Free chapter 路 Read without an account
KAICO CHAPTER 2
馃尭馃尭KAICO!馃尭馃尭
馃尭馃尭
馃尭
MALLAKAR..
Kyuta daga Allah
Da
Khadija salis Ibrahim
(Maman Amatullah)
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION馃挭馃徎馃摎
Wannan labarin 茩ir茩irarren labari ne Bamuyi shi dan cin zarafin wani ko wataba,in ya yi dai-dai da halinki ko naka,sai kuyi ha茩uri akasi ne.
Wannan littafin na ku蓷i ne kibiya 300# kacal馃憣馃徎kafin ki karanta domin neman 茩arin bayani ku tun ti蓳emu ta wa'innan lambobin *** ko ***.
Shafi na 2锔忊儯
Free page
Sallamar Malam Tanko ne , yasa dukan yaran gidan kai duban su akan sa , murya a sanyaye suka fara fadin barka da zuwa baba , da yawwa ya amsa musu yana daga babban rigar sa , kai tsaye dakin Inna salamatu ya nufa , bakin sa dauke da sallama , daga cikin dakin dago kai tayi tana kallon sa cikin ta蓳e baki tace" sai yanzu ka dawo ? "Kwarai kuwa sai yanzu na dawo ya za'ai inyi sallama baki amsa ba sai ki hau ni da tambaya ", Salamatu kallon sa take cikin jin haushin sa , tace " ai duk namijin da ze ringa satar kwana yana kaiwa dakin wata , wallahi indai akayi ciki wannan dan yazama shege , ina sane dakai fa , jiya lallabawa kayi kaje dakin Sa'a wai kai me wayau ko ? Harda dawowa cikin barin jiki kana ganin Asubahi ta karato" Sake da baki Malam Tanko yake kallon ta yana juya kalaman ta , ha蓷e da sallallami yace" kuma da akace miki naje 蓷akin nata wani Abun naje yi ne ? Wai ke meyasa kike da bakin kishi ne , na Lura bafa son zaman lafiya kike ba? Salamatu tashi tayi daga zaunen da take tace " Malam Tanko kenan karfa ka manta , nice nan ta farko awajen ka , Amma taya zaka ringa fifita Wata akaina har kana bin ta dakin ta , nayi magana salon ace kishi ne ke damuna ,to ni gaskiya nake fa蓷a maka ,in zaka gyara gwamma ka gyara dan mutuwa bata sallama kuma 茩auna ce tasa na fa蓷a maka gaskiya innaso sai in kyaleka kayita fama da zunubin ka har lahira", takarashe zancen tana kokarin barin 蓷akin , ji tayi ya jawota ta baya tana kokarin fa蓷uwa ahasale yace" yau na ha蓷u tsinanniyar mata shegiya mai farar kafa , yar Asara yar gidan matsiyata", Salamatu kallon sa take zuciyar ta yana tafasa cikin kunan rai tace "ni bazan iya zagin ka ba ,saboda nasan darajan aure , kuma Abunda ka fa蓷a yana nan azuciya ta baze goge ba , zancen matsiyaciya kuma kai kasani Alhamdulillah a gidan iyayena ka auro kuma Saida kayi dagaske suka baka aure na , banga kana hawa mota koka mallaki gida na aure ka ba , Asalima gidan haya muka fara zama , shine dan kasamu yau zaka mance irin wahalar dana sha dakai tun kafun kasamu aiki , Ita Sa'a da kake buga kirji da ita , itace fa ta nemi auren naka saboda anga kayi maiko , wallahi Tanko kaban mamaki nice kake Zagi da yar matsiyata bayan".... Katse zancen tayi ta hanyar fadin bazan maka gori ba Amma na barwa Allah komai tayi magana tareda ficewa daga dakin , shikuwa tsaye yayi kikam yana kallon ta , tsuki yaja yafito tsakar gidan da nufin yin bangaren Sa'a yaji muryan babban yar sa Hanan tana fadin Abba , waigowa yayi yana kallon ta cikin barai yace " ya akayi ne kudai baku rabo da korafi ? " Kasa da kanta tayi cikin sanyin murya tace "Abba A Makarantar mu ne akace in bankawo cikon kudi ba , za'a kore mu a goben yau ma bakaga wulakanci da aka mana ba , safa sajen Gemun nasa yayi yadawo da baya yana kare mata kallo , cikin gadara yace " ikon Allah Amma fa malaman jami'an nan yan wulakanci ne taya zasuyi maganar kora tun yanzu ai saisu bari ayi jarabawa ko? Kasa da kai Hanan tayi takasa iya furta komai da Kalaman sa nasa sun zarce tunanin ta, kallon shamsiyya yake wacce kamar akwai magana a bakin nata yace " ke kuma da kike motsa bakin naki meye korafin ki? Kudai bakuda aiki sai dai a baku kudi ko? Uwarku ta koya muku .
Shamsiyya cikin sassaita nutsuwar ta tace " daman Abba kudi zaka ban Zan sai littafai dukan su wanda nake dasu duk sun cika ! Cire hular sa Malam Tanko yayi yadawo gaban nasu hakan yasa sukayi kasa da kai yace yan bantan uba kawai daga dawowa na har kun tareni da uban matsaloli karkuje Makarantar kuyi ta zama agidan yan iska kawai , kallon ya maida akan mansura yace " kekuma inna karajin ina dakin Sa'a kin leko duk Abunda na miki kece kika siya banzayen yara yan Asara , kai nifa nayi Nadamar auren uwar taku .da haihuwar yan kadangaru irin Ku .
Duk Abunda yake fade akan kunnen Sa'a tafawa sukayi itada yaran nata da suke cikin 蓷akin ganin ya iso 茩ofar 蓷akin ne yasa kowannen su yin shiru , Sallamar sa yasa kowannen su tashi yaje ya rungume sa suna oyoyo ga Abba ga Abba , murmushi kwance akan Fuskar sa yace" yayan Albarka kuna zaune kuda uwar Albarka , murmushi kwance akan Fuskar Sa'a tace " sannu Malam wai me yafaru ne , naji kamar muryan ka nakeji a waje? Tsuki yaja yace " kin san wannan kafuran matar da ita da yayan nata basusan daraja ta ba , kawai de zaman hakuri nake dasu , murmushi kwance akan Fuskar ta tace" humm aidole kayi hakuri da ita kam tunda yanzu samari suke tara maka a kofar gidan naka? Zazzare idanu yayi cikin salati yace" Sa'adatu samari fa kike nufi dan Allah kibar wannan zancen banason zolaya ya za'ayi wani yazo Neman yata Banda masaniya kuma wannan ai dokar gidana ne , Sa'a dake masa kallon sama sama tace" haba kasan babu wannan wasan tsakanina dakai kuma ai yaran ka Nawa ne, bazan so Abunda ze cutar dakai ba , wallahi maza suke tarawa ba wannan yafice anjima wannan ze zo , taba hannayen sa ya yi yana huci yace " barni dasu Zan 蓷au mummunar mataki akan su , Amna babbar diyar Sa'a tace " Abba anfa ce akawo cikon kudin Makaranta gobe in bahakaba karmu zo , murmushi kwance akan Fuskar shi yace" haba daughter ta , tunda kika kirani naje banki naciro kudi inaga cikon dubu dari ne ko? Saurin amsa masa tayi eh sune cikon, Saida ya kirga kudin reras ya bata sannan yaja hannun Sa'a suka shige ciki , yaran sai kallon su suke suna fadin kai Allah yabar mana uban mu , maganin kukan mu , cikin shakiyanci tace " shegiya hanan za'a yi zaman gida , ni daman ba na kaunar ganin ta a Makarantar nan tayi ta samun idanu saikace ciki daya muka fito wai ita ustaziyya bayan munafuka ce , Aimana tace" haba kekuwa yanzu laifin me dan taga ba dai-dai ba wajen ki tace " ki gyara kayan ki , kudai wallahi kundai cika nuna ba茩in hali , karku manta uban namu 蓷aya fa , kuma tafa girme ki tana turo baki , Ayana dake jin su tunda suke magana sai yanzu tasa baki tace " Aimana kedai wlh bakida hankali kiyi hakuri fa , nasan kina gaba dani Amma taya zaki so wata banza akan yar uwar ki .
Tashin hankali ya barke a dakin Wanda yaja hankulan Sa'a da Malam Tanko ya danne akan gado a rana tsaka suna raya sunnah , yana sukuwa kanta yayi nisa yaji suna doke-doke , kokarin tashi yake Sa'a ta kalle shi da mayataccen idanun ta , cikin kasalalliyar Murya tace " Malam karka sauka bakayi inzali ba , jin Abunda ta fa蓷a ne , yasa shi cigaba da gurzan ta ,yana fa蓷in ashhhh Sa'adatu wlh kinyi zarrah a mata wayyo sai Sambatu yake ta zubawa akanta , Wanda yayi sanadin yaran da suke fada dakatarwa suna kasa kunne wajen kofar dakin , tabe baki sukayi tareda fadin Shege Abba yana cen yana turmushe Inna , itakuma harda sakin kuka dadi , cewar Amna , tana jin kasala yana saukar mata , Ayana cikin damuwa tace " kai nidai be kamata Abba suna haka a gaban mu ba , sai su sakamu a wani yanayi , Aimana ce ta katse musu zance da fadin hummmm Allah ya kyauta in Banda abun ki , kuzo mu fita sa'ido Sana'ar banza ne .
Malam Tanko Saida ya samu nutsuwa ya sauko daga kan gadon kai tsaye bandaki ya nufa , itakuwa Sa'a ruwan maniyin daya zuba mata ajiki ne , ta dauko danyen tumatir ta ajiye a gadon , maniyin nata da nashi take kwasowa ajikin nata tana zubawa cikin tumatir din , jin kamar ze fito ne daga bandaki yasa ta boye a bayan follow , koda ya karaso cikin dakin kayan jikin nasa ya canza tareda fita daga dakin itakuwa , cikin shewa tace" wayyo kaje kadawo yau zakaci sabon mallaka acikin abinci naka , tana murmushi .
___________________
Kashe gari .
Prince Khalid ne zaune kan daning table suna brek , Abban sa Alhaji Inusa kallon sa yake cike da so da k'auna yace " my Son lafiya naga baka walwala ? Ahankali yake dago kai yana kai duban sa akan sa yace " bakomai Daddy kawai de kudadena suka kare acikin account 'Dina" "Subuhannallah" cewar Alhaji haba Dana na gayamaka in kud'in ka sun kusa karewa ka fad'a mun , haba kadaina hakan bana jin dadi kwata _kwata , murya a sanyaye yakara da fadin yanzu kaje 蓷akina kabude drower akwai Million biyu kaje ka d'auka in ma bazasu isa ba , kazo ka fa蓷amun zan kara maka wani anjima , mikewa ya yi tsaye tareda zuwa dai-dai kujerar Khalid yana shafa sumar kansa yace " duk duniya kai kadai ne Dan Dana mallaka bazaka taba kuka akan komai na rayuwa ba , duk Abunda yake kokarin baka matsala ka sanar mun , Mummy dake sauraren su tace " haba Alhaji wannan ai ba shi ake kira kauna ba , ka nuna masa muhimmanci dan Adam da darajar sa , ka kara da nuna masa bin dokokin ubangiji , sanna sai adaura da bashi tarbiyya kamata ya yi har Makaranta islamiyya yana zuwa , tunda ya yi sauka be 茩ara zuwa ba be kamata ya ajiye karatu ba" , tsawar da aka daka mata ne yasa ta gigice tana kallon yanda yake huci yace " Kinga kifita idanuna Khadija inbanda tsabar rainin wayau taya zaki sani agaba kina bakin ciki akan Abunda nakewa 蓷ana , gayamin duk duniyar nan wa nake dashi sama dashi , ki ringa tausasa kalaman ki dan wlh sa'ar ki daya kece kika haife shi da Tuni nayi waje dake wlh", dawo da kallon sa ya yi akan Khalid yace " natafi Dana , idan ka tashi kaje ka蓷au ku蓷a蓷en daga haka yafice cikin hanzarin sa , Khalid kallon Daddyn sa yake harya fice , dawo da kallon sa akan mummy da tayi tagumi yayi ,bece mata uffan ba yatashi ya yi 蓷akin Daddy's ya蓷auko ku蓷a蓷en tareda kaiwa dakin nasa , Wanda yake bukatan Zara aciki sune yadauko haryakai kofar fita ya waigo yana kallon Mummy da ta zabga uban tagumi , kamar zece wani Abu sai kuma ya fasa yasakai yawuce , kai tsaye parking space yaje inda yadau babban motar sa mercendez bakar mota sai shening take , mai gadi na hango sa yana 'kokarin tada mota ahanzarce yaje yafara wangale get yana fa蓷in waini Allah yasoni da yau bawan Allah nan yaci mutunci na inhar ban bude gate akan lokaci ba, kadan ya rage prince be buge shi ba da mota .
Malam Sa'ad sun dade a Makarantar suna farfajiyar gidan, malamin yace " sai prince ya iso ze saurare su , .
Jin Muryan dalibai sukayi daga waje suna fadin Allah ya taimaki babban giwa , hakan yasa suka maida kallon su akan prince dake kokarin fitowa daga cikin Motar shi cikin izza da takama yau shi kadai ne , alamun waya yake da abokan sa jin yana fa蓷in wlh gani harna iso ko Aji ban isa ba , Fatima hada rai tayi ganin yana kokarin kai duban sa akan su , tareda maida wayar sa acikin Aljihun wandon sa .
Kallon kallo sukewa juna itada shi, kayataccen murmushi yayi yana fadin hummmm Yarinya kinshigo hannu ayau Zan koya miki hankali , dawo da kallon sa akan Malam Sa'ad yayi cikin isa da gadara yace muje cikin Ajin ko? Malam Sa'ad ya amsa da to yana karkada kai , koda suka shiga Ajin , dukan dalibai dawo da kallon su sukayi akan su , cike da tausayawa suke ayyana irin rashin mutunci da Prince ze shuka , Sallamar director ne yasa Dalibai kowanne su tashi dan gaishe sa , director hannu yaba Malam Sa'ad sukayi musabaha sannan yaba lecturer hannu shima , cikin sanyin murya yace " Ina daga nesa na hango kamar akwai Abunda ke Faruwa meze hana ayi maganar a office Dina zefi sirri ko? Prince dake sauraren sa cikin kunar rai yace " ok muje to yaso ya keta mishi rashin mutunci tunawa da yayi shine babba a Makarantar hakan yasa shi cewa aje mana
Hafsa na ganin haka hamdala tayi acikin zuciyar ta ganin Abunda yayi niyar yi be Aikata ba , koda suka isa office din director na zaune a mazaunin sa , cikin gyaran murya yace " nasan dalilin taruwar mu anan , dawo da kallon sa akan prince yayi yace " duk Abunda yafaru ajiya adauke shi Kuskure ne, sosai yashiga ba prince hankuri, prince cikin takaicin da ba haka yaso ba yake Kallon sa yace " kaja mata kunne wannan shine na karshe na gaba bazan dauki raini ba , tsuki yaja yana watsa mata kallon kishiga taitayin ki , cikin tafiyar sa mai daukan hankali yabar office din , Director na ganin fitar sa yasoma basu hankuri yakara da fadin ai Makarantar karkashin ikon Mahaifin nasa yake kuma baban sa dan Sarkin Kano ne , zazzare idanu malam Sa'ad ya yi yasoma yiwa Fatima fa蓷a akan tabi ahankali karta rasa karatun ta, godiya mai yawa sukayiwa director tareda barin Ajin , itakuwa Fatima karka蓷a kai take tana fa蓷in humm lallai ma dan kawai suna takama da Mulki da Arziki shiyasa yake jin kansa a sama , Allah ya kyauta ta fada a fili. Sallama malam Sa'ad ya yiwa director sannan suka fito daga office 蓷in nasa.
Ko da suka fito fa蓷a sosai malam sa'ad ya 茩arayiwa Fateema akan ta kula ta kuma dena biyewa Khalid tayi abin da ya kawota dan shi bayason wani abu yaje ya dawo, cikin sanyin jiki da nuna alamun nasihar da baban nata ya yi mata tashigeta tace "insha Allah baba zan kulla" fa蓷a蓷a murmushin sa ya yi tare da fa蓷in "Yauwa fatina akula dan Allah ni bari na wuce kasuwa ki tafi aji" da to ta amsa tana yimasa fatan sauka lafiya,..
Allah ya temaki babbar giwa,sai babbar giwa shine abin da magoya bayan prince khaled ke fa蓷a cikin ihu tin da sukaga fitowarshi daga office 蓷in director cikin isa ya 茩ataso in da suke guri ya zamu ya zauna fuskarshi sam babu annuri 蓷aya daga cikin samarin ne ya dubesa tare da cewa "ya dai mutumina na ganka haka ya kuma naga waccan 拼ar talakawan ta fito salin alin ita da talakan babanta? duk ya jare masa tambayoyi biyu a lokaci 蓷aya tare da tsareshi da ido alamar yanaso yaji 茩arin bayani...Iskar bakinsa ya fesar tare da jingina bayanshi a jikin kujera ya 蓷ora 茩afa 蓷aya kan 蓷aya yace "Wai kamar ni prince za a mara agaban bainar jama'a amman a kai ni office anamin maganar shirme wai na ha茩ura basusan cewa ni prince khalid ban san afuwaba balle yafiya ba sun yi kuskure da suke tinanin wai na ha茩ura wallahi kowa yaci tuwo dani to miya yasha,ya zama dole na hukunta wannan matsiyaciyar yarinyar gobe ma in akace ko kallon banza tayimin bazata yiba" "Da kyau wannan maganar taka itace amman in kace ka ha茩ura ai taci banza kenan ai bama ze yiwuba da wallahi ka fa蓷i babu nauyi" cewar 蓷aya daga cikin abokan prince khaled.
Khaled ya amasa da cewa "Kar ka damu abokina inan ina shirya fansar da zan 蓷auka a ka ta kawo kunnanka kaji" ra蓷a ya yi masa sukkansu suka kwashe da dariya suna fa蓷in shege mutumina baka da mutunci" "Ah to an fa蓷a muku ni蓷in na wasa ne ai duk wan da yace dani zeyi to zesha wahala mu zuba mugani yanzu aka fara wasan....
KARKUMATA NA KU茒I NE 300# KACAL馃憣馃徎
*Ku kasance da zafafa biyu Maman Amatullah da Kyauta daga Allah*
Sharing and comments