FreeArewaPen original
SILAR AURE NA
- 1views
- 26chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · p-1
*** ON 3 FEB IN SHA ALLAH.ƊAN ƊANO DAGA LITTAFIN SILAR AURE NA._*🍇SILAR AURE NA🍇*_ *NA*Rabiatu Bashir Abdullahi*UMMU MAHER(MRS GREEN)*🍃_*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*_*MRS GREEN GRAPHICS NA BUƊE GRP DON KOYON GRAPHICS GA MASU SHA'AWAR SHIGA**** labarin na gaske ne, kuma ya faru ne acikin wannan zamanin na mu labarin MARYAMA, da mijinta SULAIMAN, sai labarin IBRAHIM matarsa HAJARA, idan yazo dai dai da labarinka kayi haƙuri arashi ne*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMSHAFI NA 1*Katsina*Ƙaramar hukumar DAURA,unguwar DOLE.__________Zaune take da tsohon cikinta, ta haɗa uban tagumi tana tunanin halin da ta tsinci kanta tun daga farkon rayuwarta har zuwa yanzu da take cikin tashin hankali na rayuwa, kuka sosai take yi don tunda cikinta ya shiga na haihuwa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.