Free chapter 路 Read without an account

Episode 11

by Fateema Zahra Musa 路 DUK KARFIN IZZATA

*馃挮STAR LADY馃挮*




*DUK 茦ARFIN IZZATA*


馃挅Story And Written馃挅

猬囷笍

*Star Lady*



Duk mai bu茩atar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har 茩arshe to yamin magana ta wan nan num 蓷in *** ban da kira iya whatSapp kawai




*Episode 11*




Mai martabane zaune a fada shida Aryan, Ahmad Khalid da'kuma Yusuf a nitse mai martaba yafara magana " Aryan meyasa zaka mari diyana kanajin fa蓷an danayiwa safras fa ranan akan marin dayayiwa hiyana shine kaikuma kasake marin diyana koh wai bakuda tausayine nikam eh " calmly Aryan yasoma magana kayi hakuri Abba wlh tabatamin raine sosai shiyasa " nasani Aryan nasan halin diyana itakuma haka allah yayita hakuri zakurinkayi da ita ban hanaku kumusu fa蓷aba amma kurinka ragewa kuma bai'kamata ku蓷ora hannunku a jikinsuba bakuganin yanayin'sune, yanzu kaje kadubi fuskar diyana da kyau kagani shattin yatsunkane kwanche akai to na'menene hakan gaskiya bansan hakan karna karaji kuma karna kara gani " inshaa allah Abba zan kiyaye chewar Aryan " Khalid yace Abba yabatun zakkan nanfa " eh kuna barwa ai kukula da komai " Ahmad yamike yana fa蓷in aa Abba su yaya Khalid dai nikamma bari naje na dubo Aiman " harara Yusuf ya watsawa Ahmad yana fa蓷in zakasani ne ai dakai da Aiman 蓷in gaba daya wlh munkusayin maganinku a gidan nan " Ahmad dai bai sake maganaba yafiche abunsa


Aryan yace Abba yabatun komawarmu England ne " aikuda komawa kam to banacheba kabari ayi na蓷in sarauta tukun nan sai inyi tunani akai chewar Abba " mikewa Aryan yayi yana fa蓷in to shike nan Abba allah ya kaimu san nan yafiche daga fadan " Khalid da Yusuf ma mikewa sukayi suka fito sunayiwa Abba sai anjima



Gaba蓷aya family sun ha蓷u a palo dan chin abinchin dare amma banda don, dakuma yan matan Ammi subasu zoba , " mai marbata yace waishin ina yan'matana'ne mesukeyi basu fitoba, ko dai daga bu蓷a baki shike nan bazasuchi abinchin dareba" Ammi zatayi magana sai sukajiyo sallamar'su nanfa kallo yadawo kansu banda Aryan da fahad kowa na palon kallansu yake, "


diyana na sanye chikin dogon wando baki da rigansa zuwa guiwa pink colour still dai ba 蓷an kwali a kanta ta zuba gashin nan har baya sai kwalli gashin yake nakinkirin dashi har tsakiyar bayanta, dan karamin bakin nan nata yasha janbaki pink ga blue eyes yasha kwalli ta gyara sagenta ga zarazaran gashim idanta, tasa high heel pink kalar rigarta


" hiyana ma dogon wando baki tasa sai riga sky blue zuwa guiwa ta 蓷aure gashin Kanta, tayishi kamar donut ta yafa gyalen kayan akanta paki kalan wando dan bakin nan nata yasha ret janbaki tayi kyau sosai kamar kasacheta ga blue eyes yasha kwalli sai'ya茩ara kyau sosai yana kyalli sajenta kwanche a gefen kumatun'ta gashin geranta kamar tayi caving tasa flat shoe sky blue kalar rigar


Zahra ma dogon wando baki tasa sai riga yellow tayafa gyalen kayan akanta shima bakine 蓷an karamin bakin tan nan tasanya masa janbaki pink colour tayi kyau sosai itama daman zahra kama take da don sosai wan nan dalilinsaya suka zama kamar tagwaye da hiyana sai dai banbanchin kwayar ido dan zahra idanta bakine kamar nawa



Lamrat kuwa dogon riga baki tasa mai shegen kyau,

Tasa flat shoe fari, tayi rolling 蓷in karamin farin gyale a kanta Zahra tamata make up sosai kamar wata balarabiya tazama


Amrat kuwa dogon wanto fari dasa sai yar farar t-shirt navy blue itama batasa 蓷an kwaliba amma zahra tamata pakin na gashin a tsakiyar kanta tazuba jelar gashin a' baya har tsakiyar bayanta booth navy blue tasa a kafarta



Yusuf ne yache wow my baby zo " gaba 蓷aya kallo yadawo kan Yusuf, a' sukane Aryan ya蓷ago yana kallan Yusuf 蓷in shi ko ajikinsa kallan su diyana ma yake baisanma jama'a na kallansaba " bin inda Yusuf 蓷in ke kallo Aryan yayi " "Aryan kasa kawar da kannasa yayi daga kallanta ?


Karisawa wajen table 蓷in sukayi sukayi kowa tasamu waje ta zauna lamrat zata zauna kusa da Ammi " yusuf yache zo nan kizauna kusa dani my baby " bamusu lamrat takoma kusa dashi ta zauna " haidar da umar sai gulma suke kasa kasa " Ammi da Ummi kam ko ajikinsu abinchinsu kawai sukechi " Aunty amarya kuwa sai chika take tanata harararsu " 蓷aukoh fura ki damamin hiyana chewar mai marbata " da sauri hiyana tamike tanufi kichin, kwarya ta 蓷aukoh san nan ta daukoh fura, tanufi freig ta 蓷auki ruba 蓷aya na nono tajuya takoma palan mai martaba, da sallama tashigo palan ta dawo wajen zamanta ta zauna tafara dama furar


Sai'hira suke jefi jefi mai marbata yache banso a che muntafi umrah nan mun barkuba amma makaranta basu baku hutuba " Ammi ne tache sai suje hajji kawai kokuma subari sai wata shekarar " mai martaba zaiyi magana " Ummi tace Fahad tashi ka kaiwa yayanku abinchi " da sauri Fahad yamike yana fa蓷in ina abinchin " yana kichin Ummi tabashi amsa , " fichewa yayi daga palan


Bayan hiyana tagama dama furan tamikawa mai marbata " kar蓳a yayi yana murmushi kana yace duk gidan nan hiyanata tafi kowa iya dama fura " turo baki diyana tayi tana fa蓷in wlh nafita abun dama nina ko.... bata karisa maganaba sakamakon wani mugun kallan da Aryan yake wurga mata " shiru tayi


Mai martabane kuwa sai kallansu yake yana murmushi yana farinchikin burinsa yafara chika aishi haka yakeso kodama hararanne Aryan kewa diyana da蓷i zaiji dan daga harara sai kallan mutunchi " Ammi che ta katse masa tunani dache ranka ya da蓷e sai da safe " hararar wasa mai marbata ya wuga mata kana yace inada magana dake " to kawai Ammi tache " jin mai marbata yace. yana da magana da Ammi yasa kowa yatashi suka fiche


Mai martaba yadubi Ammi yafara magana jiya Yusuf yasame damaganar akan Khalid da zahra, Khalid yafa蓷awa Yusuf yanasan Zahra tun tana karama ina fa蓷amiki hakanne bawai dan kifa蓷a mataba sai hakkinki a matsayin uwa da'kuma kisamata ido karkibari tawa Khalid kishiya, danni tun da Yusuf yafa蓷amin nariga nabawa Khalid auren ta, kokina da wani abun fa蓷e " ajiyar zuchiya Ammi tayi san nan tace, nikaina inakaunar Khalid nina renesa a hannuna yagirma babu halinsa da bansaniba bawani abun da zanche saidai inmusu fatan alkhairi kawai " to masha allah Amma fa kinsan yau a 蓷akin'ki nake amma kikechemin sai da safe koh " murmushi Ammi tayi tana tace tubanake wlh nagajine a'zumin yau 蓷in nan ya wahalar dani " haryanzu dai lallanchinki bai raguba Aisha, to muje chiki namiki tausar koh " mikewa Ammi tayi tana fa蓷in mujedai ninamaka " dariya mai martaba yayi san nan yamike yabi bayanta sukayi chikin betroom


Karfe 10 na dare


Rike take da cup 蓷in coffee tanufi bangaren Aryan jikinta sanye da kayan barchi riga da dogon wando pink colour still dai kanta babu 蓷an kwali tafiya take tana kunkuni" ni wlh barchi nakeji nagaji saikayitaba mutun wahala dan mugunta " da sallam tashigo palan baya palo kai tsaye ta wuche betroom 蓷in " kwanche yake akan makekiyar gadansa yana latsawaya jin shigowarta yasa ya 蓷ago kai yana kallanta " sai turo baki take tana magana kasa kasa " from head to toe ya karemata kallo san nan ya 蓷auke kansa da sauri " karisa shigowa chikin 蓷akin tayi tazo gaban gadan ta duka san nan tace. Ina wuni yaya Aryan " shiru yayi bai amsaba kuma bai motsaba " itama shiru ta zauna har kusan 15 mnt, san nan tache yaya Aryan dan allah ka kar蓳i coffee 蓷in mana wlh nagaji " banzah Aryan yayi da ita kamar baiji metake fa蓷e ba shiru shiru baiyi maganaba ganin bai daniyar magana yasata tamike, tanufi indayake wai dan taga yayi barchine

Aji cup 蓷in coffee 蓷in tayi akan dan karamin table 蓷in dake tsakiyar 蓷akin san nan tanufi kan gado hawa gadan tayi taga idansa a lunshe , ta turo baki tana fa蓷in shine dan mugunta kabarni ina duke kan guiwowina har kafata namin zafi kaikuma kayi barchinka koh, to banyafe... Bata karisa maganarba taga ya waro manya manya ash eyes 蓷in nan nashi akan fuskarta " a'sukwane ta juya tana kokarin sauka gadan wani damka yayiwa gashin kanta wandayasa tadawo baya tafa蓷a kan kirjinsa " kware baki tayi zatayi ihu yasa hannu yarufe mata baki " kasa kasa yace kina bu蓷emin baki ina harbinki da bindiga meya hauwar dake gadona yayi maganar tare da chire hannunsa daga bakinta " murya na rawa tace dan allah yaya aryan kayi hakuri kasakemin gashina wlh zafi yakemin " banche karna sake ganinki ba 蓷ankwali ba eh " kayi hakuri zanrinka sawa chewar diyana tayi maganar chikin muryar kuka " harchikin ransa yaji voice nata na karshe kayi hakuri zanrinka sawa a hankali yazame hannunsa daga kannata, yana fa蓷in to tashinmin ajiki " da sauri tamike tana fa蓷in to ga coffee 蓷in " mikewa yayi shima kana yace bazanshaba ki mayar kije kisa 蓷ankwali saiki kawomin " a shagwabe tace ayya dan allah kayi hakuri kasha allah gobe zan daura dan kwalin kafin nakawoma wlh yanzu nagaji kuma barchi nakeji " kallanta yayi from head to toe san nan yache nikam, kekam kinada hankali kuwa kinsan chiwon kanki kuwa " turo baki diyana tayi tana fa蓷in mekuma nasakeyi " wlh azim idan kikasake fitowa a haka batare da hijabi ko kayan arziki ajikinkiba allah zakiyabawa aya zakinta " binjikinta tayi da kallo achikin zuchiyarta tana tunanin to me laifin kayan nan tayi nisa chikin tunani taji ya daka mata tsawa " wai badake nake magana bane nache kifitamin a 蓷aki koh, da sauri tajuya tabar 蓷akin binta yayi da kallo har tafita

san nan yamike yanufi inda ta ajiye coffee 蓷in ya 蓷auko cup 蓷in yadawo gefen gadansa ya zauna yafara sha,


Bangaren diyana kuwa tana fita bangaren Aryan kai tsaye part nasu tanufa da sallama tashigo palan, da sauri taja burki tana fa蓷in ya yaya Yusuf kaima bakayi barchiba " murmushi yusuf yayi yana fa蓷in eh ina hira da baby's nawane suna koyamin fillanchi " karisawa indasuke diyana tayi tana fa蓷in kema amrat hardake yau bakiyi barchiba sai kije school kiyita barchi a class koh " lamrat tace ainikam ma yanzu zanje na kwanta " zama diyana tayi kusa da Yusuf zatayi magana " Yusuf yace kuje ku kwanta dare yayi kunsan akoi tashin asuba ga zuwa school yayi maganar yana mikewa yanufi hanyar fita " suma mikewa sukayi suka wuche 蓷aki



Karfe 4 dai dai na asuba gaba 蓷ayansu sun ha蓷u a palon mai martaba danyin sahur amma banda don abinchi sukechi chikin kwanchiyar hankali " Ammi tache hiyana da Zahra kuchi abinchin nan dawuri ku'蓷auki na yayanku ku kaimasa zahra najin Ammi tache sukaiwa don abinchi tafasa kara sai da kowa na palan ya蓷ago yana kallanta " lfy auta ta chewar Abba " Zahra dai taki magana sai kukanta kawai take " hiyana kam datariga da tasan me Zahra takewa kuka ko kallanta batayiba, su Ammi sunyi tambayar duniyar nan amma Zahra taki magana sai kuka take " Aryan ne ya daka mata tsawa zakimana shirune kosaina babballaki a nan " tsit tayi kamar ruwa yachita "

Aunty amarya ne tamike tana fa蓷in kai umar kaje ka dauki abinchin yayan naku ka kaimasa kuma daga yau kai zaka rin茩a kai masa abinchi tana kaiwa nan tafiche tana tunanin aranta ai bazan ta蓳a barin yaran nan surin茩a kusantar samarin gidan nanba daga yau har ranar da gagarabadau zai musu aiki ido zan samusu sosai da sosai 蓷akinta tawuche ta haye gado babu ko sallah takama barchi


Bangaren"su hiyana kuwa sunajin Aunty amarya tace umar yakai abinchin yayansu nantake suka fara murna sukamike a tare suna fa蓷in barimuje muyi sallah " Ammi ta kalli hiyana chikin harchen fillanchi tace wani sallah kuma badai kina period 蓷in kike sallah ba " shiru hiyana tayi dan ita batama san idan a na period baa sallah ba " ganin tayi shiru yasa Ammi ta dubi zahra tace kije ki koyamata abun daya dace tayi " to kawai zahra ta amsa dashi san nan suka fiche


Mikewa Yusuf yayi yana fa蓷in gaskiya lokachi yayi dazan koyi fullanchi nima haba yanagama fa蓷in haka yayi waje " Khalid ma yace tab aiko nima dole naje Zahra ta koyamin irin wan nan wariya daake nunamana kana yamike shima yayi waje " dogon tsaki aiman yaja san nan yamike yafiche " shidai Aryan zaune yake ahiru yana latsawaya har saida yafarajin kiraye kirayen sallah yamike yanufi bangarensa " Ammi da Ummi ma suka fiche sukayi nasu bangaren danyin sallah " palan yarage fahad haidar da Abba " Abba yace wai kunyi arwala'ne kunfasan su safras sunafitowa zamuwuche masallahchi " mikewa haidar yayi yana fa蓷in aa baridai naje nayi " fahad ko chewa yayi nikam nayi Abba" ok kawai mai martaba ya amsa dashi

Shiru suka zauna har sauran matasan suka fito sukajera zuwa masallachi



A蓳an garen inna kuwa da sallama tashiga gidan su buba zaune tasameshi a tsakar gida " buba na ganin inna yafara murmushi yana fa蓷in inna jam蓳andu( inna ina wuni) " lfy buba ya kafar taka " da sauki inna" inna tache to allah yakara lfy ina innarka take " tana garke tanabawa shanu ruwa da abinchi buba yabata amsa " to barina dubota bata jira amsar buba tayi gaba abunta " a garken shanun ta iskoh innar buba da sauri inna ta karisa wajenta tana fa蓷in albishir rinki yar uwa rabinjiki " 蓷ago kai innar buba tayi tafara murmushi tana fa蓷in goro " to kifito muje yau ku蓷in sunchika dubu goma dai dai chewar inna " da sauri innar buba ta ajiye sandar hannunta datake juyawa shanu ruwan gishiri tafito daga garken tana murmushi jerawa sukayi suka koma chikin gida innar buba ta 蓷aukoh mayafi suka fiche


Wani 茩ungurmin daji suka shiga tafiya suke har suka isawajen wani dutse ga hayaki nafitowa daga chikin kogon dutsen chikin kogon sukashiga " wani kasurgumin bakin bokane awajen ga idon san nan jajawur duk yabi ya huhhuda hanchi yasa wasu karafuna gawani katan karfe mai raun dayasa a kunnensa bashida kyan gani ko ka蓷an

Zama su inna sukayi kusa dashi " zasu fara magana ke nan yayi wani mahaukachin dariya ha, ha, ha, da murya masa da蓷in Ji yace aikin ku bazaiyuwu a chikin azumiba saboda duk an 蓷aure mana mutanenmu amma kuje sai bayan sallah kudawo ha ha ha yana gama fa蓷an haka ya 蓳ache 蓳at " da sauri su inna suka mike suka fito inna tace to yanzu barinaje na ajiye ku蓷in sai bayan sallah mudawo da haka suka kuche gida.


Kamar kullum yauma zaune suke a wajen chin abinchinsu na makaranta karatu boko hiyana take yaukam tun da bata da tsarki " zahra da diyana da faria kuwa hirar wani film suke waishi love story English movie

Lamrat da amrat suna rubutu a takardunsu "

Kamar daga sama sukajiyo muryan jabir yana fa蓷in ke hiyana zo mutafi " 蓷ogo kai hiyana tayi a nitse tafara magana kayi hakuri jabir wlh yau banida lfy ne chikina namin chiwo " to yakikesan nayi ke nan ga abokaina chan kowa budurwarsa tazo ni bandani ke nan ba zaiyiwuba i don't care koma meke damunki, nidai kitashi mutafi " kamar hiyana zatayi kuka haka tamike tanufeshi tana fa蓷in muje " kallan uku 10 diyana tawa jabir kasa kasa tache mugu wlh sainayi maganinka " kallanta zahra tayi san nan taja guntun tsaki " jabir tunda yakira hiyana suka tafi basu dawoba har saida a katashi nanma saida diyana da zahra sukaje wajen dayake zama da abokan nasa sukache hiyana tazo sutafi mai 蓷aukansu yazo " jabir dayaji haka sai yache to taje zasu ha蓷u gobe " jerawa sukayi suka nufi wajen da suke tsayuwa sujira motochin dake 蓷aukansu "


suna tsaye awajen sukaji magana daga bayansu " gaba 蓷ayansu suka juya " hiyana tace uncle Omar ina wuni " da faraa a fuskanshi ya amsa san nan su Zahra suka gaidashi zaisake magana saiyaga motochin 蓷aukansu yazo nanfa yamusu sallama yawuche " sukuma suka shiga mota kamar yadda sukasaba hiyana Zahra diyana motarau 蓷aya " amrat da lamrat suma motarau 蓷aya " da gudun gaske motochin sukabar bakarantar" gudu suke sosai suna kan hanyane" zahra tace kinsanme hiyana " girgiza'kai hiyana tai alamar aa " uncle Omar fa wai san diyana yake chewar zahra " kan uban chan niyakeso lallai kuwa yana ruwa wlh dannikam inba sojaba bazanyi aureba " baki bu蓷e hiyana ke kallan diyana " Zahra kuwa chewa tayi meyasa kikesan soja sojojifa mugayene " eh ae a chikin sojanma mugun nakeso wanda zaiyimin maganin yaya Aryan kuma wanda yake da bindiga shima " zahra tace to me yaya Aryan 蓷in yayimaki haka dakike neman mugun soja yayi maki maganinsa " to bashine kullun inna masa laifi saiyache zai 蓷aukoh bindiga ya harbeni namutu kowa yahutaba " aikuwa hiyana bata san sanda takwashe da dariyaba tana fa蓷in kai amma kuwa da yaya Aryan ya kyauta wlh " Zahra kuwa chewa tayi dalla rabu da hiyana kinji fa蓷amin muguntar me yake miki " bayan harbeni dayake chewa zaiyi saikuma jamin gashi da takuramin nasa 蓷akwali dakuma kawo coffee kullun tayi maganar dai dai lokachin da motochinsu ke parking a parking space na chikin gida

Fitowa sukayi suka nufi chikin gida rike da hannun juna



Misalin karfe 4 na yamma gaba 蓷aya yanmatan zaune suke a palon Ammi suna kallo hiyana kuma tana karawa lamrat karatun qur'ani gaba 蓷ayansu shiga iri 蓷aya sukayi duguwar riga abaya dukkansu colour 蓷aya baki " Ammi ma nazaune a gefe tana gyarawa amrat jigidarta da Aunty farida ta saya musu to ya matseta sosai " da sallama Khalid da yusuf suka shigo palan " da gudu Zahra ta mike ta nufi Khalid,fa蓷awa kan kirjinsa tayi ta rungumesa sosai tana fa蓷in oyoyo yaya Khalid " Yusuf ne yace my baby kema kizo kimin oyoyo mana " da gudu lamrat ta mike tanufeshi hannu ya bu蓷e masa tafa蓷a kirjinsa yana murmushi " Ammi data tuno abun da mai martaba yafa蓷a mata nachewar Khalid na san Zahra yasa da sauri tace ke zahra'u wai yaushe zaki girmane wlh idankika sake wan nan oyoyo zaki chi gidanku " turo baki zahra tayi " Khalid yasa hannu ya 蓷an bugi bakin kana yace to wa'ake turowa bakin hannunta yarikoh suka koma kan kujera mai zaman mutun biyu


Yusuf ma rikoh hannun lamrat yayi suka koma kan doguwar sofan suka zauna " hannu Yusuf yasa yana shafa kan lamrat yana fa蓷in my baby gashinkin nan kyau yakemin sosaifa " baki bu蓷e Khalid ke kallan Yusuf, azuchiyarsa kuwa chewa yake amma Yusuf iskanchinka yawuche tunani anya kaima baka kamu da san yarinyar nanba kuwa " afili kuwa chewa yayi ai gashin Zahra yafi nakowa kyau " harara Yusuf ya wurga masa san nan yace yauwa Ammi nikam inasan intambayeki kullum mantawa nake " Ammi tace. Tanbayi inajinka " wai aina mukasamu kalolin idon mun nan ne pls " Ammi tace au kache tarihi kakeson ji to gyra zama " murmushi kawai yusuf yayi yazubawa Ammi ido


Kakanku wato mahaifiyar mai martaba itache asalin wanda takawowa family mu kalan idan nan kakanku namiji babban likitane aiki yakaishi Us, a chan yaje ya auro kakarku ta mace baturiyar Us, amma musulmache sunanta sarah to sarah itache mai ido light green irin naka kaida yayanku " sarah kuwa mahaifiyar ta idonta ash ne mahaifintane mai light green 蓷in ido shiyasa gaba 蓷aya yayan sarah suka zama masu ido 2 colour wasu ash wasu green gashi abunkuma yabisu har kanku jikokinta, " Khalid yace no wonder, shiyasa muke da kyau kamar yayan larabawa ashe ashe " dariya Ammi tayi tana fa蓷in abun harda yabon kai " Khalid zaiyi magana yusuf yache to ammi su hiyana fa ya akayi suka samu blue eyes


Ammi tace sukuma sungadone daga wajen kakanmu namiji kuma duk family mu ma suka蓷ai sukayi saar samun blue eyes 蓷in kakanmu namiji shi 蓷an asalin kasar sudanne yazo nageria, a garin jimeta yola, yahadu da kakamu mace yana santa sosai iyayenta sukache bazasu bashi itaba, sai dai idan zai zauna a rugarasu haka yayarda ya auri kakanmu kuma suka zauna a ruga harsuka haifi babana, da kanwarsa 蓷aya allah yayiwa kakanmu rasuwa, kakanmu mace kuwa babana yayi auri umma'ta Kuma duk a'ruga 蓷aya suke kuma a chan suka zauna an haifenima bajimawa kakanmu tarasu itama, kanwar babana kuwa bayan an haifi kanina Ahmadu babansu hiyana ke nan itama tarasu daga nan babanmu ya 茩aura daga rugar chikin yola yakoma rugar jimeta, a nan mukachigaba da rayuwa

Rayuwar farinchiki muke sosai kanina da babana suje kiwo nikuma naje tallar nono a wajen tallar nono na ha蓷u da Mai martaba yabini har gida, da kyar babana yabasa aurena to na bayan aure ba jimawa innata tarasu, yarage saura baba da Ahmadu haka mukachi gaba da rayuwa bayardda mai martaba baiyi dasuba akan sudawo nan kano sunki har gida yasaya musu Amma sunki wai babu inda zasuje da wa蓷an nan uban shanaye babanmu yana da shanu dayawa kusan 700 ga awaki da raguna kaji da zabbi hakadai sukachigaba da zama a ruga

Kolokachin dana haifi yayanku sunki zuwa mota mai martaba yatura a 蓷auko su amma sunki zuwa, babana ko yaki zuwane saboda niche yar fari Ahmadu kuma yaki zuwane saboda shine mai zuwa kiwon dabbobinmu kai intakaichemuku har babanmu yarasu Ahmadu yayi aure basu taba zuwa wajena ba saidai ninaje

Nidinma kunsan yanayin gidan nan sainafi shekara uku banjeba nanma saina matsa da kyar mai marbata yake barina, akoi lokachin dana 蓷auki tsawon shekara 6 banje naduba Ahmadu ba a shakara ta 7 蓷inne nayita rokar mai martaba da kyar ya'yarda yabarni naje"

Danajene masamu fati matar Ahmadu ta haifi 拼a拼a har uku hiyana diyana dakuma lamrat san nan ga chikin na hudu ajikinta nasha mamaki sosai shine nachewa Ahmadu tunda yanzu bamuda iyaye yadawo kano kusa dani yaki yarda, wai inyadawo yazaiyi da dabbobinsa, nachemasa musayar yaki yarda wai bazai bar garin iyaye da kakanniba haka na hakura na kyalesa nasaya' waya nabashi amma yaki kar蓳a wai baiso bayadda na iya haka nadawo na kyalesa

Sai danasake 蓷aukan shekara 4 kafin nasake komawa kauye alokachin danaje nasamu mamansu hiyana tarasu wajen aihuwar amrat Ahmadu kuma ya auri habiba dan tachigaba da kulamasa da yara alokachinma saidana roki Ahmadu daya dawo kano amma yaki narokesa yabani hiyana da diyana nanma yaki ninasan halinsa da kafiya shine na kyalesa kuma tundaga wan nan lokachin dana dawo bansake zuwa kauyeba sai zuwan nan danayi na samu Ahmadu yarasu na daukoh su hiyana " dogon numfashi yusuf yaja san nan yace. Tab lallai Ammi kina da hakuri sosai wlh allah dai yajikansu da rahma " gaba 蓷aya palon suka amsa da amin " duba time yusuf yayi san nan yace. da Khalid muje koh mangariba ta kawo kai " mikewa sukayi a tare yusuf narike da hannun lamrat sukayi wajen " Ammi tace'wa su hiyana kutashi kuje kufara shirye shiryen kayan bu蓷a baki tare suma sukamike suka nufi palon kasa" Ammi ma tamike tayi 蓷akinta



Misalin karfe 7 na dare gaba 蓷aya family suna palo dan yin bu蓷a baki amma banda don abinchi sukechi chikin kwanchiyar hankali shiru ba mai magana saidai karan spoon " diyana tace. Abba kasan me " sai dakowa ya蓷ago yana kallanta da mamaki " mai martaba kuwa chewa yayi aa diyana ta bansaniba sai kinfa蓷a " dariya diyana tayi tace wai uncle Omar na makarantar mune yace yana sona " what chewar mai marbata " a'sukwane Aryan ya蓷ago manya manyan idan nan nanshi yana kallanta a jafafe yabu蓷e baki.....鉁嶏笍鉁嶏笍




Amin afuwa masu karatu sai mun ha蓷u gobe idan mai dukka ya kaimu more love




Pls more comments an share

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol