Free chapter · Read without an account
2
*MUHABBATIL QALB*
*ASMY B ALIYU*
*Paid book*
Free page
2....
Kallonta kawai Maina Saraki keyi da wani bakon yanayi da yake karɓa acikin zuciyarsa dan yasan zata ɗaga hankalinta na jin maganar auren su. Shi kuwa a matse yake da son yin auren yanzu saboda shekarunsa talatin da biyar a duniya yana buƙatar macce a kusa dashi, sai dai bai san yadda Hafsat Sarakin zata karbi zancen auren nasu ba dan yasan yadda ta ɗauki son duniya ta ɗorawa karatunta, addu'arsa kawai shine Hafsat ta yadda da zancen iyayen su. "Toh shikenan Inna bari na sanar dasu, kai baffan ku ya tsaida ranar auren Shentima nan da watanni uku masu zuwa saboda mahaifan yarinyyar da yake nema sun tsayar da date ɗin yin bikin, sannan muma mun yanke shawara za'a haɗe bikin Maina da Hafsat ayi duk a lokaci ɗaya." Wani irin zabura Hafsat Saraki tayi agaban iyayenta cikin sheshekar kuka take faɗin. "Ya zanyi da karatuna Abba?." Wata irin tsawa Abba ya daka mata da sauri Baffa ya tsaidashi ya kalleta yana murmushi yake faɗin. "Basai ki ƙarasa a gidan Yayan naki ba? ai bazai hana ba." Hawaye na rolling akan fuskarta take faɗin." Toh Baffa idan kuma ya canja min makaranta fa? Ni nafiso abarni a makarantar da nake." Baffa yai ƴar dariya tare da cewa. "Shima bazai canja miki ba Hafsat, ki kwantar da hankalin ki acigaba da shirye-shirye kawai." Ɗagawa Baffa kai kurum tayi ba tare da zuciyarta ta karɓi bayanin da yayi mata ba. Tana jin idanuwan Maina Saraki na yawo akanta sai dai bata baiwa kwayar idonunta damar haɗuwa da fuskarsa ba. Daga haka taron ya watse kowa na faɗin Allah ya sanya albarka, haka Inna tace zata kira Zinatu a waya ta faɗa mata, kowa na farin cikin banda Hafsat Saraki wanda ta nemi farin cikin ta gabaki ɗaya ta rasa, saboda tasan tana son Maina Saraki ba kowace mace bace zata yiwa Maina Saraki kallo ɗaya ba ta kara kallonsa ba, cikakken namiji ne mai cikar zati da kamala. Yana da ilimin boko da arabic ta kowane fanni duk yadda ake neman cikakken namiji Maina Saraki ya kai, ba'a taɓa auren gida a zuriyarsu ba sai akan su ne za'a fara. Soyayyarsu ta fara ne daga shakuwa ta rikiɗe ta zama soyayya mai ban mamaki. Kakaf ƴan matan gidan babu wanda jinin su yafi a haɗuwa dashi irin Hafsat Saraki shekaru shidda baya. Idan zata iya tunawa tun kafin tasan meye soyayya Maina Saraki ne mutum na farko da zuciyarta ta fara buɗewa da soyayyar sa. Ta fito sanye da hijab har ƙasa ta nufi cikin balcony dake cikin part ɗinsu inda Maina Saraki ke jiranta. Acan ta hangoshi cikin fararen kujerun da suka ƙawata wajen, tana hango fuskarsa ta cikin hasken fitilar daya haskaka wajen. Sanye yake cikin sky blue na voyel wanda yayi matuqar yiwa farar fatarsa kyau. Har ta qaraso yana kallon fuskarta data ɗan kumbura. Zama tayi ba tare da ta kallesa ba "Sweet!" Ya kira sunanta a hankali daman da sunan suke kiran junan su. Bata ɗago kai ta kalleshi ba ballantana yayi tunanin zata amsa. Lumshe ido yayi yanajin wani abu na matse masa zuciya. "Auren ne bakya so?" Ya faɗa cikin sanyi murya, tamkar jira take ta fashe masa da kuka kuma tasan shine weakness ɗinsa. Sai ga Maina Saraki durkushe agabanta ya riqo hannayenta duka biyun yana cewa. "Ni nasan karatunki kikeji right?" Ta ɗago tana kallonsa hawaye na zuba cikin fuskarta. Sweet zakiyi karatunki, kuma zan barki a Gusau zan rika zuwa duk ranar juma'a na koma Lahadi hakan yayi maki?" Sai lokacin ta saki murmushi ta ɗaga masa kai. Shi kansa yasan bazai iya ba, yasan dai idan ya faɗa mata hakan hankalinta zai kwanta dan yasan matsalarsa zaiyi wuya idan sukayi aure ya iya barinta a Gusau. Ya girgiza kai yana faɗin. "Kin ɗaga min hankali da yawa na ɗauka wani kika hango." Turo baki tayi kawai, hira sukayi sosai tamkar wani abu bai faru ba, ganin mai kiranta a waya yasa ta kallesa da sauri tana faɗin. "Sweet kaje gida ka huta nima zanje akwai Assighmet ɗin da zanyi." Sallama tayi masa ta wuce tana kara wayar a kunnenta, baki buɗe yake kallonta yana kallon sabbin halayyar da Hafsat ta tsira, bai kawo komai aransa ba shima barin gidan yayi zuwa cikin gari wajen abokaninsa. Kusan karo sukaci da sauri taja da baya tana ɗan sakin ihu, buɗe ido yayi yana kallonta lokaci ɗaya kuma ya haɗe rai da innocent look ɗinsa yake faɗin. "Baki da hankali ne kina tafiya bakya duba gabanki." Ta turo baki zata wuce ya fisgota. "Bakida kunya?" Ya faɗa cikin tsawa tamkar jira take ta fashe masa da kuka tana faɗin. "Nifa a ido biyu nake tafiya Yaya kaine fa baka kallon hanya." Zaiyi magana sukaji muryar Inna da sauri ya saketa. Itama da gudu tabar wurin, ya aje mata ledar hannunsa dake ɗauke da kayan fruit ya juya yana yi mata sai da safe. Kusan goma da rabi lokacin kai tsaye part ɗin su ya nufa, Hajiarsu na zaune a parlor daman shi take jira yazo. Da respect ya gaisheta yana faɗin. "Baki kwanta ba.?" Ta girgiza kai tana faɗin. "Daman kai nake jira." Ya ƙaraso cikin parlorn ya zauna kan rug a hankali ta kira sunan sa ya amsa yana kallonta. "Muhammad idan kasan aurenka da Hafsat zai ɓata zumunci shekara da shekaru ka janye, tun farko ban so wannan auren na zumunci ba, naso kaima ka samu mata a waje kamar Shentima dan kar ya zamo akwai takura acikin aurenku, dan da alamar Hafsat tafi kaunar karatunta fiye da aurenka." Da sauri ya girgiza kai yana faɗin." Duka baku fahimceta bane Hajiya ita kawai bata so a canja mata school ne, kuma nayi mata alkawarin bazan canja mata ba zan barta a Gusau zan riƙa zuwa duk ranar juma'a sai na koma Lahadi." Wannan karon baki Hajiya Sakina ta saki tana kallon sa, tabbas yaronta yayi nisa baya jin kira. "Shikenan Allah ya sanya alkhairi sai ka kira auntynka a waya a fara shirya kayan lefe tun yanzu." Da haka Hajiya ta nufi ɗakin baffa, ji yayi maganar Hajiya na tsaya masa Arai, shi indai zai mallaki Hafsat Saraki dukanta, toh zai barta tayi ta karatu har sai tace ya isheta.
***********
Har suka fito daga lecture Farida na kula da yanayin bestyn nata duk bata wata walwala, har Farida ta yiwa motar key ta kalleta tana faɗin. "Muje hotel muyi magana, jiya na koma Falala hotel kafin na samu wani gidan munyi magana da daddy zai sa a nema min gida cikin gari hostel ɗin nan sun cika saka ido." Ko cikanki Hafsat bata ce mata ba, da mamaki Farida ke kallonta. "Wai meke damunki ne Besty." Hafsat ta girgiza kai tana faɗin. "Babu komai." Har suka isa Falala hotel room 5 anan Farida ta saka key ta buɗe ƙofar tun a tsakiyyar katon room ɗin Farida ta fara cire kayan jikinta, kallonta kurum Hafsat keyi har ta koma tsirara haihuwar uwarta kafin ta zauna gefen Hafsat tana shafa fuskarta. A hankali ta saka harshenta cikin bakinta tana yawo dashi a kowane sako da lungu tana matsa ɗayan breast ɗinta, wani irin numfashi Hafsat ke saukewa da haka Farida ta kai hannunta kan zip ɗin rigar Hafsat ta jasa zuwa ƙasa. Hannunta ta saka kan nipples ɗinta ta shiga murzawa a hankali, still tana sucking ɗin bakin Hafsat, da sauri ta shiga tayata suna sauke numfashi. A hankali Hafsat ta kai hannunta ƙasan Farida da ya fara jikewa, tasa ɗayan yatsan ta tura ciki, ɗan ihu ta saki a hankali take karkaɗa yatsanta cikin hole dinta. Da wani irin sauri Farida ta saka bakinta kan na shanun Hafsat ta shiga yi masu wani irin sha, lokaci ɗaya suka fice daga hayacinsu babu abunda ke tashi a ɗakin sai hayaniyarsu. Kusan lokaci ɗaya suka samu natsuwa, dukansu suka zube akan bed suna mai da numfashi. Hafsat na ɗan murza kan nashanun Farida take faɗin. "Besty akwai damuwa fa." Farida na ƙara shigewa jikinta take faɗin. "Damuwar mefa?." Ta faɗa tana kaima bakinta light kiss. "Sweet ya dawo." Lokaci ɗaya nishaɗin dake cikin fuskar Farida ya ɓace, da sauri ta janye hannun Hafsat dake cikin jikinta zata sauka daga kan bed ɗin,
da sauri Hafsat ta shige jikinta tana wani shafa kirjinta take faɗin. "Besty baki gama jin meya faru ba zaki wani tashi?" Cikin ɓacin rai take magana. "Me zanji? daman nasan kin fi kaunar Maina Saraki dani." Da sauri Hafsat ta girgiza kai tana faɗin. "Duka ina kaunar ku." Farida ta wani ɗaure fuska tana faɗin. "Ina jinki." Anan ta faɗawa Farida maganar aurenta da Maina wanda nan da watanni uku masu zuwa. Da wani irin shock akan fuskar Farida take kallon Hafsat sai ga hawaye tamkar an buɗe fanfo, hankalin Hafsat yayi bala'in tashi, zatayi magana Farida ta shige toilet gamida bugo ƙofar. Hankali tashe Hafsat ta nufi ƙofar sai dai Farida ta riga tasa key ta ciki. Hankali tashe Hafsat ke buga ƙofar amman Farida tayi mata banza, tasan fushin Farida babu kyau ita kuma tana tsoron fushin Farida yadda take gudun ɓacin ran Farida kara ran Maina saraki sau dubu ya ɓaci, ganin har kusan awa ɗaya Farida bata fito ba yasa ta saka kayanta dan tasan bazata fito ba. Ta saka dogon hijib ɗinta ta saka glass a fuskarta wanda ya rufe mata rabin fuska. Mai adaidaita ta samu ya ɗauketa zuwa unguwar su. Har ta isa gida babu wata walwala cikin fuskarta duk fushin Besty yafi komai ɗaga mata hankali. Kusan ƙarfe shida na yamma Ikram ta shiga ɗakin Hafsat ta sameta kwance, daga bakin ƙofa take faɗin. "Addah Hafsat wai kizo inji Yah Maina." Hafsat ta yatsina fuska. "Jeki faɗa masa kin tarar ina bacci." Da haka Ikraam ta juya, a compound ta samesa take faɗa masa sakon Hafsat, da mamaki yake kallonta yanayin maganarta ya tabbatar masa da Ikraam karya take idonta biyu. Ransa yayi bala'in ɓaci me Hafsat ta ɗauki kanta ne? A zuciye ya shiga mota yayi mata key yabar cikin compound ɗin gidan, zuciyarsa banda tafasa babu abunda takeyi ya lura akwai abunda Hafsat ke boye masa wanda yana son ya san dalilin meyasa take avoiding ɗinsa. Daga gefe maganganun mahaifiyarsa suna dawo masa, yasan yana kaunar Hafsat Saraki idan kuma ya rasata zai iya mutuwa dan yasan kurciya kawai ke damunta ya tabbata idan sukayi Aure komai zai zama dai-dai. Sai kuma tambayar da yake yiwa kansa shine. Meyasa take sharesa take baya-baya da lamarinsa wanda acan baya ba haka take yi masa ba..? Ko da ya dawo bayan isha'i sashen Inna ya nufa acan ya tarar da Shentima suna hira da inna. Kallo ɗaya Inna ta yiwa fuskarsa tasan yana cikin damuwa. Fita Shantima yayi dan ya lura tamkar akwai magana a bakin Maina shi yasa ya fita ya basu wuri. Maina ya jinginar da kansa cikin seat ya lumshe ido yana jin kansa na yi masa wani irin ciwo tun safe saboda Hafsat Saraki. "Wai meke damunka ka shigo kuma kayi min shiru? ko tsabar miskilancin ne ya motsa?." Da rinnanun idanunsa yake kallon Inna, itama taji tsoron ganin idanun Maina a wannan lokacin. "Kai kayi min bayani dan Allah kana faɗar min da gaba meya faru?." Sai da yaja nunfashi yace. "Inna daman alfarma nake nema a wajenki nasan ke kaɗaice zaki iya yi min maganin damuwata." Inna ta karkace kai tana kallonsa "Daman inna akan zancen auren nan ne zaki iya yiwa su Baffa magana da a janye maganar aurenmu nida Hafsat ayi na Shentima kawai idan ta gama karatu sai ayi namu." Baki buɗe Inna ke kallon sa, salati Inna ta farayi lokaci ɗaya takai hannunta kan goshinsa, Hannunsa yasa ya janye hannun Inna. Inna ta kankance ido tana kallon sa. "Babu mamaki Maina ka fara shan wiwi, wane irin kalar iskanci ne wannan? sunnar ma'aiki ne zakace wani a fasa yi?." Yadda Inna ta saki baki tana masifa yasa Maina ya ɗaga hankalinsa wanda yayi da ya sanin tunkararta da zance. A fusace yabar sashen nata yana jin wani sabon ɓacin ran. Kusan qarfe goma sai ga Inna a part ɗin su Maina, da sauri Baffa ya ƙaraso wajenta yana yi mata sannu da zuwa. "Inna aida baki wahalar da kanki ba da kira kika yi." Cikin fushi take cewa. "Ba dole ku ganni da daren nan ba, yaronku yana son ɓata mana zumunci shekara da shekaru da na daɗe ina ginawa? Kawai wai a ɗaga aurensa da Hafsat." Baffa ya buɗe ido. "Shine ya sameki da wannan zancen?" Baffa ya faɗa da mamaki. "Ka ƙirasa kaji mana." Da haka Inna ta zauna. Baffa ya kalli Hajiya yace ta kira masa Maina. Asma'a dake tsaye bakin ƙofar tana murza ido take faɗin. "Ni dai na tafi Inna sai da safe bacci ne a idona." Da haka ta juya tabar cikin parlorn daman neman hanyar zillewa Inna take ko kaɗan bata son kwana part ɗinta dan ƙarfe huɗu na asuba take tada mutum. Haka Abba ya aza masu dokar kwana a sashen Inna sabida ita ɗaya ce a can Itada Ikraam har gadaje aka zuba masu a ɗayan ɗakin Inna. Sai dai basu fiye kwanan ba karama Ikraam ɗin ita a sati baifi tai kwanaki biyu ba sai idan tana so tayi waya da Rayyan da wayar Inna. Tunda yaga Hajiya gabansa ya faɗi daman yayi shirin kwanciyya so yake ya kwanta da wuri dan gobe zai koma Sokoto bakin aikinsa ganin wacce yazo dominta bai samun lokacinta shi yasa baiga amfanin zamansa a gidan ba.
#Asmy b Aliyu
#maina saraki
#Hafsat saraki
#Team Muhabbatil qalb
#Haske Writers Association....