FreeArewaPen original
GASKIYAR LAMARI
- 1views
- 36chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Welcome to the World of Nazeefah Sabo Nashe ✍️ If you love emotional stories, family drama, secrets, betrayal, destiny, and unforgettable plot twists, then you’re in the right place. 📚 My Published Novels: 🔥 ƘWARYAR WUTA (Now Available) ❤️ Me Zan Yi Da Ita? 🤔 Ya Abin Yak...
Sample · 1.
★𝕹𝖆𝖟𝖊𝖊𝖋𝖆𝖍✍️★ALKALAMIN JIKAR NASHE📲 *GASKIYAR LAMARI* (New book)*** @Nazeefah381.Arewabooks @nazeefah. *****Page 1.___________A zaune a faffa’dan falon da ya k’ayatu da kayan furnitures zubin turkey Ash colour masu adon black. Tiles ‘din parlorn fari k’al sai ratsin bak’i daga gefe. Fa’dar kyau da tsaruwar falon sai wanda ya gani. Falon sai fitar da wani sihirtaccen k’amshi yake na asalin turaren wuta Halut, da sandal. Daga ganin falon kai ka san a cikin biyu dole a yi ‘d’aya ko dai ya zama na amarya ne da bata da’de da tarewa ba, ko na uwargidan da aka gina mata sabon gida ta kuma tare babu da’dewa. Tabbas an zubar da Naira wajen k’ayatuwarsa masana kuma k’wararru a fannin aiki sun yi k’ok’ari sosai wajen ganin zubi da tsaruwar falon ya tafi daidai da zamani.Matashiyar ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.