Free chapter 路 Read without an account

#38

by Aunty Mamee 路 FANSA KO 茦IYAYYA

FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃


*漏锔廇untiMamee*



Page -38-



      Kallonta Binazir kawai takeyi har saida ta gama fa蓷an sannan tace "Mummy har nayi laifi kenan daga kin gansu ba tareda kinji ba'asi ba?"

  "Bance kinyi laifiba amma banji da蓷in yadda naga an fitarmin da jika cikin sanyin wajannan da dare ba" Mummy ta fa蓷a idanunta akan ledojinda ke 蓷akin  

"Wa'yannan kayanfa?" ta tambaya tareda nuna su da bakinta.

  "Nifa banmasan tare sukazo da Najaba, sai yanzu take fa蓷amin kuma shiyace dan Allah a kaimasa Nafi" ta fa蓷a tana 蓳ata fuska.

Kallonta Mummy tayi ta ka蓷a kai tareda nufar kayan ta bu蓷e da kanta tunda ta gujewa tambayarda tayi mata na mamallakin kayan ta gane daga inda kayan suka fito.

 Kayan yara matane masu masifar kyau, kuma abin burgewa ko wanne blouse Saida aka za蓳a masa kalan takalminda zai hau dashi, sai kayan sanyi da over roll, da baby oil set.

Leda na biyu kuma kayan tea ne sai kuma madara ta jarirai NAN dasu zamzam.

Kai kawai Mummy take jinjinawa cikin yaba kyawun kayan, ko itada take business take ordan kaya, saida tayi mamakin design in kayan dan tanada tabbacin a cikin satinnan akayi importing insu zuwa Nigeria.

  "Hmmm Samir kenan, yayi 茩o茩ari Allah ya saka da alkairi ubangiji ya 茩ara bu蓷e" Mummy ta fa蓷a a fili sanda take maida kayan cikin ledan. 

Binazir dai na zaune batace komaiba, amma a zuciyarta tana jinjina 茩o茩arinda yayi sosai.

Naja ce ta shigo da sallama Mummy ta amsa da fara'a, har gaban Mummy ta tsugunna tareda mi茩a mata Nafisa da fa蓷in "gata nan Aunty mu zamu tafi"

  Hannu Mummy tasa ta kar蓳a tareda tsokanar Naja "har zaku tafi? Gashi yau naga Nafi har wani 茩ara Kumari tayi iyayenta na ainihi sun zo?"

Murmushin kunya Naja tayi tareda sunkuyar da kanta 茩asa, tana jinjina ahalin Auntyn nata a cikin zuciyarta da basu 蓷auki duniya a bakin komaiba, da maishi da marashi duk nasune.

Ajiyar zuciya Binazir tayi tareda mi茩ewa, kayan kwalliya ta 蓷ebo da turare tareda 蓷akko atampha guda biyu cikin kayan barkanta ta ha蓷asu a leda sannan ta 蓷ebi kayan snacks da lemonda aka sako akan tray ta sake sawa a wani ledan tareda mi茩awa Naja data mi茩e tana gyara mayafinta.

Waro idanu tayi waje tana kallon Auntyn tareda girgiza kanta.

 "Sa hannu ki kar蓳a mana Naja'atu, shai蓷an shike maida alkairi, kefa ba ba茩uwa bace " Mummy ta fa蓷a ganin yadda Najar ta tsorata daga mi茩amata ledan.

Hannu biyu tasa ta kar蓳a tareyin godiya. 

茦wafa Binazir tayi tareda fa蓷in " Allah ya taimakeki wallahi da kinsha mamakina" 

Murmushi kawai Naja tayi tareda juyawa dan tafiya.

  "Ba zaki taka mata ko zuwa compound bane?" Mummy ta tambayi Binazir tana 茩o茩arin canzawa Nafi diaper.

Kai kawai ta girgiza tareda gyara tsayuwarta dan tada sallar isah'i.


Yana tsaye wajan mai gadi Naja ta 茩araso wajan, kallo 蓷aya yayiwa ledar hannunta ya 蓷auke kansa tareda fita waje. ba wanda yayiwa wani magana har suka isa inda ake samun Napep.

  "Yaya kaga Aunty ta bani na茩i kar蓳a shine Mummy tayimin magana dan kartaga kamar zanyi musu da itane yasa na kar蓳a amma Allah banyi niyar kar蓳ar ba" ta fa蓷a a sanyaye cikin jiran hukuncinda yayan nata zaiyi mata dan tasan shirunsa ma magana ne.

Girarsa ya蓷aga tareda sosawa da 蓷anyatsansa da fa蓷in "sai kisan yadda zakiyi da Umma"  

Wani 蓳oyayyan ajiyar zuciya ta sauke, batayi zaton sassauci daga garesa ba, sai gashi wai har shine ke fa蓷a mata tasan ya zatayi da Umma. Murmushi tayi a 蓳oye watakam ma zafin fa蓷an yayan za蓳ene sai wanda ya raina ne bayason a kar蓳i kayansa, yanzu da shike na 'yar gold in matarsa ne ba wani hargagi ya amince.

Bata ankare ba, tana can tana masa tsiya a zuciyarta har suka iso gida.

A tare suka isa da sallama, abin mamaki Bishira ce a tsakar gidan hannunta 蓷auke da fitila tana kayekaye.

Kamar ha蓷in baki dukansu ba wanda yayi mata sallama kai tsaye 蓷akin suka nufa tareda yin sallama suka shiga.

Wani numfashi Bishirar ta furzar, watakam dukda sun sameta tana yiwa Uwarsu bauta bata ishesu kalloba? wani yawun takaici ta ha蓷iye tareda nufar 蓷akin.

Umma dake zaune tanacin danbun namanda saida aka rubuce 蓷anyan naman da rubutu sannan akayi danbun dashi.   Taji sallamar su. Da sharesu zatayi ta茩i amsa sallamar kafin ta farayiwa babban mutum fa蓷an ya 蓷au mata yarinya yakai har dare da ita, tunawa da tayi Bishira na gidan zata ha蓷asu da babban mutum yasa ta saki ranta tareda amsa sallamar.

  "Kaida kacemin ba jimawa zakuyi ba Babban mutum sai gaku har bayan isha'i?" Umma ta tambaya cikin mita ka蓷an.

Yana shirin bata amsane Bishira ta shigo 蓷akin da sallama, hakan yasa yayi shiru tareda zaro wayarsa daga aljihunsa.

  "Ke zonan mai zaki kai 蓷aki?" Umma ta tambayi Naja sanda taga Najar na 茩o茩arin shigewa da babbar leda 蓷aki ba tareda ta nuna mata ba.

Dakatawa Naja tayi tareda 蓳ata fuska ta kallo inda Samir yake, "yaya nefa ya siyamin kaya Umma ki bari zan nuna miki ai kin sani" ta fa蓷a a shagwa蓳e tareda bankawa Bishira da ta kafeta da ido harara ta shige 蓷akin.

Wani irin hucin 蓳acin rai Bishirar tayi tareda yin 茩wafa karaf akan idanun Samir, da ya 蓷ago da niyar yiwa Umma magana sai idanunsa suka sauka akan fuskarta tana bin Naja da mugun kallo tareda yi mata 茩awfa alamun mummunan alwashi

"Hmmm" ya fa蓷a a fili tareda girgiza kansa ya mi茩e tsaye. 

Ganin hakan yasa Umma saurin fa蓷an "ina zaka kuma kaida nakeson magana dakai?"  

Agogon hannunsa ya kalla tareda yamutsa fuska "akwai abinda zanyi mai muhimmanci Umma na dawo gobe" ya juya da niyar tafiya.

 "Umma bara na bishi kawai mu tafi dare 茩arayi yake" kan umma tace komai harta mi茩e ta bishi a baya.

  "Allah ya saka da alkairi na gode da hidima" umma ta rakata da fa蓷in hakan.

A 茩ofar gida ta sameshi da sauri ta kai garesa dan jerawa dashi.

Dakatawa yayi da tafiyar da yake tareda Fuskantar ta.  Wani irin bugawa 茩irjinta yayi amma saita dake itama tana kallonsa kamar yadda yake kallonta.

"Sai yau ne na 茩ara tabbatar da jinin Garba ne a jikinki masu nuna zumunci 'yanuwa ta 茩ar茩ashin 茩asa, kinzo kin nuna wa baiwar Allah kina sonta da 蓷anta amma kinabin 'yarta da mugun kallon 茩iyayya" yana 茩ara kallon yanayinta dake nuna alamun zancensa ya shigeta kuma hakan yake buri.

Gashin girarsa ya sosa da fa蓷in "tun daganan ki kama kanki kibi hagu nabi dama dan bana jerawa da wadda batasan kantaba" yana gama fa蓷a ya barta tsaye tareda kama hanyar titi.

Yadda kasan agun aka dasata, haka ta tsaya bako motsi amma zuciyarta na motsawa, motsi ba ka蓷an ba, dan wani irin rugugi, buri, alwashi, muzanci ne a cikin zuciyarta ta.

茦wallar idanunta ta share tareda fara tafiya, sai yau take jin haushin zuciyarta na yadda ta li茩ewa Samir, a yau kuma sanda take masa yayi motsi dan wani gi蓳i yayi amma kuma a yanzu take 茩arajin sha'awar aurensa dan ta rantse saita maidashi abin kwatance wannan a rubuce yake.****


Yana kwance akan gado ba abinda yakeyi sai juyi, ya rasa mai zaiyi zuciyarsa tayi sanyi da ra蓷a蓷inda take ciki, 茩asa jurewa yayi hakan yasa ya 蓷akko wayarsa tareda rubuta gajeren sa茩o ya tura, bai samu sukuni ba saida yaga alamun an karanta sa茩on sannan ya saki ajiyar zuciya.

 Tana kwance hannunta da waya kamar mai jiran wani abu, so take ta shiga Qur'an folder ta kunna amma ta kasa sai kallon fuskar wayar take, idan hasken ya 蓷auke ta 茩ara clicking tana a haka taga sa茩o ya shigo, da kuma nombanda takeda burin gani a kowanne Lokaci.

 "Please ki 蓷auki wayarki zamuyi magana mai muhimmanci"  idanunta ta lumshe tareda bu蓷esu akan sa茩on tana 茩ara karantawa sai kawai taga kiransa ya shigo wayar.   Saida kiran ya katse wani ya sake shigowa ta lumshe idanunta tareda 蓷aga kiran.

 "Ya kuke ya Nafisa?" Shine abinda ya fara sauka cikin dodon kunnenta.

  "Lafiya" ta amsa a ta茩aice.

Iska ya fitar ta bakinsa da fa蓷in "tambayarki zanyi dan Allah ki bani amsa Binahh"

Shiru tayi bata amsaba Sakamakon yanayin yadda ya ambaci sunanta ya saka mata wani yanayi a jikinta wanda ya haifar mata da kasala.

Bai damu da shirun taba yace "ki gayamin gaskiya tsakaninki da Allah kin karanta takaddarda na baki ? karki 蓳oyemin zaki sani a wani hali Binazir" ya fa蓷a cikin rauninda bata ta蓳a zaton yanadashi ba.

Ajiyar zuciya ta sauke "na karanta" ta fa蓷a a hankula.

Wani numfashi ya saki wanda har a cikin zuciyarta saida taji shi.

 "Amma shine kika za蓳i zaman gida fiyeda 蓷akin auranki? Idan nayi miki uzuri ada Binazir saboda cikin jikinki ne, yanzu ke bakay tausayin Nafisa? Bazaki tausayawa gudan jininki ta samu soyayya da kulawar mahaifinta ba?  Sadaukarwa zakiyi Binazir, a yanzu ke Uwace ya kamata ki koyi ha茩uri da bu茩atar kanki dan duba goben 'yayanki, Nafisa tana bu茩atar soyayyarmu da kulawarmu nidake ne a kusa ba daga nesa ba ki amince na shirya muku dawowarku mu kasance a inuwa guda a karo na biyu dan 'yarmu wadda ta cancanci kowanne irin sadaukarwar mu".   Ya fa蓷a cikin sigar lallashi.

Dukkan wata ga蓳a da laka na jikinta saida ya saki sakamakon irin yadda ya fitarda lafazin maganarsa gareta.  Ta sani tayi sa'ar mijin aure na har abada amma a yanzu ba tsarin zamansu tare saboda mahaifiyarsa, ga batun auransa da kowanne ka蓷aici zatayi saita tunashi wanda ke tafasa mata zuciya.

  "Yadda kake 茩aunnar Nafisa da tausayin kasancewarta nesa da iyayanta biyu, haka nake 茩aunarta nake tausayin na kaita inda zata zauna da 'yan uba ko matar uba, danni ba iya soyayya da tausayi ba, har kishinta inayi, yadda ban taso da stress na kishiyar uwa ko matar uba ba, bazan ta蓳a bari 'yata ta zauna da kishiyar uwa ko matar uba ba, and inaso ka sani jinin dake yawo a jikina ba jinin 'yan ubanci ko kishiya a ciki" sune kalamanda ta tattaro dukkan wani 茩warun gwiwarta da ka蓷an daga cikin zafin zancen 茩ara auransa ta watso masa su ta cikin mike in wayarsa. 

Tsammm yayi da ransa yana nazarin maganganunta amma ya gaza fahimtar abinda take nufi, ajiyar zuciya ya sauke da fa蓷in "ai ba gida 蓷aya zaku zauna ba Binahh kowa da nashi"

Wani 茩ullulun 蓳acin raine ya tokare mata ma茩oshi, watakam shima magana zai gaya mata akan auransa kamar yadda uwarsa ta gasa mata magana ba tareda jin kunyarta ba ko?  

  "Idan mata goma zaka aura kaje ka aura amma ni abu guda na sani har abada bazan zauna da kishiya ba balle a sabautamin yarinya, dan Ni ka蓷ai nasan ciwonta, Ni nasan azabarda na fuskanta lokacin da na samu cikinta haka zalika ni ka蓷ai na fuskanci azaba sanda zatazo duniya" ta fa蓷a a zafafe tareda kashe wayar zuciyarta nayi mata wani irin zugi da tafasa.

 Lumshe idanunsa yayi tareda sakin numfashi bayanda yaji ta katse kiran, maganganunta kawai sukeyi masa yawo a cikin zuciyarsa tareda rarraba kowacce ga蓳a na maganarta yana masa fahimtar zahiri.  Wani murmushi ne ya kufce masa, murmushin da rabonda yayisa tun ranarda Dady ya rasu sai a yau ya samu yayi sakamakon wani magana da 蓳arin Zuciyarsa ta ra蓷a masa wato "KISHI" tabbas dukkan maganganunta ba abinda yake ciki sai zallar kishi dan baiji tace bazata koma ko batada ra'ayin komawa gidansa ba, ita kawai a zancen ta bazata zauna damai mata ba, that means aurensa ne abin damuwarta in banda auran they can settle everything? Wani iska mai zafi ya furzar ta bakinsa tareda bu蓷e idanunsa yana kallon screen in wayar, hoton Nafine daya 蓷auka jiya a wayarsa ya mayar kan screen insa, murmushi ya saki tareda tura mata gajeren sa茩o.  Haka kawai yaji zuciyarsa ta ragu da 茩uncinda take ciki, ya sani Allah baya barin addu'ar mumini a 茩asa, ya jima ya da蓷e yana ro茩on Ubangiji, idan ita 蓷in alkairi ce Allah ya karkato da hankalinta ta dawo garesa, and Kuma yaga alamun nasara tunda har ta gaza 蓳oye kishinsa a zuciyarta. Sumar kansa ya shafa tareda gyara kwanciyarsa.

 Batasan meyasa ba, amma haka kawai dataji zancen auren nasa daga bakinsa abin yafiyi mata ciwo da zafi, to wai tsaya mema yake nufi da ita? tana zaune a gidan ubanta da aurensa a kanta zaiyi mata kishiya? Wayarta ya 蓷auka da gaggawa dan tura masa sa茩o, sai ganin nasa sa茩on tayi ya shigo.

    "Idan na janye batun 茩ara auren kin amince zaki koma 蓷akinki a gobe nazo biko?" shine abinda sa茩on ya 茩unsa wanda ta karantashi yafi a 茩irga, watakam yama maida ita abin tsokana kenan?  

WhatsApp inta ta bu蓷e tareda tura masa sa茩o kamar haka

  "Hmmm aika makaro bawan Allah, koda ace ba aure zaka 茩ara ba, nariga na yanke igiyar zamantakewata dakai dan bazan iya zama cikin Ahalinda basa 茩aunata ba kamar yadda na fa蓷ama yadda banyi rayuwar rashin 'yanciba gudan jinina ma bazatayiba, kaje ka zauna da za蓳in Mahaifiyarka ni kuma ka sahallemin dan Allah, zamanmu dakai bamai yuwa bane dan ba albarka a zamantakewar da ba sahalewar mahaifiya, amma zanyi maka al茩awari a duk inda muka kasance da Nafi zan kasance mai nuna mata matsayinka a gareta" 

saida ta karanta sa茩on sau kusan Uku sannan ta kunna data ya tafi.

Sai kuma taji zuciyarta yayi mata wani irin rauni, rauninda bata ta蓳a jinsa ba, dan ji takeyi kamar tana shirin bankwana da farin cikinta gaba 蓷ayane, wata 茩walla ta share tareda kashe datanta ta kunna karatun Qur'ani ha蓷ida runtse idanunta.*****


Baiga sa茩onta ba saida ya dawo daga sallar asuba ya kunna data da nufin ganin labarai kamar yadda ya saba kafin yayi shirin tafiya aiki.

Ba 茩aramin bugawa yaji 茩irjinsa yayiba sanda yaci karo da sa茩onda ta tura masan. A 茩alla saida ya karanta sau kusan goma sannan ya saki wani numfashi da baisan tun yaushe ya ma茩alemasa ba.

Wani tunani yayi, tabbas idan bai ture komai a gefe ya fuskanci gaskiya ba, to kwa蓳insa na shirin yin ruwa, dolene ya je inda baisan zuwa inda tun farko zuciyarsa take basa shawarar yaje amma saboda wani 茩uduri nasa ya cire batun a zuciyarsa dolene ta inda aka hau tanan ake sauka.




_Page38 _





*Contact me 馃憞

**** 

*Comment*

*Vote*

*Share*

*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol