Free chapter 路 Read without an account

p-7

by Rabiatu bashir 路 SILAR AURE NA

_*馃崌SILAR AURENA馃崌*_

      

TAKU NA 1

Book 1馃摉




*NA*

Rabiatu Bashir Abdullahi

*_UMMU MAHER(MRS GREEN)_*馃崈


_*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*_



*UMMU MAHER COLLECTION馃憸馃憸*

_Domin siyan kaya masu sau茩i da rahusa danna wannan link 蓷in na 茩asa_馃憞馃徑

***

X4CqiEp939DhYvJ3SZ


 *_KARANTA SILAR AURENA TA

AREWABOOKS HANKALI 茦WANCE馃憞馃徑_*

https://arewabooks.com/book?id

=65bd172f88cb015808e5fc25


*_KARANTA SILAR AURENA TA

WATTPAD HANKALI 茦WANCE_馃憞馃徑*

***

?utm_source=android&utm_medium

=link&utm_content=share_published&wp

_page=create_on_publish&wp_uname=

Rabiatu333


SHAFI NA 7


_______________Sady na ri茩e da ha蓳a na mamakin 茩awarta ta ce" haba 茩awata duk rashin mutuncin mutum ai ya kula da mahaifansa musamman ma uwa, gaskiya ni aganina kije kawai ni na amso miki koma meye kyaji daga baya".

Hajara ta daga mata harara sannan ta ce" sannu uwar wa'azi, da zaki koma masallaci kiyi da yafi amfani acan don wallahi ba zanje yanzu ba, kina ji fa wai amotata za'a 蓷auke ta? haba ai sai dai su je can su nemi adaidaita sahu, ya kaisu amman ba amota ta ba don baza'a 蓳atamin ita da warin hammata ba".



sosai abin ya bawa Sady mamaki, aganinta duk abinka ai bai kamata ka yiwa iyayenka ba don sune sukayi sanadin zuwanka duniya duk wani shirme ka ajjesa agefe, sannan ita taso ta tafi 蓷in don ta bata miliyan 蓷ayan da zata kaiwa boka gagara badau, amman yanzu dole sai dai ta yi mata wata dabarar don wallahi ta rantse sai taci wannan ku蓷in wahala tare ci banban.


 Suna tafiya amotar Hajara na mita, don ita Allah ya yita da muguwar mita ga kuma ba茩in cikin korar da gogan nata ya yi mata wanda ya sanya zuciyarta yin ba茩i.


 Suna tafiya Sady ta ce" yauwa Besty idan munje ni zan amshi ku蓷in sai in bashi, saboda kinga shi baya yin aiki indai da kanka zaka bada ku蓷in".


 Hajara da babu wayo ta ce" uhm ai indai wannan ne babu komi ni dai indai zan mallake zuciyar oga AD ni ka蓷ai ai shikkenan ko nawa ne zan iya bayarwa".

Sady tayi murmushi sannan ta ce" ya yi ya yi mutuniyata, Allah dai ya barki da AD ke ka蓷ai sai yadda kika yi dashi".

Tayi wani murmushin gefen baki na ba茩ar mugunta.



***


Anty Rabi ta share hawayenta sannan ta ce" wallahi Haruna ina fitowa daga gida na kirata, amman da yake ba tada mutunci sai ce min tayi wai ita ba tada lokaci idan ta gama abinda take tazo".

Haruna ya buga wani uban tsaki sannan ya ce" me yasa kika kirata yaya Rabi? wannan mararmutuncin 茩wanaki dana je gidanta cewa tayi kada abarni inzo wajenta,abin nan ya 茩onamin rai sosai shiyasa ma wallahi na manta da ita arayuwata, don tana da ku蓷i sai ta dinga wula茩antamu wallahi ni da zaku biye ta tawa ma da kun daina nemanta, tunda ba 拼ar arzi茩i bace".


 Yaya Rabi ta sharce majinar data cika mata hanci na kukan da tayi, sannan ta ce" Haruna ai ana wanke tukunya don tuwon gobe ko? duk abinda ya zai faru ai ba zan 茩ara nemanta ba, don wallahi abinda ta aikatamin yau shi ne ya tabbatar min ba tada hankali sam, idan banda hauka da dabbanci me zai sa ka wula茩anta mahaifiyarka, wacce tayi sanadin zuwanka duniya saboda ka zama wani abi yanzu, Allah dai ya wadaran halinta wallahi can dai ta 蓷ebo wannan mugun halin".


 Azima dake gefensu 拼ar autarsu ta ce" uhm ai ni bakuji na kasa magana ba, tun kafin Gwaggo ta 茩wanta rashin lafiya naje wajenta Gwaggo ta ce inje in ta bani ko dubu biyu ne ba muda abincin da zamuci wallahi sai da tayi awa biyu kafin ta sakko daga saman bene, shima kuma da ta sakko 蓷in ce min tayi muje muci ha茩uri itama ba tada ku蓷i".


Haruna ya 蓷ura wata ashar ya ce" duk ranar da kika 茩ara zuwa gidanta sai na 蓳alla wannan munafukar 茩afar taki, in banda rashin zuciya ko gidan naga yaushe rabonta da zuwa? naga sai mijinta ya dawo ne take zuwa, shima yanzu ai ta hanashi zuwa 蓷in saboda mugun halinta, to wallahi ni daga yau ma na cire ta cikin dangi".


 Yaya Rabi ta ce" mu bar maganarta kawai, domin raina 茩ara 蓳aci yake yanzu dai muyi maganar ta yadda za'ayi mu biyawa Gwaggo ku蓷in asibitin nan, tunda kunji likita yace sati 蓷aya za tayi da 茩wana uku kunga kuwa dole mu tanadi ku蓷i".

Haruna ya ce" ba komi Yaya, a茩wai adashi dana shiga zan yi mata magana ko zata taimaka ta bani, dubu biyar nake zubawa awata 蓷auka dubu hamsin".


 Dukkansu suka fara yi masa godiya, suka cigaba da yiwa gwaggonsu addu'ar samun lafiya.




~~~~~~~~

Ya umar ya ce" Maryam kiyi ha茩uri in sha Allah komi zai xama tarihi, sanman zan jira mijin naki ya dawo sai muyi magana dashi".


  na share hawaye na, na ce" wallahi kullum sai nayi mafarki da Innarmu wai zata fa蓷a wani rami ni kuma sai in bita da sauri, idan na bita 蓷in sai ni in fito ina nemanta ina kuka, yanxu ya Umar idan na mutu Innarmu zata iya zuwa kan gawata kuwa"?.


 Ya umar ya mayar da 茩wallarsa na tausayin 茩anwarsa sannan ya ce" sosai ma, duk wannan abinda Inna ke yi ba komi ya kawo hakan ba saboda ba kida abin duniya ne, kuma in sha Allah kema watarana sai kin zama zakaran gwajim dafi, sannan in sha Allah nan da 茩arshen wannan watan zan baki jari, saboda a茩wai kayan abinci dana bayar asiyarmin buhunan shinkafa hamsin, idan an kawomin ku蓷in zan baki ko dubu hamsin ne sai kija jari".


 godiya na dinga yi masa, Halima ta dinga kallon ya Umar cike da burgewa don tana son mutum me matu茩ar kula da al'amarin 拼an uwansu.


 ina kallonsa sai kallon Halima yake, ita kuma Haliman sai wani sunnar da kanta take 茩asa tana wasa da zarazaran 拼an yatsunta wai ita kunya, na raya wani abu azuciyata Allah dai yasa hakan ya tabbata da sai nafi kowa murna, don ya Umar namiji ne acikin maza, ko abincin da ake ci agidansa ba'a ci agidan wani me ku蓷in, idan aka ha蓷a shayi kuwa tamkar koko ko kuma kunu saboda tsabar kaurin da zaiyi, sai dai ina tsoron matarsa macece me tsananin kishi, don yasha neman aure saboda masifarta na kishi sai taje har gidan matar ta nuna halinta na kishi sai afasa.


***

Likitan ya kalli ya ce" wato Sulaiman daman na yi maka magane ne don gudun kada ka rasa matarka".

 da sauri ya kallesa sannan ya ce" haba likita me kuma ya faru da ita da zan iya rasa ta? likita inason matata wallahi ko 茩uda bana son ya ta蓳ata da ina da dama ko sauro bazan bari ya cije taba".


  "Sulaiman idan aka kula da ita babu abinda zai same ta, jininta ne ya hau sosai har ya kai 蓷ari biyu saboda haka idan ma wani abin ake mata adaina yi mata, shiyasa ma ta kasa haihuwa da kanta har sai da ta kai munyi mata tiyata, idan kuma aka cigaba da matsanta mata komi zai iya faruwa, saboda haka akula sosai da cimarta da kuma lafiyarta da magungunanta".


 Sulaiman yayi tsuru yana jin jawabin likitan, zuciyarsa sai 茩una take saboda yasan ba kowa ne zai kashe masa matarsa ba sai Baba hari , masifar safe daban ta dare daban ta rana ma daban.

 yana ha蓷iyar wani wahalallan yawu ya ce" in sha Allah likita za'ayi yadda kace, na gode sosai da ka fa蓷amin halinda take ciki, amman inason fa蓷a maka wani abu kamar yadda ka bani shawara haka nima nake son ka 茩ara bani wata shawarar, akan yadda zanyi da mahaifiyata".



Likitan yayi saurin kallonsa da mamaki ya ce" ikon Allah me kuma ya ha蓷aka da farin cikin rayuwa mahaifiya"?.


 Sulaiman ya ce" matsalata da ita bai wuce yadda take muzantawa matata ba,ko ka蓷an bata 茩aunarta ko gaisheta tayi bata amsawa wai duk don inasonta shiyasa take mata haka, wannan hawan jinin ma da yake damunta ita ce musababbin yin hakan, don Allah likita ka bani shawara kada ta kashe 拼ar muta ne".


 蓷an murmushi yayi tamkar an fa蓷a masa abin farin ciki, sai dai fa murmushin nan ne yayi wanda hausawa ke cewa yafi kuka ciwo sannan ya ce" Malam Sulaiman kenan, to ai ni da kake ganina na fika shiga matsala don mahaifiyata har ruwan zafi ta 茩warawa matata, amman wallahi da yake matata 拼ar aljanna ce, cewa iyayenta tayi wutar gas ce ta 茩ona ta, kuma ayanzu haka maganar dana ke maka yanzu tafi kowa sonta idan ka cire iyayenta".



bab ta蓳a tunanin mahaifiyata zata so matata ba, sai gashi cikin 茩an茩anin lokaci Allah yayi buwayarsa atsakaninsu rana 蓷aya na dawo na isketa atsugunne tana bata ha茩uri akan ta yafe mata dukkanin abinda tayi mata, yanzu komi ya zama tarihi atsakaninsu har aiki take taya matata ko 茩uda bata son taga ya ta蓳a ta".


  ya fa蓷i hakan yana jan numfashi tamkar wanda yayi aiki.


 Sulaiman ya ce" to yanzu likita ta yaya zanyi in fita daga wannan kurkukun 茩addarar da ta dabai baye ni, tunda gashi kaima Allah ya kawo maka 蓷auki har komi ya zama tarihi"?.


 Likita ya murmusa ya ce" addu'ah".


 Sulaiman ya ce" na gamsu likita, kuma in sha Allahu zanyi don in fitar da matata cikin 茩angin bauta"..


 Likita yaji da蓷i sannan sukayi sallama.


tafiya yake yana tunanin abinda ya faru tsakaninsa da likita, sai yake ganin kamar shima nashi zai wuce har ya zama tarihi ya shu蓷e tamkar yadda 茩addarar likita ta shu蓷e.



yana shigowa 蓷akin macen dake hannuna ta fara kuka, ya 茩araso da sauri yana tambayar abinda ya faru?.

 Ni kuwa na dungure mata kayinta na ce" ni kin isheni da kuka wallahi tun 蓷azu sai tsotsemin ruwan jiki kike dami zanji".?


 na fa蓷i hakan ina mi茩a masa, yayi dariya yana kashemin ido dani ka蓷ai na gane mi yake nufi nayo saurin sunkuyar da kaina, don kada ya Umar da Halima su ganni.


 ya umar ya ce" Sulaiman inason ka fa蓷amin tsakaninka da Allah, abinda ka sani tsakanin Maryam da matarka da Baba hari mahaifiyarka".


 Gabansa ta buga, ya yi saurin ce wa".............


Ku daure ku tayani sharing, don wa蓷ansu su 茩aru da abinda ke cikin wannan littafin musamman ma mata.馃檹馃徎

MRS GREEN CE馃

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol