Free chapter 路 Read without an account
PAGE 17-18
馃挒馃挒馃挒LAILAH馃挒馃挒馃挒
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
PAGE 17-18
Okh "toh" kar kikara, duk sanda irin haka ya faru ki tabbatar kin kirani, tace "toh" mama, mama t bar wurin ta shige kitchen ta cigaba da girkinta, ajiyan zuciya mai karfi lailah ta sauke, ta wuce dakinta, tana shiga ta kulle kofan ta zauna a gefen gado abinda ya faru tsakanin su kwai take tunanowa, tace dabai gayamin abinda zance ba da na shiga uku yau gurin mama, "toh" mai yasa ma ya taimake, kodai shima yana sona, amma no, "in har yana sona ba haka ya kamata yamin ba"haka tayi ta tunani har lokaci yaja, sai da ma wayanta yayi vibrating kafin ta dawo duniyan mu, taba duba time taga 6:35 tashi tayi da tube ya daura towel ya shiga bayi ya tayi brush, wanka da alwala kafin ya fito, bayan tayi fito, tana fita straight dressing mirror ta nufa lotion dinta ta shafa shap shap ta shafe jikinta da turare gaba daya, sai taunfi drawer, tana bude drawer ana kiran sallah, half vest ta dauko da rigan barci gown dogo mai dan kauri da short leggis ta shirya da sauri ta dau hijab sabo a drawer tasa, sallaya ta shinfida ta tayar da sallah bayan ta idar tayi addu'oin ta, ta tashi ta ninke hijab din ta sallayan ta ijiye, down stairs ta sauka ta sami mama da husna a parlor, tace ina wuni mama tana zama kusa da ita, "lfy lau" husna ma ta gaishe ta, tace Anty yau munyi test maths, kinsan nawa naci, lailah tace ni ko nasani, "toh" nawa 5/20 amman kin cuceni Aunty lailah 5 fahhh kikace, toh kinfi karfine 5 fahhh, ehhh shidin "hmun"Allah ya rabani wlh nikam 20/20 naci, "fada gaskiya dai" gashi na fada, mama tace kar kije kici abinci ki tsaya shirme, tace sai kowa zaici, tace "toh" bayan duk sun gama cin abinci lailah ta musu sai da safe ta wuce dakinta.
A ban garen sa'ad daga kofan gidan su lailah bai zarce ko ina ba sai masallacin layin su, bayan an idar ya danyi addu'oi kafin ya tashi ya karasa gida, yana isa gida ya danna horn mai gadi ya bude get, yace "sannu dazuwa yallabai" yace yauwa mudi, ya gida, yace lfy lau Alhaji karami, ya aiki, yace Alhamdulillah, yana parking ya dauko jakan shi da wayoyin shi ya fito ya kulle motan direct main parlor gidan ya shiga da sallama babu kowa a ciki, fitowa wata yar matasjiyar budurwa dabazata wuce 20 ba mai suna salame tace ina wuni Alhaji karami hannu kawai yadaga mata,SHARE. mmyna fahh, tace dazun ta haura sallah tajeyi, taku suka jiyo, duk suka dago, tace gatanan ma Alhaji, ta koma kitchen, mummy na saukowa da fara'anta tace son ka dawo ya hanyya yace Alhamdulillah mummy ya gida, tace lfy lau, yace "Daddy fah"tace yaje Abuja, yace okh mummy bari in wasa ruwa, tace "okh" fita yayi daga parlorn ya nufi part din shi, key ya ciro ya bude kofan ya shiga ya kulle, direct bedroom ya wuce ya aijiye jakan a bed side drawer ya cire agogon shi ya daura saman dressing mirror, ya kunce neck tie din ya ijiye, ya cire cote din ya hanga, kafin ya cire long sleeve din, sannan ya cire belt, ya cire wando, ya rage daga shi sai singlet da boxers ya zaro wani pink towel a ma'ajiyar su ya shiga baya, wow bayin mam ya hadu komai na ciki fari ne, so clean kaman ba'a taba anfani da shi ba, ruwa ya hada a jacuzzi, "yasa perfumes na wanka wurin kala bakwai"kafin ya tube ya shiga, mintin shi a shirin a bayi kafin ya fito, fitowa yayi daure da towel a kunkumin shi da wani a hannun shi yana share ruwan gashin shi, wurin dressing mirror ya nufa ya bude wani drawer a wurin ya dauko hand dryer, plouging dinshi yayi ya fara busar da gashin, yanayi yana combing, bayan yagama yayi oiling din kan ya gyra shi yayi kyau sossai, kafin ya dauko tsadaddun lotion dinshi ya fara shafawa ahankali kaman bai so, bayan yagama perfumes ya dauko ya fesa kala wurin bakwai, drawer ya nuf, ya dauko armless da three quarter ya ajiye saman gado sannan ya dau boxers ya kulle drawer, shiryawa yayi cikin kayan, bayan ya gama, " Omo he looks so dam handsome so adorable" wayoyin shi ya dauko da key din kofan shi dan bai barin part din shi a bude, yana fita ya kulle kofan, main parlor ya shiga ya tadda mummy a kan kujera ta zauna tana kallon arewa 24, yace sannu mummy tace " yauwa autana" murmushin gefen baki yayi yadan sosa keyan shi, tace toh ya makarantar yace Alhamdulillah mummy, komai dai lfy koh yace "lfy lau mummy " ba wani masala tace "toh" haka nakesan ji, tace muje kaci abinci dan naga alarman kanajin yunwa murmushi kawai yayi, ya tashi yabi bayan mummy shi, kujera taja mai ya zauna, itama ta zauna tayi serving dinsu, a hankali yakeci har ya cinye, mummy ta siyaya mishi 5 alife ya sha yayi hamdala, tashi yayi ya koma parlor, mummy takira salame danta kwashe plates din, itama tabar wurin, zama tayi suka fara hira da son dinta har karfe 10:00 yace mummy zari inje, tace "toh"son sai da safe, yace Allah ya tashe mu, tace Ameen son, ya tashi ya fita, yana shiga dakin shi ya kashe wutan parlor da Ac, ya wuce bedroom, "kayan jikin shi ya chanja zuwa pj mass kalan sky blue"ya kashe wutan dakin ya bar dim light ya hau gadon ya dau laptop dinshi yana aiki a ciki sai tunanin abinda ya faru ta dawo mai " murmushi yayi yace tana da kyau koda tana kuka" "she sweep without arguing" murmushi kawai yayi ya cigaba da aikin shi amman yakasa, sai kawai yafada tunaninta taswon lokaci, yace y am I thinking of this girl "ba sonta nake ba" but y am I thinking of only her, she have cute..............
COMMENT
AND
SHARE.