Free chapter 路 Read without an account

4

by Hajara muhammad 路 BA茦ON LAMARI

*BA茦ON LAMARI...!*馃尮

   { Eternal love }


      *NA*

*AUTAR MANYA*


ADABI WRITTER'S ASSOCIATION


           *004*


A hankali sautin 茩arar shigowar Motar shi cikin gidan ke ka蓷a mata hanjin Cikinta, Daga cikin 茦irjinta Kuwa dokawa yake da 茩arfi wanda In mutum yana kusa da ita tsaf zai ji sautin dokawar da 茦irjin nata yake.


Tun Bayan fitar Ameerah daga gidan take zaune a falo ita 蓷aya gaba 蓷aya tsoron dawowar Imran gidan take wanda hakan ya zame mata al'adar Rayuwarta Koda yaushe In ya fita Tana cikin Raha da Nisha蓷i amman da zarar Ya dawo to duk wani 苼ur蓳ushin Farin cikinta Gushe wa yake yi.


Tsayin watanni tara kenan da auran su da Imran amman har zuwa wannan lokaci ta Kasa samun farin ciki kamar ko wace mace acikin gidan Mijinta.


Curewa take a waje 蓷aya tana ha蓷e jikinta tamkar mai jin sanyi, A hankali Taji sautin shigowar sa cikin Falon bada ban tayi da gaske bama da bazata ji sallamar tashi ba.


"Sannu da dawowa"


Ta fa蓷a masa kanta yana 茩asa.


Yayi mata banza kamar bada shi take magana ba.


"Amatullah"!

Ya kira sunanta a dake.


Ta 蓷ago tare da zuba masa Manyan Idanunta tana kallon shi kafin daga bisani tace masa.


"Na'am Yalla蓳ai"


Ya 蓷an gyara tsaiwar shi yana soke Hannun shi a cikin aljihun wandon shi.


"Taso Muje gidan ku anwa baba aikin Idanu daga nan muje shoping"


Ya fa蓷i hakan yana wucewa 蓷aki Minti biyar ya fito sanye da wasu kayan na daban.


Ta mi茩e tana 茦o茩arin gyara Hijabin Jikinta.


"A,a Je maza ki shafa Powder sannan ki 蓷an saka wannan mai茩on naku na le蓳e"


Sosai Abin ya bata mamaki amman sai ta wuce taje tayi yadda yace 茒in daga bisani ta dawo Har ya wuce waje abin mamaki ba wannan Motar daya Shigar da ita gida ya Shiga ba ashe akwai wata a waje mai kyau sabuwa ya bu蓷e mata gidan gaba ta shiga ta zauna Yaja suka hau Titin Rijiyar Zaki inda anan layin Rumfar shehu gidan su yake.


Sai da ya tsaya a wani Store yasai kayan abinci aka shigar dasu Motar sannan ya shigo suka ja Suna tafiya ita bata ce mai ba shi bai ce mata ba har suka 茩arasa layin.


A bakin 茦ofar Gida Yay parking bata jira shiba ta 蓳alle murfin ta fita wajan 茩atuwar tabarmar Su Alhaji Babba ta 茩arasa wanda Suke zaune suna shan Iska sallama tayi agaban su ta tsugunna tana gaishe dasu.


Kafin Imran ya 茩araso shima ya tsugunna yana gaishe dasu.


Cikin Jin da蓷i Alhaji Babba yace.


"Ma sha Allah! Amatullah kece da wannan Lokaci barka barka da zuwa naji da蓷in Ganin ki Allah ya 茩ara zaunar mana dake lafiya, Koke fa da kika kwantar da hankalin ki"


Aranta tace Alhaji ba zaku gane yaran ba, Nidai zan cigaba da ha茩uri.


Amman a fili sai tace.


"Nagode Alhaji"


Nasiha sauran 拼an uwan mahaifin nata sukai mata kafin ta mi茩e tabar wajan ta nufi Cikin gida.


Babban Gida mai sassa da dama acikin sa wanda ya ha蓷e 拼a拼a da jikoki sashin su ta shiga da sallama a bakin ta.


Umma tana zaune tana bawa Baba ayaba a bakin shi ta 蓷ago cikin sakin fuska take amsa wa Amatullah Sallama.


"Kece da wannan daran dafatan dai lafiya?"


Amatullah ta dubi Ummah da mamaki sannan tace.

"Tare dashi muke yace ne nazo na duba Jikin Baba"


Bata kai ma da rufe bakinta ba Umma ta mi茩e tsaye tare da Nufar 茦ofar Gida da sauri Amatullah ta ri茩e Hannun Ummah tana gya蓷a mata kanta.


"Ummah yanzu fa zai shigo Gidan Dan Allah ki Koma ki zauna"

Ta Doke hannun Amatullah tana cewa.


"Cikani Dan ubanki so kike Su hure masa kunne a waje ko? Su ro茩e mashi Ku蓷i a banza"


Amatullahi ta sunkuyar da kanta cikin takaicin Halin Ummanta batace Mata komai ba Umman na 茩o茩arin Fita Imran 蓷in ya shigo.


Sosa kai Umma tayi tare da cewa.


"Lale maraba da zuwan ka Imirana daman yanzu take cewa tare kuke"


Ya zauna a saman dardumar daya gani a shinfi蓷e cikin jin kunya yake cewa.


"Eh Muna tare dasu Alhaji ne muna gaisawa"

A take ilahirin annurin fuskar Umma ya 蓷auke dan bata 茩aunar wani ya ra蓳i surukin nata bare yaci arzi茩in sa.


Tana 茩o茩arin yin magana 茩annen Amatullahi Hassan da Hussaini suka soma shigo da kayan abincin daya siya a hanya Bakin Ummah kamar Gonar auduga.


Sai albarka take shiwa Imran wanda yake ta sakin murmushi mai tarin ma'anoni da yawa.


Sam Ummah bata tambayi Amatullahi yaya zaman su da Mijinta ba bare ta jata ajiki ta shigar da ita 蓷aki su 蓷an zanta irin na 蓷a da mahaifi sai ma mayar da hankalinta kan Imran datai suna ta hira.


Ganin Haka yasa Amatullahi taja Jikinta zuwa wajan Babanta wanda yake kwance.


Ta 茩arasa wajansa ta zauna tana kallon shi shekara Kusan Biyar yana kwance ga matsalar 茩afafu da basa takawa ga matsalar Idanu damma yau an masa aikin Idon wanda aka sanya masa glass a idanun nashi ba wani tsufa yayi ba, Amman lalura ta saka girma ya hau masa da wuri.


"Sannu baba Allah ya baka lafiya"


Jin Muryar 拼ar tasa, a kusa dashi yasa ya kama hannunta yana cewa.


"Amatuna kece a gidan?"


Ta 茩a茩alo murmushin dole kana tace masa.

"Baba tun Ummah na baka ayaba nai sallama baka ji bane?"

Yayi murmushi yana cewa.

"Banji ba Amatuna, Kinga mijin ki 蓷an albarka ya biya min ku蓷in aikin idanu yanzu Ganin ba kamar da ba"


Tayi murmushi tana cewa.


"Damma yau akai amman nan da kwana biyu ma zaka fi haka gani, Nina 蓷auka ma kana asibiti Allah dai ya sawa茩e"


Baba yace.


"Ai Amatuna baki ga asibitin ba, na masu hannu da shuni ne, Daga an maka aikin kai 拼an awanni zasu sallame ka"

Amatullah tace.


"Baba Allah yasa an yi a sa'a Amin"


Baba ya kuma karkatowa ya dube ta.


"Amatuna mijin ki yaron kirki ne, Ki ha茩uri ki zaman ki agidan ki, Allah ya 茩ara muku zaman lafiya"

Gabanta ya fa蓷i Imran ya siye baba kenan da idan tazo gida da maganar zaman auren ta baba yana 茩o茩arin fahimtarta to shima yau Ga shi nan yana yabon Imran fiye da zaton ta.


Hawaye masu zafi suka Zubo mata a saman Kuncin ta bata bar kowa ya gani ba ta share su, Ta sunkuyar da kanta Baba ya cigaba da yi mata Nasiha mai ratsa Jiki.


Har wajan taran dare suna Gidan Kafin ta mi茩e tace wa Ummah zata Le茩a sashin Matan Kawun nan ta su gaisa.


Ta Dubi Nana 茩anwarta wadda Daman su biyu ne mata ita da Nana sai 瞥an Biyu maza dake binta, Nana take bi musu, Tace mata tazo ta rakata 苼arin su Ameerah su gaisa da sauran sashin Nana ta Tura baki tana cewa.


"Ni bana shiga sai kin dawo"


Ga Mamakin Amatullah Ummah batai wa Nana magana ba, Sai ma kuma jan hirar da tayi da Imran kamar ba surukinta ba.


Amatullah ta yi waje tana Jinjina halin ummanta na son abin duniya wanda shine jagora ga halin Ummah na farko.


Sashin Su Ameerah ta soma zuwa sukai gaisa da Anty babar su Ameerah sama sama.


Ta fito Ameerah ce ta rakata Sauran sassan 茩annan mahaifinta Guda Hu蓷u, Sannan suka Nufi sashin Su Yaya Ahmad wanda shine na farko ma daga ka shiga Gidan.


Mamaki sosai Amatullahi tayi yadda taga an 茩ere sashin kamar ba'a cikin Gidanba ga hasken 茩wan sola kota Ina bata sha mamaki ba sai da ta shiga falon Mama wanda yaci uban saitin Kujeru masu kyau ga 茩atuwar Tv sai faman aiki take Iskar fanka kota ina.


Sallama sukai 茦annen shi 拼ammata Su Biyu Wa蓷anda basuyi aure ba suka amsa musu cikin sakin fuska Zama sukai a 蓷aya daga cikin kujerun Sannan Surayyah autar su ta nufi Bedroom ta gayawa Mama.


Minti ka蓷an Mama ta fito Cikin wata dakakkiyar shadda tana tafe tana ta茩ama.

A ran Amatullah tace ashe har yau Izzar tana nan.


Ba yabo babu fallasa suka gaisa sannan suka baro sashin wanda Naja'atu 茩anwar shi wadda suke sa'anni ta rakosu hanya.


Anan suka ha蓷u da 茦anin Ahmad Kamal suka gaisa yana 茩o茩arin Shiga 蓷akin shi.


Sai da su Ameerah da Naja suka rakata har bakin sashin su, sannan suka koma 苼angarorin su.


Koda ta koma ma Imran har ya mi茩e suna sallama da Ummah wanda ya 蓷auko damin Ku蓷i ya bata ta saka hannu ta amsa Jikinta har yana 苼ari Takaici Ba茩in ciki sune suka wa Amatullah ca a zuciyarta.


Haka suka Nufi Mota yaja suka tafi ya biya Ta wani super market yayi mata uwar siyayyah.


Sannan suka wuce Gida.


Wanka tayi bayan ta shigar da siyayyar tata.


Kana ta koma 茒akinta ta saka kayan bacci ta kwanta bayan ta kashe 茩wai.


A hankali Imran ya shigo 蓷akin Jikinsa sanye da Guntun wando da singlet ya ra蓳a Jikinta ya kwanta aran shi yana ayyana tabbas Yau Burin sa zai cika Tabbas sai ya fitar da maitar shi ta san Neman ta tabayan ta.


A hankali ya ha蓷e jikinsa da nata yana shafo mazaunanta ta baya yana fitar da wani Irin nishi.


Cikin Baccin daya kwasheta taji yana shafa mata jikinta.


Tsoro fargaba tashin hankali sune suka dirar mata a zuciyarta mai Imran yake Nufi tsayin wata tara tana rayuwar gidan shi bai ta蓳a kusantarta ba sai sau 蓷aya Tun daran farkon su, Kullum burin shi ya neme ta bayanta Allah bai bashi Iko ba shine yau ya ritsa a wannan daran zai 茩ara far mata Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un rana zafi Inuwa 茦una ta fa蓷a a ranta kafin da sauri kuma ta Mi茩e zaune........

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol