Free chapter 路 Read without an account
5
*BA茦ON LAMARI...!*馃尮
{ Eternal love }
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*005*
Gumi duk ya wanke mata jikinta duk da sanyin fankar dake ka蓷awa acikin 蓷akin.
Muryarta a dashe irin ta mai bacci ta dube shi tana mai zare manyan idanuwanta tace masa.
"Imran meye haka dan Allah ka rabu dani, nace dan Allah ka rabu dani wallahi Allah koda duniya zaka bani bazan ta蓳a Kaucewa Umarnin Ubangijina akan taka bu茩atar ba"
Batai aune ba taji saukar Danshin bakinsa cikin nata wanda shine ya dakatar da ita daga 茩arashe maganar data keyi a haukace yake yamutsa Dukkan sassan Jikinta yana 茩ara ribatarta zuwa Cimma muradin Zuciyar sa
Wani tsallan albarka tayi tare da bangaje shi tayi hanyar falo har Rigar Jikinta na zamewa ta fa蓷i 茩asa.
A haukace ya bita yana cewa
"Dan matsiyatan iyayenki yau babu mai rabani da ke sai Allah, an gaya miki a banza zan ke, kashewa iyayen ki ku蓷i to maitar Biyan bu茩atar kaina ita ke ingizani zuwa ga aikata koma meye akan mayun iyayen ki, wallahi Tun ranar dana fara 蓷ora idanuna a bayanki naji ina maitar Jin 蓷an蓷anon shi"
Ya fa蓷i a lokacin daya cimmata ya saka 茩afa ya ta蓷eta ta maku a 茩asan tiles.
Wata 茩ara ta saki kafin Numfashinta ya 蓷auke tsaf sai kuma Jini ya soma biyowa ta 茩afafunta.
Wanda ganin wannan yawan Jini shiya tsorata Imran yayi saurin 蓷auko jallabiyar shi ya sanya ya 蓷agata cak sukai mota ya shiga mazaunin driver yaja motar suka Nufi Asibitin ku蓷i mafi kusa dasu.
Lokacin da suka 茩arasa 茩arfe 茒ayan dare amman kaman rana sai kar蓳ar marasa lafiya ake, Abin ka da asibitin Ku蓷i.
Duk wani cuku cuku yayi nan da nan aka sakata a emergency room wanda Babban likitan asibitin ya du茩ufa akanta dan Ceto rayuwarta har asuba Likitan yana tare da Amatullah wadda take a tsakanin Rai kokai Mutu kokai Inji bahaushe.
Likitan ya fita yayi sallah a hanya suka ha蓷u da Imran wanda har ya 茒an fa蓷a sabida fargabar Kada Amatullah ta rasu bai sami cikakkiyar amsa wajan likitan ba.
Sabida haka ya ra蓳e jikin motar shi, Shikuma likitan ya koma bakin daga.
Wayar shi ya ciro ya kira Umman Amatullah.
Idar da sallar Ummah kenan taji kiran wayarta Nana ta 蓷auko mata tana ce mata Yaya Imran ne Mijin Anty.
Jikin Ummah yana rawa ta 蓷aga bayan sun gaisa Imran ya sosa kai cike da makirci yace wa Ummah.
"Ummah Muna asibiti fa tun Jiya Amatullah ta fa蓷i take zubar Jini"
Salati Ummah ta saki tana cewa wani asibitinne gata nan bara ta gyarawa Baba jikinsa ta fito ta barwa Nana girkin Gidan.
Kwatance yayi mata sannan ya 茩ara yin 茩asa da murya sosai yana cewa.
"Ummah ina ganin kamar na ha茩ura da Auren Amatullahi, Ummah tunda mukai aure sau 蓷aya ka蓷ai ta bani ha茩茩ina Kullum nazo mata da bu茩ata sai Munyi dambe ganin bata so nake ha茩ura dan kawai Jiya nace ta tausayamin ta bani shine ta 蓷auki wu茩a tace Koni ko ita to a garin na kar蓳i wu茩ar ne yasa ta fa蓷i Jini ya 蓳alle mata"
Yakai maganar yana dariya.
Ummah ta kuma jan salati tana tafa Hannu tana cewa.
"Haka tai maka Imirana To bara nazo dan ubanta Shegiyar yarinya mai 茩ashin tsiya tafi son na dauwa ma acikin gadarar faccaloli to wallahi ta kaso auren ta badai wannan gidan ba sai dai ta nemi wani Gidan Uban"
Imran dariya yake har yana 茩walla Tunda yake bai ta蓳a ganin mayyar Ku蓷,i kamar surukar tashi ba haka ya kashe wayar yana 茩arasawa cikin asibitin.
Nurse ce tazo ta kira shi akan Likitan nasan ganin shi bayan ya shiga Office 蓷in Likitan suka kuma gaisawa sannan Likitan ya tura masa takarda gaban shi yana mai cewa.
"Muna son ka saka hannu nan da Awa Uku za'a mata C'S don a ceci rayuwarta ita da Bebyn ta don fa蓷uwar data yi Jiya ya haddasa wa 蓷an da ke cikinta juyawa ya koma wani 蓳arin Mun samu mun dakatar da zubar Jinin da take yanzu kawai Hannu zaka saka a mata aiki A rabata da Abin da ke cikinta Duk da cikin yana wata takwas ne da kwana bakwai"
Har Likitan ya gama maganar Imran bai iya motsi mai kyau ba Ta yaya tai Ciki har ya isa haihuwa bai sani ba daga kusantarta sau 蓷aya shine har zata 蓷auki ciki kamar wata akuya.
"Ranka ya da蓷e kabar takarda a gabanka kuma ka茩i magana"
Muryar likitan ta katse masa tunanin sa.
"Nifa likita ban gane inda ka dosa ba, wai anyi gabas da kare, yarinyar nan sau 蓷aya tak na kusanceta a wata taran data yi agidana sannan kawai a wani zo ace zata haihu ni gaskiya bazan wani saka hannu ba ta Mutu kawai dan ni a yanzu bana bu茩atar Wani 蓷a a rayuwata"
Likitan ya dubi Imran sanda ya 茩arasa maganar Cikin gadara.
"Amman kai kam musulmi ne?"
Cewar Likitan.
Imran ya juyo a fusace zai magana likitan ya 蓷aga masa hannu cikin zafin rai yace.
"To in kai jahili ne kaje kabi malamai akan Halaccin wannan cikin gare ka Yau inda baka ta蓳a kusantarta bane za'a ce 蓷an na waje ne, amman Kai da bakinka ka bada shaidar ka kusanci matarka sau 蓷aya, ka sani ko tun a daran Allah ya saka 茩wan haihuwar ka cikin mahaifarta,Wannan 蓷a naka ne kuma koda baka saka hannu ba ni da kaina wallahi sai na saka sannan nai mata aikin bayan nan kuma na maka ka a kotun musulunci akan kana barazanar kashe matarka da 蓷anka akwai CC camera a office 蓷innan duk maganar da mukai tana na蓷e dakai wawa"
Jin Kotu yasa jikin Imran ya hau rawa don a wajan cike file har Hotonsa sai da ya saka yasan babu damar Guduwa sabida akwai cikakken bayanin shi da kwatancen sa a Files 蓷in daya bu蓷e a cikin asibitin.
"Zan saka amman Ciki kamar na aljanu ba laulayi babu girma ni a iya zamana da ita babu ta yadda na gane Tana da ciki"
Likitan yace.
"Allah ne yaso 蓷an ko 拼ar su taka 茩asa shine yasa ya 蓳oye sanin ka da jinka da ganinka akan cikin nata"
Daga haka Imran ya saka hannu ran shi a Mati茩ar 蓳ace ya zama dole ya 苼oye haihuwar nan sabida kada Uban gidan shi yaji wanda Ya nuna masa harkar da yake a yanzu wanda sai da sukai yarjejeniya akan babu batun kusantar Mace ta gabanta har abada sai ta bayanta............
Yana fita daga Office 茒in yaci karo da Ummah wadda Ko Kallon arzi茩i bata samu wajan Imran ba sai ma wuce tan da yayi ya nufi motar shi ya zauna aciki yana sa茩a wasi茩ar Jaki na yadda zai salwantar da Amatullah da 茒an da zata haifa sabida Gudun tonuwar asirinsa a wajan uban 蓷akin sa wanda ya mayar dashi kamar matar shi( wa'iyazubillah )
Ummah kuwa Babu abin da take aranta sai zagin amatullah sabida zatonta maganar 茒azu ce na bijire masan da Amatullah keyi ya saka ya茩i mata magana, Sam Ummah bata ta lafiyar 拼arta sai ta jimamin kada ran Imran ya 蓳aci ya sako mata Amatullah suka samu suga rashi.
Cikin Aminci da Yardar Ubangiji akaiwa Amatullah aikin wanda aka samu nasarar Ciro mata Yarinyar ta mai kyau kamar su 蓷aya sak da imran sai dai kawai farar fatar uwar ta data 蓷auko amman kama kam kamar ka tsaga kara da Imran.
Bayan an gyara yarinyar wadda ko kayan haihuwa babu Sai Likitan ne yacewa Nurse su samo tawul a na蓷eta bayan an na蓷e 拼ar an yanke mata cibi sai akaiwa Amatullah allura aka aje mata yarinyarta a gabanta Likitan yace a barta ta huta har allurar ta saketa.
Koda da nurse ta le茩a waje don sanar da Imran bata ganshi ba kuma bata san Ummah ba sabida haka ta koma ta kuma gyara wa yarinyar kwanciya sannan ta rufo musu 茩ofar........
*Wannan salon na da banne kuma ban ta蓳a zuwa da irin shi a rubutu na ba mai kike jira ki hanzarta biyan naki dan tuni masu biya sun yi nisa labarin ko rabi bamu shiga ba yanzu ma aka fara*