Free chapter · Read without an account

CHAPTER 7-8

by salmeert sani salman · PRINCE SAPWAN

PRINCE SAPWAN👑


*STORY AND WRITEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR AND MARYAM YUSUF (OUMMU JUWAIRIYYA)*




*YARDA MUKA FARA LITTAFIN NAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*





*WANNAN LITTAFIN ƘIƘIRARAN LABARINE ,BA MUYISHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI, DAI-DAI DA TSARI KO YANAYI GIDANKU KO MASARAUTARKU, AYI MANA AFUWA BADA SANI BANE*




*BAMU YARDA WANI KO WATA YA CHANJA MANA TSARI KO YANAYIN LABARIMU BA*




*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE #200 NE KUƊINSHI KACHAL , KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE*



        

 Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.


littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇


Umma Salma Sani access bank 1499884120


idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number ***


Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.


idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number ***


Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana 


Special group 300

zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.


bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.

1)Rayuwarmu Ayau.

2)Bara gurbi.

3)Amaryar Zamani.

4)Rayuwar Farouq.


Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki👌🏻 

KAMAR SU:-

Atamfa, Atamfa Mai golden,💁‍♀️

Lace ,Shadda lace

Yadi, Shadda

Abayas💥

Kids wear

Takalmi, jaka, mayafai💥

Sleeping dress, kananan kaya na gayu🔥kayan kitchen, 

DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari👏🏻domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya👉***

nagode kwarai da gaske💃💃




*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*

    {R.S.W.A}

***


```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)    /     💪💪💪 

    UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ```  

*ALƘALAMINMU ƳANCIN*




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.*



*PAGE 7&8*




""""""""""""""""""""""Ya ƙayatu iya ƙayatuwa , duk masarautar part din mai martaba ne kawai zan iya cewa yafi nata haɗuwa.



shiga suka, zaunar Sapna , tayi kan daya daga cikin kujerun part din masu masifar taushi kamar Auduga, zama tayi itama tare da kwalawa baiwarta kira mai suna Zulfa , da sauri tazo ta zuɓe kasa tana kausar gaisuwa, Ansawa tayi, kafin ta Umarceta da ta kawo musu Abinci da sauri ta tashi tare da haɗo kayattacen tray babba mai dauke da abinci kala-kala, da yake sunsan batason hawa dinning hakan yasa ta dauke center table din, dake tsakiyar parlourn ta jera Abinciccikan kan carpet.



saida ta gama shirya komai kafin ta durkusa kasa tace,"Ranki shidade an gama komai", batace mata komai ba sai hannu da ta ɗaga mata.


duk abinnan da akeyi Sapna na zaune tana kallon ikon Allah, batace komai ba sai wasa da takeyi da jelar gashinta da ta sauka har saman kirjinta.


saida Zulfa, ta fita kafin Nainah taewa Sapna ''Sauko muci abincin"ta fada tana sauka kasa.


cike dajin kunya ta sauka , tare sukaci abincin sukayi kat ,kafin takai Sapna ɗakin da zata zauna saida nuna mata komai da yarda ake amfani dashi kafin ta fita, zuwa nata ɗakin.



shiga toilet din tayi, tayi wanka tare da Alwala , saida tayi Sallah raka'a biyu na jin dadin, ni'imar da ya yi, mata kafin ta dan kishingiɗa saman gadon , Minutes kaɗan bacci ya yi awon gaba da ita, yo ba'a saba hawa kati ba ma, balle gado mai bala'in taushi irin wannan.




****************



"wai ya Ina Yarinyar take?, ko kun mayar da ita gida ne?", cewar Gimbiya Khadija tana kallon Mai martaba da yake shigowa .



"hmmmmm, tana part din Nainah", ya fada yana sauke numfashi.



"baku mayarda ita gida bane?", ta fada tana rage mishi Alkabbar jikinshi .


"eh An ma , bawa Ninah ita", ya fada yana kallonta.


"ban gane ba?", ta fada tana gyara zamanta kusa dashi.



anan ne ya labarta mata , duk abinda ya faru, sosai taji tausayin Sapna har taji tanama kaunar Yarinyar.




"to ai shikenan, anjima zanje na dubota ", ta fada na daddana mishi kafafu.




*******************



"wai Inna ina Sapna tun dazun na dawo ban ganta ba ke kuma gaki kina ta bakin rai Lafiya ko wani abu tayi miki," Ummi ta fada tana kallon Inna.



wata uwar harara ta jefeta da ita kafin tace,"yo ina cewa sune masu bakin jini ashe nawanne masu bakin jinin ,to Wallahi in baki matsamin a nanba saina miki dukan tsiya shegiya ", ta fada tana jifarta da murfin tukunya.



da sauri ta matsa tana dallah mata harara, kafin tayi tsaki ta fita tabar, gidan baki daya.


Inna kuwa yinin ranar da bakin ciki tayi shi, duk wanda ya yi mata magana balbaleshi take da bala'i, har wani tuƙoƙin bakin ciki take, kamar zatayi amai, in takaice muku dai ranar har zazzaɓi tayi.




*****************




bata tashi ba sai 5pm shima saida Ninah ta aiko a tasheta magrib ta gabato.



wanka tayi kafin ta dauro alwala , sai da tayi Sallah kafin ta fito parlourn , Nainah ta gani zaune hakan yasa ta karasa gurinta zama tayi, tana zama Nainah ta fara tsokanarta tun tanajin kunya, har ta dayaye itama , ta fara tsokanarta dan tanajinta kamar Kakarta a haka Gimbiya khadija ta shigo ta samesu.



har kasa sapna ta durkusa ta gaisheta hakan yasa ta kara kaunarta dan tanason Yara masu ladabi.



tunda Gimbiya Khadija ta shigo, wani irin mugun nauyi da kunyarta ya dirarma sapna hakan yasa tayi shiru bata kara magana ba.



su kuwa sai janta da fira sukeyi amma ba magana sai murmushi, hakan yasa gimbiya khadija darsa wani abu cikin ranta saidai bata furta ba ta daiyi murmushi kawai.




*****************



jikin Prince kuma yanzu baza'a iya cewa komai ba sai Alhandulillah dan har yanzu jikin ba dadi, hajan yasa kusan ko da yaushe su gimbiya khadija suke part din.



shu kuwa yama koma kamar dan yaro dan, bama ya iya gane kowa.




*****************



"next target , dan har yanzu banji kuma banga yarda nakeso ba", cewar Kilishi tana kara naɗe kafa daya kan daya.




"hmmmmm, to yanzu mai ya yi, saura kuma "cewar sarkin kofa dake zaune kasa .



"abinda ya yi, saura shine batar dashi, ko kuma kasheshi", ta fada tana fidda huci, kallon-kallo muka shigayi nida Ommu Juwairiyya.



"kinsan kuma hakan ba mai yiyuwa bane, dan kinsan komai da zai iya faruwa idan kika matsa, dan haka nidai yanzu inda kika matsa to zan cire hannuna",cewar sarkin kofa, yana kallonta.




wani mugun kallo ta jefeshi dashi kafin tace" tunda aka fara dakai tofah dolene akarasa dakai ,inba hakaba zaka halakane kaima", ta fada tana wani makirin murmushi.



jin hakan yasa, ya kama bakinshi ya yi, shiru dan yasan duk abinda ta fada tofah zata aikata, domin macece azzaluma mara tsoron Allah, bata shayi ko tsoro duk abinda tace zatayi to ba shakka zata aika.



"tashi ka ficemin da gani", ta fada tana dalla mishi harara hakan yasa ya tashi , ya fice, ko juyowa baiyiba.




***************



sai bayan isha'i kafin gimbiya khadija tabar part din Nainah ta tafi, part dinta.



fira suka cigaba dayi har kusan 10 pm, kafin kowannansu ya nufi bedroom dinshi........



*MUJE ZUWA.......*




*ZAKU IYA TURO DA KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN👇*



*1499884120*

*UMMA SALMA SANI* *ACCESS BANK*


Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol