Free chapter · Read without an account
15
by Nabeeha Aminu · TSANANI
29/30
***
Adda Amna mun shiga uku" ya k'arasa maganan jikin sa yana rasa idon sa yana zubar da hawaye.
Tashi tayi ta zauna tace "meye faru Abbas? Waya tsorata ka? Kaga aljani ne? Ko Goggo ce zata kore mu yanzu? Ta jero masa tambayoyi a lokaci guda tana jijjjiga sa tace ka daina kuka ka mun bayani"
Cikin kuka yace "Adda Amna jini ne yake zuba a jikin ki dan Allah karki mutu ki barni, bani da kowa saike Adda Amna, idan kika mutu bansan ya rayuwa ta zata k'are ba"
Dafe k'irjin ta tayi tana furta Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Abbas jini ka gani a hanun ka? Ya d'aga Mata kai dan zuwa yanzu kuka yaci k'arfin sa bazai iya magana ba.
Rungume sa tayi itama tana kuka tace "karka damu Abbas Allah yana tare damu, ya d'auke maka wanda yafi nima ballan tana ni, Baffa shine wanda yafi dacewa ya zauna damu amma Allah ya d'auke sa, kuma yayi hakan badan baya son mu bane, dan kawai haka tamu kaddaran tazo, kayi shuru gobe da asuba zamuje wajen Malama ko tasan maganin dazan sha na warke, idan kuma na mutu kafin lokaci karka manta dani a rayuwar ka, kuma dan Allah kayi karatu domin watarana ka zamo inuwan wasu"
Bakin ta ya toshe yace "dan Allah Adda Amna ki daina cewa zaki mutu, in Allah ya yarda bazaki mutu ki barni ba, tare zamuyi rayuwar mu kuma tare zamu mutu" rungume juna sukayi suna kuka gwanin ban tausayi, Amna tace gaskiya wanda baiyi dacen uwa mai sonsa ba rayuwar sa abun tausayi ne, bansan menama Goggo ta tsaneni irin haka ba, yanzu ace ina cikin halin ciwo amma bani da mai dubani, koda yake ina da Allah nasan shi kad'e yasan abunda zai faru dani gaba, ta shafa kan Abbas tace "ka kwanta kayi bacci kaji, duk abunda Allah yayi daidai ne, idan jinin ya tsaya shikenan idan kuma jinin jikina ya k'are na mutu haka Allah yaso, ina sonka Abbas duk duniya bayan kai da Baffa bani da wanda nakeso yake sona saiku."
Rufe bakin ta yayi ya rungume ta yana kuka tace ka koma gefe kar jini ya b'ata maka jiki kaji?
Kai kawai ya girgiza Mata bai iya cewa komai ba ya sake matsowa jikin ta ya rungume ta kaman mai tsoron kar wani ya kwace masa ita, dukan su an rasa wanda zaiba d'an uwan sa hak'uri kuka kawai sukeyi, gashi ba ko d'igon bacci a idon su.
Ilu yana komawa wajen Maree yaga tana cika tana batsewa ya k'arasa ya kai hanu zai tab'a k'irjin ta tayi saurin buge hanun sa tana huci tace karka sake tab'a ni tunda kafi son Amna akaina sai kaje ta baka abunda nake baka"
Kallon banza ya Mata kafin yace "dama nina nemoki koni nake zuwa na jawoki, kai kika kawo mun kanki kikace naci, bari kiji aradu daga yau kika sake zuwa inda nake saina karya ki"
Da sauri Maree ta zube akan k'afan ta tace "haba Ilu na kar muyi haka dakai mana, nifa wasa nake maka, kawai naga muna cikin jin dad'in mu Abbas yazo ya yanke mana, shine na zaci zakaji haushin hakan, amma kayi hak'uri bazan sake maga haka ba"
Bin gefen ta yayi zai wuce tayi saurin kamo kaciyan sa ta fara mulmulawa, ganin ya tsaya tasa hanu a cikin wandon ta ciro ta tura cikin bakin ta, da sauri ya dawo ya fara matsa no-non ta yana sauk'e nunfashi, itama dad'a kaimin tayi wajen tsotsan kaciyan sa dan itama zuwa yanzu ta fara kwarewa, wani ihu ya sake dan jin abun yake har cikin kwakwalwan sa, no-non ta ya sake damk'a yana mulmula kan nipple d'in ita kuma sai bank'aro wa takeyi, suka fara shafe shafe dan shima yasan idan ya tafi ya koma gida bazai iya bacci ba, dan ya saba kullun saiya cita, bayan komai ya lafa ya bata d'ari biyu ta tafi gida, tana shig ta wuce d'akin da Amna suke kwana a zuciye tun kafin ta shiga taji Amna tana cewa Abbas mutuwa zanyi, murmushi tayi tace ashe bataje ta gammu ba, ai gwanda ki mutum kowa ya huta, muma ko zamu samu muyi aure, dan nasan bak'in jinin kine ya hana mu aure" ta juya ta wuce d'akin Goggo zuciyar ta wasai.
Tun k'arfe ukun dare Abbas ya tashi ya had'a wuta, tukunna ya d'aura yasa ruwan kunu kafin ya daka Mata fura, ruwan zafi ya saka akan wuta yaje rafi ya sake ibo ruwa, yana dawowa yaji ruwan yayi zafi ya juye ya sirka yakai cikin jeji, hanun Amna yazo ya kama sukaje ta wanke jikin ta, har lokacin jini zuba yakeyi, d'aki ya dawo da gudu ya duba wani zanin ya kai Mata yace ki jirani anan ina zuwa, ya d'auki wanda ya b'aci yaje rafi ya d'auriye ya shanya a gefe, dakyar ya iya d'aura kwaryan nono akan sa ya rik'e bokitin a hanun sa ya taho inda take yace "mu tafi Adda Amna"
Ido ta zare tace "Abbas gari bai waye ba bafa, a duhun zamu tafi?
Yace "Adda Amna banaso gari yayi haske mutane su futo muna tafiya ayita ganin jini a jikin ki, tunda Allah ya taimake ni baki mutu ba gwanda muje Malama takaiki asibi" tanaso ta karb'a kwaryan nonon amma jikin ta ba k'arfi kuma har yanzu cikin ta bai dena ciwo ba, tafiya sukeyi ba kowa a hanya har suka iso cikin garin Tilde mutane basu fara futowa ba, dan sai lokacin aka fara kiran sallan asuba, gidan Malama direct suka wuce, sun shiga lokacin mijin ta baya nan ya tafi sallan asuba, itama zata tada kabbara kenna taji sallama, jin kaman muryan Abbas yasa tayi shuru tanaso ya maimaita sallaman, jin ansake sallaman yasa ta kwasa da gudu ta shige cikin d'aki, tana cewa aljani aljani, dan Allah kuyi hak'uri zan rabu da yaran dama nasan ku fulanin jeji baku son a rab'e ku, idan mutum yak'i kuma saiku turo masa aljanu.
Amna tattare zanin ta daya b'aci tayi ta shiga d'akin tace "Malama Aisha nice Amna tun jiya jini yake zuba a jiki na, shine nacewa Abbas zan mutu shine yace mu futo da wuri muzo wajen ki ko zaki kaini asibiti, dan yanzu bamu da mai son mu saike kad'e"
Jin muryan Amna da kuma abunda take fad'a sai taji hankalin ta ya kwanta ta lek'o a hankali k'afan Amna ta fara dubawa kafin ta duba na Abbas saida ta tabbatar mutane ne kafin ta futo tace "Amna meya futo daku da daddaren nan ina Goggon ku take ta barku kuka futo da daddare haka?
Kafin ta bata amsa mijin ta ya dawo yana ganin su yace "Aisha a ina kika samo fulani da asuban nan, kaman ku nagani kuna tahowa lokacin dazan tafi sallah ko?
Abbas yace "mune"
Yace "meya futo daku da daddaren nan?
Abbas yace "tun komawan mu jiya Adda Amna cikin ta yake ciwo, kuma a hakan Goggo tace sai tayi aiki ko kuma ta karya ta, nina tayata tayi komai, mungama zamu tafi d'aki muyi sallah mu kwanta kenan taji ruwa yana zuba a jikin ta danaje waje na duba a haske sai naga jini ne, haka muka kwana muna kuka, tun k'arfe uku na tashi tayi aikin komai muka taho, nasan idan muka koma Goggo saita dake ta dan bata d'umama tuwo da d'auraya ba muka taho" yana gama bayani yasa kuka yana cewa dan Allah Malama ki kaita asibiti karta mutu ta barni"
Malama Aisha zuwa tayi ta rungume Amna tana kuka tace kayi hak'uri Abbas bazata mutu ta barka ba in Allah ya yarda, yanzu muje na wanke miki jikin ki na baki magani kisha, toilet ta kaita ta juye ruwan zafin fulas d'inta tace kiyi wanka ki wanke duk inda jinin ya b'ata duka"
Amna tace "Malama kona futa waje nayi karna b'ata miki d'aki?
Tace "nan ba daki bane Amna bayan gida ne, kiyi wanka ki futo yanzu kisha magani" tana ganin ta futa tayita kallon wajen dakyar ta iya wanke jikin ta tafuto, Malama Aisha da yake ta gane jinin al'ada ne yazo Mata bana ciwo ba, yasa batayi gaggawan kaita asibiti ba, tana futowa ta gyara ta, ta Mata k'unzugu, kafin ta had'a Mata tea mai kauri tasha ta bata magani tace ki kwanta kiyi bacci, idan kin tashi zakiji sauk'i kinji?
Amna ta amsa Mata dakai kafin ta kwanta a k'asa, bata jimaba bacci ya d'auke ta kasancewan basuyi bacci ba jiya, wajen Abbas taje tace "zonan yaro na, ya k'aro wajen ta, ta shafa kansa tace ka kwantar da hankalin ka Adda Amna ka bazata mutu ta barka ba, na bata magani harta samu sauk'i, shiga ka ganta ma"
Da gudu ya shiga cikin d'akin dayaga sun shiga, a kwance a k'asa ya ganta, gaban sane ya buga da k'arfi ya k'arasa da gudu ya fara girgiza ta yana kiran sunan ta, bud'e idon ta tayi da yake cike da bacci tace na'am Abbas.
Ajiyan zuciya ya sauk'e ganin bata mutu ba, shima ya kwanta a gefen ta suka koma baccin tare, Malama Aisha ganin shurun sun yayi yawa yasa ta lek'o taga me yakeyi sai ta gansa a kwance a jikin ta yana bacci shima, ta koma falo ta zauna ta kalli mijin ta tace "har raina ina son yaran nan, kuma ina jinsu a jikina kaman ya'yan dana aifa a ciki na, da iyayen su zasu yarda su bani su na rik'e" shuru tayi tana sauk'e ajiyan zuciya.
Mijin ta yace "gaskiya Aisha ban tab'a ganin uwa irin uwar yarinyan nan ba, duk duhun kan da yake riga ai tasan jinin al'ada mezai sa bazata tsaya ta kula da halin da y'arta take ciki ba, saima sakata aiki dole da tayi, yanzu fa idan ta tashi bata ganta ba, bazata damu ba kuma tasan ta kwana da ciwo, kai wannan wani irin rayuwa ne ace iyaye basu damu da abunda suka aifa ba, sai tsinta wasu daga cikin ya'yan su sununa sunfi sonsu, basu san hakan ba k'aramun gaba yake aifarwa a tsakanin ya'yan suba, sai sun girma suso suga kan y'ayan ya had'u, kuma hakan bazai tab'a yiyuwa ba domin sun hassada musu mummunan gaba a zuciyar su, Allah ya rufa asiri dai kawai"
Malama Aisha tace amin, gaskiya Amna tana tsaka mai wuya ni tsoro na kar Allah yasa wani ya jata a jiki ya lalata Mata rayuwa kasan irinsu ba wuya an b'ata su, amma zan dage da Mata addu'a da tsoratar da ita, tunda yanzu girma yazo Mata"
Cigaba sukayi da tattaunawa akan rayuwar Amna da Abbas, data gama shirin ta na tafiya aiki taga har lokacin basu farka ba gashi bazata iya dauk'an kwaryan nono ba, dole yasa ta tashi Abbas suka tafi makaranta tare, suna zuwa ya ajiye nonon a office d'in headmaster ya d'auko uniform d'in sa yasa, Malama Aisha tace maiyasa yau baku wanke uniform d'in ba?
Yace "bamu muke wanke wa ba dama headmaster ne mai wanke mana, kuma baya nan" jinjina wa k'ok'arin headmaster tayi a zuciyar ta ta d'auki alwashin wanke musu da gogewa kullun, bayan an tashi sukaje suka karb'a kud'in nono agun mataimakin headmaster kafin Malama Aisha ta shiga ta d'auko uniform d'in Amna suna zuwa gida suka sameta a falo tana zaune a k'asa.
Malama Aisha tace "kin tashi ya k'arfin jikin?
Tayi murmushi tace "da sauk'i Malama na warke saidai har yanzu jinin yana zuba bai daina ba"
Zaunawa tayi a kusa da ita ta kama hanun ta tace "Amna.......
***