Free chapter · Read without an account
6
taku day'a biyu ya isa gaban Meemah ya wafce laptop dinsa gamida yin Jifa da ita akan coach din dake cikin office din na'sa ,cikin fushi ya'ke fa'din waye ya aike ki? Na saki waya aikeki kiyimin bincike ?"
How dare yhu? Ya qarasa maganar gamida tsareta da manyan brown eye's na'sa dan murmushin karfin hali meema tayi haka tana son ta danne ba'cin ran da take ciki sabida kawae farin cikin Khaleepha maska.
Why yaya?
Tayaya zaayi pics din Laylah maska supi yawa acikin laptop dinka.
Kuma sune favorite naka.
Yaya Khaleepha are yhu fall in love with Laylah maska?"
Meema ta qa'rasa maganr muryarta na karyewa a hnkali.
Banda fa'duwar gaba bbu abunda leefah maska keyi ,bbu mahalukkin da ya ta'ba tsayawa ya ta'ba yimasa wannan tambayr ba sai Maryam bamalli!"
Meyasa yyi shiru meyasa ya kasa amsata?
Don't be shy Yaya plss tell me!
Ta fa'da tana rike da shoulder nasa,
Cikin fushi Khaleepha ya tureta cikin ihu da masifa ya'ke fa'din bakida hankali ne meemah?
Yaushe kk rainani haka da zaki tsaya gabana ki fa'da min duk maganar da ta'zo bakin ki ,
Laifina ne laifina ne da najaki ajikina har haka.
Bari in fa'da maki wata magana ,
Ni Abubakar Khaleepha maska har yau banga burin zuciyata ba.
Har yau ban samu abunda nakeso ba.
I'm not in love with her ,I so much hate her damn much!
Kin fi ko'wa sanin haka!
Ba laptop dina bane na mujaheed ne ,
So get out of my office Right now Maryam!"
Khaleepha ya qa'rasa maganr cikin da'kawa meemah tsawa hawaye na zuba a idonta ,
Ta qa'raso gabansa Jikinta ko ina Rawa yakeyi maganr sa keyi mata ihu cikin dodon ku'nne bbu abunda yafi da'gawa meemah hankali sai gurin da ya'ke fa'di baisamu burin Ranshi ba baiga wacce yakeso ba."
Shi day'a ne zai iya warware mata wannan ,zuciyarta taji tana ko'karin Rabe mata gida biyu!
Kenan Khaleepha maska kulawar da ya'ke bata ba soyayya bane?"
Yana kulata ne a matsayinta na cousin Sistr dinsa,
Wata zuciyar take fa'da mata no meemah karki yaudari kanki,Khaleepha maska na sonki .
Ki fa'damasa abunda ke Ranki ,
Ko zai iya nuna maki tashi kalar soyayyar da yake yimaki.
Hugging dinsa tayi tana fa'din am sorry yayah dan Allah ka yafemin na tuba.
Zare jikinsa yyi daga Rungumar da tayi masa ,
Duk cikin zu'riar maska bbu maccen da yake Runguma sai meema ko kannensa baya Runguma ,itama mermah yayi fa'da yyi balai har yagaji bcoz tariga ta saba.
Haka tana da son Jiki,
Muryar ta na Kakkarwa take fa'din Yayah Khaleepha ni ya zakayi da soyayyata?"
Wannan ka'ron tsoro da mamaki ne shimfide akan fuskar Khaleepha kwata- kwata baisan inda kanwar tasa ta dosa ba.
da'fe kansa yyi dake Neman ya Rabe masa gida biyu surutun meemah kawae yana son ya kwantar dashi.
Muje gida meemah kaina ke ciwo ya fa'da gamida daukar car key ya riqo hannunta na dama,
Saurin fisge hannunta tayi hawaye na zuba a idonta take ka'llonsa ,da mmki ya'ke ka'llonta mai dasa tayi kan coach ta zaunar dashi baki wangalau ya sa'ki yana ka'llonta ,
Zaunawa tayi gefensa gamida kwantar da kanta kan ka'fadarsa cikin murya kuka take fa'din nasani Yayah Khaleepha wlhi nasani nasan kana sona kunya yasa baka nuna hakan miskilancin ka yasa kake yin kamar bakasan menake nufi ba.
Yah Khaleepha ina sonka!
Wlhi ina matukar kaunarka tun ka'fin nasan.................tureta yyi daga Jikinsa kafin ya ba'ta wani irin lafiyayyen mari Wanda yasa ta nemi Jinta da ganinta ta Rasa na wucen gadi ,ka'llonsa takeyi da mugun mamaki hawaye na zuba a idonta take ka'llonsa.
Maryam karki fa'ra karki yarda in kara Jin haka abakin ki wlhi zan baki mugun mamaki !
Ke wace irin mahaukaciya CE !
Bakida hnkali ne?
Khaleepha ya dafe kansa yana ka'llonta cike da tashin hnkali ,hawaye na zuba a idonta .itama din ka'llonsa takeyi ,Jiki sabu'le ta miqe tsaye tana kaiwa Jikin ko'fa ta sakawa ko'far key gamida cire key din ,
Ta tura cikin bra dinta.
Ka'llonta kawae yake tamkar wadda bai ta'ba gani ba.
Ka'rasowa tayi gabansa bbu alamr tsoro atattare daita gaban suit coat dinsa ta riqe tana ka'llon cikin idonsa still hawaye na blowing akan fuskarta.
Wallahi karya kakeyi!
Karya kakeyi Khaleepha maska kana sona sosae I can feel that meyasa ,bazaka nuna min ba?meyasa kakeson Ruguzamin Rayuwata ?
Cikin shesshekar kuka take fa'din Yaya! Yaya leefah!"
Ka'ga karka yimin haka?
Kadaina wasa da zuciyata zan iya mutuwa idan ban kasance tare dakai ba!
Ka fa'da min wasa kakeyi ni CE maccen da kakeso !
Tunda ya'ke bai taba ganin tashin hnkali irin wannan ba anya meemah CE tsaye agabansa ,itace ke fa'damasa maganganun da keso su fa'sa masa zuciya.
Baka sona kenan Laylah maska kakeso?"
Meemah ta qa'rasa maganr gamida zare masa du'ka idanunta ,son yakeyi yyi mata magana amma yaji bakinsa yyi masa nauyi."
Kayan jikinta ta shiga cirewa gamida sakin kuka mai ta'ba zuciya da sauri Khaleepha maska ya nu'fi ko'fa dan bbu abunda leefah maska ya'ke tsoro gaba day'a a rayuwarsa irin Aljannu.
Tabbas Aljannu ne suka shiga Jikin meemah taya za'ayi ta cire kayan jikinta agabansa.
Bai ta'ba ganin tsarai cin macce ba,yasan yana da matsala yasan baya iya karyata kansa idan ya ha'du da macce shiyasa ya'ke kare kansa ga ya'mmatan da keyi masa tallar kansu.
A tsawace yake fa'din meemah kizo ki bu'demin ko'far nan ,
Jin yyi anyi hugging dinsa ta bay'a tana shafa kirjinsa da hannunta .
Bazan bu'de ba Yayah inhar bbu soyayyar Laylah maska a zuciyarka ,
Kayi kissing dina tanajin zuciyar Khaleepha maska dake tsananin bugawa tamqar zatayi bindiga ta tarwatse.
duk addu'ar daa tazo abakinsa ita ya'ke karantowa ."
Wani qa'rfi yaji yazo masa lokaci day'a ya hankada ta gefe day'a ,wani mugun ka'llo yake Jifanta dashi haka meemah tana hango wata irin tsanarta,acikin Idanun Khaleepha maska."
da sauri ya dauke Kansa akanta ,kirjinsa na tsananin harbawa.ganin meemah daga ita sai long skirt na English wear's ta cire rigar jikinta daga ita sai bra white .
Wadda ta zauna sosae acikin breast nata.
Namiji mai imani ne kawae ne zaiga Meemah a haka ya kasa aikata komae akanta ,
Dan Ko dukiar fulanin da'ke cike dam akirjinta zata saka mutum shiga wani hali ,
Fashewa tayi da kuka cikin ihu da tsawa take fa'din kenan Laylah maska kakeso?
"Zargina ya tabbata akan ka !
Yarinyar da ta tsane ka fiye da komae adunia ita kakeso ,da gaske yayah Khaleepha Aysha Laylah kakeso ?"
Ni na chancan ka so yarinyar da baka ma gabanta ''
Zan iya kawo karshen duk Wanda ke ko'karin shiga tsakanina da soyayyar da nake maka.
Ashirye nake da daukar komae indai akan kane Khaleepha maska !." Ta qa'rasa maganr cikin ihun kuka.kanta tasaka acikin cinyoyinta ta cigaba da kuka mai sosa Rai.
Zuciyarsa na tafasa ya dauki key yafice daga office din ,
Ka'llo day'a zakayi masa kasan baya cikin natsuwar sa.
Abubuwa sunyi masa yawa so ya'ke ya zauna shi kadai ,wani sashen na zuciyarsa maganganun Maryam bamalli ,yakejin suna yimasa yawon cikin kwakwalwar sa."
***
Kanin mahaifin badar da kuma abokin mahaifinsa ,sunga baban Kaduna Wanda an amshesu cikin mutunci da karramawa ,ashema Baban Kaduna yasan mahaifin badar din Alh.Kabeer d@nbatta atare sukayi karatu."Bayan sun ka'ra gaisawa ,magabatan badar suka gabatar da badar amatsayin yana son yazama suriki acikin zuri'ar maska."Baban Kaduna hamdala yyi shida wani abokin abban maska ,
Ya'ke fa'din bbu komae badar shima Dan gidane ,
Anan suka basa auren Laylah ,
Nan take aka yan'ka sadaki 1million anan suka biyasa in cash.
anan kuma akayi batun sa'ka Rana Dan mahaifin badar din ya nuna bayaso a dau lokaci,
Shiru Baban Kaduna yyi sai chan yace yana zuwa,
Abban maska ya kira a waya wato kaninsa ."ya fa'damasa yarda akayi da magabatan badar,
duk abunda kace yyi yayah !
Sallama sukayi ya koma falon ,anan ya shaida masu ya saka Rana nan da 5month.hamdala sukayi cikin mutunci da karramawa sukayi sallama, tareda shaida ma Baban Kaduna lefe na kan hanyar zuwa nan da 1month.
Suna ficewa daga get din gidan Khaleepha maska na da'nno hancin motarsa ,haka kurum ya samu kansa da fa'duwar gaba."
A falo suka ha'du da Abban nasa da kuma su Aliyu da Auntyn maska ,da mamin sa sai Hajiar su Aliyu.sallama yyi a babban falon idon Baban Kaduna na kansa ,
Auntyn maska CE ta amsa masa ka'san carpet yaje ya zauna .yanajin yarda zuciyarsa ke do'kawa Aliyu na ku'la da yanayinsa tamkar Wanda baya da lfia.
Nan Baban Kaduna ya fa'da masu an saka Bikin Laylah nan da 5month.
Guda auntyn Maska ta sa'ki wato mahaifiyar meemah ,
Fa'din takeyi akwae gagarumin biki acikin zuri'ar maska kenan yaya?"
Gaskiyya Laylah tafita daban ko acikin Jikokin Maska ,itace ta farko wadda zaa fara aurar wa.
Zaayi gagurimin biki Wanda ba'ata yin irin sa ba,
daria Aliyu maska yyi yana fa'din ,hakane Aunty Allah ya nuna mana.
Acikin kwanakkin nan zan ha'dawa Laylah gagarumin party na tsaida Ranar aurenta." na yarda duka account dina zan Juye mata indai bikinta zaifi na ko'wa kyau acikin zuriar maska.Dan bikinta aunty kufara shiri tun yanzu.Aliyu ya fa'da gamida nufar part din Hajiarsa,
Gu'da Aunty ta sa'ki gamida bin Aliyu maska da kirari ,
Maida ka'llonta tayi kan Khaleepha maska ,Wanda ya nemi jinsa da ganinsa ya Rasa .
Kaifah Abban mu meye na'ka gudunmuwar Abokiyar fa'danka.?"dan
Wannan ka'ron bbu fa'da bbu Zagi bbu duka soyayyah zaka nuna Khaleepha soyayyah zaka nunama Laylah maska kamar yarda kake yiwa sauran yan uwanka.
Maganganun Aunty kara tafasa masa zuciya sukeyi ,
Tsam ya miqe yabar falon Aunty ke fa'din baxan kyaleka bafa.ka saurari Zuwana.
"Ba ko'wa zai fahimci meya keji a yanzu ba sai wanda yake cikin irin yanayin da yake ciki kan bed ya fa'da gamida lumshe idonsa
..zuwa magrib zazzabi mai za'fin gaske ya Rufe Khaleepha ko'da aka kira sallar magrib kwance ya'ke ya dunkule cikin blanket sai Rawar sanyi yakeyi . da kya'r ya iyayin sallar magrib ka'sa ko'mawa kan bed yyi akan carpet ya kwanta ,
Kansa yakeji na wani irin ciwo amai ya'keji rabonsa da abinci tun break fast din da yyi da safe ko'shi tea kawae ne ya iya sha ka'fin ya tafi office..........................meemah CE ta turo ko'far bedroom din na'sa da siririyar sallama A bakinta.qa'llo day'a zakayi mata ka'san bata cikin natsuwarta hangosa tayi kwance akan Rug din tsakiyar da'kin ya takure kansa wuri daya,
Gabanta taji ya fa'di lokaci day'a ta bisa da ka'llo .
Ka'rasawa tayi agabansa gamida zube gwiwonta a ka'sa idonta cike da kwa'llah hannunta na Rawa takai hannun na'ta kan go'shinsa Za'fi sosae cikin azama ta Janye hannun na'ta ,jin hannu akan goshinsa yasa ya bu'de idonsa a hankali da'ke yimasa nauyi haka lokaci day'a Yyi yinku'rin amai da sauri ya miqe tsaye qo'qarin miqewa tsaye ya'ke yi ya ka'sa ,
Cikin sanyi murya da Rawar murya ta'ke fa'din ina zaka Yah Khaleepha ?baka da lfy ne?
Ko ka'llonta baiyi ba saurin karfin da ya Ragemai ya yyi axamar miqewa tsaye da gudu ya nufi toilet anan ya durkushe yana zuba amai ,atsorace meemah ta ware idonta tana ka'llonsa gaba day'a ta Ru'de kokarin riqasa takeyi yyi saurin dakatar daita .
Cikin bu'ga mata tsawa ya'ke fa'din "get out of hare memah!.
da mamaki take ka'llonsa hawaye sun taru a idonta ,tana ganin yarda ya ha'de Rai tasan zai iya kai mata mari ,
Dan ta lura Abu biyu ya ha'de masa ga zafin ciwo ga haushinta da ya'keji tana fita ya bu'ga tsaki Gyara toilet din yyi ,
Sa'anan ya fito tafia yakeyi dafe da kansa mamin sa ya gani da hajiar su Aliyu sai kuma Maman su meemah da kuma kannensa ,
Kan soofa yaje ya zauna Mami ta qaraso gaf dashi ta zauna tareda kai hnnunta kan wuyansa .
da sauri ta Janye tana ka'llonsa da mamaki ta'ke fa'din son baka da lafia ne?"
Sai da ya ka'lli meemah tukuna ,suna ha'da ido tayi saurin dauke kanta akansa.
Sa'annan ya Juyo kan Mami ,cikin sanyi murya ya'ke fa'di Mami ciwon Kaine ku'rum Dana sha magani zan warware ,
Ban yarda ba.!
"Cewar Mami juyawa tayi kan meemah tana fa'din meemah lalubomin wayar yayan Ku kan bed.
Anan Auntyn maska ta ka'raso gabansa tana fa'din kai Khaleepha haka akeyi ne?
Baa fa yiwa ciwo miskilanci Hajia ta amshe zancen da fa'din Rashin samun Hutu ne wannan ka'ron kasamu hutun ko wata day'a ne a office bari Baban Ku ya dawo.
Meemah ta miqama Mami wyar lambar Anas ta kira shima kwararren Dr .ne anan Hospital din maska,kuma abokin Khaleepha ne.bu'gu day'a Anas ya da'ga Jin muryar Mami ya'sa ya gaisheta cikin girmamawa ka'fin ta fa'da masa Rashin lafiar Khaleepha .sallama sukayi akan gashinan zuwa ,
Amra feenah suka ha'da ba'ki wurin fa'din Yaya sannu.
Hannu kawae ya da'ga masu ,
Komawa feenah tayi gefe gamida ta'be baki ,
Feenah jeki ki ha'dawa yayan Ku coffee ka'fin Anas ya iso." Ka'fin feenah tayi magana meemah ta amshe zancen da fa'din Hajia bara naje na ha'da masa da sauri tayi hanyar fita da'ga da'kin na'sa itadai feenah binta ku'rum tayi da ka'llo tana tausayawa meemah.
Shikam gogan Gyara kwanciyar sa yyi akan jikin mamin sa gamida lumshe idonsa a hankali,bayan minti talatin sai ga Anas ya shigo gidan a falo ya tarar da Hajiar su Aliyu .Khaleepha na zaune a gefenta tana basa Tea tamkar wani qa'ramin ya'ro ,suna ha'da ido da Anas ya yyi murmushi Wanda Khaleepha ya Riga yasan ma'anarsa zaunawa yyi day'a daga cikin kujorun da suka ka'wata falon yana gaida Hajia cike da girmamawa .amsawa tayi dauke da fara'a akan fuskarsa tana tambayarsa mutanen gida.dai dai nan itama Mami ta fito suna gaisawa da Anas ,yyin da mamin ta do'ra da fa'din sai ka duba abokin na'ka baya da lafia ,bamu sani ba sai da meemah ta gansa yana amai ,kai tsaye Khaleepha ya miqe tsaye ya amshi cup coffee din hannun Hajia yyi hanyar part dinsa."shima Anas bin bayan sa yyi ,kan soofa ya samesa kwance ya lumshe idonsa ,
Zama Anas yyi yana qa'rewa abokin na'sa ka'llo.
Wai maska meye matsalar kane?...Anas yyi maganar yana ka'llon Abokin na'sa da ya'ke haka friend's na'sa ke kiransa Maska !
Har lokacin Khaleepha maska share Anas yyi cike da masifa Anas ke fa'din tom tashi na duba ka ,dama nasan ban isa Naji damuwar ka ba.
Amma ka Rage sakawa kanka damuwa zai iya yimaka Illah!
Miqewa zaune Khaleepha yyi yana fa'din surutun ka na qa'ramin ciwon kai mazaa ,
Plss kabar ni na huta mana .
Idan ma da akwae abunda ke damuna idan nagaji zan fa'da maka,
Ka'llonsa kawae Anas yakeyi gamida sa'kin murmushin takaici .bai ka'ra magana ba ya ha'da Allura zai yimasa Khaleepha yyi saurin amsar Alluran ya fahimci meya ke nufi sakar ma'sa yyi cikin sa'kan go'ma Dr.Khaleepha yyi wa kansa Allura har guda biyu,
Riqasa Anas yyi zuwa cikin bedroom dinsa, har kan ga'do ya kaisa sai da ya kwanta yaja masa blanket. Daukar Remote din Ac.Anas yyi ya Rage masa shi hannunsa zube cikin Aljihun wandonsa ya'ke ka'llon Khaleepha Wanda da alamr allurar ta fa'ra aiki ,dan sae wani lumshe ido ya'keyi allurar zazzabi CE ya ma'sa sai kuma ta barci Dan ya lura Khaleepha ba wani barci ya'ke samu ba.Ja masa ko'far yyi ya nufi part din Mami ..............da misalin ka'rfe bakwae da Rabi na safe ya nufi part din Abban sa kananun kayane ajikinsa sai Jibgegiyar rigar sanyi da ya Daura akan kayansa ,da ya'ke akawe sanyi agarin haka ku'ma zazzabin bai ga'ma sakin sa ba.bayan sun ga'ma gaisawa da Abba yyi masa ya Jiki Abba ya ka'llesa ya gyara murya da fa'din wannan ka'ron ka dauki Hutu Maman Ku tace kana bukatar Hutu ,
Shi dai kansa na aka'sa baiyi magana ba sallamr Aliyu ta ka'tse Baban ka'rasowa Aliyun yyi ya zauna akan lallausar Rug din da Khaleepha ya'ke xaune yana sanye da milk din Jallabiyya ,
Cike da girmamawa Aliyun ya gaisheda Baban na'su amsawa yyi cike da fara'a shiru ya ra'tsa atasakanin su na kusan minti biyu .murya can ciki Khaleepha ke fa'din baba zan tafi Zari'a inajin zan Dan yi kwana biyu ko'na dauki hutu muddin ina cikin garin Kd.
Za'a neme ni ne ,ka'llonsa Aliyu kawae yakeyi da mamaki ,
Haka kawae yaji ajikinsa ba Alkhairi bane xai kai Khaleepha maska a Zari'a kawae dai bayason ganin Laylah cikin farin ciki ne.Baba ya amsa masa da Allah ya kiyaye hanya.
Yana fita Aliyu yabisa da ido ,
Bayason Khaleepha maska ya ba'tawa Laylah wannan moment din,tana cikin farin ciki tun shigowar badar acikin Rayuwarta ,
Baya son duk wani Abu da zai Rusawa Laylah wannan farin ciki.
Part din Hajiar Aliyu ya nu'fa bayan sun gaisa ya fa'da mata zaije Zari'a yanzu!
da mamaki take tambayarsa lafia dai.amsa mata yyi da lafia qlau,
dai dai lokacin meemah ta fito da'ga da'kin Feenah sleeping dress ne Ajikinta amma ma'su kauri,
ga mamakinsa bata ko ka'llesu ba ta nufi hanyar kitchen Hajiar ma CE tayi ka'rfin halin fa'din meemah bakiga yayan Ki bane?''zuciyarta taji bbu ddi meye yayah Khaleepha zaije yi a Zari'a har na kwana biyu?
Chan ciki ta gaishesa ko ka'llonta baiyi ba ya nufi part din mamin sa .
Za'ria
Kasancewar sai 12 ta'ke da lecture sai kusan ka'rfe go'ma da Rabi na sa'fe ta ta'shi kai tsaye wanka tayi ta fito cikin blue din Jean's ,da farar T.shirt mai do'gon hannu haka mai ma ba'llai ,
Sai hular kanta ta net wadda blue CE plat shoe ne a ka'fanta a hankali ta'ke saukowa akan down stair's hankalin ta na akan danna waya,
dai dai lokacin kiran mujaheed maska ya shigo a wayanta ,bata da'ga wayan ba sai da tayiwa kanta mazauni acikin ka'ton palon na Hajja ,
Har zata da'ga wayar taji ana nishi ka'sa -ka'sa da mamaki da ku'ma tsoro ta Juya side din da takejin groan din ,
Tsoro mamaki suka sauka akan fuskarta Waye anan?
Ko Yaya Aliyu ne?
Sai dae yaya Aliyu ya'zo Zari'a bata sani ba .
Ka'rasawa tayi a wajen ido hu'du sukayi da'shi wani irin mugun ka'llo ya'ke Jifan ta dashi ,saurin dauke kanta tayi akansa ta nu'fi da'kin Hajja tanajin lokacin da yah bu'ga mata tsoki aranta take fa'din Majnoon Guy.
Shigewa tayi a da'kin Hajja bata sami hajja a da'kin ba kan gadonta ta Haye tana ko'karin kiran layin Mujaheed maska.
sanya tafukkan hannunsa yyi acikin fuskarsa Allah kadai yasan meyake tunani acikin zuciyarsa .Auren Laylah maska da Rigimar maryam bamalli suna Neman zautar dashi acikin kwa'nakkin nan ,wani fannin Rigimar meemah da barazanar da ta'keyi masa bae sa hankalinsa yyi mugun ta'shi ba kamar yarda Auren Laylah maska yafi da'ga masa hankali fiye da ko'mae a dunia ,bae San meyasa ya'kejin tsoro ba .bae San meyasa ya'kejin Auren Laylah maska da badar danbatta bai dai dai bane haka kawae ya'kejin komae na sauri .baya son ya'ga Auren Laylah maska a dai dai wannan lo'kacin bayason tayi aure dan ya lura Auren zai ba'ta farin ciki shi kuma aduni'a mai adawa ne da farin cikin Laylah maska abunda ya kijini a dunia to bai wuci ace yaga Laylah maska cikin farin ciki ba.to wai shin meye dalili?meyesa ya tsaneta?meye aibunta?"meta tare masa,shima ko za'a kashesa Bai sani ba!
Ka'rar bu'de ko'fa yaji haka baisa ya da'ga kai ya ka'lli ko'far ba ,Dan kamshin turaren da Yaji kawae ya tabbatar masa da ko wacece!
Har ta karaso gabansa ,idonsa a lumshe su'ke za'ma tayi akan hannun kujerar da ya'ke kwance jinta ku'sa garesa yyi saurin bu'de idonsa ,ransa a ba'ce ya'ke ka'llonta A dunia bbu abunda ya kijini fiye da ta'kura da shisshigi bae San yaushe meemah ta canja ba,bae San waye ya canja ta ba.tana wasu Abubuwa tamkar marar hankali haka ku'rum soyayya da dabi'ar banza na Neman zauta ta ,hannun sa ta riqo tana langabar da kai tana ma'sa ka'llon so yanayin shigar ta da kwa'liyyar ta sae ya'ga tayi masa kyau .fisge hannunsa yyi
Meemah tashi kifita .I hate disturbance I don't want to ,yayah mana!
Meemah tayi maganr a shagwaban CE ,
Riqe kansa yyi du'ka da hannunsa yana ka'llonta kai tsaye taga ya miqe tsaye Jikin ko'fa taga ya nu'fa key taga ya murza .
da mamaki ta'ke ka'llonsa ka'rasowa yyi gabanta wandon Jena's dinsa taga ya cire yyi jifa dashi tsoro mamaki suka ka'ma meemah lokaci day'a me Yayah Khaleepha yakeyi haka.ka'fin tayi magana ya cire rigar jikinsa ,
Ya Ra'ge da'ga shi sae boxer ware idonta tayi tana ka'llonsa bata ta'ba ganin namiji haka ba.
a tsorace ta miqe tsaye zata nufi ko'fa ya wani fisgo'ta sae akan Kirjinsa gaba day'a Jikin meemah rawa yakeyi magana takeso tayi tsoro takeji ,ba haka kikeso ba?"na fa'da maki bana son wannan kusan cin na'ki ,
Bana son kina shige Mani meemah bakisan matsalata ba!
Bakisan waye Abubakar maska ba."bana son wannan turaren na'ki abunda kk so ne zanyi ma'ki Maryam ,
Ya fa'da cikin wani irin salo yana hura mata iskan bakinsa acikin kunnenta ,
Jikinta Rawa ya'keyi kokarin kwatar kanta takeyi ta ka'sa Dan wani irin riqo yyi ma'ta ,
Zip din doguwar Rigarta ya shiga Ja da karfi hawaye taji ya cika mata ido ta'fin hannunsa ,taji abayanta yana messaging dinta a hankali.
Ha'de fuskarsa yyi da tata yana gogar hancinta ,
Runtse idonta tayi hawaye na zuba a idonta lokaci day'a Taji ya turata a gefe atsorace ta'ke ka'llonsa Jallabiyarsa ya nemo ya sa'ka batareda yyi magana ba Jan hannunta ya shigayi har zuwa ko'far fita part dinsu ,
Sakin hannunta yyi yana ka'llon yarda take yimasa har yau baiga tsanarsa acikin idon meemah ba ,sae ma wata mahaukaciyar soyayyar sa da ya'ke hangowa.
Ka'shedi na ka'rshe zan maki Maryam ki fita acikin Rayuwar Khaleepha maska !"fita cikin Rayuwarsa shine kwanciyar hankali ki.Idan ba haka bafa?meemah tayi maganar a tsawace tana goge hawayen a idonta ,ka kashe ni ko Yayah khaleepha?"
dan kawae na nuna ina sonka sae ka nemi wulakanta ni?
dan ina Ra'ayinka sae katayi min abunda kaga dama ,
dan ba'kasan za'fin so ba?
Bakasan yarda nakeji ba.
Ina binka ta lalama ne yayah Khaleepha ,soyayyar ka take hanani cutar dakae wannan ka'ron hanyar da zan bu'lloma daita zanyi balain ba'ka mamaki Yayah Khaleepha ,zan la'ka maka sharrin da idan dunia za'ta taru akan ka ba'ka isa ka kwa'ci kan ka ba.ku'ma dole ka Aureni!"........meemah ta fa'da cike da balai gamida bu'de masa idanunta ,idon Khaleepha Maska sunyi Jah hannu ya da'ga zai kai ma'ta mari Yaji an Riqe hannu cike da balai ya Juya yaga waye mai wannan aekin ?"
Laylah maska CE tsaye agabansa cikin idonta ya'ke ka'llo ba'cin rae ne da muguwar tsanarsa acikin su ,
Saurin sa'kin hannun na'sa tayi tamkar wadda ta ta'ba ka'shi folding din hannuta tayi akan kirjinta ta shiga zagaye Khaleepha maska ,tana binsa da ka'llon wulakanci da kaskanci .
Ita har ga Allah bataga abun so Ajikin Khaleepha maska ba ,zatayi magana meemah taja hannunta gudun tashin hankali ,dama Laylah na gidan Baban Kaduna ,dan jibine partyn ta .dan haka Aliyu ya daukota dan suyi shirye shiryen su cikin natsuwa ,
dan hakama meemah itama ta ta're agidan Maman su da hajja sae gobe zasu taho .bansan yaushe zaki canja ba meemah!"Laylah maska tayi maganr cikin tsawa lokaci day'a meemah ta fashe da kuka gamida fa'dawa kan bed .cikin kukan take fa'din bazaku gane bane Laylah nikam ina tunanin soyayyar Khaleepha maska itace ajalina wlhi idan ban samesa ba mutuwa zanyi ,ku fa'damin yaya zanyi?feenah Laylah Amra sa'kin ba'ki sukayi suna ka'llon meemah wadda ke kuka tsakanin ta da Allah.dukan su sun tausaya mata feenah Amra suka zauna gefen bed suna lallashinta yyinda Laylah ta fita da'ga room din bbu Wanda ya tsaida ta ita kanta bata San inda take ta'ka ka'fanta ba tausayin meemah da haushin Khaleepha maska ,suka taru sukayi mata yawa .shi wane irin mutunen metayi masa haka da zaiyi mata irin wannan sakayyar da gaske Yayah Khaleepha ba yason meemarh?"amma meyasa a kwanakkin baya ya'ke bata kulawa fiye da ko'wa acikin zuri'ar maska ,Anya Khaleepha maska mutunen ne dan Adam ne .
Tafia takeyi tana share hawayen da'ke ambaliya akan fuskarta ."jin tayi ba'ya zata fa'di taji anyi saurin tarota Jin kamshin turaren da takusan watanni hu'du bataji ba ,shiya da'ki hancinta .Addu'a takeyi aranta Allah ya'sa ba mafarki takeyi ba ,
Idonsa na kan fuskarta riga da wando ne na Pakistan ajikinsa milk .ka'llon mujaheed maska takeyi da wani irin yanayi a tattare dashi ,ba haka ta sanshi ba lokaci day'a yyi wata irin Ra'ma .ware mata idanunsa yyi yana ka'llonta cikin murya kuka take fa'din Yayah mujaheed Kaine ,da gaske kai ne ta fa'da tana nuna sa haka tana kuka mai ha'de da daria ,
Hannunta na da'ma ya ka'ma ya'aza shi dai dai akan kasumbar da ya Tara ta gefen fuskarsa ta gairi bbu dalili ,duk akan Auren Laylah maska."Wanda bai ta'ba ka'wo haka ku'sa ba,
Wata irin Runguma tayi masa ta makalesa sosae Ajikinsa sun kwashi tsayin mintuna a haka.
dakyar mujaheed ya banbare jikinsa cikin na'ta
Day'an hannunta takae saitin zuciyarsa tana fa'din Yah Jaheed zuciyarka do'kawa takeyi ,
Yayah ka Rame da yawa !
Yah Jaheed kayi Rashin lfy ne ,plss yayah talk to me mana .cikin sanyi muryar da kakeyi min Ada ba'da fa'da ba ,fa'dan ka yana sani jin wani iri yana sani shiga cikin Rudani yayah mujaheed idan na ma'ka laifi ka fa'damin zan ba'ka hkuri ta fa'da tana sa'kin hannunsa a hankali.
Murmushi yyi mata gamida ka'she mata ido day'a cikin Palo ya ja'ta ya zaunar daita ,
Batareda yay magana ba.
Kai tsaye fridge ya nu'fa sai gaya dauke da bottle water ba'lle marfin ya ka'fa mata abaki bbu musu ta bu'de bakin tana shan Ruwan,
Sae da tayi Rabi mujaheed ya cire bottle din abakinta ya ka'fa abakinsa sae da Yaji bbu komae ya cire ya Ajey agefe za'ma yyi agefenta yana ka'llonta da narkakkun idanunsa ,
Shin wai ma meye damuwar Laylah maska?
Meya saki kuka?
duka yyi mata tambayar lokaci day'a yana ka'llonta .hawayen idonta ta shiga gogewa gamida kwa'kwalo murmushi hannayensa du'ka biyu ta ka'mo gamida damtsewa cikin na'ta cikin rawar murya take fa'din kewarka CE tayi min yawa Yayah mujaheed ,
Yaushe ka shigo Nigeria ban sani ba?''
Jia na shigo ta jirgin abuja na taho jia kuma bana son tafiar dare a Abuja na kwana sae yau da safe na taho Kaduna.
Ka'llonsa ku'rum takeyi ,zanyi wanka fita zamuyi !
"Yayah ka kwanta ka huta a hakura da fitar nan zuwa anjima plss.......tayi maganr cikin Rawar murya ka'llonta yyi ka'fin yace haka kk fi so?
da'ga kai tayi batareda tayi magana ba,
Yayah Aliyu fushi yakeyi dani Laylah bansan ya zanyi ba.dan murmushi Laylah tayi ka'san baya da riqo idan ya ganka yanzu zai warware.
Oya jekayi wanka bara naje na ha'da maka wani Abu da ido yabita kai tsaye part din Mami ya nufa ,a main falo ya sami Mami sae Khaleepha da'ke xaune ka'san rug yana shan Fruit cikin wani dan karamin bowl Mami CE kawae ta amsa sallamar sa mamaki dauke a kan fuskarta shima ,Khaleepha ka'llon kanin na'sa yakeyi da mamaki ,
Ku'sa ga mamy yaje ya zauna.
Yaushe ka taho?cewar mamy Wanda har yanzu mamaki ne dauke a fuskarta Jia Mami.
Mekuma ya ka'woka mujaheed du'ka du'ka yaushe ka ko'ma?"
Mami partyn Laylah Nazo na sa'ka Ranar ta .
Mami kema kin sani bbu girma ace bani wurin A ranar tsakanina da Laylah baici ace naki hallartar wannan partyn ba.
Hka kawae Yaji maganganun Jaheed maska na ba'ta masa Rai ture bowl din gabansa yyi ya miqe tsaye lokaci day'a Mami tabisa da ka'llo har ka ko'shine ?
Mami tana ka'llon yanayin sa ,
Ehhhh!
Ka'llonsa mujaheed yyi murmushi dauke a fuskarsa ,
Ya'ke fa'din ina kwana Yayah Khaleepha .wani irin qa'llo Khaleepha yyi masa kafin yace sae yanzu kasan dani.?
Ayimin afuwa yayah .Khaleepha baice komae ba yafice da'ga falon.
***
Ayan ka'llon mujaheed kawae ya'keyi Wanda ya'ke famar za'gaye falon ,
Yanzu kana ji kana gani yarinyar da kake haukan so haka zaka bari tayi aure meyasa bazaka fa'da mata ba.?"
Ta yaya Ayan?
Mujaheed yyi maganr cike da tashin hankali ,taya zan tunkari Laylah da wannan maganar abunda komae ya'zo karshe.
Baxan iya tunkarar ta'ba. yanzu inason nabi komae a hankali Ayan banason na ruguzawa Laylah maska farin cikinta ,Amma wannan ka'ron zuciyata na fa'damin bazan iya hkuri da Laylah maska ba .
Zuciyana na fa'damin nine zan Rusa farin cikin Laylah maska A wannan lo'kacin Inajin kamar banyi dai -dai ba Ayan!
Jaheed maska ya fa'da yana fuskantar Ayan .
Haka shine mafita kawae maska ,amma fa atunani na .Ayan ina ganin fa Laylah bata chan canci haka ba !zan ma Laylah maska laifi zan ma'ta laifin da nasan idan taji Nina yi'sa za'ta iya mutuwa ,nine ya ka'mata ace na hukunta Wanda ya aekata mata wannan laifin Ayan ,
Ayan inajin zuciyata ba dai dai ba.
Inajin tsoron faruwar haka ,
Zu'riar maska zasu tsaneni Ayan !"kawae sabida soyayyar Laylah maska .
So day'a zakayi Jaheed Just for one's ,da'ga baya zaka iya Gyara komae .
Komawa yyi akan soofa ya kwanta Yana Juya kowace magana ta Ayan Aransa .
#ASMY B ALIYU
#Team laylah Khalifa