Free chapter 路 Read without an account

SHAFI NA 02

by Fatima Zara Alhassan 路 ZUMUNTA KO MUGUNTA

```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞馃摉? 



MARUBUCIYAR...鉁嶏笍



Bayan Wuya



Ashe ba so ba ne



Zumunta ko Mugunta馃摎


  


    Writting-by Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍




GARGADI!!!


   Kagaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata, su juya mi ni littafi, ba ta re da izini na ba!! Sabo da haka a kiyaye馃憘!!!




JINJINA


 Ina jinjina ga mabiya littafai na, nagode sosai Allah ya barmu ta re馃グ馃挍馃挋




SADAUKARWA


ga yan' uwa na, Allah ya barmu ta re, ya kuma qara hada kanmu, mu yi zumunci馃鉂わ笍


  


   MY FANS WANNAN SALON NA DABAN NE. KAR KU BA RI ABAR KU A BAYA馃お



    Free page



SHAFI NA 2



    BISMILLAHIR RAHMANIRRAHIM




A hankali ya zauna ku sa da ita...


duk da ya san abun da zai yi haramun ne, amma hakan bai ha na shi aikatawa ba. Sabo da ya ga har yanzu ba ta sa ke ba. Hannun sa ya daura akan na ta, ta re da yi ma ta murmushi, nan ta ke jikin ta ya fara rawa, ta re da janye hannun ta, ta na 蓳alla mishi harara,cikin tsiwa ta fara yi mishi magana...waye kai? kuma ina ne nan? Meyasa ka kawo ni nan wurin? Miye manufarka nayin hakan?!!!


Tsura ma ta idanuwan sa ya yi, sai da gaban ta ya fadi. Har wani mai ta ke ga ni acikin su, kuma ga dan banzan kwarjini, duk iskancin mutum sai ya saurara idan ya na gaban shi. Murmushi ya yi ganin ta natsu sosai, ANEESA ABDUL-AZIZ ABUBAKAR MAI NOMA. cikin ta shin hankali ta ce, ya aka yi kasan sunana ta re da fashewa da kuka mai tsanani ta na cewa...dan Allah nima ka kasheni kamar yadda ku ka kashe Iyaye na, ko kun barni da raina wallahi rayuwar ba za ta yi min dadi ba!! na rokeka da ka kasheni nima da Allah...!! Sai yanzu duk abubuwan da su ka faru ke dawo ma ta daya bayan daya. Kuma tabbas ta ga mutum biyu daga cikin wadanda su ka kashe ma ta Ummanta ta re da Bappan ta. "Mamana ki gudu kar su ka ma ki, ba bu imani acikin zuciyoyin su, dan Allah ki kula da kanki, ba kowane za ki yadda da shi ba, kowa kokari ya ke yaga ya ya zai cuce ka, amma kisani ba duka aka zama 蓷aya ba, amma dai ki kula da rayuwar ki, kamar yadda akwai mugayen mutane haka akwai nagari acikin ta, har ga Allah na so ace kin yi Aure kafin wannan kaddarar ta zo ma na, sabo da ki samu majingina a ta re da ke, amma bakomai duk abun da ubangiji ya tsara ma na daidai ne, Aneesa ina son kinsan cewa, a wannan duniyar naka shike cutar da kai, inaji a jikina za ki yi tsawon rai, idan har hakan ta kasance ina son ki samomin amsar wannan tambayar "ZUMUNTA KO MUGUNTA"?? A'a Bappa kar kuyi min haka please wlh idan babu ku acikin rayuwa ta aikin banza ne, ya ku ke son inyi da raina!!...Umma ba ki ce komai ba? Umm...umma...umma...Bappa.... dan Allah ku tashi mu yi rayuwar mu cikin farin ciki, kuka ta ke yi sosai ta na jijjiga gawarsu...halbin da akayi ma ta a kafar hagu shi ya dawo da ita haiyacin ta, bishibishi ta ke ganin fuskokin su, ka fin ta sume anan wurin. Tabbas ta tuna komai, amma abun tambaya anan, waye wannan?  


Tun dazu ya ke kallonta ita kuma ta lula duniyar tunani. Abun da ba ta sa ni ba shine, maganar zuuci ta fito waje, na cewa WAYE WANNAN?  KI na son ki san wanene ni? ya katse ma ta tunanin da fadar hakan. 


juyowa ta yi ta re da zuba ma sa idanuwan ta, alamun kai na ke saurare...ya gane nufin ta shiyasa ya ci gaba da cewa...




DAN ALLAH KU FADAMIN GSKY, KU NA JINDADIN LABARIN KO KUMA A CANZA WANI? 



DOMIN GUDUMUWA KO SHAWARWARI PLS


   ***``` 


KARKU MANTA DA YI MIN

comments

Share

AND

follow




YAR MUTAN 


    ARGUNGU 鉁嶏笍馃摎




  

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol