Free chapter 路 Read without an account
15
*RABO YA RANTSE...!!*馃尮
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*15*
Lumshe idanunta tayi ta saki wata irin 蓳oyayyar ajiyar zuciya, Yayi mata masifaffan kyau 茦ura masa idanu tayi babu ko 茩iftawa sanye yake da wani irin lallausan yadi Coffee colour wanda ya haska farar fatar jikin sa sai yanzu ta kuma 茩are masa kallo dogo ne sosai dan yadda ya mata tsaye akan ta har rumfa tsayin shi yayi mata Yana da manyan lumsassun idanuwa masu kama dana wanda yake jin bacci Yana da cikakken gemu wanda ya ha蓷e da 茩asumba ya cika fuskar tashi Sai 茦aton tabon Abin sallah wanda yay ba茩i sosai a saman Goshin sa.
Numfashin ta ne ya kusan 蓷aukewa lokacin da taji ya hura mata iskar cikin bakin shi mai 茩amshin Mint.
"Kallon fa?"
Ya fa蓷a da tattausar Muryarshi.
Tsintar kanta tayi da jin matsananciyar kunyar shi.
A hankali ya furta.
"Do you feel what I feel when you are with me?"
Ya kuma matsowa gabanta ya maimaita mata abin da yace da yaran hausa.
"Kema kina jin abin da nake ji atare dani?"
Matse katin asibitin dake hannunta tayi gam aranta tana cewa.
Wannan Bawan Allah zai halaka ni.
Jikinta ko ina rawa yake muryarta na rawa sosai tace.
"To ka matsa baya sai muyi magana"
Aliyu ya zira hannunshi saman nata hannun ba zato taji ya fisge katin asibitin data ri茩e a hannun nata.
Zubawa katin idanu yayi yana gama karantawa ya saki murmushi.
Bai mi茩a mata katin ba ya zira shi acikin aljihun shi.
Hannun nashi tabi da kallo wanda yake shinfi蓷e da wata irin ba茩ar suma tai luf kamar ka ta蓳a jini ya fito.
"How do you feel about your body?"
Ya fa蓷a yana 茩o茩arin saka 茩wayar idanun shi cikin tata wadda ita kuma ta茩i yarda ta ha蓷a idanun dashi sabida duk kunyar abin da ya gani ajikin katin tagama kamata.
"Shike nan tunda baza'a min magana ba oya shiga gida"
Kamar jira take da sauri ta kama 茩ofar gidan nasu zata shiga ciki.
Hannu ya zira cikin Aljihunshi tare da fesar da iska mai zafi.
Tsadaddiyar wayarshi wadda bai cika amfani da ita wajan hul蓷a da jama'arshi ba ya fito da ita ya dam茩a ta a hannun Farha wadda harta kai da shiga soron gidan nasu.
A hankali ya rage tsayin shi ya Sunkuya daidai kunnenta ya ra蓷a mata.
"Saura ki 茩i 蓷aga wayata, zan kira ki anjima"
Daga haka ya juya ya fice daga soron gidan yabar mata 茩amshin turaren shi.
Gaba 蓷aya Jikin farha rawa yake sai faman kaiwa da komowa numfashinta yake Ta kasa jan 茩afafunta zuwa cikin Gida gefe guda ga tsoron wannan waya daya bata Ya cika mata zuciyarta.
Da 茩yar ta aro jarumtar jan 茩afafunta da suka mata nauyi ta shiga cikin Gidan Duk matan gidan da 拼a拼an suna cikin 蓷akunan su yanayin sallamar datai ne a hankali yasa ba wanda yaji sallamar tata.
Ta 蓷aga labulan 蓷akin umma ta shiga 蓷akin da sallama, Umma ta zuba mata ido cike da tausayinta zaton umma duk jikin nata ne yasa ta koma haka.
"Sannu farha ina nan ina tunanin ki Yaya 茩arfin Jikin naki?"
Ta dam茩e wayar tana Cewa.
"Alhamdulillahi Umma"
Daga haka ta nufi uwar 蓷akan su ta aje wayar a saman sif gudun kada Umma ta gani, Ta zare hijabin Jikinta Ta fita tsakar gida ban蓷aki ta shiga ta gyara jikinta sabida priod 蓷inta daya zo mata a yanzu.
Tana shigowa 蓷aki taji Muryar yaro yana cewa.
"Wai ina fatima?"
Umma ce ta 蓷aga murya tace.
"Shigo mana menene"
A lokacin Farha ta zauna a gefen tabarmar 蓷akin yaron ya shigo da 茩atuwar leda a hannun shi fara mai 茩yalli.
"Wai wanine yace in kawowa Fatima amman ya tafi"
Umma tace.
"Wani yaya kamannin sa yake?"
Sabida duk ta 蓷auka ko Salim ne.
"Dogo ne sosai fari amman banga fuskar shi ba"
Umma tai jimm dan Salim ba茩i ne kakkaura.
"Ka mayar masa da ledar kace ba'a nan gidan take ba"
Yaron yace.
"Ai ya riga ya tafi tunda ya bani"
Daga haka yaron ya aje ledar yayi tafiyarshi.
Ikram ta bu蓷e baki cike da 茒aga murya tace.
"Wallahi umma da gaskiyar yaron nan nima tunda kika aiken siyo suga 蓷azu na ga Mutumin a 茩ofar gida wai yace ina Masifaffiyar yayata, Kuma Umma mutumin kamar balarabe Duk da fuskarshi a rufe take"
Umma tai shuru ta zubawa Farha idanu wadda tai 茩asa da kanta Jikinta na rawa.
"Farha wanene kuma wannan Mutumin kada ki 苼oye min gaskiya?"
Farha tace
"Wallahi Umma ban sanshi ba nima, Yace min wai a hanyar wajan aiki yake ganina in zan tafi, Amman umma ni ban sanshi ba Allah da gaske nake miki"
Umma ta janyo ledar ta bu蓷e.
Magungunan da aka rubutowa farha ne masu tsada amman ba a sako katin ciki ba, Sai Kaji manya gasassu Guda Uku da Lemuka masu sanyi.
"Baki san shiba ta yaya kika bashi katin maganin ki? Farha ba zaki jamin Cin mutuncin mahaifin kiba wallahi sai na tattare kayana na bar muku gidan in banda ke da Ikram da tuni na mance da barin wannan gida Salim bai cancanci haka daga gareki ba kada ki bari ru蓷in Shai蓷an ya shiga zuciyar ki, Maza ki tattare masa kayanshi Kisan yadda zaki ki mayar masa dasu ni babu ruwana kuma ki kuka da kanki idan mahaifinki yaji"
Farha tahau kuka tana bawa Umma ha茩uri.
"Allah umma ki yarda dani shine ya 茩wace Katin a hannuna 蓷azu"
Umma mi茩ewa tayi tabar mata 蓷akin.
Farha tasha kukanta Daga 茩arshe ko kallon ledar bata yi ba ta mi茩e ta shige 蓷aki ta kwanta.
Umma ban蓷aki ta shiga bayan ta fito Ikram tai musu shinfi蓷a a rumfa suka kwanta dama su a rumfa suke kwanciya Farha ce ke kwanan Cikin uwar 蓷aka dan komi zafi bata fitowa.
Umma ta jima batai bacci ba tsoron ta 茒aya shine kada Allah yasa wannan Mutumi ya yaudari Farha ya rabasu da Salim dan so wani bin shu'umi ne Musamman ga zuciyar mace mai rauni.
Cikin baccinta taji Nishin wayar daya bata wadda ita Fushin umma ma yasa ta mance da ita.
Da sauri ta mi茩e ta 蓷auko wayar ta katse kiran.
Can wani sabon kiran ya kuma shigowa Numbern ba suna sai dai special number ce ta 茩urawa Numbern idanu kafin a hankali ta 蓷aga kiran.
Wata irin Ajiyar zuciya Aliyu ya saki ta cikin wayar.
"So kike yau na kasa bacci my princess ina ta kiranki baki 蓷aukar Min kirana ba Why?"
茦ara dam茩e wayar tayi tana Zare idanu tsoronta 蓷aya kada Umma ta jiyo ta.
"Dan Allah ka rufamin asiri bawan Allah kazo ka amshi Abin da ka aiko kasa ummata tana fushi dani"
Ta fa蓷i Murya can 茩asa Kamar mai yin ra蓷a.
Aliyu ya Narkar da Murya kamar zai mata kuka ya soma Gaya mata mayaudaran kalamai wanda shi kanshi bai san ya iya suba Luf Farha tai tana 茩ara nutso a saman gado Wayar kare a kunnenta wani irin Ba茩on lamari ke bibiyar dukkan sassan jikinta.
Aliyu sai da ya tabbatar ya mata illah a zuciyarta sabida yadda yaji tana sakin Numfashi da alama kokawa take da zuciyarta Manna wa wayar Kiss yayi ya kashe kiran.
Tashin Hankali Farha a zaune ta raba dare ta kasa bacci duk motsi hoton Aliyu da yadda yake mata magiya ne yake mata yawo acikin idanunta zuwa asubah wata irin Mahaukaciyar soyayyar Aliyu tai mata mugun kamu Ko Motsi tayi shi take gani bata kallon ko wani namiji a zuciyarta sai shi taji ta aminta da Salim kawai kula shi take, amman soyayya yanzu ta fara yi da bawan Allah kamar yadda ta ra蓷a masa dan bata san sunan shiba.
Aliyu kwanciyar shi yayi ranshi fes batare daya ji dukkan wasu kalamai daya yiwa yarinyar yayi tasiri a zuciyar shiba.
Washegari haka ya shiga harkokin sa batare daya tuna da Farha ba Ranar Alhamis wadda ta kama rabon shi da farha kwana uku jirginsu ya 蓷aga 茩asar chaina.
Harga Allah ya mance da ita tunda ya je chaina zirga zirga yake akan yadda sabbin motocin daya siya su zo Kamfanin shi wannan tasa baya samun Lokacin kanshi bacci ma baya isarshi sosai tsayin sati 蓷aya ya 蓷auka a chaina daga nan kuma ya wuce saudiyya.
Tuni soyayya da tunanin Aliyu sun huda dukkan sassan jiki da zuciyar Farha dama tun washegari da bai zoba Umma Ala dole tai amfani da Kajin ta bawa farha magungunan sai dai sam ta daina sakarwa farha fuska maganar aiki ma umma da kanta tace ita gaskiya farha ta ha茩ura da fita Tunda dalilin fita aikin wani ya fara biyota ita bata son Su shiga ha茩茩in salim wannan hukunci yayi wa farha da蓷i sabida haka bata 蓷agawa kanta hankali ba suma mutan gidan duk sun 蓷auka rashin lafiyar farha ne yasa Bata koma aikin nata ba.
Ba abin da Farha take sai aikin kwanciya Sai kuma zubawa wayar data 蓳oye ido kullum Tunanin ganin Kiran Bawan Allah take tun tana sanya rai har ya cika sati ba shi babu wayar shi dole tai shahadar kiran layin nashi sai dai baya tafiya haka zata ha蓷a kai da gwiwa tana kuka ita ka蓷ai a 蓷aki tana Allah wadai da zuciyarta data kamu da son wanda ko sunan shi bata sani ba 茩ila ma 茦arya yake mata yaudarar ta kawai yazo yayi.
"Ni farha meke damun kine? wannan jarababban bacci da 茩unci ke ka蓷ai ya isheni idan ma dan na hanaki fita aiki ne to kisha Kurumin ki 蓷azu Mahaifin Salim ya turo 茦anin sa nan da jibi zasu kawo ku蓷in auren ki"
Farha bata 蓷aga kai ta dubi Umma ba Hawaye ne ke gudu acikin Idanunta Ta kife a saman gado ranar wuni tayi kuka da magariba Salim yazo haka ta fita a zuciye duk haushin salim ya cika mata zuciyarta.
Duk maganar da salim ya gaya mata ba茩ar magana ce take Biyo baya Cike da mamaki salim ya dube ta dan hakan bai ta蓳a faruwa a tsakanin suba.
"Farha lafiya kuwa kodai wani ya 蓳ata miki rai ne?"
Ta 蓷ago a fusace.
"Kaga salim dan Allah ka rabu dani, Kaga in ka takura sai ka aure ni wallahi zan kashe kaina kowa ya huta"
Daga haka ta shige Gida da Ihu wanda yaja hankali mutan gidan tambayar duniya an mata ta茩i cewa komai addu'a Umma ta dinga tofa mata zaton umma ko gamo farha tayi
Abin mamaki kwana tayi tana kuka ta wuni Kawu duk zafin sa sai da ya sauko yana tambayar ta Meke damunta.
"Kawu kada ka aura min salim bana son shi wallahi idan aka aura Minshi zan kashe kaina"
Salati Umma dasu Babarsu Ru茩ayya suka 蓷auka.
Kawu ya mi茩e.
"Zan tanaji likkafani da makara wanda ina 蓷aura Miki auren zan ha蓷aki da kaina na kaiki kabari amman ki sani ko gawarki ce sai taje gidan salim Butulu Dama nasan za'ai haka tunda uwarki ta 蓷aure miki gindin aiki To duk baku isaba ni ba 茩aramin Mutum bane"
Kawu yabar 蓷akin
Umma a zuciye ta rufe Farha da duka tana cewa.
"Ni zaki wula茩anta to bara na kashe ki da kaina kafin Ki kashe kan naki"
Da 茩yar aka 茩waci farha a hannun Umma Babarsu Hadiza ta kaita 蓷akinta Ranar kowa ya wuni ba da蓷i agidan.
Salim dur茩ushe a gaban Babansu wanda ya kirashi akan Batun kai ku蓷in auren shi gidan su Farha.
"Baba ina ganin abar batun kai ku蓷in nan"
Baban salim yace.
"Dalilin ka kana son naji kunyar aminina?"
Salim yay 茩asa da kanshi.
"Baba muna jin case a radio da kasuwa na illar auren dole Jiya naje wajan Farha da kanta taci alwashin na aure ta zata kashe kanta"
Subuhanallahi.
Baban Salim ya fa蓷a yana tafa hannun shi.
"Jeka zan nemeka"
Babar salim dake bakin 茦ofa tahau bala'i
"Tsinannu dama nasan za'ai haka sun gama ta tsar shi shine zasu zugata to Allah ya isa"
Baban Salim ya dube ta.
"Amman baki da hankali In da kin san waye Abubakar akan 拼a拼an sa da baki ce haka ba, 茒ane ka haife shi baka haifi halin sa ba mu dai addu'a zamu yi duk abin da yafi alkairi Allah ya za蓳a bama son ai abin da za'a zo ana kuka"
Baban Salim Mutum ne mai sau茩i wanda halin shi salim ya 蓷auko ba irin mahaifiyar shi masifaffiyar mace ba.
A ranar Baban Salim ya sami kawu a Gida bayan sun gaisa yace masa.
"Malam Abubakar nazo ne da maganar yarannan 蓷azu salim yace Min fatima tace in ya aure ta zata kashe kanta, To duk maganar haka bata taso ba ka zaunar da ita ta gaya maka wanda take so in yaso sai ayi dashi 茩ila rabo ne ke kiranta in aka ja za'a iya rasa rai"
Kawu ya dubi Baban salim.
"Duk wanda aka rasa kwanan shine ya 茩are nifa ba zata mayar dani 茩aramin Mutum ba Munafurci ne nata dana uwarta Sabida haka bama kawo Ku蓷i ba gobe gobannan ina son ka turo da sadakin salim na 蓷aura musu aure da fatima"
Baban salim yace.
"Nagode nasan duk 茩auna ce ta saka kace haka ni nafi ka hange akan wannan matsalar, saboda haka ayi ha茩uri a tuntu蓳i yarinyar wa take so a bata shi ni dai nine mahaifin salim to in dai daga wajena Auren shi zai 茒auru da fatima to na janye Allah ya ha蓷a kowa da rabon shi"
Duk yadda kawu ya kafe Baban salim ya茩i sabida Yaji tsoron furunci Farha haka sukai sallama da Kawu abin ba da蓷i dan kawu ya zuciya haka yayo gidan ya fa蓷o 蓷akin Umma A ranar anga tashin hankali agidan dan kawu cewa yayi umma sai ta bar masa gidan shi ita da Farha da 茩yar su Halifa dasu Babarsu Ru茩ayya suka janye kawu Daran Umma kuka Farha kuka Ikram kuka umma taiwa farha dukan da har sai da tai mata tarka蓷e Amman zuciyar farha bata saduda ba zuwa asubah kawu ya tara kaf Matan shi.
Da 瞥a拼an ya dubi farha.
"Na baki daga yau zuwa gobe Kiwa wanda kike so magana yazo gobe da sadaki na 蓷aura muku aure idan ya wuce gobe kuma zan bawa duk wanda naga dama sadakar ki Burunku ya cika keda mahaifiyarki"
Daga haka yabar wajan.
Umma bata ko kalli farha ba tayi 蓷aki Farha ta rasa yadda zatai Haka ta shige 蓷aki taita gwada numbern Shi ya茩i shiga.
Har Yamma abu 蓷aya take ta茩i fitowa waje sabida tana tsoron Hararar umma.
Kamar da wasa Ana kiran magari ba ta kira Numbern tana ringing amman ba'a 蓷auka ba.
Aliyu daya sauka yau da rana tunda ya shiga part 蓷in shi da yayi wanka bacci kawai yake bai tashi ba sai la'asar yayi sallah Ya Nufi Gidansu Mami abisa tirsasawar Ammi har Magariba suna tare da Mami yana kallon wayar shi na ringing da tsohon layin shi daya bawa wannan yarinyar wadda ya manta ta kiranta ne ma ya sanya shi tuna ita 蓷in wacece yana kallo kiranta yana shigowa amman ya茩i 蓷auka sai da yayi sallar magariba sannan ya baro gidan su mami wadda tace cikin satin nan zata dawo 蓷akinta.
Yana driving yaga wani kiran nata ya 茩ara shigowa wayar shi yayi parking a gefen titi ya 蓷auki kiran.
Muryar Farha cikin kuka take cewa.
"Ina ka shiga bawan Allah ka barni cikin bala'i dan Allah ka dawo gare ni"
Kuka ne yaci 茩arfin maganar tata.
Kukan mace yana 蓷aya daga cikin abin da yake san yashi Jin rauni fiye da zato.
"Ki ha茩uri bari na zo"
Daga haka ya katse wayar ya tada Motar yayi unguwar su a bakin layin su yayi parking Yaja Face mask 茒in shi ya rufe fuskarshi ya taka da 茩afar shi har bakin 茦ofar gidan ya fito da wayar ya kira ta.
"Gani nazo"
Daga haka ya kashe.
Sum sum Farha ta fito daga 蓷akin su tayo 茩ofar gida wajan shi da sauri............*RABO YA RANTSE! littafin ku蓷i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a 蓷auka a turo,shaidar biya ****