Free chapter 路 Read without an account
#44
*FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃
*漏锔廇untiMamee*
_Page 44_
"Daga time inda na saka 茩afata a cikin gate school inmu, daga lokacin na manta da duk wani batun mafarki da nayi, idan nayi yun茩urin sanarda Mummy sai naji na kasa bakina yayi nauyi jikina na zufa. A haka har a irin wannan mafarkin naji an ambaci sunana da wasu su shida masu faran kaya, ashe a lokacin anyi aprooving inmune a cikin member dan wani mafarkin sai ganina nayi cikin layin masu ba茩in kaya daga lokacin ne kuma na fahimci ba mafarki bane a zahiri ne. sannan tunda nasha wani ruwa naji gaba 蓷aya ba abinda nake 茩auna sama na ganni muna zaune da wannan mutanen. da tafiya tayi tafiya ne na fahimci masu fararen kaya sune wa'yanda akeson ayi convincing nasu cikin member, masu ba茩i mukuma mune 'yan FAVOUR, masu ja Kuma sune 'yan REWARD Kuma tun daga nan bana jin da蓷in hira da kowa sai su Blessing komai nawa ya canza da mutum ya 蓳atamin rai zan ganni a wannan wajan cikin 蓳acin randa nake ciki zance FAVOUR sai kawai naga na dawo normal yadda nake amma fa wanda mukayi abin dashi, baya cika hour zakaji ance wani abin ya sameshi "
"na fahimci wannan just to the point garin ya akayi kika tara dukiya haka?"
Ajiyar zuciya ta sauke tareda runtse idanunta sannan ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
" Muna a haka har muka kai SS2 a wani lokaci kuma wata rana gidanmu muka tashi da farin cikin bayyaniwar cikin Mummy Wanda litita tazo har gida ta aunata. kasa 蓳oye yanayinda nake ciki nayi, a lokacin na riga na zama babba a wajan dan akwai wani zobe da aka bamu da zarar muna bu茩atar zama zamuyi clicking kan stone na zoben sau biyu hakan yasa nayi clicking sai gani a cikin code room namu, ni ka蓷aice a wajan na furta kalmar FAVOUR dan inaso na nemi alfarmomi kan Mummy na da abin cikinta.
cikin babbar murya naji sauti na tashi sama cikin kururuwa "there is no more favor for you uzaguwa! is now time for REWARD" sautin ya fito da echo. Ko ka蓷an banji wani 蓷ar ba na ambaci kalmar REWARD! wani kasko aka bani aka umarceni da lallai a yanzu naje ga Mummy da take kwance na turara kaskon a saitin cikinta. ina mi茩ewa sai na ganni a 蓷akin Mummy, banyi wani tunani ba kawai na fara abinda aka sakani ina gamawa nayi clicking zobena sai gani na dawo code room, a wannan lokacinne naga kayan jikina sun canza zuwa ja.
"Your reward is coming lady" shine abinda naji ta echo sai kuma na ganni na dawo 蓷akina a zaune, tun daga nan kuma jikina yayi sanyi kamar mara lafiya, ina a haka naji kamar hayaniya a palo, jiki a mace na mi茩e na fito su Asabe ne ke surutun yadda za'ayi a 蓷auki Mummy a kaita asibiti gashi wai an shiga 蓷akina bana nan
"Meya samu Mummy?" Na tambaya cikin fargaba.
"Nazo zan kaimata kununda tace nayi mata ne na tarar tana dur茩ushe cikin jini" Asabe ta fa蓷a kamar tayi kuka ga sauran ma'aikatan sunyi tsaye cikin rasa abinyi.
Wani irin bugawa 茩irjina yayi hakan yasa na tafi da gudu zuwa 蓷akinta, amma abin mamaki sai naji 茩afata ta ma茩ale na kasa 茩arasawa inda take a haka su Asabe da suka biyo bayana suka sameni unknown to them, su a tunaninsu firgici ne yasa na kasa 茩arasawa gareta.
So nake nayi tunanin abinda ya samu Mummy amma kuma sai naji na kasa yi sai wani tunanin abu na daban nakeyi, a haka har dare yayi lokacin meeting namu yayi, muna zuwa na manta komai dan ranar party aka ha蓷amin na nice mutum ta farko data fara bada REWARD ba tareda musuba Kuma wai within an hour, sosai nima na shiga murna dukda ban gama fahimtar abinda ke faruwaba dan ba haka suka barmin 茩wa茩walwata ba, a kuma lokacinne aka bani uban ku蓷a蓷e a matsayin nawa REWARD in. Baba advisor dake yawan mi茩ewa yana bada shawara ne ya tashi tareda bada zai shigemin gaba tunda ni yarinya ce gwanda na siyi properties da ku蓷ina gudun zargi da idanun iyayena shine ya tafi da ku蓷in ya bani wani address yace washegari na sameshi acan, kuma hakan ta kasance washegari a inda yace mu ha蓷u muka ha蓷un wanda har yau ban san ainihin fuskarsaba wannan shine dalilin siyan gidajan da nayi" ta fa蓷a cikin zafin zuciya zuciyarta na 茩una tuna abinda ya faru
Tsayawa yayi kawai yana kallonta cikin mamakin labarinta, shi sam ba haka yayi zaton abinba shi dai yasan a lokacin da yana Majnun cikin irin labarinda take bashi ta sanar dashi University inda take da sunan course da 茩inda tayiwa makarantan, da wannann yayi amfani da Matsayinsa da kakinsa ya shirya takaddar bogi yaje har Dean neman file inta, anan yaga sunan makarantu biyu, inda tayi SSCE da kuma JSCE wanda da wannan damar ya fara bincike ya gano SSCE kawai tayi a Dream Accadamy amma ainihin school inta Shine Emphatic. Koda yaje Emphatic Kai tsaye baije ga Administratives ba wajan gateman ya nufa tareda gabatar da kansa anan ne ya tambayi mai gadi ko yasan mai sunanta? Lucky to him maigadi ke shaida masa " B cizo? Cabb, ai Allah ne ya tona asirinsu harda ogar tasu ita Madam Juliet, ai mu da 'yan cultism mukayi rayuwa cikin rashin sani amma fa ba'aso zancen ya fita dan wasu haryau basusan da labarin ba duk da zancen yakai shekara biyu" just information inda ya samu kenan wanda yakejin ya ishesa saura nata dazaiji komai daga bakinta, a ranar ko rintsawa baiyi ba a kan sallaya ya kwana dan abin ya matu茩ar 蓷aure masa kai tareda sashi cikin damuwa da tashin hankali dukda a lokacin yanada tabbacin wannan rayuwar tarihi ce.
Ajiyar zuciya ya sauke da tambayar
"How did you escaped?"
wani gauron numfashi ta saki cikin sanyi murya "Bansaniba kawai nidai a school muna meeting dasu Morning kan zamuyi donating wani abu ga school namu aka aiko kiranmu a principal office kusan mu goma a class inmu, anan muka ga MADAM JULIET cikin tashin hankali, daga nan kuma sai naga tunanina na neman gushewa wanda har yau bansan ya akayi ba amma ina godewa Allah da zuwan wannan ranar, wani staff ne ya aka bu茩aci mu bada nomban iyayenmu cikin tsoronda ke raina da tunanina da yake rawa sai naji kawai ina karanto nombar Alhajin Makka (Baban su Mummy). muna zaune cikin firgici da fargaba office in yayi shiru, so nake nayi tunanin ma'anar kiran amma kwatakwata 茩wa茩walwata ta tsaya cakk bana iya fahimtar komai. 'yan sanda ne suka shigo bisa Umarnin Principal namu aka fitarda Madam Juliet cikin tashin hankali ta fara surukatai wanda na fahimci wannan dan wasu kalmomin na sansu a code room, suna fita Alhajin Makka na shigo, nidai har 茩ara bu蓷e idanuna nakeyi ina 茩ara kasa kunne amma har yau ban fahimci bayaninda akayi masa ba amma naga tun sanda Principal ta farayi Masa magana ya sunkuyar da kansa 茩asa yana girgizawa, daga nan naga yazo ya kama hannuna mun fito, a jikin motarsa muka tsaya naga ya kira wani a wayarsa bansan meke faruwa ba sai jinai ya sakamin waya a kunnena da fa蓷in ki sanarwa Ummanki wajena zaki zauna, kamar mai aiki da remote haka na gaya mata abinda yace, sai kuma ya kar蓳i wayar tareda maidawa a kunnensa wanda har yau bansan me suka tattauna ba, kuma alokacin babban burina shine na danna zobena dan zuciyata gaba 蓷aya tana wajan amma cikin mamaki naga Kannawa ya ri茩e 蓷anyatsana mai zoben tareda kallon cikin idanuna"
Shiru tayi sakamakon wani irin zugi dataji a cikin zuciyarta.
Fuskarta kawai yake kallo amma da alama shima ba komai yake iya fahimta ba, dan jin abin yake kamar shirin Film.
"Bansan ina nukaje ba kuma wanne garine ko wanne unguwa, kawai na farka na ganni a wani 蓷aki dake cike da litattafai da Qur'ani, bu蓷e idanuna nayi sosai anan na lura da Alhajin Makka da wani dattijo wanda zai girmi kakana, a zaune sun sakani a gaba suna kallo, basu bari na 茩ara wani yun茩uriba suka fesamin wani abu wanda a farkawata ne na dawo cikin hayyacina kuma a lokacinne na fahimci irin rayuwar da nayi a baya dan komai ne ya shiga dawomin daki daki cikin tunanina. nike rayuwar, jikin da ruhin nawane amma kuma bani ke sarrafa kainaba, sarrafani akeyi shine illar da sukayimin. Wani kuka ne maicin zuciya ya zomin sanda na tuna Mummy ranarda ta samu ciki, nasan nice silar miscarriage inta Amma Sam na gaza fahimtar yanayinda na shiga a lokacin dan na kasa tuna komai kuma na ro茩i Alhajin maka 蓷aya sanar dani abinda ya faru amma ya茩i cemin komai.
Saida nayi kwana Uku a cikin gidannan ba abinda ake bani sai rubutu da wanka da ruwan magani, a haka mukayi sati guda a wannan yanayin. Kuma alokacin najini a cikakkiyar mutum mai 'yanci, dan shekaru biyu da suka wuce ina rayuwane bisa firgici da takura.
Dana koma gida ne na fahimci ashe Alhajin Makka cewa yayi wai Aljanune sukeson kamani amma zai kaini wajan mai magani, da wanna ya kwantar wa da Mummy hankali kuma itama ta yarda dan cemasa tayi ai sunrigada sun ahugenin dan sosai wai take ganin sauyin 蓷abi'a a tattare dani magana ne kawai batayi ba da kullum saita kira donjin lafiyata wanda saida na koma gida nakejin hakan daga bakinta, kuma daga wannan ranar ban sake zuwa Emphatic ba dan na riga na barta itada mutanenta har abada rabuwa kuma na dindindin" ta 茩arashe cikin sakin numfashi.
"Wanne mataki kakanki ya 蓷auka gwajan sanar da iyayenki?
Ajiyar zuciya ta sauke da fa蓷in "cewa yayi kar a sake turani makaranta harsai Dady ya dawo a fa蓷a masa yaje ya samesa daya dawo zasuyi magana, ashe basuda rabon ganawa da Dady dan kafin Dady yazo Allah yayi masa rasuwa wanda har yau ba wanda ya ta蓳a sanin meya faru dani a baya" ta 茩arashe cikin sharar 茩walla na tunawa da mutuwar kakan nata.
Ajiyar zuciya ya sauke yana kallonta na tsawon lokaci
"Batun 茩awaye fa?" Ya tambaya idanunsa a kanta.
Huci mai zafi ta fitar ta bakinta "Tunda muka dawo da Alhajin Makka daga wajan mai magani, nayi kukan halinda na kasance sosai dan ke蓳e kaina nakeyi na sha kukan ba茩in ciki tareda neman yafiyar Ubangiji kuma tun daga nan ne na sakawa raina Bani ba batun wani abota ko makaranta har abada saboda sune sukar komai wanda daga nan 茩iyayyar makaranta ta 蓷arsu a zuciyata haka 茩iuayyar abota. sanda Dady yazo ta'aziyan kakana, daya fahimci bana zuwa makaranta ya kirani danjin ra'ayina wanda kai tsaye nace na tsani makarantan bazan komaba, bai bi wani ba'asi ba ya rabu dani dan Mummy ta fa蓷a masa anan na kwaso aljanu, haka ya barni koda akazo batun SSCE Registration danaji yana batun zai je makarantan mu dan yaji yadda za ayi, a lokacinne na gwada masa iskar da Mummy ta fa蓷a masa Alhajin Makka ya gaya mata ina dashi, dan haukacewa nayi da alwashin indai yaje makarantan saina kashe kaina..."
"Kamar yadda kikayi min kan na baki takaddarki da cikin First love ko?" Ya tambaya tareda 蓷age gira.
Murmushi tayi mai sauti tareda girgiza kanta.
"A wannan lokacin Mummy ta goyi da bayan iskancina dan ita tacewa Dady ya rabu dani nayi SSCE a wani makarantar, jin nasamu barking na Mummy ne yasa badan na soba na amince zanyi SSCE a wani makarantan dan idan na kaita bango kuma cin ubana zatayi.
Bansan ya akayi ba wani dawowa da Dady yayi sai kawai naga yazo da admission letter dasu remita na SKYLINE Wanda na tada rigima kan indai ansao nayi karatu sai an siyamin mota, banyi zaton Dady zai amince ba dan bayason ina driving amma ga mamaki sai gashi da sabuwar mota washe gari ba wani jinkiri yasa Mummy ta 茩ara koyamin mota sosai cikin sati dan dama already na iya, da wannan motar na amince ba fara zuwa school wanda har yau baifi sau biyar na ta蓳a shiga lecture ba"
"Ina kike zuwa idan kin fitan?" Ya tambayeta cikin tuhuma.
"already inada time table a hannuna Ina parking lot, anan nake zama harsai lokacin gama lecture yayi sannan zan tada motana na tawo hakan yasa nake dawowa gida a gajiye saboda zaman mota" ta 茩arashe tareda yin 茩asa da kanta.
Shiru shima yayi cikin jinjina wannan al'amarin mai ban mamaki da rikita lissafi.
"Ya kikeji gameda miscarriage inda Mummy tayi?"
Wani numfashi ta janyo tareda sakinsa da 茩arfi cikin raunin murya tace "Ni ban aikata komaiba, kuma zuciyata bata gayamin nayi laifiba saidai nasan nice sula a duk sanda naji Mummy na batun rashin haihuwarta nakanji 蓷aci a raina nakanji nice sila Kuma nakanji na tsani kaina" ta fa蓷a tareda sakin kukanda tun farkon zamansu take 茩o茩arin 蓳oyesa.
Ajiyar zuciya ya sauke tareda lumshe idanunsa ya bu蓷e a kanta.
Ganin kukan ya茩i 茩arewa ne yasa ya matsa gareta tareda kamo hannuwanta cikin nasa
"It's okay! Ya isa haka" Ya fa蓷a tareda matsa mata hannuwan nata a hankula.
Yanayin yadda yake matanne ya tsayarda kukanta tana sakin ajiyar zuciya.
Cika hannun nata yayi tareda saka hannuwansa ta bayanta tareda rungumota jikinsa ha蓷ida kwantar da kanta akan 茩irjinsa.
Luf tayi akan 茩irjinnasa tana sakin Ajiyar zuciya a hankula.
"Allah ya shirya mana zuri'a ya kuma tsaresu a duk inda suke ya ha蓷asu da abokan arzi茩i but you are a Victm Binahh and i really feel bad for your past and ina ro茩on Allah ya amshi tubanki da nadamarki" Ya fa蓷a a hankula. Shiru 蓷akin yayi na wani lokaci wanda ba ajin komai sai ajiyar zuciyarta.
"Har yanzu banji kinyi mentioning islamiya ba a labarinki"
Ajiyar zuciya ta sauke da fa蓷in "wani ustaz ne har gida yake zuwa duk weekend da kuma yamma and Alhamdulillah anan nayi karatu beside that, Dady yayi sponsor insa zuwa Egypt last year"
Ajiyar zuciya ya sauke tareda janyeta daga jikinsa "dare yayi Yakamata ki kwanta" ya fa蓷a tareda tashi daga bakin gadon ya tsaya hannunsa sanye cikin aljihun wandonsa yana kallon yadda take gyara kwanciyarta.
Ajiyar zuciya ya sauke sanda yaga yau tayi musu addu'a kafin ta kunna karatun.
"Good night" yafa蓷a tareda Barin 蓷akin.
Wani nauyayyan ajiyar zuciya ta sauke, batasan mene dalili ba, amma haka kawai taji Zuciyarta tayi sanyi da sakayau kamar an cire mata wani abu daga 茩irjinta.
"Night husband me " ta fa蓷a a hankali***************
WASHEGARI
Da mamaki yake binta da ido na hardwork inda yaga tayi, ga break fast insa harta ha蓷a masa .
Ajiyar zuciya ya sauke tareda 蓷aukar Nafi yana 蓷agata sama nan yarinya ta saka dariya, saida yaga alamun ta gajine ya daina tareda 蓷orata kan cinyar mamanta dake binsu da ido.
"Sannu da 茩o茩ari Madam" Ya fa蓷a idanunsa a kanta.
Lumshe idanunta tayi tareda bu蓷esu akan fuskarsa.
茒auke idanunsa yayi a kanta tareda shafa sumar kansa dan yadda tayi masan ba 茩aramin ta蓳ashi yayiba.
Bai sake cewa komaiba ya nufi inda abincinsa yake dan bawa cikinsa ha茩茩insa. Ha蓷e fuska yayi sanda ya saci kallonta yaga shi take kallo.
Farantin gabansa dayayi empty dashi ya kalla, shafa sumar kansa yayi tareda mi茩ewa "da蓷in abindai gumina nekeci" Ya fa蓷a tareda barin Palon.
"Ikon Allah" ta fa蓷a cikin dariyar mamaki, sai kuma ta mi茩e dan tattara wajan zuciyarta nayi mata wani irin sanyi, ga wani kwanciyar hankali da nutsuwa dake ratsata.********
Kai tsaye daga office gidan umma ya nufa.
Da murna da rawar jiki Naja ta tarbesa wanda hakan yasa ya bita da kallon tuhuma.
Harararta Umma keyi amma ta 蓷auke kai kamar bata gantaba.
Saida ta tabbatar ya gamacin abincin da Umma ta kawo masa ne sannan ta 茩ara matsowa gabansa.
"Badai ku蓷i zaki tambayeni ba?" Ya fa蓷a idanunsa a kanta.
Baki ta turo gaba da fa蓷in "kai yaya"
"Ba ku蓷i zata tambayeka ba gulmace dai kawai kecin zuciyarta" Umman ta fa蓷a idanunta kansa dan itama so take yasan da maganar.
Kallon Umman yayi cikin rashin fahimta sai kuma ya maida dubansa ga Naja, Bata jira yace komaiba ta fara zayyano masa labari.
Wani irin Ajiyar zuciya ya sauke tareda sosa gashin girarsa ba tareda ya tofa 茩alaba.
"Bakace komaiba Babban mutum" umma ta tambaya cikin son yace wani abun.
茒auke idanusa yayi akan umm da fa蓷in "me zance Umma?"
"Ka gayan ra'ayinka inji mana Babban mutum?"
Gashin girarsa ya sosa da fa蓷in "Yadda kikaje har gidansu umma kika ha蓷a wannan abin ga mahaifinta, haka nake ra'ayin kije ki sake sanarda mahaifinta abinda ta aikata tareda zuwan mahaifiyarta gidannan" yana fa蓷a ya juyo ga Naja data saki kabbara cikin murna jin irin amsarda ya bawa Umman
"Yaushe kekuma zaki dawo kinbar mutane da aiki? Ya fa蓷a cikin tsare gira..
"A'a babban mutum ai ka bari ku蓷anyi ko satine da tarewa saita dawo" Umman ta fa蓷a.
Iska ya fitar ta bakinsa tareda mi茩ewa
"Duk wani abu da kikasan kin kar蓳i ku蓷ina kin siyawa waccan abar, a amso idan ankai abawa Naja duka " yana fa蓷a yasakai yabar gidan.
Wani ihun murna Naja ta fara tareda rera wa茩ar 蓷an'uwa.
Fatan shiriya Umman tayi mata amma a 茩asan zuciyarta tana jin da蓷in yadda 'ya'yan nata suke 茩aunar junansu.*******
BAYAN WASU KWANAKI
Juyi kawai takeyi ta rasa yadda zatayi ga zuciyarta na ingizata.
Duk motsinta yanaji amma yayi banza da ita yana ta蓳a wayarsa dan so yake ta magantu da kanta.
Ajiyar zuciya ta saki tareda shahada ta tashi zaune tareda zaro takaddarda ta 蓳oye 茩ar茩ashin pilo..
"Ka karanta dan Allah ka kuma bada gaskiya ga rubutun Dady dan na yarda da gaskiyar sa bazai ta蓳a 茩agen labari danya birge waniba, ban kuma baka ka karanta dan wani abuba saidan kawai inaso na cire zargi da kuma nakasun da Dady yake dashi a cikin zuciyarka, ina ro茩on Ubangiji ya yiwa Nafi da Dady da Alhajin Makka gafara da dukkan musulmai da suka rigamu gidan gaskiya." Ta fa蓷a tareda mi茩a masa takaddar .
Janye idanunsa yayi a kanta sannan ya maida ga takaddar tareda sa hannu ya kar蓳eta.
Wani nauyayyan Ajiyar zuciya ya sauke ha蓷ida lumshe idanunsa.
Ji yayi tsikar jikinsa ta mi茩e jikinsa yayi sanyi ga ga蓳蓳ansa sun saki.
Ya yadda Dady bazai ta蓳a rubuta 茩aryaba.
Ajiyar zuciya ya sauke tareda bu蓷e idanunsa a kanta da nata idanun ke kansa tun tuni
"Kenan first love is my sister and you know about her?"
" I know" ta fa蓷a a hankali.
"What next?" Ya tambaya idanunsa a kanta.
Yatsina fuska tayi da fa蓷in "maybe Bayan bikinka Naja zata angwance da angonta Salim 蓷an gidan Barrister"
Zare idanunsa yayi sai kuma ya 茩an茩ancesu jin 茩arshen zancenta.
Dauke kanta tayi tareda gyara kwanciyarta da shike itama tana cikin kishin tuna aurensa.
Gyara fuskarsa da yanayinsa yayi dan bai shirya fushinta a yanzuba harga Allah. Ajiye wayarsa yayi a gefe tareda matsawa bayanta sosai ya kwanta tareda ziro kansa ta wuyanta "mene kuma? bacin kinsan You are my everything"
"Hmm" kawai ta fa蓷a tareda ta蓳a baki.
"Bazan miki al茩awarin zama dake keka蓷ai ba dan bansan me Ubangiji ya tanadamana gaba ba, but for now Binahh na rantse da sarkina ban ta蓳a zuwa wajan wata da batun soyayya ko neman aure ba, wanda kike magana akaima convincing Umma akayi but yanzu ba wannan batun kuma bana fatan irin hakan ta sake kasancewa" Ya fa蓷a da dukkan gaskiyarsa. Wani iri taji a cikin jikinta, koda ace da蓷in baki zaiyi mata kalamansa sun ratsata ballantana she knows her man, shi mutum ne Man of his word.
Ajiyar zuciya ta saki da tambayar "kenan baka ta蓳a zuwa gidansu ba?" 茒agata yayi tareda birkitota suna faukantar juna.
Gashin girarta ya fara zagayawa da 蓷anyatsansa wanda ya sakata lumshe idanunta da sakin ajiyar zuciya "kicigaba da biye wa Naja tana kunnoki, nasan bamai tsara wannan zancen sai ita, watarana saitasa anzo an kakamu har gida kuma ba ruwana ko beli bazanjeba"
Bu蓷e idanunta tayi tareda bu蓷e baki zatayi magana sai jin bakinsa tayi cikin nata wanda ya haifar musu da formating su duka **************
BAYAN SHEKARU BIYAR
komai yayi farko dolene zaiyi 茩arshe.
Samir ko kuma muce IG Yana zaune yana kallon yadda yaran ke wasansu cikin nisha蓷i, kamar ance ya kalli hannun Samha 'yar gidan Naja haka ya tsaida idanunsa kan yatsan yarinyar sai kuma ya maida ga Binazir dake gefensa tana yanke masa 茩umba.
"Kin lura da zoben hannun Samha kuwa?" Ya tambaya da mamaki.
茒ago kanta tayi ta kalli Samha dake kusada Nafi suna wasa sannan tabi yatsunta da kallo.
"Idan kayi wani abin sai naga kamar Dady mai shekara Biyu wallahi"
"Me nayi kuma?" Ya fa蓷a fuska a ha蓷e.
"To yanzu da samha 'yar cikinka kake kishi kenan? Ni dama bashi na bawa zobenba na fa蓷a masa tun lokacin wa 'yarda zai haifa na bawa ashema 'yata na bawa cikin rashin Sanin 蓳oyayyan buwayar Ubangiji"
Ajiyar zuciya ya sauke da fa蓷in "one good deserve the others, ni kaina ina mamakin auren Salim da Naja cos nayi zaton kawai yazo da yaudara ne ashe ba haka bane dan sam Naja ba tsarara aurensa bace Allah dai ya hukunta ammafa da gaske ina kishi zan nemawa First love irin zobennan gaskiya" ya fa蓷a in serious tone
Zaro idanunta tayi cikin mamakin kalamansa na 茩arshe, sai kuma ta saki murmushi tareda girgaza kanta dan wannan halin nasa ba ba茩onta bane
"Kamar ni dakai kenan imagine the whole Binazir ta 蓳ige da auren Mahaukaci" ta fa蓷a dan 茩autar da zancen zoben.
Wani yalwataccan murmushi ya saki da fa蓷in "You are evil human Binahh, ina a mahaukacin Kika nace kika li茩emin Saida Kika canzani kika canza komai, infact ni yanzu nakejin haukan a jikina"
"Wai dama Dady kai mahaukacine?" Sukaji Muryar Nafi a gefensu
Zaro idanu Binazir tayi waje cikin mamakin shegen surutun Nafi koda yake ai goyon Naja ce.
"苼acewa mutane daga nan Uwar kinibibi" Binazir ta fa蓷a cikin zare mata idanu.
"Waike Mummy ba danazo wajan Dady na tambayesa abu saiki dinga abun aljanu kina zare idanu" Nafi ta fa蓷a cikin sangarta da buga 茩afa tabar wajan.
"Rufe bakin mana kafin ta dawo ta 茩ara gaya miki wata maganan" Samir ya fa蓷a sanda yaga Binazir tabi Nafi da kallon mamaki ido da baki bu蓷e.
Ajiyar zuciya ta sauke tareda girgiza kanta "muna zaune yarinya tazo ta gayamana yadda muje ada?" Binazir ta fa蓷a cikin mamakin da bai saketaba.
"Ke mai aljanu" Samir ya fa蓷a tareda nunata da 蓷anyatsansa
"Kai kuma mahaukaci" itama tayi saurin ramawa tana nunasa.
Sai kuma sukasa dariya gaba 蓷aya......
ALHAMDULILLAHI 鉁嶏笍鉁嶏笍
anan na kawo 茩arshen labarina mai suna FANSA ko 茦IYAYYA. Da wannan daman nake amfani wajan bawa dukkan wanda na 蓳atawa rai a cikin wannan tafiya akoda yaushe a dinga tunawa da ajizancin 蓷an adam bai zama abinda kakeso yayi daidai da wanda waninka yakeso ba dan haka ayi ha茩uri a dinga nusar da zuciya ana fa蓷a蓷a fahimta.
Ina kuma mai yimuku Albishir da sabon littafina da zaizo insha Allah 茩arshen shekarar nan.
Sannan ina mi茩a sa茩on godiyata da jinjina gareku
MAMAN BAFFA
MALAMA FUDDAUSI
MARYAM TOFA
BILKISU ZANGI
WASULA ADO
RASHIDA MUSA
MARY E.H.T. KT
UMMUSALMA BELLO
MAMAN ALIYU DATA SERVICE
FIRST LADY
ASMILAH
KHADIJA SALISU ADAM
J SQUARE
LUMNU INCENSE
THELQIS
ALIYU AMINA
HARUNA FATIMA
KHADY
UMMU HANIFA
RABINA BOD
Ina ro茩on Allah yabar zumunci da 茩auna.鈾ワ笍鈾ワ笍
*Contact me 馃憞
****
*Comment*
*Vote*
*Share*
*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*