FreeArewaPen original
RABO YA RANTSE...!
- 1views
- 105chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · chapter 1
*RABO YA RANTSE...!!*🌹 *NA**AUTAR MANYA*Bisimillahi Rahmanir Rahim *001*Ya zuba wa likitan jar fuskar shi yana binsa da kallo da manyan idaunshi waɗanda suka rine daga farin su na asali zuwa jajir har wani ruwa ne ya kwanta acikin su gaba ɗaya jijiyar dake kanshi ta miƙe, shi kanshi likitan bai iya haɗa ido dashi ba sabida yadda halittar idanun nashi ta sauya ta jirkice kai kana kallon shi kasan yana cikin tashin hankali ba ɗan kaɗan ba.A hankali likitan ya ɗauko gorar ruwa daga cikin frij ɗin dake office ɗin shi ya ɓalle murfin ya miƙa masa, bai musa ba ya amsa ya kafa kanshi a saman gorar wadda bai ajeta ba sai da ya shanye ruwan tas! wanda gumi ya sami damar yanko masa ta kowa ce kafa ta jikinsa tamkar babu na'urar Ac acikin office ɗin.Sai dai har lo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.