Free chapter 路 Read without an account
Babi na sha 蓷aya
Free page 11
*FIL-HUB*鈾ワ笍
(Acikin so馃挊)
Paid Book: N500
Written by
Billy s fari馃拵
______________________________
茒ago kai Mahmah ta yi ta kallesa ganin ba komai cikin plate 蓷in ha蓷e da cewa, "Au ashe ka ci"
"Eh Mahmah" ya fa蓷a tare da sha fa kansa cike da jin kunya sannan ya wuce 蓷akinsa.
Murmushi ta yi ha蓷e da wucewa kitchen tana mai addu'a ALLAH ya sa hasashenta ya zamo gaskiya, da tafi kowa jin da蓷i saboda gaba蓷ayan su renonta ne kuma tana jin soyayyar kowanensu a ranta,
Yau Haisam ya so wucewa gida saboda ganin Abbie baya nan don kar ya bar su Ammie su ka蓷ai a gida, amma da ya yi waya da ita sai ta ce indai bai taso ba ya bari sai gobe don ba ta so marece yayi masa a hanya saboda yanayin da ake ciki yanzu na rashin tsaro, sosai hakan ya yiwa Haisam da蓷i don dama haka yake so, fa蓷ar kalar farinciki da kuma shau茩in da yake jin kansa aciki kuwa bazai misaltu ba, ko ba komai zai kasance tare da Madiyam 蓷in sa daga yau har gobe da safe kafin ya wuce, kuma hakan zai bashi damar bayyana yanda yake fama da dakon soyayyarsa ko da baza ta fahimta ba, ya san sannu a hankali wata rana zata fahimci hakan, yana gama wayar da Ammie ya ga Madiyam ta fito cikin shirinta na uniform za ta wuce islamiya, 拼ar gayaran murya ya yi ha蓷e da cewa, "cutie makaranta zaki je?"
"Eh ya Haisam."
"Bari nazo na raka ki". Ya fa蓷a ha蓷e da mi茩ewa daga kan kujerar da yake sannan ya bi bayanta, Kallonta ya yi tun daga sama har 茩asa yana yaba yanda kayan suka yi matu茩ar kar蓳arta ha蓷e da cewa,
"Tubarkallah cutie kayan nan sunyi maki kyau, sai kace ba na islamiya ba".
"ALLAH ya Haisam?"
"Sosai kuwa, yayanki bai ta蓳a fa蓷a maki ba?"
"Tab..ya Hisham 蓷in? Ai sai dai na mutu in sai ya ce nayi kyau, wanda baida aiki kullum sai kushe ni"
"Jininku ne bai ha蓷u ba shiyasa, ai ni babu wacce nake ganin kyanta da kuma ya蓷uwar ta a duniya sama gake 拼ar 茩anwata, shiyasa duk lokacin da nake tare dake nake jin wani irin da蓷i tare da tsintar kaina cikin farinciki marar misaltuwa". Dariya ta saki ha蓷e da ce
"ALLAH ya Haisam?"
"Sosai cutie, ke baki ga hakan ba."
"Na gani mana, ai shiyasa nima nake jin da蓷i idan ka zo tare da tsintar kaina cikin farinciki sosai"
"Da gaske cutie?"
"Wlh kuwa ya ya Haisam"
"Fa蓷a mun naji me yake saki cikin farinciki idan na zo" Ya fa蓷a yana kallonta cike da so da 茩auna, sai da ta yi 拼ar dariyarta dake matu茩ar tafiya da hankalinsa sannan ta ce,
"Saboda yanda kake sona, kake zauna wa kayi fira dani, kake sake mun fuska, kana siyo mun abubuwa da kuma yanda ba ka sakani kuka, amma shi wancan ya dodo 蓷in ba abunda ya gwane kamar ya sakani kuka ko ya yi mun mugunta". Tayi zancen ha蓷e da turo baki, murmushi ya saki tare da cewa.
"To me yasa yake yi maki hakan?"
"Wai bana jin magana yake cewa, don ALLAH da gaske ne ya Haisam bana ji?"
"Gaskiya a'a, cutie 蓷ina na jin magana sosai." Dariya ta saka ha蓷e da cewa, "yauwa, dama na sani kawai yana fa蓷a ne don baya so na!"
"To ni fa?"
"Kana so na mana shiyasa ba ka cewa haka," shafa kansa ya yi yana kallonta cikin idanuwa ha蓷e da jin wani irin shau茩in sonta da 茩aunarta na sake fizgarsa kafin yace,
"Tabbas ina sonki sosai Madiyam, duk duniya banda Abbie da Ammie babu wanda nake so sama dake, zan iya 茩arar da rayuwata duka saboda in dinga ganinki cikin farinciki tare da wannan kyakkyawan murmushi akan wannan fuskar taki a koda yaushe". Ya 茩are zancen yana nuna fuskarta da yatsansa, cike da jin kunya ta sa tafin hannunta ta rufe fuskar tana cewa, "kai ya Haisam, kar kasa na fara yiwa 茩awayena kuri akan nafi kowa sa'ar samun yayan da ke matu茩ar so na aduniya".
"Ki fa蓷a da kyau duk inda kika shiga cewa yayanki yafi kowane yaya aduniya son 茩anwarsa, don tabbas zan iya bada rayuwarta ga duk wanda ya nemi ta蓳a mani ke".
Dai-dai lokacin suka kawo bakin gate 蓷in makarantar tasu ya ja ya tsaya ha蓷e da cewa, "To my cutie, Bari na tsaya anan, ayi karatu lafiya, kuma ki kula mani da kanki"
"To ya Haisam in sha ALLAH"
"Yauwa, na manta ban fa蓷a maki cewa ba ina sonki sosai"
"Nima ina sonka sosai ya Haisam". Ta fa蓷a tare da rugawa ta shige ciki saboda kunya da ta ji, wani irin jiri ya ji ya 蓷ebesa jin kalmar data fito daga bakinta ha蓷e da jin wani irin farinciki marar misaltuwa na ratsa dukkanin sassan jikinsa da kuma ruhinsa, wai da gaske ne Madiyam 蓷in sa na son sa? kuma ita da kanta ke fa蓷ar hakan da bakinta? Ya tambayi kansa ha蓷e da zaunawa daga gefen makarantar yana murmushi, "what a happy moment!" Ya fa蓷a a fili ha蓷e da sakin dariyar dake nuna tsantsar farincikin da yake ciki.
Ya jima a zaune wajen kafin ya mi茩e ya nufi wajen Abbu da 茩afa, don ba wani nisa ne da inda shagon Abbu yake da makarantar ba, haka ma tsakanin makarantar da gidansu Madiyam 蓷in ba wani nisa bane sosai, shiyasa ma da 茩afa ma mutum zai iya zuwa makarantar.
Hisham kuwa tun daya koma 蓷aki ya yi kwanciyarsa, babu abunda yake yi illa tunanin Madiyam da yanda take motsa 蓷an 茩aramin bakinta 蓷azu da yake kallonta da tana cin abinci, dariya ya saki hango lokacin data turo bakin ha蓷e da janyo wayarsa daya 蓷auke ta hoto lokacin ba tare data sani ba, hoton ya jawo ha蓷e dayin zooming 蓷insa ya sake sakin wata dariya yana kauda kansa gefe ya ce "trouble girl" A hankali Sannan ya gogesa zuwa trash box, dama haka yakeyi duk lokacin da take yin wasu abubuwan dake saka shi dariya, yakan saita wayarsa ya 蓷auke ta hoto ba tare da kowa ya fahimci hakan ba, wanda a zahiri idan ka gani zaka 蓷auka latsar wayarsa kawai yakeyi, aduk lokacin da kuma ya gaji da kallonsa a wayarsa sai ya goge cike da jin haushin kansa.
Bai fito 蓷akin ba har sai da aka kira sallar la'asar, lokacin har Madiyam da Hisham sun fita don tun 茩arfe uku ake zuwa islamiyar, arwala ya farayi sannan ya wuce masallaci, bayan ya dawo ya zauna tsakar gidan yana danna wayarsa, lokaci ka蓷an kuma yana yi yana 蓷ago kansa yana kallon 茩ofar 蓷akin Mahmah, so yakeyi ya tambayi Mahmah ina Haisam don ya san dole Madiyam ta yi makaranta tunda lokacin zuwa islamiyarsu ya yi har ya wuce amma ya kasa, kallonsa Mahmah ta yi ha蓷e da cewa,
"Wani abu kake nema Hisham?"
"A'a Mahmah". Ya fa蓷a ha蓷e da mi茩ewa ya koma cikin 蓷akinsa, wayar Haisam ya kira har kusan sau uku bai 蓷aga ba, hakan ya sa ya sake fitowa yana fa蓷in,
"Mahmah Haisam fa?"
"Ya fita tare da Madiyam wai zai rakata islamiya".
"Ok" ya fa蓷a tare da komawa cikin 蓷akin ya yi zaune gefen katifar tasa yana ci gaba da latsar wayarsa, ji ya yi bazai iya ci gaba da zaman ba, don haka ya tashi ya fice daga 蓷akin ha蓷e da jawo 茩ofar ya fice daga gidan gaba 蓷aya, tsintar kansa ya yi da bin hanyar makarantar tasu yana tambayar kansa me yasa ma tun farko baya rakota zuwa islamiyar, gashi yanzu lokaci 蓷aya Haisam ya tsiri rakata, wanda hakan zai sa Ammie taga rashin kulawarsa agareta ta wannan fannin, tsaki ya yi tare da ja ya tsaya yana jin haushin kansa, don yanzu idan ya tsiri yin hakan za a ga kamar don Haisam ya yi ne shiyasa shima ya yi, da wannan tunanin ya juya ya koma 茩ofar gida ya yi zaunensa, ya yi tsaki tsaki ya fi a 茩irga cike da jin haushin Madiyam 蓷in, don a cewarsa ita ta ba Haisam damar hakan amma shi daidai da rana 蓷aya bata ta蓳a nuna masa tana so ya rakata ba, da wannan marece ya yi masa a wajen har aka taddo su Madiyam a islamiya, tunda ya hangota ta doso 茩ofar gidan ya 茩ura mata idanuwa har ta 茩araso, kauda kansa ya yi ha蓷e dayin tsaki ya mi茩e ya wuce cikin gida.
A jiyar zuciya Madiyam ta sauke ganin yabar 茩ofar gidan don tunda ta hangosa gabanta ke fa蓷uwa, tana shiga cikin gida ta ji muryarsa yana fa蓷in, "kizo ki gyara mun 蓷akina". Ya 茩are zancen tare da 茩arasawa cikin 蓷akin, turo baki ta yi ha蓷e da cewa,
"Na rantse bazan zo ba, kawai daga dawowar mutum sai a tsiri sakasa aiki".
"To marar kunya, yi niya ya jiki".
"ALLAH Mahmah ni na gaji bazan gyara ba sai dai ya kashe.." kafin ta 茩arasa Mahmah tayo kanta tana fa蓷in,
"Zaki ajiye ki tafine ko sai na sa蓳a maki rai, wai ke wace irin yarinya ce haka? Shiyasa sam bana tausayinki tunda ke marar kunya ce, zaki wuce ne ko sai na sa蓳a maki".
"Mahmah.." ganin ta yo kanta ya sa tayi saurin shigewa 蓷aki ta ajiye jakar ta nufi 蓷akinsa tana 茩un茩uni, zaune ta iskesa saman doguwar kujerar dake gefe cikin 蓷akin ta 蓷age labulen 茩ofar saboda kar yaci zalinta idan yana hango Mahmah na ka'ida kawo a tsakar gidan,
"Fitarmun 蓷aki kuma ki sake mun labule tunda ke ba musulmai bace, in yaso duk randa kika zama musulma sai ki shigo ki gyara".
Sanin inda ya dosa da kuma idan ta tafiyarta me hakan zai haifar mata ya sa bayan ta saki labulen ta yi sallama a bakin 茩ofar 蓷akin ha蓷e da cewa, "in shigo?"
Can cikiciki ya amsa sallamar ha蓷e da cewa, "zaki iya". Ba wani datti ne a 蓷akin ba kawai rashin son zama lafiya ne ya sa shi sata gyaran 蓷akin tare da son 茩are mata magana, yana kallonta ta fara cire bedsheet 蓷in katifar ha蓷e da kakka蓳eshi sannan ta sake shimfi蓷asa da kyau ta gyara filallan ta aza, tana 茩o茩arin shiga toilet ta wanke masa ta ji ya ce,
"Beyi ba".
Juyowa ta yi.ta kalli katifar sannan ta kallesa ha蓷e da cewa, "meye?"
"Miya" ya bata amsa yana kallon katifar, hakan ya sa ta sake sauke filallan ta sake gyara zanen gadon da kyau sannan ta maida pillows 蓷in ta aza, tun kan ta cire hannunta ya sake cewa,
"Bai yi ba shima" ba tare daya 蓷ago kansa ba a wannan karon, tsaye ta yi tana turo baki ha蓷e da cewa "to ya zanyi ya Hisham? Ni haka na iya".
"Kina macce baki san yanda zaki gyara common gado ba balle 蓷aki, amma kin iya fita anguwa tare da namiji kowa na kallonki, sai kace ba 拼ar Fulani ba da aka sani da kunya, fitar mun 蓷auki ni na gyara abuna". Ya 茩are zancen tare da ficewa ya bar 蓷akin jin ankira sallar magrib, kallon yanda ta luluye katifar ta yi amma don tsabar ganin laifi wai yace bata yi ba, to ya yake so tayi? Ta tambayi kanta ha蓷e da cewa, "kar ALLAH yasa yayi" ta fa蓷a a fili tare da haye katifar ta dinga juyi akai har saida ta turmuju zanen gadon tas, kamar ance ta juyo ta gansa tsaye ya zaro idanuwa yana kallon ikon ALLAH, sumui sumai ta mi茩e ha蓷e da ra蓳awa ta gefensa zata wuce, fizgo hannunta ya yi tare da cewa, "idan na dawo yana haka saina 蓳allaki biyu tunda ke marar kunya ce" ya 茩are zancen tare da tura 茩eyarsa sannan ya wuce masallaci, tafe yake yana murmushi ha蓷e da dariyar yanda ya iskota tana birgima akan gadon har ya kai masallacin, acan ya tadda Abbu da Haisam suma sun dawo sun tsaya yin sallah, tare suka bi jam'i suka gama aka kira sallar isha itama suka yi sannan suka shigo gida tare, abinci suka fara ci sannan Haisam ya je ya bu蓷e mota ya 蓷auko sa茩on Hisham dana Mahmah daya manta dashi tare da abunda ya koma ya siyowa Madiyam lokacin da zai zo, sa茩on Mahmah ya fara bata sannan ya mi茩awa Hisham nashi, kallon Madiyam data takure waje 蓷aya ya yi ha蓷e da cewa, "cutie rufe idanuwanki kema na baki naki sau茩in." Murmushi ta saki tare dasa hannuwa ta rufe fuskarta, wata 茩atuwar tedi fara tas da takusa rabin girmanta ya 蓷auko a 茩ofar 蓷aki daya ajiye ha蓷e da cewa, "oya to bu蓷e idanuwanki" ya saita tedin a daidai fuskarta yana dariya, waro idanuwa ta yi ha蓷e da cewa, "wowwww ya Haisam kamar kasan ina son Baby". Ta 茩are maganar tare da rufe bakinta saboda tsabar farinciki, dariya Mahmah da Abbu suma sukayi ganin yanda ta kar蓳i tedin ta wani sa a jikinta ta rungume tana fa蓷in, "Na godiya ya Haisam, babyn so cute". tana wani tatta蓳a fuskar tedin,
"Yes she's so cute like you cutie, ta yi maki ko?"
"Sosai ya Haisam ina sonta".
"Ahh..to nifa?" Ya fa蓷a shaye da toka yana harararta irin da wasa 蓷in nan, dariya ta saki ha蓷e da cewa,
"Kai ma ina sonka ya Haisam sosai"..
Wani irin tsaki Hisham ya ja cike da takaici yabar 蓷akin, shiyasa sam baya son wani lokacin Haisam na zuwa don gaba蓷aya shi ke ida lalata Madiyam, fisabilillahi yanzu meye na siyo mata wata tedi sai kace 茩aramar yarinya, wannan ai salon ya hanata karatu ne kawai ya sa ya siyo mata ita, ya dinga fa蓷a shi ka蓷ai cikin 蓷aki ha蓷e da cilla sa茩on da Dady ya aiko masa dashi saman katifar zuciyarsa cike da takaici ba tare daya duba ba.
*ALLAH KA JI茦AN IYAYENMU 馃憦馃槶*