Free chapter 路 Read without an account
SHAFI NA 23
ZUMUNTA KO MUGUNTA?
NA
馃挅FATIMA ZARA ALHASSAN馃挅
(拼ar mutan Argungu)
SHAFI NA 23
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
**********************************
Tashin hankali...
Murmushi ta yi wa malam kabiru. Shi ma ya mayar ma ta da murmushin...
Gaisawa su ka yi, san nan su ka shiga tattaunawa a tsakanin su. Hakan zai nu na ma ka cewa, dama can sun san juna...
Bayan ta fa蓷a mishi bu茩atar ta, shi kuwa malam kabiru ya yi ma ta al茩awarin cika ma ta shi.
Fu'ad ne zaune a 蓷aki ya na jiran isowar sarauniya, tun jiya ta sanar da shi za ta kawo mishi ziyara, kuma ta na son ayi zaman kotu ta re da ita.
Iskane mai 茩arfin gaske ya tashi a tsakar gidan su kawu, irin guguwar nan ce me shegen 茩ara ,wadda kan iya tafiya da mutum sukutum idan bai yi hankali ba.
Hakan ya sa mutanan gidan kowa ya yi ta kan sa, ma su rufe windows na yi, ma su 蓳oyewa na yi...
Murmushi Fu'ad ya yi, sabo da ya san cewa, sarauniya ce ta shigo gidan.
Haske ne ya fara fitowa daga bangon 蓷akin, a hankali har ya mamaye 蓷akin baki 蓷aya
Sarauniya ce ta bayyana a gaban Fu'ad, rungume juna su ka yi su na murmushi
San nan su ka shiga gaisuwar yaushe gamo...
Abinci mai rai da lafiya ya gabatar ma ta da shi.
Bayan ta gama cin abinci, su ka shiga tattaunawa akan yadda zaman kotu zai kasance. San nan ta fa蓷a mishi na ta shirye-shiryen.
Murmushi Fu'ad ya yi, san nan ya ce "sarauniya, me zai hana mu rufe wannan kes(case) 蓷in, sai mu kama su kawu, mu tafi da su masarauta in hukunta su da hannu na, ya fi duk wannan abun da zamu tsaya yi?"
"ka manta tun farko, kai ka kawo ma na wannan shawarar na cewa, mu fito mu su a mutum, kuma a matsayin Aneesa? Sabo da haka, maganar jayewa duk bai ta so ba, a yadda ka fara, ina son ka kammala kawai.拼an uwansu Bil'adama su kawa laifi ba mu ba, shiyasa mu ma za mu sanya 拼an uwansu Bil'adama su yanke mu su hukunci dai-dai da abun da su ka aikata. in sha Allah komai ya zo 茩arshe. Ita kan ta Aneesa zan so ayi zaman kotun nan gobe ta re da ita."
Jinjina kai Fu'ad ya yi, ta re da kallon sarauniya, san nan ya ce, " Amma wa zai 蓷auko ma na Aneesa?"
"Murmushi sarauniya ta yi, "har ka manta Aneesa ba ita ka 蓷ai ba ce? yayar ta fa, na 茩asar, Hoor..."
Shi ma murmushi ya yi, "Na man ta, Hoor rigima na nan... dangware mishi kai sarauniya ta yi, "ba ri dai ta ji ka, ba ruwa na" a ta re su ka yi dariya...
Su kawu ne zaune a gaban Boka tsimmirarre, su na ma su du茩ar da kan su 茩asa, " ya bokan mu, mu na son a sa ke haukatar ma na Aneesa, ta bi duniya ta halaka ba ta re da an sake jin 蓷uriyar ta ba!
Idan ma ya kamata a kashe ta, mun fi son hakan" cewar kawu Tukur...
Tuntsirewa da dariya boka ya yi, nan ta ke kuma ya 蓷aure fuskan shi, kamar wani dodo
Bige-bigen sa ya fara yi, ya na wa aljanun sa kirari: ya marmazu茩eeee...ya baburuntsetseeee...haka ya ke ta shirmen sa, fa蓷i banza fa蓷i wofi.
Tun kafin ya gama surkullen shi, wata irin wal茩iya ta gifta ta wajen kayan tsafin shi, nan take kayan su ka kama da wuta...
Cikin tashin hankali su kawu su ka ce, 茩afa me na ci ban baki ba? ai kafin ace kwabo, ko bujen su kawu ba a gani...
Haka wutan nan ta ha蓷a har boka ta 茩one shi 茩urmus, wuri ya dawo ba茩i 茩irin, wan nan shi ne 茩arshen boka tsimmirarre( Allah ka karemu daga yin shirka, ma su yi kuma Allah ka shirye su idan ma su shiryuwa ne).
Yau ake zaman kotu, mutane sun cika ma茩il, kasancewar akwai shari'ar da ake yi yanzu kafin a yi ta su Aneesa...
"Adamu ka na ganin ba za mu sa ka su Duna ba, wajen kashe yarinyar nan? duk yadda za su yi, kar su ba ri ta isa kotu, kawai su kashe ma na ita!"
kai tsaye ya ce, Tukur ni fa na bar ma ka wu茩a da nama a hannun ka, sabo da ka fi ni sanin duk wasu makirci irin na arnan farko, don haka duk abun da ka ga ya fi kawai a yi." cewar kawu Adamu...
***************************************************************
Shiri malam kabiru ke yi, ta re da ba wa murja labari akan malam ba茩o. sallallami murja ke yi ta na cewa, lallai ka ji tsoron Allah ka ji tsoron mugun mutum, toh yanzu malam birnin za ku je ta re da malam ba茩o?"
"Eh, daga nan can zamu wuce, sabo da kar mu makara, yanzu haka malam idi ya na bakin hanya ta re da direba, mu ka 蓷ai su ke jira. Idan har Allah bai bamu ikon dawowa a yau ba, to lalle kar ki kwana a gidan nan ke ka蓷ai, ki kira Asame 蓷iyar karima ta taya ki kwana.'"
"In sha Allah, zan kira ta. Allah ya tsare hanya ku je lfy, ku dawo lfy"
"Amin-Amin Murja nagode..."
Ya na fitowa 茩ofar gida ya tarar har malam ba茩o ya shirya cikin yadi ruwan 茩asa-茩asa, ya yi mi shi kyau sosai, sabo da malam kabiru ce mi shi ya yi, 蓷aurin Auren 蓷iyar abokin su ne za ayi, shi ya sa zai raka su. wannan kenan...
***********************************************
Zaune Aneesa ta ke a 蓷aki, ta na rubutu a diary 蓷in ta, (littafi ne mai 蓷auke da sirrikan ta)
Motsi ta ji cikin kicin( kitchen ) 蓷in su, ta san kuma tun 蓷azu feena ta fita, balle ta ce ita ce...
A hankali ta tashi zuwa dubowa, le茩awa ta yi ka蓷an, ba ta ga komai ba, cike da mamaki ta fa蓷a kicin 蓷in gaba 蓷aya, ta dudduba ko ina, duk da ba wa su kaya ne a cikin kicin 蓷in ba, har za ta fita, sai kuma taji motsi a bayan ta...
Juyowar da za ta yi su ka yi ido hu蓷u da gimbiya Hoor. Cikin tsananin murna ta daka tsalle ta rumgume ta. gimbiya Hoor na ganin haka, ita ma ta bu蓷e hannun ta, ta rumgume Aneesa, su na dariya...
"oha ni, su Aneesar sarauniya an girma?"
Murmushi Aneesa ta yi, da sauri Aneesa ta 蓷ago ta na kallon fuskar gimbiya Hoor, "yaya Hoor ciki na ke gani? kafin ma gimbiya Hoor ta yi magana, Aneesa ta fara rawa ta na wa茩a "am going to be a mother....am going to be...
Ri茩e ta Gimbiya ta yi, ta na murmushi, san nan ta ce "Aneesa ba mu da lokaci, yi sauri ki zo mu tafi, su sarauniya na can su na jiran mu...
"Zuwa ina?" cike da mamaki Aneesa ta tambaye ta, tsoron ta kar ace wani abu ne ya faru da sarauniya.
"Kar ki damu, kowa lafiyalau ya ke.yi sauri ki 蓷auko min 茩ohon da sarauniya ta ba ki, wannan cikin ya sa 茩arfi na ya yi 茩asa, ba zan iya kaimu ba.(Kun san cikin aljanu girma ne da shi sosai, ba irin na bil'adama ba.)
mi茩a ma ta 茩ahon Aneesa ta yi, san nan gimbiya ta ce ta 蓷auko mayafin ta, su tafi
Bayan Aneesa ta shirya, gimbiya Hoor ta ri茩e hannun ta, su ka zauna a ta re.
Kamar 茩iftawa da bisimilla, sai ga su Aneesa a cikin Nigeria.
Sa茩o su ka turawa sarauniya cewa sun iso nigeria.
Bayani ta yi mu su yadda za su mayar da 茩aho ya zama abun hawa, ita kuma za ta dinga kula da motar.
Haka su bi duk wani bayanin da sarauniya
ta yi mu su.
Sai ga mota ha蓷a蓷蓷a a gaban su ta re da bu蓷e mu su 茩ofofi. Haka motar ke tu茩a kan ta, ba ta re da sun yi komai ba
**********************************************************
Bayan al茩ali ya yankewa ma su laifi hukunci, aka wuce da su gidan gyaran hali, san nan al茩ali ya ba da hutun rabin sa'a( 30mnt) kafin a gabatar da 茩ara ta gaba, wato shari'ar su kawu...
Burin su kawu 蓷aya, Allah ya sa lokaci ya cika, kafin Aneesa ta zo, sabo da su na son a kori 茩arar...
Fu'ad ne shi da sarauniya a cikin mota, ya na sauri su isa kotu kafin lokacin da aka 蓷iban mu su ya yi. Amma sai dai me, jin kawai su ka yi taya ta fashe, cike da mamaki fu'ad ya fita ya duba...
Cin karo ya yi da su DUNA shi da yaran sa, sun zagaye motar. murmushi fu'ad ya yi, sabo da gano dalilin da ya sa su DUNA su ka ta re shi, a tunanin su Aneesa ce.
Magana ya yi musu " me ku ke so?"
Cike da maganar iskanci DUNA ya ce " kashe ki a ka ce mu yi, kuma har an biya mu"
"Ina son ku koma wajen wanda ya turo ku, ku ce mu su ni maccece mai kamar maza, kashe ni kuma sai manyan mazaje..."
Cikin fushi ta re da fusata, Duna ya ce, "kanbur*** ni za ki kalla ki ce, sai manyan mazaje za su iya kashe ki!!!
Mai da kallon sa ya yi wajen yaran sa, ya na mai daka musu tsawo "me ku ke jira ba ku kawo min kan shegiya ba?!"
Jikin su na rawa, su ka yi kan Aneesa 蓷auke da makaman su...
Ganin hakan ya sa sarauniya fitowa daga cikin mota a zafafe!!!
Tsawa ta daka mu su..."kaiiiii...nan ta ke iska ya dinga jifa da su, wa su sun some wa su kuma sun samu raunuka a jikin su...
Duna na can gefe tsaye ya na kallon ikon Allah, duk da zuciyar sa, ta razana, amma hakan bai sa ya fasa tunkaro inda su sarauniya su ke ba. A cewar sa, ba a ta蓳a ba shi aiki ya ka sa ba!!
Cike da mamaki fu'ad ke kallon 茩arfin hali irin na Duna.
Wu茩a ya zaro daga 茩ugun shi, zai sokawa fu'ad....amma wu茩ar ta 茩i shigar fu'ad. shi kuma ba komai ya sa ya 茩yale duna ba, sai dan ya ga iya gudun ruwan sa
cikin tashin hankali duna ya kalli cikin idanuwan fu'ad ya ga wasu irin macizai 茩ana-茩ana su na yawo, wasu kuma sun fara fitowa daga ciki...
Wu茩ar hannun shi, ya sake ya na makarkata zai zube a 茩asa, da alama sume wa ya ke son yi. Amma fu'ad bai bar hakan ta faru ba...
Ta ro shi ya yi, ya mi茩ar da shi tsaye, san nan ya huura mi shi iskan bakin sa, nan ta ke Duna ya mi茩e ya na "sai oga...choii!choii! irin yadda 拼an daba ke yi.
Murmushi fu'ad ya yi, ya na mai da fa kan duna san nan ya ce " ka fa蓷i iya abun da ka sa ni"
"in sha Allahu oga zan fa蓷i komai" cewar duna
Wajen yaran duna sarauniya taje, ta warkar da su, abu kamar ha蓷in baki, duk wanda ya farka sai ya ce, "Choiii...choiii oga, zamu fa蓷i gaskiya"
Umarni ya ba su duna, su wuce kotu, su za su zo daga baya
Bayan su wuce sarauniya ta kalli fu'ad ta ce, " me ya sa ka canza mu su tunani?"
"Na sauya mu su tunani ne na 蓷an lokaci ka蓷an, ana gama shari'a a yau tunanin su zai dawo, amma ba za su iya tuna kwangilar da su kawu su ka ba su ba., abu 蓷aye ne za su iya yi da 茩wa茩walwar su, shi ne su ba da shaida a kotu akan cewa turo su aka yi domin su kashe ni. Kuma da zarar sun yi ido hu蓷u da su kawu, za su nuna su...
******************************************
Bayan hutun da al茩ali ya 蓷iba ya cika, jama'a su ka dinga shigowa dan ganin yadda shari'ar za ta kaya...
Al茩ali ya nemi lauyan da ke 茩ara ya gabatar da kan sa, cikin shirin lauyoyi ya tashi, ni sunana Barrister Aminu Bello 蓷an tsoho, kuma ni ne lauyan wa蓷an da su ka shigar da 茩ara. jinjina kai al茩ali ya yi, san nan ya ce zauna mun gode.
San nan al茩ali ya sake cewa, ina lauyan da ke ka re wa蓷an da ake 茩ara?
Shima cikin shirin lauyoyi ya tashi ya ce, sunana Barrister Hamza Sani, ni lauyan gwamnati ne, ni ke ka re ha茩茩in wa蓷an da ake 茩ara. jijjiga kai al茩ali ya yi, san nan ya ce zauna mun gode.
San nan al茩ali ya fara da cewa, "mun bu蓷e wannan shari'a 29/1/2023 sabo da rashin 茩wararrun shaidu, shiyasa mu ka 蓷age shari'ar har zuwa 13/2/2023
Ina fatar duka 蓳angarori biyun kun zo ma na da shaidu? sabo da yau ne zama na 茩arshe...
Rubuce-rubuce ya yi, san nan ya ce, Barrister Aminu ka gabatar da shaidun ka. cewar al茩ali
Tashi barrister Aminu ya yi, ta re da kallon gefen da jama'a su ke, amma bai ga Aneesa ba, su kawu kawai ya gani, su na ha蓷a ido su ka yi mi shi dariya, kuma ya na da tabbacin dariyar mugunta ce su kawu ke yi mishi. Toh ina Aneesa? tambayar da ke yiwa kan sa kenan...
Maganar al茩ali ne ya katse shi, Barrister mu na sauraron ka...
"ya mai shari'a ina son aba DPO Hassan dama ya gabatar da shaidun mu na gaba. an ba ka
Bayan DOP ya shigo da yaran su ka tsaya a wajen da ma su shaidu ke tsayawa, Barrister Aminu ya zo wajen su ya tsaya. San nan ya ce, "ina son ku gabatarwa kotu ko ku su waye ta re da sana'ar ku...
"Ni sunana Bilya,amma ana cemin 蓷an 茩aruna, ba ni da wata sana'a fac ce fashi da makami...
"kai fa? Barrister Aminu ya tambayi 蓷ayan yaron
Ni sunana Haruna, amma anfi sa ni na da 蓳auna, ni ma dai sana'ata fashi da makami ne, daga ganin yadda su ke yin magana kasan cewa sun bugu a hannun 拼an sanda.
Tsayuwa barrister Aminu ya gyara,san nan ya ce, "Me Alh Abdul'aziz Mai Noma ya yi mu ku, ku ka tafi har cikin gidan sa, ku ka kashe shi, shi da matar sa?...
"objection my lord, Ya kamata abokin aikina ya iya kalaman sa...
Barrister Aminu a kiyaye, cewar al茩ali
Duk yadda Barrister Aminu ya so yaran su kar蓳i laifin da su ka aikata, amma abu ya ci tuura. ya yi mamakin yadda labari ya sha banbam...
Ana cikin haka sai ga su Duna sun kutso kai cikin kotum da gudu, da alama security'n wajen ne su ka hana su shigowa, da 茩yar su ka shigo.
Ganin hayani ta yi yawa, shi ya sa al茩ali buga gudumar shi, ya na cewa "silent pls!!!"
Nan da nan kowa ya natsu, kallon sa ya kai wajen su Duna, san nan ya ce " me ya sa za ku shigo kotu ku na yi ma na hayaniya, ba kusan cewa dokace ga masu yi ma na hayaniya ba?! ko an fa蓷a mu ku nan wajen wasa ne?!"
Cikin saukar da kai, duna ya ce "ranka shi da蓷e, 茩arar wasu mu ka kawo. kuma su na nan zaune a cikin wannan kotun, yanzu haka ma case 蓷in su ake yi."
Cikin tashin hankali kawu Tukur ya mi茩e tsaye ya na nu na su Duna, ya na cewa wlh 茩arya ku ke yi, ba ku da wata ala茩a da shari'armu!"
Tsawa al茩ali ya yi wa kawu, "ina ruwan ka da su? wajen ka su ka zo, ko kuma wani ya ba ka izinin magana?!
Cikin jin kunya kawu ya ba da ha茩uri, san nan ya koma wajen zaman sa
San nan al茩ali ya dubi su duna ya ce, "ku sa ni, ba a 茩ara akan 茩ara, idan karar wasu ku ka kawo, to ku je ku rubuta statement, san nan a fara shari'a."
Bayan nazarin ko wane 蓳angare da Barrister Aminu ya yi, sai wani tunani ya shigo shi. Abu na 蓷aya da ya fahimta akan wa蓷an nan matasan shi ne, su na da ala茩a da wani aiki wanda su kawu su ka sa ka su yi, kuma ya na da tabbacin akan Aneesa ne, idan kuwa hasashen shi ya zama gaskiya, toh lallai wa蓷an nan su na cikin shaidun shi na ga ba...
Gyaran murya al茩ali ya yi, san nan ya dubi barrister ya ce " Barrister da alama ba ka da 茩wararrun hujjoji akan wannan shari'a
Sabo da haka zamu yi watsi da wannan shari..." a dakata akwai shedu" wata murya ta fa蓷a. kallo ne ya koma ga wannan mutumin mai magana.
拼ar mutan Argungu馃挅