Free chapter · Read without an account
4
*RABO AJALI...!*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
_Follow me on Instagram:- hauwa_a_usman_jiddarh_
_DEDICATED TO_
'''BEST FRIEND FOREVER & EVER'''
*ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA*
~(UMMU AMAAN)~
4⃣
Cikin tashin hankali Neehal yayi saurin shiga gaban Nauman ya tare Najwah,
bakinshi na rawa yace " lafiya Najwah....!?
"Please Neehal ka matsa kaban waje,
" me zakiyi....!?
"Abinda ya kamata, tayi maganar tana k'ok'arin zagaye Neehal,
da sauri ya rik'o ta had'i da cewa " what's wrong with you Najwah...!?
"Wallahi duk wanda yake k'ok'arin shiga tsakanin mu koya kawa b'araka,
ko yayi k'ok'arin saka maka wani abu a ranka da zuciyarka bazan tab'a kyale shi ba,
ko da kuwa ni da kai na ce, bazan tab'a kyale kai na ba,
" calm down Najwah ba abinda kike tunani ko tsammani bane,
" meye idan ba haka ba...!?
" Da kunne na naji yana yi maka maganar wata mace,
naji shi yana k'ok'arin cusa maka ra'ayin mata biyu,
yana k'ok'arin cusa mummunar cousin sister shi,
wacce tayi kwantai babu miji balle mashinshini,
" kai koda aure Neehal zayyi wallahi yafi k'arfin ajin wannan 'yar k'auyen,
ina taje, ina aka santa, da har zatayi tunanin shiga zuciya Neehal ...!?
"Wacece ita dame take tak'ama...!?
" Neehal d'ina yafi k'arfin ajin ta, ya wuce ya had'a jikinshi da wannan abun kyamar,
abin kyankyami da ita, dan kawai tayi secondary school tana school of nursing,
shine har zatayi tunanin Neehal zai so ta, shegiya abin kyankyami da ita,
cikin rawar murya Nauman yace " please Naj....!,
a hasale Najwah tace " kai dalla can rufewa mutane baki,
uban wa saka banzan bakinka cikin magana ta....!?
Cike da tsantsar mamaki Neehal da Nauman suka kalli Najwah,
jin tana neman zagin Nauman,
" shege munafuki annamimi, dama na dad'e ina tunanin hakan,
na jima ina zarginka wallahi, nasan kwata-kwata baka so na da Neehal,
nasan da kana da yadda zakayi da tuni kayi ka shiga tsakani na dashi,
to ta Allah ba taka ba, daga kai har wacce ta turo ka kake yi mata campaign d'in,
ka kwaso uban tsayo zalalo-zalalo kamar me,
ka kwaso uwar k'afar zunk'ai-zunk'ai da uban k'aton kai kamar na majagaban tururuwa,
kazo har cikin gidana, parlor na, ka zauna saman sofa ta tana cin dunduniya ta,
kana munafurta ta,
shege munafuki, fajiri wallahi in banda ina jin kunyarka da sai na zagi uwarka da ubanka,
" enough....! enough....! Najwah baki da hankali ne ko kin yi hauka.....!?
"Eh..! Neehal nayi hauka, bani kuma da hankali indai a kanka ne,
indai akan abinda zai rabani da kai ne zan iyayin abinda yafi haka Neehal,
wallahi ba wannan bak'in munafukin mai fuska irin ta kafiran farko ba,
wallahi ko Hakeem, Naseem, Haleem, Naleela ne suke neman shiga tsakanin mu,
zan taka musu birki irin mai k'arar nan k'uuuuu, zan iya shatawa kowa layi akanka,
dan haka bani guri,
" Najwah ki fita daga parlor'n nan tun kafin ranki ya b'aci,
" bazan fita ba Neehal, wallahi har sai na d'auki mataki akan annamimin dake neman shiga tsakani na da farin cikin rayuwa ta,
tayi maganar tana d'aga wuk'ar hannunta, had'i da k'ara damk'e ta gam,
tana yiwa Nauman wani irin kallo mai cike zallar k'iyayya،
gaba d'aya jikinta ya gama jik'ewa sharkaf da gumi, idonta yayi jajir,
gashin kanta yayi buzu-buzu, kanta a k'asa ta d'ago pure red eyes d'inta ta kalli Neehal,
tace " bani waje....!, tana fad'a tana cije hak'oranta, she look so terrorist,
duk da kasancewar Nauman cikekken namiji mai cikekkiyar k'ira irin ta cikakkun maza,
hakan bai hana shi tsorata da ganin yadda Najwah ta koma kamar mai aljanu ko 'yar cult ba,
sai dai mamakinta da al'ajabinta sunfi tsoran da yake ji yawa nesa ba kusa ba.
Cikin zafin rai Neehal ya matsa tare da cewa " jeki caka mishi wuk'ar ki kashe shi in gani idan baki da hankali,
bata ko tsaya sauraren Neehal ba tayi kan Nauman gadan-gadan,
shima Nauman tsaye yayi cak cike da tsantsar firgici ya kasa motsi,
cikin k'ek'ashewar zuciya Najwah ta d'aga wuk'ar da niyyar da cakawa Nauman a k'ahon zuci,
" innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,
Nauman yace cike da tsantsar firgici batare da yayi yunk'urin komai ba,
cikin zafin nama Neehal yayi saurin rik'e hannunta a dai-dai k'irjin Nauman,
tana gaf caka mishi wuk'ar, kici-kici da kiciniyar kwacewa Najwah ta soma yi a haukace tana cewa " wallahi sai na kashe duk wani mak'iyin mu,
sai naga bayan duk wanda bai san ganinmu tare,
sai na kashe wanda yake neman kawo cikas, da ragujewar farin cikin mu,
gam Neehal yayi mata rik'on kazar kuku,
ganin ta kasa kwacewa yasata fasa rikitaccen ihuuuuuu,
while tana cigaba da kiciniyar kwacewa, amma yak'i bata dama,
" wallahi bazan kyale shi ba, shege munafuki annamimi, I hate you Nauman forever & ever,
maci amana, macuci azzalumi, maha'inci, ajiyar zuciya Nauman ya sauke dan sai lokacin ya dawo ciki hayyacinshi,
kallanshi yakai ga Najwah dake rik'e gam hannun Neehal,
kana ya mayar da kallanshi ga wuk'ar dake yadda k'asa a gefe, a hankali yakai hannunshi ya shafa wuyanshi,
zuwa k'irjinshi, cikin tsoro ya had'iyi yawu k'ut، gami da yarfe gumi,
jikinshi na tsuma ya rab'a da sauri yabi ta gafe ya fice,
ya dad'e zaune cikin mota kafin ya saita kanshi, ya dawo cikin hayyaci da nustuwarshi,
jikinshi na tsuma da kerrrrma yayiwa motar key yabar harabar gidan,
ganin ya fita yasa Najwah durk'ushewa had'i da fasa gigitaccen ihuuuuuun kuka.
Ranshi yayi masifar b'aci matuk'a da gaske, amma ya lura nuna b'acin rai,
ko fushi kwata-kwata bazayyi tasiri akan Najwah ba,
dan haka ya rungume ta tsam a jikinshi yana shafa bayanta da kanta,
had'i da yi mata rad'a a kunne,
" am so sorry my heartbeat, na lura har yanzu na kasa baki zallar farin ciki da kwanciyar hankali,
kullum cikin kuka da tashin hankali kike my Happiness,
please for give me...!,
kukan gami da kokawar ta d'an sassauta, ganin haka yasa shi sanin ya fara cin nasara,
dan haka ya d'auke ta cak yayi hanyar bedroom d'inshi da ita,
da k'afarshi ya tura k'ofar ya shiga da baya, a hankali ya kwantar da ita saman bed,
had'i da hawa saman bed d'in shima ya d'ora kanshi saman ciyarta,
ya sunkuyo da kanta k'asa gashin kanta ya rufe musu fuska,
a hankali ya zagaya da hannunshi ta bayanta ya zuge zip d'in rigar ya cusa hannunshi ciki,
ya soma shafa bayan yana yi mata tafiyar tsutsa cikin kwarmin bayanta,
jin hawayenta ya d'igo saman goshinshi yasa shi bud'e idonshi,
had'i da mik'ewa zaune, ya kwanto da ita jikinshi, tare da sanya hannu ya mayar da gashin kanta baya,
ya sanya harshenshi yana lashe hawayen, while hannunshi yana yawo cikin kwarmin bayanta,
cikin salo ya sanya d'aya hannun saman boobs d'inta ya shiga massaging nasu,
a hankali ya gangaro da harshenshi zuwa wuyanta yana lasa,
yana yin k'asa har ya iso k'irjinta, cikin dabara ya zame doguwar rigar jikinta,
had'i da zame bra d'inta, cikin shauk'i Najwah ta kwanta tare da lumshe idanta tana fitar da nishi,
ganin yayi narasa yasashi yin k'asa-k'asa da murya sosai,
yace " am sorry dear, kiyi hak'uri.
"Please ki daina yi min asarar hawayenki, ki daina b'ata min kyakkyawar fuskar nan taki da kuka,
ki daina k'untata min zuciyarki, please kinji....!?
Cikin shagwab'a tace " to ba kai bane...!,
" naji nine, na yarda na d'auki laifin,
nayi miki alk'awarin zan kasance mai baki dauwamamman farin ciki mai d'orewa,
nayi miki alk'awarin zan sanya kiyi alfahari da kanki da rayuwarki,
zaki alfaharin kasancewa ta mijinki,
ki kwantar da hankalinki, har abada ke kad'ai ce a zuciyar Neehal,
ke kad'ai ce wacce yake so, kuma zai kasance yana so har k'arshen rayuwarshi,
ke kad'ai ce mace d'aya tak tilo a duniya Najwah, ban tab'a mafarkin wata 'ya mace bayan ke ba,
ban tab'a tunanin wata mace bayan ke ba,
ban tab'a tunanin yin mata biyu ba, ni bani ma da sha'awar yin mata biyu a tsarin rayuwa ta,
dan haka ki kwantar min da hankalinki, ki daina damun kanki a banza,
kina saka min kanki ciwo, Neehal naki ne ke kad'ai har abada,
bazai tab'a san wata mace bayan ke ba, bazai tab'a yin rayuwa da wata mace bayan ke ba,
I'm always said I promised you bazan tab'a yi miki kishiya ba,
bazan tab'a had'a soyayyarki data wata 'ya mace ba,
yayi maganar cikin sigar rarrashi, cike da tsantsar santa,
murmushi tayi mai sauti tace " am always proud to you my hubby,
nima kayi hak'uri dana kasance mai yawan b'ata maka rai,
mai baka ciwon kai da damuwa, nasan nima kwata-kwata bana baka farin ciki,
bana kyautata maka zato, bana yi maka uzuri,
wallahi kasa controlling kai na nake yi, tunani na, nutsuwa ta gaba d'aya gushewa suke yi daga gare ni,
but am sorry dear, in sha Allah I will be change soon,
murmushi yayi jin tarkonshi ya kama ta, ya fuskanci ya fara nusar da ita abinda yake san ta gane,
na baya samun kwanciyar hankali daga gare ta kwata-kwata,
" kayi hak'uri in sha Allah ban k'ara yin abinda zai b'ata maka rai kaji....!?
"Naji....!, yace yana had'e bakinsu waje d'aya,
ya shiga tsotsar lips da harshenta, yana tura mata nashi tana tsotsa,
a hankali ya sanya hannunshi yana latsa boobs d'inta, gami da murza kan nipples d'inta,
while bakinsu manne, d'aya hannunshi yasa yana shafa every part na jikinta,
ya zura yatsanshi cikin cibiyarta, yana yi mata tafiyar tsutsa,
a hankali yayi k'asa da hannunshi zuwa mararta, yana shafa marar yana gangarawa k'asa har ya isa tsakiyarta,
ta saman pant d'inta ya soma shafawa, yana kad'a yatsanshi,
kana ya zura hannunshi cikin pant d'in ya soma yi mata fingering,
yana in an out da yatsanshi cikin k'asanta,
yana fingering d'inta yana tsotsar lips d'inta, kana ya zame bakinshi daga cikin nata,
ya gangaro zuwa wuyanta yana lasa har ya isa zuwa boobs d'inta,
a hankali ya d'ora harshenshi saman nipples d'inta,
ya soma sucking nipples d'in had'i da d'an cizawa yadda zata ji dad'i har cikin tsakiyar kanta,
yana tsotsar boobs d'inta yana fingering d'inta, while d'aya hannun yana murza kan d'aya nipples d'inta,
ya dad'e haka kafin ya cire bakinshi ya mayar k'asanta ya soma sucking tsakiyarta,
bank'arewa Najwah ta fara yi had'i da sake tura mishi k'asanta,
tana d'agowa sosai yadda zayyi dad'in yin sucking d'in....!,
tun tana fitar da nishi da numfashi k'asa-k'asa harta fara yi sosai gami sa ihuuuu tana sambataun dad'i,
ya dad'e sosai yana romancing d'inta gami da rud'a mata jiki,
kafin ya mik'e ya mayar da bakinshi cikin nata had'i da jefa kwallo a raga ya cigaba da kashe arna.
Sosai Neehal ya kashe arna kana ya sarara mata, sun dad'e kwance suna hutawa kafin suka shiga bathroom sukayi wanka tare,
suka dawo suka kwanta, suna rungume tsam da juna kamar wani zai raba su bacci yayi awon gaba dasu,
basu farka ba sai wajen 1:00am na dare,
Najwah ce ta fara farkawa saboda azababbiyar yunwar data addabe ta,
a kasalce ta mik'e zaune tana murje ido, a hankali ta bud'e idonta tarrr,
ta sauke su kan Neehal dake kwance, kallo d'aya tayi mishi tasan yana bacci ne kawai,
amma bawai dan baccin nayi mishi dad'i ba, da alama shima yana jin matsananciyar yunwar,
kanshi ta shafa had'i da yi mishi kiss a goshi,
ta rad'a mishi " am very hungary dear,
fuska ya d'an yamutsa cike da san yin baccin amma shima yunwar ta hana shi,
a hankali ya bud'e manyan dara-daran fararen idanuwan shi ya sauke cikin nata,
k'ayataccen murmushi ya sakar mata cike da tsantsar so,
ya jawo ta jikinshi ya kwantar saman k'irjinshi mai cike da yalwataccen gashi,
tana shafa gashin dake kwance saman k'irjinshin nashi,
tace " sweetie yunwa...!, tayi maganar cike da shagwab'a tana turo baki,
idanshi ya lumshe kana ya bud'e yana shafa kanta yace " tashi muje kitchen mu samu wani abun mu ci ko...!?
Ba musu ta mik'e rik'e da blanket d'aure a k'irjinta,
shima yaja bedsheet ya d'aura a k'ugunshi,
kasancewar naked suke jikinsu babu kaya, gaban wardrobe ya isa ya bud'e ya d'auki boxer & t-shirt ya saka,
itama ta saka silk rigar bacci suka fita kitchen، da kanshi ya soya musu kwai ya had'a musu tea tana tsaye har ya gama,
ya kwaso suka fito parlor suka ci suka k'oshi, kana ta kwashe kayan ta mayar dasu kitchen,
suka koma suka kwanta rungume da juna dadd'an bacci mai cike da yalwatacciyar ni'ima yayi awon gaba dasu,
ana kiran sallar asuba ya tashi yayi alwala ya fito zai tafi masallaci,
" Najwah tashi kiyi sallah, cikin bacci tace " uhun...!,
har suka idar da sallah ya tsaya yayi azkar da karatun Qur'an a Masjid Najwah bata shi ba,
tashin duniya tak'i tashi, dole ya hak'ura ya kyale ta, bai koma bacci ba sai 7:30am na safe,
kana ya shafa addu'ar ya kwanta,
basu farka ba sai 1:20pm na rana da aka fara kiran sallar Azhur,
shine ya fara tashi, da kanshi ya had'awa kanshi ruwan wanka yayi wanka ya fito d'aure da towel a k'ugunshi,
direct wajen ta ya nufa ya sunkuya dai-dai kunenta ya rad'a mata,
" a tashi ayi sallah rana tayi, a hankali ta motsa tare da yin mik'a,
yace " ba salati babu addu'ar tashi daga bacci ko....!?
Batayi magana ba ta soma k'ok'arin jan blanket,
yayi saurin rik'ewa had'i da cewa " no..! Najwah ko fa sallar asuba bakiyi ba,
yanzu ga azhur so please wake up an pray in yaso sai ki koma,
tashi kiyi wanka na had'a miki ruwan wanka,
" to tace, bai kuma yin magana ba, ya isa bakin mirror ya shafa body lotion & body spray,
kana ya sanya kaya ya feshe in an out na jikinshi da expensive turarurruka masu kyau,
" ni zani Masjid nayi sallah, please ki tashi kiyi wanka da sallah,
" uhunnn, ta kuma cewa had'i da gyara kwanciyarta,
ko da aka idar da sallah ya dawo gida, kwance ya iske ta yadda ya barta,
ciki fushi ya isa gare ta ya yaye blanket d'in had'i da cewa " nace ki tashi kiyi sallah ko...!?
"Imma bazakiyi wankan ba kije kiyi sallah,
yayi maganar cikin b'acin rai, dan babu abinda ya tsana game da Najwah kamar wasa da sallah da rashin addini,
kwata-kwata bata damu da addininta ba, shi har tsoran yadda zatayi tarbiyyar yaransu yake yi,
sai yayi ta fama da ita kafin tayi sallah,
yadda taji muryarshi yasa ta saurin ta dorowa daga kan bed d'in had'i da cewa " sorry dear na tashi,
" sorry for your self yace batare daya kalle ta ba, yana fita daga d'akin,
parlor ya koma ya kunna news yana kallan labarai, a k'alla anyi 1hr kafin Najwah ta fito,
sanye da shadda irin wacce ke jikin Neehal, tana murmushi ta k'araso kusa dashi ta zauna,
tace " yau me anko ce...!,
" dakata..! wai kinyi sallar....!?
"Baki turo kana tace " eh..! nayi mana,
ido ya tsare ta dashi na tsayin lokaci dan baiga alamar tayi sallah ba,
yace " anya Najwah kina tsoran Allah, kina tsoran had'uwarki da mahaliccinki kuwa...!?
"Anya kina tuna kwanciyar kabari، da ranar tsaiwa, da ranar karb'ar sakamako....!?
Ido ta zaro sosai tace " kamar yaya...! ban gane ba, me ka gani......!?
"Ko kaga wani abu ne a tatattare ni....!?
Cikin masifa yace " sosai ma kuwa, kwata-kwata baki san sallah da addini,
" wallahi Allah nayi sallah dear,
shiru yayi jinta rantse dan yasan bata k'arya, balle harta rantse kan k'arya,
" yauwa Mrs Neehal Bilal Lagosa,
please ki rink'a sallah akan lokaci kinji....!?
"In sha Allah dear, " yauwa yana shafa kanta, kana yace " ko ana jin yunwa ne....!?
Cikin shagwab'a ta d'aga mishi kanta alamar eh,
" ok tashi muje gidan Mamy nasan zamu samu abinci acan,
baki ta d'an zunb'ura kana tace " ni dai a'a mu tafi restaurant yafi,
idan muka je Mamy fad'a zata tayi min tace bana san girki kullum sai yawon restaurant neman abinci,
kuma nak'i yarda a d'auko min 'yan aiki saboda bak'in kishi na,
ta fad'a kamar gaske, amma cikin ranta kwata-kwata fad'an Mamyn Neehal bai dame ta ba,
dan tasan hakan ba wani tasiri yake a zuciyar Neehal ba, asali hakan baima dame shi, koya d'ad'ara shi da k'asa ba,
ita saboda yadda k'annanshi ke shishshige mishi ne bata so,
" to k'arya tayi ba hakan bane...!?
Baki ta kuma turowa tace " a'a ni dai bance ba,
cikin nutsuwa ya mik'e yana tafiya yace " idan zaki ki same ni a mota,
mayafi da takalmi expensive ta saka kalar shaddar jikinta,
fuskarta babu walwala sosai ta isa ta bud'e motar ta shiga ta zauna,
batare daya kalle ta ba, yace " ai gaskiyar Mamy ke ba girkin zakiyi ba,
kin ki kuma yarda a d'auko wad'anda zasu yi, even gyara gida ba yi kike yi ba,
nace miki a d'auko masu aiki mata uku d'aya tayi girki da harkar kitchen,
biyu suyi gyaran gida tunda gidan yana da girma amma saboda tsabar bala'in kishi kink'i yarda,
yayi maganar yana fita daga cikin gidan, bata yi mishi magana ba har suka isa gidan,
a harabar gidan ya iske su Suhaima suna ganinshi sukayi yo kanshi da gudu gaba d'ayansu suka fad'a jikinshi,
wani irin k'ululun bak'in ciki ne ya tokare mak'ogwaron Najwah,
cikin takaici ta rufe idonta da k'arfi had'i da jan tsoki,
wanda yasa Neehal juyowa, ganin halin data shiga ba k'aramin bashi mamaki yayi ba,
dan bai tab'a zatan har k'annanshi uwa d'aya uba d'aya tana kishinsu ba,
ganin haka yasa Neehal k'ara jawo su jikinshi ya rungume su tsam,
idonta ta bud'e da suka gama rinewa zuwa asalin jajaye,
had'i da jan uban tsoki ta shiga mein gidan ta barsu nan,
iya had'uwa da tsuruwa gidan Alhaji Bilal Lagosa ya had'u matuk'a,
a parlor ta iske Mamy zaune saman sofa, itama saman sofar ta zauna had'i da lumshe idanta batare data gaida Mamy ba,
idan da sabo Mamy ta riga da saba da halin Najwah, yanayinta kuma ya tabbatar mata bak'in kishinta ya motsa,
" lafiya Najwah....!?
Mamy tace tana murmushi, a hankali ta bud'e rinannun idanuwanta,
tace " Mamy ina wuni....!?
"Lafiya lau, Alhamdulillah, ke da wa na ganki haka, ince dai lafiya....!?
Mamy tayi mata tambayoyin lokaci d'aya,
Najwah ta bud'e baki zatayi magana Neehal dasu Suhaila suka shiga still yana rungume dasu,
kanta ta jingina da bayan kujerar had'i da rufe idanta,
har k'asa Neehal ya durk'usa ya gaida maihaifiyar tashi,
kana ya koma saman sofa yace " Mamy Alhaji yana ciki....!?
"A'a baya nan ya fita, d'an shiru yayi kana yace " Mamy yunwa nake ji,
shiru Mamy tayi had'i da tsura musu ido gaba d'ayansu,
kana tace " wai ku gidanku babu kitchen ko kayan girki ne...!?
Kanshi ya sunkuyar k'asa had'i da cewa " akwai komai,
" to meyasa ku baku girki gidanku, sai yawan neman abinci a titi dan rashin mafad'i....!?
Har lokacin Najwah na yadda take bata motsa ba,
shiru Mamy tayi dan harga Allah tana jin babu dad'i da abinda suke yi,
dan hakan tamkar zubar da k'imar familyn su ce,
" gaskiya Najwah ki gyara halinki tun kafin kizo kina danasani da nadama,
ke ba ki ma tsoran ya gaji da haka har ya fara tunanin k'arin aure....!?
A razane Najwah tayi zumbur ta bud'e idanta had'i da mik'ewa tsaye,
" kina san ya fara k'ok'arin yi miki kishiya, ya auro wacce zata rink'a ciyar dashi,
" wallahi idan baki canja ba kina ji kina gani zai auro miki wata, tazo ta kwace shi a banza a wofi,
cikin k'araji Najwah tace " what....! kishiya kike nufi.....!?
Mamy tace " yes kishiya, ina fad'a miki hakan ne a matsayin uwa mahaifiya bawai suruka ba......!,
cikin kuka Najwa tace " w....!,
dalla malama dakata, tsaya da wannan banzar maganar taki,
ko rufewa mutane baki..........!
Don't for get to follow,vote and comments
MOMYN ZARAH 'YARBAIWA