敄BASMA*馃敄_ 


馃搫Littafi na 1



*UMMU MAHER(MISS GREEN馃崗馃崁)*


_Noticed馃洂:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._



Wattpad user name

  Rabiatu333


Arewabooks

rabiattu0444



*Matso kiji*


Yin sallah akan lokaci yana da matu茩atar tasiri acikin rayuwarmu,na hanamu alfasha da kuma kariya daga ubangiji.

---------------------


  11馃煛12


Ina zaune ina karatun alqur'ani a cikin zuciyata mama ta nufo inda na ke tana dariya ta ce"Basma anjima zaki yi ba茩o ya ce wa babanku anjima xaixo wajenki to don Allah Basma kada ki ba da ni,ki bawa mara 蓷a kunya kinga dai halin da muke ciki daga ni har ke,aurenki ayanzu shine zai kawo warwa rewar matsalar gidan nan don daman ke ce basa son gani agidan don haka duk ba茩in cikinsu sai kin riga 拼a拼anta aure muna nan dasu.


 茒aga kaina na yi cikin biyayya,mama ta ce"Allah ya yi miki albarka Basma ya haskaka miki rayuwarki Allah ya baki masu yi miku biyayya ke ma".



 Hafsa ce ta tsantsaramin 茩walliya,na yi 茩yau sosai kamar ka 蓷aukeni don ni ba ma'abociyar 茩walliya ba ce iya ka in saka hoda da lipstick shikkenan,ni adole na yi 茩walliya kuma ko ina akace in shiga zan shiga.


 Mama ta ce"Basma ba茩on fa yaxo har yanzu baku gama 茩walliyar bane?yana 蓷akin babanku kinga babu da蓷i yana jiranku fa?".

 Hijabina na 蓷akko a wanke a goge ruwan skye blue na saka,ai kuwa Hafsa ta tir蓳une fuska wai dole sai dai in saka mayafi,duk abinta 茩in sakawa na yi na no茩e 茩eyata alamar ba zanyi ba,dariya Mama ta yi ta ru茩o hannu na tana ce wa"ko turare baki saka ba Basma bari asaka miki".

 war na yi da idanu na kamar zanyi kuka ta sani sarai bana saka turare don duk matar da ke saka turare tamkar tana ya蓷a zinane don wani 茩amshin kawai zaiji ya ji yana sha'awar mace don haka dole mutum ya kiyaye dokokin ubangiji.

Ina shiga 蓷akin kaina a 茩asa na tsugunna na gaishesa ba tare dana kalli fuskarsa ba,蓷agowa ya yi yana kallona sosai yana jin ninkin son Basma acikin ransa,tabbas auren Basma ayanzu shine babban burinsa na rayuwa,yana sonta da dukkanin gaskiyarsa.


 Na samu guri na zauna a lallausan kafet 蓷in idanuna a 茩asa yana wasa da 拼an yatsun hannuna ya ce"Basma ni sunana Ahmad nasan baki sanni ba,amman na sanki ni na nemi ixinine tun daga wajen mahaifinki kafin inzo,na yi hakanne don kare hukuncin Allah wanda ya horar damu,idan zakuyi aure ku fara neman izinin mahaifin mace ba kawai ka tsare yarinya akan hanya ka ce kana so ba".


 "Basma ina 茩aunarki da dukkanin gaskiya ta,ina sonki don Allah badon komai ba,sai don addininki da hankalinki,tabbas duk wanda ya aureki a matsayin matar aure to tabbas ya samu mata tagari,ina fatan yadda na ke sonki ki soni ko da bai kai yadda na ke sonki ba".


 蓳oye fuskata na yi waini kunya,ya kalleni ya ce"Basma ba zanyi miki dolen so na ba,zan baki nan da 拼an 茩wanaki har ki saba dani.


 Nan dai ya dinga yimin hira ni kuma ina ta 蓳oye fuska ta,don matu茩ar kunyarsa na ke ji,da zai barni da tuni na da蓷e da guduwa,don muguwar kunyarsa na ke ji.


 Shima ya fuskanci hakan sai ya tsagaita hirar tamu ya ce"to Basma zan tafi da 茩aunarki da kuma sonki,don Allah kimin abinda zan ta tunaki har in 茩ara dawowa."


 to fa rasa me zanyi masa na yi,kunya ta isheni na juya fuskata. Ya ce"Basma kenan kunya ta hanaki sakat amman na gode don kunyarma ai tana da da蓷i a wajen mace,don haka ni zan tafi insha Allah wani satin ranar jumma'ah kenan zan dawo".


 yana fita na 茒an rakasa 茦ofar gida,nan muka ha茒u da maryam a hanya har tana neman bugeni,ta saki hanci da baki tana kallon Ahmad wanda bai ma san tana yi ba.


 Mamakin ganina atare dashi ta yi,wani malulun ba茩in ciki ya tsaya mata a zuciyarta,ta kalli bayan Basma 蓷in ta gallara mata harara ta wuce tana ce wa in kinsan wata ai baki san wata ba,don wallahi bazamu yarda ki yi aure agidannan mu bamu yi ba.


 "Hajiya wallahi da idona na ganta sun fito daga 蓷akin Abba na 茩asan bene,wallahi Hajiya sai munyi da gaske kan yarinyar nan don na ga alamar nan ba da da蓷ewa ba za ta bar gidannan ta barmu."


 "ina ai wallahi bata isa ta yi aure a gidannan ba,ke bari ma ingaya miki Basma indai ina raye babu wanda zai so ta don wallahi bama ta Isa ta yi auren ina raye ba".



 muna sallama da Ahmad ya shiga cikin motar ni kuma ina bakin 茩ofar motar,sai ga Yaya Abubakar nan na gaishesa ko amsawa baiyi ba ya shige cikin gidan.


 Na koma gidan duk guiwa ta asake,ina ji araina ko na yi masa laifi ne ban sani ba?babu wanda zai bani amsar don haka na shigo cikin gidan.

***


Bayan Yarima Bilal ya samu hutu ya dawo gida,gidan ana ta hidimdimu,duk da yasan duk sanda zai dawo Sarauniya jidda tana gabatar masa da walimu kala kala,amman sai yaga na yau kamar yafi na kullum,kai tsaye mangaren mahaifiyarsa ya nufa yana zuwa ya rungume ta yana ce wa"Gimbiyata na dawo dafatan na sameki lafiya"?.


 itama cikin farin cikin ganin 蓷an na ta ta ce"lafiya lau 蓷ana yariman gobe,kuma ango".


 da mamaki ya ke kallon Sarauniya jidda da taga mamakin hakan ya ke sai ta ce"jakadiya Ramlat ku fito tare da Khadija".


 茩ya茩茩yawar yarinya ce a gabansa ta tsaya wacce tasha 茩walliya cikin kayanta na sarauta bayan ta zauna ta gaishesa ya amsa yana mamakin wannan wacece?.


 "na san baka santa ba amman yanzu zaka santa wannan matarka ce ayau aka 茒aura maka aure da ita,a茦wai gimbiya abida ma itama matarka ce yau aka 茒aura muku aure ita a sudan ta ke 瞥ar masarautar mu ce"


 da sauri ya tashi yana mamakin wannan yanke hukunci irin na mahaifiyarsa sarauniya jidda,yaya zaiyi da mata biyu a yanzu kuma?.




*miss green ce*


Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol