Free chapter 路 Read without an account

SHAFI NA 20

by Fatima Zara Alhassan 路 ZUMUNTA KO MUGUNTA

```ZUMUNTA 馃 KO MUGUNTA 馃懞...鉁嶏笍




MARUBUCIYAR...鉁嶏笍


**Ashe ba so ba ne


**Bayan wuya**


**Zumunta ko mugunta on typing...鉁嶏笍



          NA



Fatima Zara Alhassan 鉂わ笍


        (拼ar mutan Argungu)



ARGUNGU WRITER's ASSOCIATION...馃摎




GARGADI!


茩agaggen labari ne. Ban yadda wani ko wata su juya shi,ba tare da izinina ba, akiyaye. Idan kuma ya zo dai-dai da rayuwar wa su, toh akasi ne!. 




GODIYA


Ga mabiya littafai na, Allah ya barmu ta re,ya kuma 茩ara dan茩on zumunci 馃挋鉂わ笍



K/wata/27/11/2022



FREE BOOK馃摎




SHAFI NA 20



BISMILLAHIR RAHMANIR-RAHIM


******************************************************* suman tsaye Aunty nafisa ta yi, ganin gawar 拼ar uwarta 蓷aya tilo ta re da mijin ta, ba bu rai a ta re da su...



Da sauri Alh Bashir ya zaunar da ita, ganin ba bu abun da ke motsi a jikin ta, sabo da tashin hankali, ruwa ya 蓷ebo ya shafa ma ta a fuskar ta har sau uku, san nan ta sauke a jiyar zuciya, ta re da fashewa da kuka, ta na mai jijjiga mijin ta... " Alh dan Allah ka ce min ba gaskiya ba ne, abun da na gani, cikin kuka mai tsuma zuciyar ma abota saurare." 


shi ma cikin jarumta ya ke ba ta ha茩uri " Nafisa dan Allah ki yi ha茩uri, wlh ba bu wanda zai wuce lokacin sa, mu ma idan lokaci ya yi dole mu tafi, ko muna so ko ba mu so" shi ma bai san lokacin da hawaye su ka zubo mi shi ba, sabo da sanin sha茩uwar da ke tsakanin yaya Halima da nafisa, kuma ita ce uwarta da ubanta, tun da iyayen su, sun rasu, 蓳angare 蓷aya kuma ga Alh Abdul'aziz wanda kowa ya san shi a cikin jahar katsina, samun mutumin kirki irin Alh Abdul wallahi sai an tona.kukan nafisa ne ya katse shi...har ta 蓷auki makullin mota za ta fita, ya yi saurin ri茩e ta, su ka fita ta re, har ya ta da mota, komai ya tuna? sai ya yi sauri ya koma cikin gida,bai yi minti 蓷aya ba, ya fito su ka wuce BARHIN ESTATE


unguwar cike ta ke da mutane, haka su ka kutsa motar su har bakin gate 蓷in gidan. Bai ko ida tsayar da motar ba, Aunty nafisa ta fito da gudu, za ta shiga cikin gidan, amma jami'an tsaro su ka ce ba za ta shi ga ba, isowar Alh Bashir wajen ya mi茩a mu su ID card 蓷in matar sa, mai nuna cewa ita 蓷in babbar lauya ce a babbar kotun katsina, shima ya mi茩a na shi ID 蓷in a matsayin shi na 蓷an kasuwa...


Ba ta re da 蓳ata lokaci ba, aka ce su shiga ciki. ko da su ka shiga har an lullu蓳e gawarwakin da farin 茩yalle, ga kuma su kawu Tukur zazzaune da doguwar carbin su, su na ja su na kuka, se ka rantse da Allah ka ce kukan gaske ne, mijin Aunty ya isa wajen su ya yi mu su gaisuwa, ya na kuma ba su ha茩uri, ganin yadda su ke yin kukan hai茩an...


蓷aya daga cikin jami'an tsaro ne ya zo wajen su Aunty ya na yi mu su bayani akan cewa " 蓳araya sun tafi da Aneesa, ana su binciken da su ka yi, amma su kwantar da hankalin su, insha Allah za su yi 茩o茩ari su ga cewa sun ku蓳utar da ita" 


Haka dai wuri ya kacame da koke-koke ba bu mai lallashin wani... Aka yi wa mamatan sallah aka kai su makwancin su.


Bayan sadakar kwana uku, su kawu Bala su ka bi jiro da maganar rabon gado. Aunty nafisa ta ce sam ba za a raba gado ba sai an gano Aneesa, haka dai su ka yi kaca-kaca kowa ya watse. Tun daga lokacin kuma, ba bu wanda ya sa ke maganar Aneesa, ballan ta na a je maganar rabon gado,har ta 拼an sanda ba bu wanda ya sa ke komawa kan batun, ita kan ta Aunty nafisa, an mantar da ita batun gaba 蓷aya, haka ta zubar da zancen komai ta kama aikin ta.Amma duk ranar da ta wuce ta gaban Aneesa ENTERPRISES, sai ta ji gabanta ya fa蓷i, ta na son tuna a ina tasan sunan, haka dai za ta wuni ranar, ta ra sa abin da ke yi ma ta da蓷i... 


Su kawu Tukur da Bala kuwa duniya sabuwa ta ke a wajen su, domin yanzu su ke ri茩e da kamfanin sarrafa AYA, wato MAI NOMA ENTERPRISES da kuma na Auduga, ANEESA ENTERPRISES 


sai wasu gonaki da su ka sayar, su na sharholiya...


******************************************


CI GABAN LABARI


         ************



A daidai bakin kamfanin MAI NOMA ENTERPRISES, wata ha蓷a蓷蓷iyar mota ta faka 茩irar BMW fara, hankalin jama'ar da ke wajen duk sun koma kallo su ga wanda zai fito daga cikin motar. 


Bu蓷e 茩ofar aka yi a hankali, san nan wanda ke ciki ya fito ya rufe 茩ofar. A hankali ta ke tafiya kamar ba tason ta ka 茩asa, kai tsaye ta shiga cikin kamfanin, ya yin da ma'aikatan ke kallon ta su na mamakin wannan al'amari, wasu kuma na  farin cikin ganin wadda ke gaban su...


Fitowar Kawu Tukur kenan daga office 蓷in sa, ya yi mugun gani, cikin sauri ya ke tafiya domin 茩ara tabbatarwa kan sa, gaskiyar abin da ya ke gani a gaban sa.


Da hanzari ya ke tafiya, jikin shi na makarkata, ya zo daidai ku sa da ita, aka yi rashin sa'a ya take 茩asar babbar rigar sa, ya tafi luuu... zai fa蓷i a 茩asa, cikin zafin nama a ka ri茩e shi kafin ya kai ga fa蓷uwa. 


茒agowar da zai yi, su ka ido biyu, sai kawai ka ji fatatatattt...ya sa ki zawo


****************  鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳鉂も潳        ************


****************          ************


HMMM MASOYAN ZUMUNTA KO MUGUNTA INA FATAR KUN SAN KO WACE CE??馃槂          




KAR KU MANTA 茦OFA TA A BU茒E TA KE DOMIN BA DA GUDUNMUWA KO SHAWARWARI馃憞


*** KO KU TUNTU苼E NI AKAN LAYIN WHATSAPP 馃憞


    ***






KU DAI KU CI GABA DA SUBURBU茒AMIN


***COMMENT***


***SHARE***


***VOTE***


***LIKE***


  


ZA KU IYA SAMUN WANNAN LITTAFIN A #WATTPAD#



KO KUMA KU ZIYAR CI SHAFIN 


(AREWA BOOKS) 



GA DUK WA茒AN DA BA SU KARANTA 


(ASHE BA SO BA NE) MA ZA KU GARZAYA ***





TA KU HAR KULLUM, MAI SON FARIN CIKIN KU....




馃挅拼ar mutan Argungu``` 馃挅

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol