Free chapter 路 Read without an account
SHAFI NA 17
```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞...鉁嶏笍
MARUBUCIYAR...鉁嶏笍
**Ashe ba so ba ne
**Bayan wuya**
Zumunta ko mugunta on typing...鉁嶏笍
NA
Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍
(拼ar mutan Argungu)
ARGUNGU WRITER's ASSOCIATION...馃摎
GARGADI!
茩agaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata su juya shi,ba tare da izinina ba, akiyaye. Idan kuma ya zo dai-dai da rayuwar wa su, toh akasi ne!.
GODIYA
Ga mabiya littafai na, Allah ya barmu ta re,ya kuma 茩ara dan茩on zumunci 馃挋鉂わ笍
K/wata/31/10/2022
FREE BOOK馃摎
SHAFI NA 17
BISMILLAHIR RAHMANIR-RAHIM
******************************************************* Bayan sun zazzauna , sarauniya ta fara magana kamar haka... "Aneesa zo nan ki zauna, sabo da inji da蓷in warware mi ki bakin jakar da na 蓷aure, sabo da na san zuciyar ki cike ta ke da tambayoyi ma茩il, ta re da 茩awa ta fuskar ta da murmushi..."
Murmushi Fu'ad ya yi, san nan ya ce "Aneesa yanzu kam ke ga ba kashe ki zan yi ba ko? Ta re da yi ma ta dariya...
Kunya ta ji ta sunkuyar da kan ta 茩asa, ta na wasa da yatsun hannun ta. San nan ya kwashe duk abun da ya faru tsakanin sa da Aneesa ya fa蓷a mu su...
Ta'aziya su ka yi ma ta, san nan sarauniya ta ce, " Aneesa nasan za ki yi mamaki ta yadda aka yi mu ka san ku ko? Amma wannan ba abun mamaki ba ne, du ba da cewa kowa ne Bawa da tashi 茩addara, duk wanda ka ga ya shigo rayuwar ka, toh akwai dalilin sa na shigowa ciki, sabo da haka duk rintsi kar ka wula茩anta kowa, ba kasan manufar ubangiji na yin hakan ba. Aneesa na ji da蓷i akan yadda iyayen ki, su ka ku蓳utar min da 拼ata gimbiya Hoor, ba ta re da sun san ko wacece ba, Allah ya 茩addara Hoor ta na da rabon sa ke sha茩ar iskan duniya, hakan ya sa ubangiji ya ka蓷o mahaifinki wajen ku蓳utar da 蓷iyar sa, ta re kuma da tawa 蓷iyar. A wancan lokacin watannin ki bakwai zuwa takwas aduniya, amma ki na zuwa ko ina, hakan ne ya sa ki ka sha茩u da ZOMOn da ke cikin gonar mahaifinki,. Akwai wata rana, kun tafi gona, ki ka fita cikin farfajiyar wurin, ki na wasa ta re da zomon ki, sai ga maciji ya zo zai sareku, idanuwan iyayen ki ya kai wajen, nan ta ke mahaifinki ya yi bismillah ya kwa蓷eshi akai, amma aka nemi shi aka rasa. Toh ba maciji ba ne, Aljani ne, ya na kuma cikin manyan Dakarun sarauniya SAMEE . Bayan na kore ta daga cikin masarauta, shine ta ha蓷a ba ki da wasu Bayina da ke cikin masarauta aka sace gimbiya Hoor, sun so su kashe ta amma Allah bai ba su sa 'a ba, ba yadda su ka iya, sabo da sun gano cewa akwai kafi sosai ajikin Hoor, hakan ya sa su ka jefar da ita, ta yi 茩o茩ari ta ga ta koma gida amma abu ya ci tura,. A lokacin da ta shigo cikin gonar, kamar za ta halaka sakamakon mai gadin gonar ba a banza ya ke zaune wurin ba, ganin haka ne yasa ta koma siffar zomo don ta samu ta zauna 茩alau ajejin. A lokacin ba bu inda ba mu duba ta ba, amma ba mu ganta ba, hakan ya sa mahaifina ya yi na sa bincike sosai, san nan ya gano ma na wajen da Hoor ta ke, ta re da garga蓷in mu da cewa mu yi sauri sabo da ta na cikin ha蓷ari, amma kuma ya ga wani haske a ta re da ita.
A lokacin da mu ka isa, ni da yarima Fu'ad mun iske iyayen ki za subar gonar, sabo da tsorata da ganin macijin. Ga nin haka ne ya sa ba mu baiyana mu su ko mu suwaye ba, gudun kar su 茩ara firgicewa, mu na nan wajen har su ka 蓳ace wa ganin mu, shiyasa kawai mu ka 蓷auki Hoor, mu ka tafi, ba ta re da munyi mu su godiya ba, shi kuma wancan Aljanin na sarauniya Samee, mahaifinki ya hallaka shi. Shiyasa idan za ka kashe ko wane irin 茩waro, toh ka tabbatar ka kira sunan Allah, toh a wannan lokacin duk MUGUNTAr dabba, ba zai yi tasiri a wajen ka ba insha Allah.
Bayan mun koma gida, na 茩udurta cewa, insha Allah nima wata rana zan ramawa ABDUL-AZIZ ABUBAKAR MAI NOMA alkhairin da ya yi min, duk da a wancan lokacin bai san ya taimake ni ba....
Wata rana kwatsam! sai na yi makarkin iyayenki, su na cikin mawuya cin hali. Bayan gari ya waye, Sarki Fu'ad ya zo gaishe ni, sabo da alokacin anna蓷a shi sarkin farisa, ya iskeni cikin damuwa, cikin tashin hankali ya tambaye ni "Sarauniya me ke faruwa na gan ki cikin damuwa?" A jiyar zuciya na sauke, san nan na fa蓷a mishi mafarkin da na yi, san nan na ce kuma ina son zuwa inga halin da ku ke ciki, sabo da alkhairin su gareni..Cikin kwantar da hankali ya ce, shi zai tafi, ba sai na je ba, ba bu yadda ban yi da shi ba, akan ya ba ri ni na je, amma ya ce shi zai tafi...
Cikin saa'a 蓷aya, ya isa najeriya, bayan ya sauka a gidan ku, ya iske wannan tashin hankalin, iyayenki kwance ba bu rai. Abun mamaki kuma bai ganki ba, ya duba ko ina a cikin gidan ba ki ciki, bai bar gidan ba ya ji ma茩wabta sun shigo, ta re da jami'an tsaro. Anan ya bar su ya wuce...
Bayan ya zomin da labarin, tabbas abun bai yi min da蓷i ba, shiyasa mu ka du茩ufa wajen neman ki, anan mahaifina ya sanar da mu, dajin da ki ke, ta re da cewa anyi mi ki sihiri. A lokacin da Sarauniya Ayra ta zo nan, a zancen ta, Aneesa kuka ta ke yi sosai, ta na tambayar kan ta wannan zumunta ce ko mugunta aka yi wa iyaye na!!!???
Gimbiya Hoor ce ta jawo ta jikinta ta na rarrashi, san nan su ka yiwa sarauniya sallama. Bayan tafiyar su Aneesa, parlon ya koma daga sarauniya sai sarki Fu'ad. " Sarauniya dan Allah ki ba ni dama, in aiwatar da aikin da na fara?" Fu'ad ba ka da matsala, na ba ka dama 蓷ari bisa 蓷ari, dama ance kyawun 蓷an 茩warai, ya gaji ubansa" na shaida cewa lallai ka gaji mahaifinka sarki Baqeer, wajen wanzar da adalci, ya kore MUGUNTA...
DOMIN SHAWARWARI KO GUDUNMUWA馃憞
***
DAN ALLAH KAR KU GAJI DA YIMIN
***COMMENT***
***SHARE***
***FOLLOW***
and
***vote***
KU NA IYA SAMUN LITTAFI NA
#Wattpad#
KO KUMA KU JE #Arewa Books#
GA WA茒ANDA BA SU KARANTA( ASHE BA SO BA NE) toh kar ku damu, za ku iya samun shi a, ***
TA KU HAR KULLUM
******拼ar mutan Argungu```****