Free chapter 路 Read without an account
SHAFI na 1
by Fatima Zara Alhassan 路 JO茒A
馃摎JO茒A馃摎
NA
FATIMA ZARA ALHASSAN
馃悷瞥AR MUTAN ARGUNGU馃悷
NA SADAUKAR
DA WANNAN LITTAFI GA AL'UMMAR AREWA馃挅
WANNAN LITTAFI NA 茒AUKE DA 茦ALUBALEN DA 瞥AN AREWA KE FUSKANTA馃槶
GARGA茒I!!!
WANNAN LITTAFI 茦AGAGGE NE, SABO DA HAKA BAN YADDA WANI KO WATA SU YI AMFANI DA KALMA 茒AYA DAGA CIKIN SHI BA. YIN HAKAN LAIFINE. A KIYAYE!!!
SHAFI NA 茒AYA
******************************************
亘賽爻賿賲賽 俦賱賱賾賻賴賽 俦賱乇賾賻丨賿賲賻賭侔賳賽 俦賱乇賾賻丨賽賷賲賽
******************************************
Hadari ne ya ha蓷u ya yi ba茩i茩irin. Ko wane lokaci ruwa na iya sauka. Yanayin damuna shiya ba wa garin wani irin ni'ima ta re da iska mai dauke da sanyin 茩amshi.
Rugan malam Jauro kenan...Ruga ce mai 蓷auke da ni'imomi wanda ubangiji ya albarka ce ta da samu. Ta na nan yamma ka蓷an da Garin 茒an-Sadau da ke Lardin Zamfara State.
Malam Jauro yana 蓷aya daga cikin fulanin da suka assasa wannan ruga , sabo da 茩wazo irin na malam jauro, bai tsaya iya kiwon shanu ba, ya ha蓷a da noma.
Akan noma irin na malam jauro sai ka rantse da Allah cewa, shi蓷in bahaushe ne . Domin ko wasu Hausawa ma albarka. Hakan ya sa zan iya cewa, malam jauro na 蓷aya daga cikin masu arzikin Rugar su. Shiya sa jama'an gari da ma ma茩wabtan su ke kiran rugan da RUGAN MALAM JAURO...
JO茒A!JO茒A! Inna ce ke ta 茩wala ma ta kira ya yin da take kwasan tuwo a madafa.
"Na'am inna."
cewar jo蓷a wadda ke can cikin Bukkar ta.
"Wai har yanzu ba ki gama damun furar ba ne? Cewar inna.
"Inna saura ka蓷an na gama."
Girgiza kai inna ta yi, tana mamakin rashin kama jiki irin na Jo蓷a. San nan ta ce,
"Jo蓷a rufe furar haka nan ko ba ta damu ba, ki zo ki kwashe min kayan tsakar gidan nan kafin ruwa ya sauka, musamman 茩warrai kar ayi ruwa su ji茩a su, kin san 茩warya ba ta da jimirin ruwa ."
"To inna."
Aje langar fura ta yi tare da rufewa . san nan ta fito daga cikin bukka da sauri. Ganin yadda hadari ya ha蓷u sosai shiya sa ta ce,
,"Inna anya za ki gama abinci nan kafin ruwa ya sauka kuwa? Ko dai na gwafce murhu in kai miki shi cikin rumfa kafin ruwa ya sauka?"
"Haka ne Jo蓷a amma gama na ki aikin tukunna sai ki zo ki 蓷auke murhun miya tun da gashi ina kwashe tuwo."
"To"
cewar jo蓷a.
Shigowan garken shanaye ,mou...mou...su ka dinga kuka. Bayan sun gama shigowa san nan Gidado ya shigo, bakin sa 蓷auke da sallama.
Wajen rumfan dabbobin ya nufa ya 蓷a蓷蓷aure su, san nan ya zo madafa inda Inna wuro ke kwashe tuwo.
"Inna barka da gida na same ku
lafiya?"
"Lafiya lau Gida蓷o ya can wajen kiwo, ina fatan ba su baka ciwon kai ba?"
Cewar inna.
Sauke kansa 茩asa ya yi san nan ya ce, "Alhamdulillahi ba su bani ciwon kai ba inna."
"Haka ake so, tashi ma za ka shiga 蓷aki ka sha fura kafin na gama abinci. Ai gara da ka dawo yanzu, idan ruwa ya ji茩aka ai ba zan ji da蓷i ba."
Murmushi ya yi, yana mai 茩ara jin son Inna a ransa. Shiya san cewa ko mahaifiyarsa iya 茩aunar da zata nuna mishi kenan.
Gi蓷a蓷o 蓷an Wan Baffa ne malam Ar蓷o.
Uwarsu daya ubansu daya. Rikon Gidado ya dawo hannun Malam Jauro, sanadin mutuwa iyayensa.
Sun rasu ne a sanadiyan kawo musu farmaki da Barayin Daji su ka yi, babu wanda ya tsira da ransa a rugan su malam Ardo, sai fa Gidado.
A lokacin shekarun yaron biyu a duniya.
Duk wani Bafullace da ke yankin Dan-sadau,ya girgiza da kai harin da kayi.
Kai bama su kadai ba, harta da al'umma garin Dan-sadau sun girgiza. Idan ka ga gemun dan uwanka ya kama da wuta, shafa ma naka ruwa.
Haka rikon Gidado ya dawo hannun su Malam Jauro. Inna wuro ta rike shi tsakani da Allah, ba zaka taba cewa ba ita ce mahaifiyarsa ba.
Gidado na da shekaru tara a duniya, Allah ya azurta Inna wuro da samun 'Ya mac ce, Suna kiranta JODA.
Burin malam Jauro a duniya, bai wuce ya hada Gidado da Joda Aure ba.
Ganin irin shakuwar da ke tsakanin Ya'yan nasa.
A bangaren Gidado babu wani matsala, ko da malam ya tuntube shi ko yana son Joda?
Ya karba hannu bibbiyu. Sabo da tun farko ita ce yarinya da yake so. Sai ga shi malam ya yi sara akan gab'a.
Dakin Baffa ya shiga ya dauko kwanon sha wadda ta ke cike da hura.
Dauko ludayin Duma ya yi, san nan ya zauna akan Tabarmar kaba. Bude gidauniyar yayi, hura ce lafiyya ta ji dafaffen Nono. Ga wani mai-mai a bisan ta. Taji damun Inna wuro ta kwanta luf.
Basmala yayi , ya fara sha. Yanajin wani irin dadi, ba karya Inna ta iya damu.
Bayan ta gama nata aikin, san nan ta zo madafa wajen Inna, ta gwafce ma ta murhun miya, har an fara yayyafi.
Ta kai murhun cikin rumfa, ta sake hadawa, kasancewa murhun dutsine.
Komawa tayi madafa ta dauko tellan miya ta daura akan murhun.
"Inna anfara yayyafi ki dawo cikin rumfa, kar ruwa ya jika ki."
"Na kammala. Gani nan zuwa yanzu."
*Inna Hamma na ciki ne, naji muryansa dazu?"
"Eh, Yana dakin Baffan k...
Kafin ma Inna ta gama harta shige cikin dakin.
"Hamma ashe ka dawo, shi ne ko ka naime Ni?" Tana zumburo baki.
Sai da shanye hura dake cikin bakinsa, san nan ya fara magana.
"Kanwar Hamma kinsan ban da jimirin yunwa, ina son cikina ya dauka ne, sai na je nemanki."
Yana ma ta murmushi.
Ita ma murmushin tayi.
"Hamma acici. To ya Daji? Yau kayi Busa?"
"Yau banyi Busa sosai ba. Kinsan yanzu akwai rashin tsaro, idan Barayi su ka ji busa sosai za su iya zuwa su kwashe mana garke.
Shiya sa yanzu ko zanyi busa a hankali na ke yi, ita ma ina yi ne sabo da debe kewa."
"Allah sarki! To Hamma ka yi wa Baffa magana ya bar Ni na dinga fita kiwo, nasan su na jin maganarka." Ta fara zumbura baki za tayi kuka.
"To mene ne na kuka kuma daga bayani? Kinsan dai muddin akwai namiji a gida, ba a barin mac ce zuwa kiwo.
Kedai kice kadaici ne yake damunki.
Ki zauna gida kawai ki ci gaba da kama wa Inna aiki. Kibar maganar zuwa kiwo.
Na ma ji Baffa ya ce Aure zaiyi miki. Kinga shike nan sai kiyi Auren ki, ki huta."
"Hamma Aure fa ka ce? Ni da banda saurayi, babu wanda ya taba zuwa ya ce yana sona."
Ta bata fuska, irin abun na damunta.
"Waya ce miki baki da masoya? kina da su mana, kuma su na zuwa nan gidan.
Amma idan suka zo sai Baffa ya ce su yi hakuri yayi miki miji."
Cikin sauri ta matso kusa da shi, saura kadan ta kifar da hurar gabansa.
"Ka ce Baffa yayi mi Ni miji? Na tabbata su Baffa sun fada maka waye mijina? Sabo da sunfi yin shawara da kai."
Murmushi yayi san nan ya maida hankalinsa wajen shan hurarsa.
Kwanon hura ta dauke ta mayar gefenta .
Dagowa yayi yana kallonta.
Ganin irin kallon da ya ke yi ma ta ne, ta maido mi shi kwanon hurar, tana zumbura baki