Free chapter 路 Read without an account

14

by Nana Disoo 路 LATYFAH IMAM

14


LATYFAH IMAM


KUYI FOLLOWING DINA A AREWABOOK馃憣 https://arewabooks.com/u/nanadiso10


MARARKI TANA KAIKAYI IDAN KINYI SHAVING? MARARKI TANA KORAJE?


TO MATSO KUSA 瞥AR UWATA DAGA YAU 茦IN DAINA



*BAYAN KIN ASKE GASHIN GABANKI KISAMU ZAITUN KO MAN KWAKWA KO MAN ALAYADI SAI KISHAFA AGURIN DA KIKAYI ASKIN WASHEGARI MA KI SHAFA KI SHAFA TSAHON KWANA UKU KE DA KURAJEN ASKI KO KAIKAYI SAI DAI IDAN KINDAINA WANNAN*


____________


GIDAN YARI


LATYFAH shine abunda dattijuwar danake kira da babaah tafa蓷a, bu蓷e idanuna nayi 茩aina na wani juyawa, inajin matsanancin ciwon 茩ai, zuciyata na mutu茩ar zafi akan wannan ci茩in dake jikina! Kai inbanda wahala tayaya ma za'ace bangane cikine ajikina ba sai yanzu da aka gayamun nakara tabbatarwa da tabbas cike ne dan ina yawan jin motsin abu acikina amma banta蓳a dau茩a ciki baniba nazata tsananin yunwa ne da rayuwar danake ciki, wasuma sai suka ringa 茩aryatani saboda nace bansan inada ciki ba! Sosai dattijuwar da茩inmu tayimun fa蓷a ha蓷e da wa'azi akan nace sai na kashe abunda yake ci茩ina " Idan rai ya 蓳aci hankali baya gushewa 拼ata, menene yayi ruwan 蓷an ko 拼ar dake cikinki? Mahaifinta shi yayimiki laifi baikamata ki hukunta abunda ke cikinki da abunda baida sani akai, inaso kiyi hakuri ki rungumi duk abunda kika haifa kada laifin da banasu ba yashafesu!." Sosai nashiga rera kuka ina fa蓷a mata " Natsane komai akan iyalan alhaji mai lema babaah sun wulakantani, sun tozartani sun kuma ci zalina! Kaicona da cikin mutumin da duk duniya nice makiyarsa wanda ako dayaushe fatansa ya wulakanta ni ya kushemin halittar da Allah yayimun! Babaah hatta samun ci茩in nan abisa kaddarah ne bamu ta蓳a ba sai sau daya tayaya za'ace inada ciki kuma cikin na Abdulkarim! Nakara fashe mata da kuka ina fa蓷in kowa ya gujeni kowa yayi nisa dani, ada baya alhaji lema yana yawan fadan shine mahaifina shine ubana shine gatana! A ayau da kaddarar da ban aikataba ta hau kaina kina ganin yadda ahalinsa sukayimun kuma shima ya basu goyan baya, nacigaba da sashekar kuka ina fa蓷in " Yau ina nana aminiyata wacce take yawan shigemin gaba wacce bayan iyami babu wacce tasan halina irinta, amma ki duba kiga tunda nashigo prison itama bata kara waiwayata ba!. Babaah tayaya zan nuna cikin nan ? Me za'a kira diyar ko 蓷an da zan haifa? Banason ci茩in natsani cikin nafa蓷a ina karasawa da gunjin kukana!.. ta蓳a kafa蓷ata tayi tace " Kiyi shiru kidaina kuka babu abunda yagagari Allah, inaso ki dage da ibada fiye da da inaso ki tsananta da ibada fiye da da, ki kai kukanki gaban wanda baya barin zalunci ki kai kukanki gurin sarkin da yake sa茩ayya! Yakasance ba茩inki kullum ambaton Allah ne sannan arana kidinga hasbunallahu wani'imal wa茩il kafa 450 inshaa Allahu sakiga mafitar da baki ta蓳a gani ba!. Sautin kukana ne yacigaba da tashi har nasamu aiken wai na samu visitor bakin cikin danake ciki bai barni naji dadi ba sai damuwata ta茩ara bayyana sosai lokacin dana isa idona yayi tozali da iyami nan nakara karfin kukana ina nufota inda itama tafara kuka tana karemin kallo sosai, sannan ta kalli jikina, ko ban fadaba nasan ciki take kallo amma sakamo茩on rigar prison din tawa katuwa ce sai yasaka ba'a ganin cikin! Rungumar ta nayi ina kuka sosai itama takasa magana sai kukan takeyi! Munyi sakan biyu ahaka kamin tace " Bayan wannan kaddarar dama wata kaddarar tashiga?" Ta jefomin tambayar da ban fahimci abunda take nufi ba!. Hakan baisata tayi shiru ba tace " se o loyun latyfah imam? ( kinada ciki ne latyfah imam?)." Cikin gumji kuka sosai na daga mata 茩ai batare dana 茩alleta ba!. " Wata nawa?. " iyami nima bansan dashi ba wallahi sai acikin satin nan, nayi cutuka kala kala dai amma bansan na ciki baniba!." Tsananin tausayina ne ya bayyana afuskarta tace " Allah yashige miki latyfah imam Allah karya tozarta jinin imam." Nan tabani labarin abunda yafaru bayan kamani da akayi tashiga gayamin irin wulakancin da gidan alhaji mai lema sukayi musu har tagayamin tana kosan siyarwa yanzu kuma umma ke awara, takuma sanarmin ai ansamu lauya mai mutunci dan yaki karbar kudinsu ma!. Bakamar lauyoyin bayaba kowa katakana sai ya ambaci uban kudi mai yawa! Take gayamin taje gidan su nana basama kasar gaba daya! Nakumje gidan Alhaji mai lema aka hanani shiga, inaji acikina yaron nan bai mutuna Latyfah ina nan ina addua kema ki dage da addu'a duk sujjadarki kiyita addu'a, sannan tace Ko dan cikin jikinki sai kin bar gidan yarin nan! Abun mamaki abubuwan da takawomin kowanne sai da aka sakata taci kamin abani nashige ciki ina kuka dan yanzu banida damuwar abinci nafison yunwa ta kasheni nafiso na mutu na huta!. Ibadar dana tsananta a satukan yasa zuciyata yin sanyi sosai! Jikina yarage ciwo dan yadda nake aikatuwa yanzu har yafi da, ashe anty ladi an sallameta ne! Ranar da aka sakani kwasar duwatsu nayi kuka kamar ba gobe! Amma idan natuna tsanantar aikina zai iya saka 蓷an cikina mutuwa sai na tsananta aikin!


******


GIDAN ALHAJI MAI LEMA


Laila menene kike kirana ina sallah? " ammy gobene fa zaku zauna kotu!. " " Laila kamar yadda nafa蓷a abaya yarinyar nan hukuncin daurin rataya zanka ayimata sannan babu kotun da zanje! Yadda ta wulakanta yarona to tabbas nima saina wulakantata da dukka ahalinta!." " amma dai ammy yakamata kije gaskiya maganar bazakije ba bai tashi ba tunda daga gobe shikenan case kuma yarufu!!." Ganin wannan yarinyar mai kama da monkey zai saka zuciyata bugawa! Natsaneta natsaneta." Dariya laila tasaka tace " To bayana batada 茩yan gani ina kuma yanzu da akaje gidan prison za'aga muni aini ko dan naga yadda ta wulakanta sai naje!. " Shifa talaka haka yake indai kayimasa alkhairi ti tabbas sai yayi maka sharri." Sallamar mumy yasakasu shiru suna amsa mata! " Mumy sannu da shigowa laila tafa蓷a tana karasowa kusa da'ita ta dauki abunda ke hannunta." " Laila bakije aiki ba? Tafada da alamun damuwa fuskarta." " Mumy nagaji wallahi ina bukatar hutu." " Aikuwa ke da dadynku ni babu ruwana." Nan mumy ta kalli ammy fuska a sake tace " Ammy yau nasamu dady, inata zuci zucin in ha蓷aku yace zaije sallah ne!." " Ai mumy Nima mantawa nayi in gayamiki nakirasa jiya har ya 蓷auka yake cemin wai jacaranda shirye shiryen zuwa." Murmushi mumy tayi tace " Hakan naji ai nace masa ai yayi kokarima, sai nace masa ga jikin aliyu dai da sauki yacemin shaf ma yamanta ai da saini natawoz nace haba dady sai kace wata cutar azo agani ai koni na kula dashi." " Ai mumy namanta da ciwon ma wallahi." " A'a ammy soyayya tasaka ki mantamin 蓷ana saboda Allah? To ni nadawo bangaren nan sai nakula dashi." " A'a mumy wallahi ban doramiki wahala kigafa kanki da akayiwa 蓷inki nidai kije gaba naje ni." " A'a ammy aliyu 蓷anane har cikin raina nafisonsa ma akan su umar da hameed kije ni zankula da komai nagidan nan." " Wallahi mumy bazanje ba na barki da hidima wannan ma da kikeyi ubangiji ya biyaki." Murmushi tayi tace " To dai tunda kin ratse shikenan ina shi aliyun? Barina li茩a da茩insa! Ko da suka shiga yana zaune da azkar a hannunsa dan yau bakaramin fa蓷a ammy tayi masa ba da yace zai kunnah music dan haka tabashi azkar tace yakaranta! A'a mashaaAllah sauki yasamu gashi har kana karanta azkar!. " mumy kiyiwa ammy magana tabarni danAllah da karanta azkar dinnan nafison naji waka!." " A'a aliyu ammynka gaskiya take gayamaka wannan wa茩e wa茩en basuda wasu amfani face suyi maka illah ai ni sai nace wannan wakokin arnan haramun ne ma!." " Gayamasa dai ammy tafa蓷a." " Bari naje Yau da茩aina zanyi maka pepper soup in kawo maka.!


*******

Barrister natura maka numbar malam yakubu please try ku ha蓷u yau ance gobene zaman dole zaka samu ganawa da yarinyar yau ai. " Okay sir but kasan sunan yarinyar?" " I don't know komai akanta kaje kuyi magana." " Okay sir inshaa Allahu zankirashi yanzuma kuwa!.


Mahaifin nasa ya茩allah yace " Shine zai wakilci case din yarinyar abiy sai dai kuma malam yakubu yace basuda 茩arfi kasan kuma Barrister Salisu da ku蓷i." Mumrmushi abiy yayi yace " Yanzu kana jirana nabiya 茩ai bazaka iya kokartawa gurin faranta ran marasa 茩arfi ba?" Dariya ce ta kubce masa dan yana sane yayiwa abiy maganar! To ai abiy na biyafa komai nace kyauta za'ayi musu!" " MashaaAllah Allah yabada lada!

, Nana zubamin tea kikawomin." Ita wallahi kwana biyun nan kamar mahaukaciya haka take ganinta, dan mafarkin laftyfa yazame mata jiki gashi badamar magana da yayan nata ko abiy yanzu zasu rufeta da fa蓷a amma yau dai sai tayiwa ummy magana kome abiy zaice.


******


Shikenan ni nazama wulakantatta agidan nan kaga shigeyar nan tabisa USA duk yadda naso ni nabisa, adauketa adauki diyarta adauki danta sboda rashin adalci, wallahi hakuri yakusa karewa. Maryama ce ta茩alli mahaifiyarta tace " Haba anty kefa kikace umarah zakije kuma gobe kema zaki tafi to menene na damun kanki? Kefa da mahaifiyarki zakije! Kuma ke abiy yafara gayawa kizo kikace kefa ibada zakije to ita kuma yace taje sai kiji haushi? Haba Anty kidingayiwa mahaifinmu adalci danAllah!." Banza anty tayimata ta huce ci茩in da茩inta. " Ohh iyayenmu da kishi Allah dai ya sassauta itafa akafara cewa tazo tace tanada uzuri sai yanzu wata taje kuma tanajin haushi saboda abokiyar zamanta tatafi!.



******


USA


Sau茩arta kenan daga jirgi! Hartsfield-Jackson International Airport shine Airport din data sauka! Cikin sanyi hali irin nata tace " MashaaAllah " tana daga 茩anta sama taga an rubuta *WELCOM TO ATLANTA* daga kasan rubutun kuma aka rubuta Hartsfield-Jackson International Airport! Masha Allah tafada tacigaba da jan trolly dinta! Yadda yanayin sanyin gurin ke du茩anta yasata saka facemarks, duk wasu abubuwa sai data gama tana fitowa daga Airport din tatarar da motar dake jiranta! Tafiya sukayi mai dan tazara kamin taji yace

City of Los Angeles colifornia USA

Kallon unguwar tashigayi, mamaki yana ci茩ata yadda taga inda suka dosa manyan ha蓷addun gidane, tabbas ya yarda mijin nata yayi kwana indai a bangaren kudi ne! Subhnlhi ta ambata lokacin ta yanuna mata gidan da zata shiga, ko data 茩arasa wani 蓷an abu na buga sai gashi anzo an bu蓷e mata kamar daga sama taga anjawota itakuma tashiga kallon gidan tana kauyanci! Cikin sanyin murya da gajiya tace " Hayaty" jawota ji茩insa yayi sannan yafara ta茩awa zuwa sashin da yake zaune! Nan ma Subhnlhi tafada tana ganin dukiya iya dukiya! Yadda yashiga sumbatar ba茩inta yasata dan ja da baya tana 茩allon fus茩ar tashi data nuna damuwa da abunda tayi! " Hayaty nagaji kuma jikina da datti bari na dan gyara jikina tafada da alamun manyanta!. Kallonta kawai yayi yana nuna mata banda茩in da hannu.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol