Free chapter 路 Read without an account

p-1

by Rabiatu bashir 路 SILAR AURE NA

***

com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA



POST ON 3 FEB IN SHA ALLAH.


茒AN 茒ANO DAGA LITTAFIN SILAR AURE NA.


_*馃崌SILAR AURE NA馃崌*_

      




*NA*

Rabiatu Bashir Abdullahi

*UMMU MAHER(MRS GREEN)*馃崈


_*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*_



*MRS GREEN GRAPHICS NA BU茒E GRP DON KOYON GRAPHICS GA MASU SHA'AWAR SHIGA*

***

com/En8Cx4UTx3yIs

PO4AM1TwZ


*wannan labarin na gaske ne, kuma ya faru ne acikin wannan zamanin na mu labarin MARYAMA, da mijinta SULAIMAN, sai labarin IBRAHIM matarsa HAJARA, idan yazo dai dai da labarinka kayi ha茩uri arashi ne*


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


SHAFI NA 1


*Katsina*

茦aramar hukumar DAURA,unguwar DOLE.



__________Zaune take da tsohon cikinta, ta ha蓷a uban tagumi tana tunanin halin da ta tsinci kanta tun daga farkon rayuwarta har zuwa yanzu da take cikin tashin hankali na rayuwa,  kuka sosai take yi don tunda cikinta ya shiga na haihuwa take cikin tashin hankali, don tana masifar cin abinci sosai amman kuma babu halin hakan saboda babu, ayanzu ma haka tana zaune ne bayan ta kankare 茩anzon tukunya taci, wanda ya yi ba茩i sosai saboda 茩onewar tukunyar ta yi amman duk da haka sai da ta kankari 茩anzon sosai taci don tsabar yunwar da take ji.


 tana cikin kukan Baba hari ta fito, ta banka mata harara sannan ta fara zage zage tana ce wa" aikin banza aikin hofi tsabar ci kamar aljana shi ne kika koma cin 茩anzo? to wallahi ta Allah ba taki ba kuma wallahi duk wanda ya zagi 蓷ana akan baya baki Allah ya isa ban yafe ba, ciki kuwa har da wa蓷annan fulanin iyayen na ki marasa mutunci, wa蓷anda basu san annabi ya faku ba".

ta fa蓷i hakan tana sanya ko蓷a蓷蓷an mayafinta alamar ce wa unguwa zata tafi, Maryam ta bita da kallo zuciyarta na kai kawo a iya tsahon watanni goman da tayi da Baba hari ta gano munanan halayenta, wa蓷anda suke sanyata shiga ru蓷u ako da yaushe, tunaninta 蓷aya ashe dama Baba harin muguwa ce, ta dinga yiwa iyayenta da蓷in baki akan idan har ta auri 蓷anta ba ita babu wata damuwa, ashe daman mayaudariya ce? tabbas Baba hari ta cika muguwar baiwa, don kuwa ba zata ta蓳a gamawa da duniya lafiya ba.


har tayi gaba sai kuma ta dawo baya, cike da tsana ta ta kalle ni sannan ta ce" yauwa ki tashi ki bar wannan munafuncin ki ha蓷a wa蓷ancan kayan wanke wanken ki wankesu tas tas, sannan idan kin gama ki duba 蓷akina na ha蓷a kayan wanki kije ki wankemin su tas, saura kuma na dawo in iske bakiyi ba wallahi na lahira sai ya fiki jin da蓷i, banza me kama da aljanu". 


 kasa 蓷ago ido na yi na kalle ta, maganganunta na dukan zuciyata sosai na share hawaye na sannan na ce" Baba baki bada omon wankin ba, kada ki tafi na manta ban tambayeki ba".

  da baya ta dawo ta tsaya tana kallona, sannan ta kawomin duka da sauri na kauce ina jifanta da wani irin kallo na haushin rayuwar dana za蓳awa kai na, cike da masifa ta ce" shegiyar yarinya wannan idan ke mayya ce kika kama mutum wallahi sai kin cinyesa tas tas, in banda mugun hali ai kinsan hanyar shagon na mamajo ko? ba acan ne kike amsowa sulaimanu bashi ba? To n saboda rashin mutunci da mugun hali irin na fulani shi ne za kice babu omo? Ai kinsan hanyar shagon kije ki amso ki wankemin kayana tas kafin kuma in dawo ki hau juyamin wa蓷annan mayun idanuwan na ki".


kallo na bita dashi, na tashi ahankali saboda nauyin da jiki na ya yimin, na kalli kayan wanke wanken da suke wajen, Allah ya taimakeni ban fa蓷a kan wu茩ar dana gani ba, da tuni ta da蓷e da hudamin naman jikina, ina kuka na ha蓷a uban kayan na fara wankewa alhali kuma ba ni ka蓷ai ce agidan ba, a茩wai 拼ammata hu蓷u agabanta wa蓷anda bata aurar ba, dama kuma Sulaiman mijina shi ne babban 蓷anta wanda ahalin yanzu shi ne ya ke kula da duk wata 蓷awainiyarsu, wataran ya samu aci wataran kuma ya dawo haka kowa ya zauna da yunwa.


 ina cikin wanke wanken sai ga Saddiqa ta shigo, tana ta wa茩e wa茩enta ko kallon inda nake bata yi ba ballantana in sanya ran yin sallama, daman kuma 蓷abi'ar Saddiqa ce shigowa gida ba tare da sallama ba.


  ina kallonta ta shiga 蓷aki ta 蓷akko goga ta fito, tana zuwa ta cillamin ita dai dai kan cikina, na firgita na tashi da saurin gaske ina haki na ce" haba Saddiqa ya zaki zo ki 茩wa蓷amin guga? me nayi miki"??.


 kallona tayi galala sannan ta ce" oh! baki ma san me zakiyi da gugar ba? ni kike tambaya abinda za kiyi da guga? to uwarki da ubanki za kiyi dasu".


 ta fa蓷i hakan cike da tsiwa, tana ri茩e da 蓷an siririn 茩ugunta.


 Sosai haushi ta kamani, ai ban san lokacin da na sha茩ota ba na kama dukanta na yi mata lilis sannan na jefa mata gugar na koma kan aikin da nakeyi ina haki, daman gashi babu kowa agidan daga ni sai ita, saboda haka babu me taimakonta daman Baba Hari ke 蓷aure mata gaba, yau kuma babu ita shiyasa nayi amfani da damata na doki bakin da ya ke zagina".


 tayi kukan sosai ta gama, sannan ta tashi da sauri ko mayafi babu ta fice na kalleta na ce"oho dai wallahi ko Baba Hari don surukatace shiyasa nake 蓷aga mata 茩afa, wallahi da bata isa ta zage ni ba don ba a zagin iyayena a wanye lafiya".


ina gama wanke wanken, naji gaba 蓷aya 茩uguna ya ri茩e na tashi ahankali na koma 蓷aki, tuni wani zazzafan zzza蓳i ya rufeni na shiga 蓷aki na lullu蓳a har da 蓷an hawayena tsabar azabar dake nu茩ur茩usar jikina.


dai dai lokacin na jiyo hayaniya atsakar gidan, idanuwana a lumshe ina jiyo jarabar Baba Hari atsakar gida, amman ban san me take ce wa ba saboda halin da nake ciki, sai ji na yi ta shigo har 蓷akina ta 蓷aga labule cike da masifa ta fara bala'i.

"ke 拼ar gidan uban waye da zaki dakar min 拼a? Tsabar rashin mutunci har da ji mata ciwo? to wallahi ba tsohon ciki ba Allah yasa haihuwa kike sai dai ki mutu ki dawo amman sai saddiqa ta rama dukanta".


 gaba 蓷aya naji sunyo kai na ita da saddiqan.................


        ******

~~~~~~~

*ABUJA CITY*

Wuse Road.


.....wani katafaren gida na hango, wanda ya ha蓷u ta ko'ina tun daga kan gate 蓷in gidan zuwa cikin gidan abin atsaya akalla ne, kusan gate biyar ne kafin zaka shiga gidan me matu茩ar kyau tamkar a cartoons.


 wasu motocine suka jeru a茩ofar gidan tamkar masu kai amarya motocin suna da kyau sosai tamkar ka sace su, dukkanin motocin ba茩a茩e ne wulu茩 har wani shining suke, guda 蓷aya daga cikinsu ita ce fara 茩al me 茩irar honda, sai dai yanayin yadda motar take ka蓷ai ya isa ya tabbatar maka duk mamallakin wannan motar mutum ne me tsananin ku蓷i, saboda salo da zubin motar abin a yabawa wa蓷anda suka yi tane da kuma wanda ya siye ta, don ba 茩arya motar ta ha蓷u ajin 茩arshe.


  da sauri sojojin suka bu蓷e 茩aton kyakkyawan gate 蓷in, sannan suka koma gefe suka sandare suna gaida uban gidansu yadda kasan anan aka haliccesu.

  sannu sannu motocin ke tafiya tamkar basa son zuwa inda aka tanada don su ka蓷ai, da sauri na sauran motocin suka fito, sojoji ne masu jini ajika suka fito don bu蓷ewa ogansu me gayya me aiki wato ADMIRAL IBRAHIM KHALIL.

  da hanzari suka bu蓷emin murfin kyakkyawar motar, cike da kuzari da karsashi ya fito daga cikin 茩asaitacciyar motar ta shi.

Masha Allah fisha'atillah, saboda Admirah kyakkyawa ne ajin farko, sai dai ba fari bane zaka iya kiransa da Black american, saboda yanayin fatarsa 蓷aya ce dasu dogone sosai kuma 茩a茩茩arfa, yana da dogon saje wanda ya ke zagaye da doguwar fuskarsa me tsananin kyau da dogon hancinsa, wanda ya 茩awata halittarsa 茩warai sannan kuma yana da dimples me matu茩ar kyau don ya lotsa sosai tamkar ka sanya 蓷an yatsansa aciki saboda zurmawa.

  cike da karsashi ya fara tafiyarsa me matu茩ar 蓷aukar hankali, idan ya sanya 茩afarsa yana tafiya har wani taku za kaji yana yi tamkar zaki ko kuma giwa don wajen har amsa kira ya ke.


 Fuskar nan amatu茩ar tamke tamkar hadarin gabas, wanda ya turni茩e gabas da yamma kudu da kuma arewa, idonsa sanye da ba茩in glass tamkar wanda ya shirya rashin mutunci.


tana sanye cikin doguwar rigar barci, ta sanya wayarta agaba tana ti茩ar rawar justin biba tamkar dai yadda ya ke yi 蓷in, rawa take bilha茩茩i tamkar yadda 拼ammatan tiktock sukeyi awannan zamanin.


 Sosai gabansa ya yi mummunan bugawa ganin matarsa Hajara kafe agaban waya tana tir茩ar rawa babu kunya babu kuma tsoron Allah da gaske take rawarta.


 cikin takun da bai fi 蓷aya zuwa biyu ba ya cafko hannunta, sai gata a faffa蓷an 茩irjinsa gabanta ya shiga dukan uku uku, shikkenan ta mutu ta lalace.............馃MRS GREEN CE.


***

FOR CHART ONLY

*瞥an uwa atayani sharing 蓷insa, gamida yimin comments don samun 茩warim gwiwar samba蓷o muku wannan littafin nawa me suna silar aure na....!!!*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol