Free chapter · Read without an account

8

by Hauwa A Usman · DAMA TA

*DAMA TA*


      *NA*

       

    *Batul Adam jattko*

KANUWA writers

   *8*

 "dariya bagana tayi tace ai mamaki daya' zaki bani naga kin ja hankalin shatiman yafara sokin......


"dakata Fandau katse ta cikin tsawa  kar kika ra yimin maganan Wannan shatiman yau she na fara wasa da ke  

"bagana tace afuwa yar uwa na,bari 

Dan bagana tana mugun shayin yayar ta ta duk da ba,wani ratane tsakanin su ba.


     *waye*

 *nabil shid*

 Nabil da'nega

*Alh abukar manga*

 Alh abukar dan asalin maiduguri ne cikeken kanuri  

 Su ukku iyayen su su ka ahaifa ZAINABU itace babba da tazara sosai tsakanin ta da abukar wanda kafin ahaifi wanda ya biyo ba yan sa ita ZAINABU har anyi auren ta wanda yabiyo bayan abukar shine inusa 

Iyayen su sun da de da rasuwa tunkafin auren abukar shiyasa suke daukan ZAINABU tamkar itace uwa da uban su dan itace ko mai nasu, abukar yana da matan aure biyu da yara da dama Maimutatu itace uwar gida suna ki ranta da bani se ummin Nabil itace amarriya 

Sunan ta Hajara duk yaran ita ma ummi suke kiran ta Maimutatu yaran ta 9 amma mata ta fara haifa 6 mata 2 maza matan ta fara haifa 

Ita kuma hajara ummi  yaran ta 5 mata 2 maza 3 nabil shine babba   se kamal se Hanif  se Jidda nabeela  

Akwai hadin kai da fashin tan juna agidan yan da  baza ka gane dan, wannan d Wannan ba ban banci kawai yaran ummi fararene irin sol din nan tunda, ita ummi shuwa ce Maimutatu kuma kanuri...


Nabil tunyana yaro yake mutukar son ball kullum yana gidan su abokin sa,   bilal suna kallo tashan ball sosai shida bilAL ra, ayin su yazo daya ko da lokacin sasu a makaran ta yayi adare aka' sasu  


Kan su baya ja sede afito, dasu wasa ka, wai anan za agane su mazane amma aciki aji kamar sokayi  lokacin jarrabawa kusan susu ke daukan ajin malam tunsu na complain har suka gaji wani malamine yaga, yanda suka mayar da han kalin su wajen wasan kolon ne yasa yace wata kilah anan abincin su yake shene yadage, musu irin idan za ayi gasa na makaran tu yake hadawa dasu duk da basu kai ba amma abin mamaki sunfi manya bada shimma ba taba .kai su ga'sa sun ba da kunya ba se de sulashe  


Tun suna primary school ake fita da su  jahuhi ga san  bilAL Nabil yara ne da suka sha hara tun suna yara karatu ko ba abin da suka sinta har suka gama primary din su ganin haka'


Baban bilal alh maina khange ya yanke shawarar fita da, bilAL England  dan sashi amakaran koyar da ball din gaba, daya wato poot ball academy  

Atake yana gaya wa bilal yace ina shifa ba inda zai je inko ba. Haka ba se de idan da, abokin sa, Nabil za a fita ta a kayi akayi yaki daga  karshe  


Alh maina ya nemi shawaran baban Nabil alh abukar yace shi bashi da kudin da zai fida dashi waje dan yakoyi wata ball acikin yaran sa maban da Nabil ne kada'i meyin private school duk comvt suke yi shima ga nin  Nabil shini babba a maza shiyasa.

'alh maina yayi Murmushin yace alh abukar ni yar dan ka nake buka' ta bilal da Nabil dayane awaje na  

Alh abukar yace  

' yace aini idan za ka yanke hukun ci akan Nabil base kasa nar dani ba 


Haka aka tarka tasu aka kai su kasan na England  

Aiko a nan ne suka san an sasu makaran ta dan ko yaran turawa basu girma suke ahaka suka, gama 

Secondary school din su koran graduation din su 

Yan gidan su bilal kam duk ka sukaje  

Shiko Nabil inusa ne yaje kanin baban s

 Sunsamu karramawa sosai sun sha kyututuka dan gasu sun murje sunyi kyu dan duk kan su farare ne shikam Nabil yasa je da turawan sosai se kyu ma daya fi dayawa acikin su  

Atake malamn su suka bada shawaran I'dan suka gama hutun su, suzo su jona degreen.


a, nan dan shekara 2 ne bawani dade wa zasuyi ba 


Dawowar su gida yaga hadim din sa ta, girma hadim ka, mar yan da nagaya muku yar gidan  yayar ummin sace da ummi da mama wato fatime uwa da uba daya su 6 amma 2 sun rasu yan zu saura fatime   

Da, ummi da abba musa da abba jabir  

 A Wannan zuwan ne  suka nuna bajin tan su wan da ba cikin maiduguri ka'dai ba Nigeria ma tasan da zaman su wan da awan lokaci du du du bazasu wace shikara 17 dan asan da, sukayi degree din su ma a san nan suka, cika 19 yarane ashe karu amma bame kallon su bai ce mudu cikakkun samari bane  

Basu wani da de dazuwa ba bilal yayi aure amma Nabil yace shifa yayi yaro dayawa  

Hadim ba nacin da batayi ba yace tabari ta, gama sucondury tukun 

Wasa wasa wadan nan yaran sun gan gar kananun yan ball na Nigeria a na haka

Super eagles suka dauke su  mafarin dau kakan su ken  


 Ko daya basu sha wahala ba su ka sha hara duniyan ta san su baye Nabil kafan sa, mey sa dane  

Ahalin yan zu nabin yawuce tunanin me tunani ganin yan da kafan sa yake da sa da ne yasa baya zaman kungiya daya in da aka fi siyan sa da dara, ja 

 Nan yake zuwa yana da mugun daukaka  yau na 

Real Madrid Manchuria da Munich arsenal dade sauran su  


Ban ban cin sa, da bilal kenan dan shi bilal kaifi daya ne idan yamasa korafin meso bazai zauna waje daya ba amma bai yada super eagles ba sabo da, kishin akasan sa  

Dariya yake 'yace my friend kaifa bason kudi kake ba cikin sa kataso   

Sabanin nida duk dan ginmu dani suke ta kama  

Ka ga dole nayi zafin nema tun kafin sufa yazo mini  

'Bllal yace handama de irin naga koyan zu ka'ajiye aiki kana da, abin da har jiko kin ka baza susan mey ba, buba da ko yanzu kafi wani governor Nigeria kudi ga gauka ka

Dariya yakeyi  ya kyale bilal dan shi yasan irin tarin alheran da, yake samu  

Yayi aure da hadim  yanzu shekara 6 kena Allah bai basu haifuwa ba 

Wannan kena ta kai cecen tari shin  

Nabil kena

 Fandau zaune  

Akan gadon ta Baccci yaga gari idon ta yanzu shike nan nan da awane ka'dan zata bar mama ta da bagana tabi namiji  

Anya batayi gan gan ci ba amma idan tatuna kala mai da Muhammad yake fada akan ta yana kara kar fafa mata, karfin guwwa na zai  

Ingan ta mata rayuwa musamman na cewa da yayi zai ne  mawa mama lfy yan idon da take kanin kamar shine idan

a ka, samu su jin dadi kamar kowa  

Amma ya, mama da bagana zasu ji idan sun rasa, ta juyi tayi ta kalle kowan ne su tare da, goge guntun hawayen da yasur to mata  

 Ahan kali ta sauko tanufi  inda take tajiye litafin ta  

Taciri fefa ta, koma  gado.

Ta'fara rubutu kamar haka da arabbiya dan  bata iya boko sosai ba ta na de karanta hausa shima ta koyeshine agidan anty mairo wata makociyar sun  

_Asslamu alaikum ya,' uwata_ _nasan asan, da_ _zaki ci karo da Wanne sa, ko,nawa_ _wanda sai zame muku bakin sa, ko_  _banyi haka'ba mama_ _sedan ina son cika wani buri na mama hukun cin da, nayan ke ni kai na_ _ina kuka balle keda, nasan zan barki cikin gorin kishiyoyi ki_ _mama mama ki gafurce ni ki temaki rayuwa ta_ _karki fadi mummuna kalma akai na asan da zakiga soko na zan yi tafiya amma_ _mama zan zomiki da abin mamaki duk da nasan yanzu ma_ _naba ki makaki nayi abin da nada sa tarishi adangi_ _amma mama ina baran addua ki ke da yar uwar ta na rayu cikin rashin yanci mama_ _shi baba zai dauke ni yabawa wanda zan ka'ra, rayuwa cikin kunci dan mama shatima bazai taba so, naba_  _musam man da, nagano yana son yar uwar ta bagana_ _mama kiji tausayi na ina da, dalilin yin haka_ 

_amma dalilin mana kunta ta muku bane_ 

_yar' uwa ta roko, nah gareki kar kibari mama ta, min baki ki aure shatima_ 


*masoya masu bin Wannan lbrn karku ga, bana sa, soyayya ko* 

*ko kalamin soyayya ina bada laabarin ne yan zun ata kai ce dan* 

    Amama duk abinda kuke so akai

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.