Free chapter · Read without an account
0 Talla
Gaskiyar Lamari. Littafin Nazeefah Sabo Nashe. (JIKAR NASHE) zai fara sauka a WhatsApp da misalin k’arfe 7:00 na dare. Ku bi shi don samun nisha’di da kuma wasa kwakwalwa kamar yarda ta saba a duk litattafanta.