PRINCE SAPWANFree

ArewaPen original

ThrillersFreeCompleted

PRINCE SAPWAN

  • 1views
  • 42chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

proud to be Writer

More from @autarmama

Sample · Chapter 1-2

👑PRINCE SAPWAN👑👑**STORY AND WRITTEN BY MARYAM YUSUF (UMMU JUWAIRIYYAH) AND SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR)**Yanda muka fara littafin nan Ranar 20 May 2022, ALLAH ka bamu ikon gamashi lafiya**Wannan littafin ƙirƙiraren Labarine ba muyishi dan cin zarafin wani ko wata ba, idan ya yi dai-dai da tsari ko halin gidanku ko Masarautarku to ayi mana Afuwa ba da sani bane.**Ba mu yarda wani ko wata ya chanja mana tsari ko yanayin littafinan muba.**Wannan littafin na kuɗine #200 kachal, ki biya ki sha karatun ki hankali kwance**🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*    {R.S.W.A}*** MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)    /     💪💪💪     UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ```  *ALƘALAMINMU ƳANCIN**Bismillahi rahmanir rahim*.    *PAGE 1&2*""""""""""""""""""""Cike Makil International Airport na garin Katsina yake ,dan ko masaka tsinke babu.Dogarai ne birjik da alama dai ko wani Ɗan sarki ne zaiyi tafiya sukazo rakiya ko kuma sukazo taryarsa.5minutes da shigata airport din naji dirar mikiyar jirgi , ganin duk Dogaran sunyi gurin jirgin ne yasa muma muka bi bayansu dan baza'a barmu a baya ba.kusan 1 hour da dirar jirgin kafin wani haɗaɗe kuma kyakyawan Saurayi kamar balarabe ya fito cikin tafiyar izza da ƙasaita, cikin shigarshi ta Yaran Sarakai masu ji da kuɗi da ilimi haɗi da saurauta, dan kallo daya zakayi masa kasan shi jinin Sarautane gaba da baya.dan ko yanayin tafiyar da yake cikin kasaita da nuna isa, cikin yanga ya fara tafiya, yana lumshe ido alamar Iskar gurin tana yi mishi daɗin shaƙa.Dogarai ne suka fara taka masa suna mai kwasan gaisuwa, ko kallo basu ishe shi ba da alama dai akwai shi da jin kai, dan ko alamar suna gurin baya nunawa.tafiya kaɗan ya ƙarasa gurin wasu lumtsuma-lumtsuman motoci na alfarma, bayan motar na kalla, inda anan ne naga an rubuta Yarima Sapwan 1, wani Dogari ne yazo da sauri ya bude mishi motar shiga ya yi.sauran ma duk shi-shiga suka yi, motar shi ce a tsakiya sai huɗu gaba huɗu baya sai tashi ta tara wadda take tsakiya wanda duk an rubuta musu Yarima 1, wato Yarima Sapwan wanda mudai a iya yanzu mun gane cewa sunan shi kennan Yarima Sapwan.****************"Fulani yau fa wannan Yaron zai dawo, da Alama dai duk abinda muka shirya ya lallace", ya fada yana zama kan kushin din dakin, fuskarshi da tsananin ɓacin rai."menene na wannan ɓacin ran, ai ka kwantar da hankalinka a wannan dawowar zan halakar dashi a doron ƙasa domin ,...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters42
premium32
11

21-22

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
12

23-24

Premium
Updated a year agoAvailable now
13

chapter 25-26

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

27-28

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

29-30

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

31-32

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

33-34

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

35-36

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

37-38

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

39-40

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

41-42

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

43-44

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

45-46

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

47-48

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

49-50

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
26

51-52

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
27

53-54

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
28

55-56

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
29

57-58

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

59-60

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

61-62

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

63-64

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

65-66

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
34

67-68

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
35

69-70

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
36

71-72

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

71-72

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
38

73-74

Premium
Updated a year agoAvailable now
39

75-76

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
40

75-76

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
41

77-78

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
42

79-80

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play