LAILAH KHALIFAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

LAILAH KHALIFA

  • 1views
  • 50chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

wallahi !tallahi!"na Rantse da Wanda Rayuwata take a hannunsa!Ko'da an Daura wannan auren sai An warwaresa.wlhi da inyi zaman aure da Khaleepha maska qa'ra in shiga dunia idan baa warware wannan auren ba .sai naja zamaku bala'i da masifa !" Wannan auren ne zan qa'fa tarihin da ba'taba qa'fawa ba acikin zuri'ar *MASKA*!Saukar mari taji hagu da da'ma Wanda yasa ta nemi jinta da ganinta ta ra'sa na ku'san sa'qon talatin qa'fin ta farfado ya Rufeta da du'ka .khaleepha Maska ne ya ra'tso tsakiyyar fa'lon sanye ya'ke da fararen ka'ya dinki captani da babbar Riga ,Qa'llo day'a zakayi masa kasan baya cikin natsuwar sa ,saurin shiga tsakanin lailah da Baba Aminu yyi ya Rungume lailah sosae acikin fadeden kirjinsa tareda fa'din gara ka kashemu du'ka ka huta Abban maska.khaleepha yyi maganar gamida qa'ra Rungume Lailah Ajikinsa.muryarsa na qaryewa a hnkali haka idonsa ya ka'da yyi Ja jijiyoyin qansa suka fito sarari!alamar Ransa yyi balain ba'ci .Yanajin dukan da Abban maska keyiwa lailah har cikin Ransa.Aransa ya'ke fa'din Nine ya kamata ka da'ka ba itaba Abba Soyayyarta ,soyayyar LAILAH MASKA Ita ta ka'womu a wannan stage din.''Am so sorry Abba.Khaleepha maska kawae ya'ke fa'da Aransa.Jinta ajikin Khaleepha maska tamkqar an watsa mata Ruwan da'lma ajikine ,ta tsanesa batason ganinsa ,Runtse idonta tayi tana tu'no ka'lamansa a hnkali na ma'ta ihu acikin ku'nne!*Mujaheed maska*!" yayah Khaleepha ko ka yarda ko karka yarda zuciyar ka nason Lailah! Ba tsanarta kakeyi ba!"muJaheed maska yyi maganar yana bin yayan na'sa da ido.'wani irin mugun qa'llo Khaleepha yake Jifan mujaheed dashi.''"Ya isheka mujaheed!  Khaleepha yyi maganar acikin wani irin tone Wanda mujaheed din ya ka'sa fassarasa.Ko mata sun qa're a dunia banga abunda zanyi da yarinyar nan ba.Saboda meye yah khaleepha?''ga soyayyar lailah maska nan ina hangowa acikin idanunka.Na tsaneta! Na tsani halinta yarinyar dake kwana a hotel -hotel yarinyar da mazaaaa!qa'sa qarasawa yyi plss leave me a lone.'' mujaheed ka'fin na ba'ta maka rai.baya -baya mujaheed yyi ya juya yabar da'kin yana Dan murmushi .*Khaleepha maska*!Haka kawae kinje kingama zubar da mutunci ki !kingama yawonki na bariki !" Ace wai wani fyade akayi maki shi saurayin na'ki ya gujeki yaqi aurenki sabida abun kunyar da kikayi ni anzo a ya'baman ke!Ko yatsar hnnunki banajin zan iya riqawa sabida kazantar sa na tsaneki ! Na tsaneki *LAILAH MASKA*!! Maganganunsa take Juyawa a ranta kirjinta ke mata wani irin ciwo amma qa'rfin hali irin na Lailah kwa'ce Jikinta takeso tayi cikin na'sa.wani irin qarfi taji yazo ma'ta ta fincike Jikinta cikin na'sa hawayen ba'kin ciki na sauqa a fuskarta A hnkali !''Wani gefe maganganun*ALIYU MASKA*! ta'ke tunawa.Na Rantse da Allah baxan saurarawa duk Wanda keda ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters50
premium38
13

13

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
49

49

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
50

END

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play